Sashe 118
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
🌷 payment received with thanks sticker Se asamiki Sunan business dinki wannan Yana matukar daukar hankalin customers
SANNAN INAYIN WASU ABUBUWAN KAMAR HAKA 👇🻠🌹🌹 👇ðŸ»
🌹Invitation Card
🌹Save the date
🌹calendar
🌹Book Cover
🌹Political poster
🌹Certificate
🌹Brochures
🌹Kar ku manta akwai Data cikin Sau’ki da arha tare da farashi me sau’kin gaske💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ».
Da sauransu duk a farashi me sauqi kardai na cikaku da surutu😄
Dan samun cikakken bayani zaku iya garxayo wa wajan MSS LEE BUSINESS WORLD , sannan zaku iya mata magana kai tsaye ta number wayarta kamar haka *07041879581*
Muna maraba da kowa da kowa ðŸ˜.
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1
*PAID BOOK*
300 into 2681892316 Aisha umar, zenith bank . Sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.
NOT EDITED
S____33💞
Tun tsawan yinin yau, gabaki d’aya bata sa shi cikin idanunta ba , tun tana guduwa d’akı dan kar ta gansa har ta defa guduwa tayi zaman ta , sosai Little da prince suka koya mata subjects d’in da akai batanan , cikin ‘kan’kanin lokaci kuwa ta fahimta Sabida yadda suke mata bayani dalla dalla yadda zata gane . Sun dad’e a falourn suna lessions kafin Abla ta koma d’akinta. System d’inta da Little ya bata ta kunna , haka kawai yau ta shiga youtube, abubuwan da take bu’kata kawai tayi searching , tana yi tana jotting d’insu cikin ‘karamin jotter , sai data gama kuma ta koma ‘ban garan girki, a hankali ta fara kallan yadda suke yin abin cinsu , duk acikin girkin da ta kalla abinci d’aya ne yafi d’aukar hankalinta da taga ansa Apple pie alamar shine sunan girkin , daki daki take kallan vidoe d’in girkin tana koyan wasu abubuwan , musamman yadda take da bala’in dan girki.
***Da magrib tayi still Abla bata kaiwa simba abinci ba , gabaki d’aya tana falour abinta , karfe 9 na dare nayi ta d’akko Youghurt d’inta da sukai sanyi , d’ayan hannunta kuma d’an ‘karamun robber ne unique colour , gabaki d’aya cikinsa kayan za’kine a ciki. Sai da ta tabbatar ta kaisu d’aki sannan ta d’auki ruwa shima ta wuce Bedroom d’inta , bayan tayiwa uncle da su Little sai da safe , dan hatta Bobo be dawo ba a lokacin.
***The Next Day
Yau babu makaranta shiyasa Abla Tasha baccin ta, sai wajan ‘karfe 10 na safe ta farka , wanka kawai tayi ta shirya ta sakko ‘kasa , babu kowa a falourn, Dinning ta wuce kai tsaye tayi serving d’in kanta, gudun kada ta had’u da Big Boss ta koma d’aki abinta . 12:10pm akayi knocking d’in d’akin ta , � Am coming � shine abunda Kawai tace lokacin data nufi ‘kofar , � yaya prince ina kwana � ganin prince tsaye a bakin ‘kofar ,� Lapiya Lou , yau me ya hanaki fitowa falour? Ko sabida babu makaranta � murmushi Abla ta sakar masa � No ba haka bane , lokacin da na fito ba kwanan ne shiyasa ban fito ba , amma tunda kun dawo mayafi kawai zan d’auko Nima na sakko � kansa ya jinjina mata � oya kiyi sauri sabida quiz d’in ku za’a fara , shi wancan ya tafi d’ebo kayan wad’ayi wai yadda zaiji dad’in cinyeki � ‘yar ‘karamar dariya Abla tayi jin abinda prince ya fad’a, yana wuce wa itama ta koma d’aki ta d’akko veil d’inta , white lipgloss ta saka a bakin ta d’an kad’an shima ta sakko ‘kasa . � kinga har kin dawo amma shi be dawo ba , wannan brother d’in naki sai a hankali � zata yi magana suka jiyo muryarsa a bayan su , “Me nayi kuma ? Allah yaya Prince babu kyau haka fa �, d’an hararar sa prince yayi lokacin da yake zauna wa � Yaya Little ina kwana?� Murmushi kwance akan face d’insa ya furta � Ai ni fushi nake dake , tun safe ban gan kiba sai yanzu�, fiki fiki Abla tayi masa da ido � kayi hakuri Yaya Little , kaga lokacin da na fito ba kwanan shiyasa na koma d’aki� Murmushin da ya saka kumatun sa lo’ba wa yayi � it’s okay! Nima wasa nake , kinga ankusa fara quiz d’in have a seat, dan yau kam ni ne winner � dariya prince yayi masa � ka shirya kenan ? Mutatis mutandis kai dai sai kaci� d’an turo bakinsa Little yayi � Nifa yaya prince nace maka ka dena mun wannan latin maxims d’in ka bari idan ka shiga court sai ka fara yi musu�, Murmushi suka saki gabaki d’ayansu lokacin da za’a fara quiz d’in, Biology aka fara, tashin farko Abla taci Little 1-0 Sabida shine Topic d’in da akayi musu jiya amma ta ‘ki fad’a masa sai dariya da take masa ‘kasa ‘kasa, d’an hararar ta yayi kad’an , ana ‘kara fad’an questions din ya bud’e baki zai fad’i amsa Abla tayi saurin cewa � Yaya Little kalla� inda ta nuna masa ya kalla d’in , be aune ba yaji ta fad’i amsar da yake shirin fad’a , hararar ta yayi kafun ya furta � Lil wannan cheating ne ai , kinsan zan fad’i masa shine kika sa na kalli wani waje , ban yadda ba’a sake� kamar had’in baki prince da Abla suka furta � No � yaya Lil babu wani cheating, kawai bakasan amsan bane � pillow d’in gefen sa ya jefo mata � Ni zaki yi ma wayo ? Don’t mind ,you will definitely fail � da haka suka ci gaba da quiz d’in kowa yana so yaji, prince shine judge d’insu, har aka gama da equal mark suka tashi kowa ya ‘ki barin kowa yayi winning , Lokacin sallah nayi ,su little suka nufi masallaci ita kuma Abla ta koma d’aki.