Sashe 59
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
PAY YOUR 300 into dis Account 2681892316 Aisha umar, zenith bank.
Sai a tura shardar biya ta wannan number 07041879581.
https://chat.whatsapp.com/DBN2FLDRV5XKMpvHpltmLt
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �
Littafin IBTISSAM is now 300 , me bu’katar ya karanta littafin har ‘karshe zai iya biyan kud’insa ta wannan bank d’in 2681892316, zenith bank , Aisha umar, sai a turo da shaidar biya ta wannan number 07041879581.
MARUBUCIYAR * Gidan Aunty * and now * IBTISSAM*.
💞ALL PRAISES ARE FOR ALLAH IN ALL CONDITIONS 💞.
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1
S____17💞
Karfe 10 : 30 na dare wani irin azababben yunwa ya tayar da Abla daga baccin wahalar da ya d’i beta , Sabida yadda takejin yayan cikin ta kamar zasu tar watse sabida yunwa ko idanuwanta bata iya bud’ewa sosai , ganin da wuta a d’akin yasa cikin birgima ta Soma lalubar bread da ruwan da aka jefo mata , kamar zata fita daga cikin hayyacinta haka ta dauki bread dinnan ta dunga turawa cikin bakinta , sai da taga tana kokarin kwarewa ne yasa ta Soma ci a hankali amma duk da haka cikin Sauri sauri take tuttusa bread din da take ji ko ma’kogwaranta baya kai mata , gabaki d’aya sai da ta cinye guntun bread din da aka jefomata , a haka kuma ta sha pure water da take ji kwata kwata be ishetaba sai ma tasar mata da wani saban kishir ruwan da yayi amma ba yadda zatayi Haka tayi zamanta, sai alokacin ta soma jin karfin jikinta kadan a tattare da ita , gabaki d’aya abunda ya faru dazu ne ya soma dawo mata cikin kwakwalwarta, lokaci d’aya ta fashe da wani saban kuka , cikin shash shekar kuka take furta � shikenan Arwa, shikenan yanxu kin mutu kin tafi kin barni?� Ita kadai take faman surutunta ga kuka tanayi lokaci d’aya, wani abun ma gabaki d’aya ita kanta bata san me take cewa ba dan kamar wacce ta fice daga cikin hayyacinta haka Abla ta dawo , bata dauki dogon mintuna 7 ba a wajan nunfashinta ya soma fisgewa , da kyar take iya jansa sabida yadda kirjinta yake mata zafi, take a Wajan ta fadi jikinta ya saki bata ko motsi.
4:00am Daidai aka bude d’akin , sai alokacin binta Shagala ta shigo cikin dakin amma tana daga baya baya ta tura yaranta gaba gaba , suma duk Wanda ka kalla fuskarsa zaka alamar tsorata a tattare dashi, d’aya daga cikin yan matan da ta shigo da ruwa a hannunta ta mikawa d’ayar, kafun ta karba sai data daidaici kofar fita kafun ta watsawa Abla ruwan. Lokaci d’aya Abla ta ware idanuwanta da ya ‘kara firgita su sun d’auka har yanxu Aljanun da suke cewa tana Dashine suka kara tashi. Gabaki d’ayansu zabura sukai lokaci d’aya suka bar d’akin, da kallo kawai take binsu ganin lokaci d’aya sun firgita . Ko mintuna biyu ba’a ‘karaba kuma suka kara dawowa cikin dakin, a wannan karan su 5 ne ragowar mata guda biyun ko wannansun sanye yake cikin ba’ka’ken kaya fuskokinsu a rufe , batare da wani tsoro ko shakkar yadda Abla take kallansu ba suka fara nufota, Abla bata soma jan jikin taba sai lokacin da taga d’aya daga cikin matar ta dakko wata allura cikin jakarta, da Sauri Abla ta soma jijjiga mata kai, gashi bata da karfin da zata gudu ko ta ce zata gudun ma babu hanyar guduwa , da karfi d’aya daga cikin matan da suka kulle face Dinsu ta janyo Abla tare da Matse mata ma’kogaro kamar zasu cire shi d’ayar kuma ta dauki Allurar da ta fito da ita batare da ta duba jijiya ko wani waje da ya kamata ayi wa Abla allura ba ta buga mata ita a kafadarta. Zafin da Abla taji ne yasa ta ware muryarta da tayi mata saura ta saki wani irin azababbiyar kara Sabida yadda taji allurar na shiga cikin jikinta , lokaci d’aya zafi da kaikayi ya rufeta, ji take kamar ana ‘kona mata naman jikinta, cikin ‘kan’kanin lokaci Abla ta fice daga cikin hayyacinta sai faman shure shure take sabida yadda take jin allurar cikin jikinta. Su binta shagala gabaki d’aya basu damu da yadda Suka ga Abla ta koma ba sai ma hanya da ta basu lokacin da suka ja Abla a kasa kamar wata kayan wanki, kanta na buguwa haka suka dinga janta har zuwa wata bakar mota da suka shigo da ita, haka suka jefata cikin voot suka tayar da motar tare da barin layin, Abla na cikin mota gabaki d’aya sai taji komai na jikinta ya tsaya bayan idanuwanta da take iya motsawa babu wani abu na jikinta da take iya d’aga wa , cikin wata bakar jaka yan matan nan da suka kulle face Dinsu suka mikawa Binta shagala kudaden da Suke ciki, cikin Sauri kuwa ta amshesu tana boyewa cikin rigarta, motar da aka saka Abla ko minti biyu cikakku basuyi ba suka tada motar a guje tare da barin area din gabaki d’aya .
ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚
ðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒ