← Book details Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 146

Sashe 49

Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

*********
***********

NEW YORK

Lumshe idanuwansa big boss yayi Sabida yadda yake jin kukan little , kad’an ya saki fuskarsa ba kamar d’azu ba yana janye little daga jikinsa, magana yake sanyi amma izza da miskilanci ya hana sa magana , da’kyar ya iya fusgar maganar da yake sanyi a ta’kaice � Bana san hayaniya ko? Crying?�, kansa little ya girgixa masa sai kuma yayi saurin bud’e bakinsa dan yasan bayasan nodding � Na dena yaya am sorry� lumshe masa idanu kawai big boss yayi, suka soma tafiya lokacin da little ya ri’ke masa hannu sabida kiran sallahr da aka Soma , su bobo gabaki d’aya basu motsa daga yanayinsu ba Sabida yadda Suka zubawa su big boss idanu, sun kuyar da Kai ‘kasa prince yayi yana d’an sosa kansa kamar wani mara gaskiya � welcome yaya�, ya furta lokacin da yaga big boss ya zuba masa narkakkun eyes dinsa , shima saida ya ja second kafin ya bud’e tattausan lips d’insa� is the Innalillahi for me ?�, prince zai girgiza masa kai kallan da yaga big boss yayi masa ne yayi saurin furta � No yaya! Who am I ? Am just so happy to see you�, ya karasa yana yiwa yaya bobo narai narai da eyes d’insa alamar help, girgixa kai Kawai bobo yayi � let’s pray, lokaci na tafiya�, babu Wanda ya ‘kara magana har suka fito, anan din ma cike yake da sojoji ta ko ina , ga fuskokinsu da ya ke a sanye da glass , fitowar su ne yasa gabaki d’aya sojojin ‘kamewa babu Wanda yayi gigin yin kwakkwaran motsin da zaisa big boss ya d’ago eyes dinsa , a masallaci ma kowa shiga taitayinsa yayi ko me zasuyi cikin taka tsantsan suke yinsa , ana idar da sallah suka fito suka koma cikin gida , gabaki d’aya kowa part d’insa ya nufa musamman su prince yau ko bacci ba a koma ba aka shirya cikin sport d’insa shida little yau tun kafin lokacin motsa jiki yayi suka fito ,har bobo yau saida suka riga futowa shima da jikinsa yake sanye da kayan sport din ,bece musu komai ba Sabida yasan dalilin shiryawar tasu da wuri, har suka gama training babu big boss , shiysa little yana komawa part d’insu ko kayan jikinsa be cire ba ya nufi part d’insa , sanyi da kamshin turaran big boss gabaki d’aya ya çıka ko ina da ko ina , d’akin da yafi tunanin big boss na ciki nan ya nufa bayn ya ratsa falournsa guda biyu, a hankali yayi knocking shiru baa amsa masa ba , ‘kara knocking yayi naji shiru , shiysa kawai ya bud’e d’akin bayan sallamar da yayi, ko ina babu haske a d’akin sai dum light , a hankali ya furta � yaya ?�, shiru ba a amsa masa ba , a karo na biyu ya ‘kara furta � yaya”cikin sand’a ya ‘Karasa king size d’in big boss, a hankali yake tafiya har ya ‘karasa wajan gadon, hugging d’insa yayi ta wajen blanket dinsa yana dariya � nasan kana cikin nan �, cewar little , a duniya babu me zarrar d’anesa kamar little , big boss najinsa amma ya bud’e baki yayi masa magana ne bazai yi ba , shima shiru little yayi yana ‘kara nutse wa cikin blanket din da yake da mugun laushi, tsawan 5 minutes shima sai bacci ya d’auke sa a yadda ya kwanta . Kusan 10 minutes suna a haka kafun big boss ya saka hannunsa d’aya ya gyara masa kwanciyarsa kan gadonsa me shegen laushi, blanket din sa ya lullu’ba masa a haka sukayi bacci a tare .

BOBO�.
Tunda yaga little ya nufi part d’in big boss na san yayi bacci yanxu ganin kusan 20minutes daman wani lokutan haka yake , shiysa sukayi breakfast d’insu su uku, sai da suka kammala kafun ya nufi office dinsa na cikin gidan, kai da kaga office din kasan ba karamin kud’ine sukai kuka a cikinsaba komai na ciki kalar uniform d’insu ne, cike da girmamawa Robert yayi knocking door din , sai da bobo ya bashi izinin shigowa tukunna ya shigo ciki, Seat din dake facing d’insa bobo ya nuna masa , shima Robert cike da girmamawa ya zauna tare da fito da envelope din hannunsa yana mi’kawa bobo, gabaki d’aya abunda yake ciki bobo ya fito dashi, wasu hotunane a ciki kusan guda biyar da akai snapping , ko wana hoto kana kalla zakasan bayan sun mutune akai snapping d’insu, � sir gabaki d’ayansu sun mutu ta hanyar attack din zuciya , a lokaci d’aya duk da likitoci sun tabbatar da mutuwar su mintuna bayan mintuna daga nan babu abun da likitoci suka gane sai zuciyarsu data buga hakan ne yayi sanadiyyar mutuwarsu,� cewar Robert , sai kuma ya kara ciro wata leda da ya shigo da ita ya mi’ka masa , � a area din wajan na Sami wannan abun�, kallan abun sosai bobo yayi kafun ya furta � black spider ?� Yes sir cewar Robert � nabaso big boss yaji maganar black sniper dinnan ! Leave the matter on my hands, you can go �, yes sir ,har ya juya zai fita Bobo ya kara dakatar dashi � Dylan da Logan’s?”sir mun fitar dasu daga gidan kamar yadda ka umarta � kansa kawai bobo yayi nodding , dalili d’aya ne bobo yasa a fitar dasu Logan daga gidan Sabida tabbas idan tsautsayi yasa big boss ya gansu sai yayi mugun nakasa musu jiki kuma babu Wanda ya isa yayi masa komai , yasan big boss da zafin zuciya idan ya hau musamman raping da sukayi ,bayan fitar Robert sosai yake bin ‘karamar kwalbar dake d’auke da tanbarin black magic spider da ido, tanbarin da yake d’aya daga cikin abunda ya lallata musu farin cikin su tsawan lokaci , duk lokacin da ya tuna ranshi ba karamin baci yake ba ,a fili ya furta � just a little more time�.

Kİ BIYA KUDINKI KIYI KARATU HANKALI KWANCE , IBTISSAM NA KUDINE 300 , ta wannan account din 2681892316 Aisha umar, zenith bank . Sai a turo mun shaidar biya ta wannan number 07041879581.

https://chat.whatsapp.com/DBN2FLDRV5XKMpvHpltmLt

IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)

Story & written
By
Mss Lee �

Littafin IBTISSAM is now 300 , me bu’katar ya karanta littafin har ‘karshe zai iya biyan kud’insa ta wannan bank d’in 2681892316, zenith bank , Aisha umar, sai a turo da shaidar biya ta wannan number 07041879581.

BANYARDA WANI KO WATA YA JUYAMUN LITTAFI TA KO WANA SIGABA , KO A SAKA MUN SHI A YOUTUBE BATARE DA IZININA BA, DUK WANDA YAYI GIGIN YIN HAKAN SHIDA ALLAH WALLAHI😒.

💞ALL PRAISES ARE FOR ALLAH IN ALL CONDITIONS 💞.

___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___

BOOK 1
S____15💞

Abubuwa da damane suka fara masa yawo cikin kwakwalwarsa, 22years, 22years komai ya ‘baci ba kamar daba,he will never forget does years back, ganin ranshi na ‘ko’karin ‘baci ne yasa ya ajje kwalbar a wani ma’a dani me security da ba kowa ne xai kai hankalinsa wajan ba .

******** Gabaki d’aya yau Garin cike yake da manya mayan sojoji ta ko ina ka waiga zaka tarar da zaratan sojoji ko wannansu ri’ke da bindugarsa, ba iya New York ba , duk Wanda ya tashi a ‘kasar U.S yasan tabbas Big Boss ya shigo ‘kasar sabida yadda helicopters din sojoji suka dunga shawagi, daman hakan ce ke faru duk lokacin da zai dawo zaka gansu suna Faman yawo, tako ina securities ne da manyan mukamai a hannunsu , yadda cikin gidan ya cika da manyan sojoji sai hakan ya baka mamaki amma babu me zarrar shiga cikin falour bayan family dinsa , amma da ga waje sosai zakaga sun kewaye ko ina da tsaro.
Chapter 49 · 0% Book details