Sashe 88
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
*** su little suna dawowa daga sallar la’asar motocin bobo suka shigo cikin gidan , cikin Sauri little ya ‘karasa yayi hugging d’insa � welcomed yaya ! Dama kiranka nakeso nayi yanxu fa �, kallan sa bobo yayi lokacin da suka fara tafiya � kana bina bashine ?�, dariya little yayi � yaya ai kaima kasan da bashi nake binka da tuni na dad’e na Kwashe maka kud’in d’akin ba , but yanxu ni ba little bane , I have a sister , yanxu na zama yaya Adil nagaji da little , little d’in nan�, be aune ba yaji bobo ya talle masa ‘keya � little baka da kunya yanxu fa , ni kake gayawa yanxu basunanka little ba ? Sannu ! Bari yayanka ya dawo sai na tanbayesa saban sunan da kasa mu,� shagwa’be fuska little yayi � Haba yaya bobo kaima kasan ni little d’in kune and ni little din yaya big boss ne, kawai fa yanxu na samu sister ne fa �, ‘karamar harara bobo ya bisa dashi har Suka shigo cikin falourn , shima prince yana ganin sa ya taso yayi hugging d’insa � ina uncle ?�, yana part d’insa , cewar prince , � yaya please zamu je siyayya before yaya ya dawo kaji? Cewar little, � kana da kud’i Kenan ?� Shima bobo ya dakatar dashi , yadda little ya turo bakine kamar wani yaro � Haba yaya sister fa zanyi wa siyayya kuma kasan kud’ina bazai isa ba , kuma ni banga black card d’in yaya ba � yana kai ‘Karshen zancensa yaga bobo ya ciwo wani black card kamar ATM ya mi’ka masa , � gashi amma babu ruwa na idan ya dawo ,� wani irin shegen dariya little ya saki � yaya ka yadda muje Kenan ?� Kansa bobo ya jinjina masa � yes amma karku dad’e , just 1 hour kuje ku dawo , in kuka wuce 1 hour ba ruwa na and ku bari ayi magrib prayer �, da Sauri little yayi hugging d’insa � thank you yaya ! I love you � be jira bobo yayi magana ba ya saka gudu cikin d’an d’aga murya ya furta � yaya zan fad’awa sister ta shiryane munayin sallah sai mu tafi kafun yaya ya dawo � girgiza kansa kawai bobo yayi � bazaka ta’ba girmaba little � shima kai tsaye part din uncle ya nufa amaimakon part d’insa .