Sashe 120
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da rana ma the same abunda ya faru kenan su sukayi lunch , dad’in su d’aya ma Big boss da Bobo basa cikin gidan shiyasa sai da suka gama game d’insu san ransu kafun suyi lunch d’insu.
8:30pm nayi Little yace yau fruit za’a sha, daman Yaya Big Boss yace su dunga motsa jiki bayana uban chocolate da snacks da ya kai d’akin sa , shiru kawai Bobo yayi musu Sabida lokacin Big Boss be dawo cikin gidan ba . 9:10 nayi Little ya gudu d’aki sabida karma su had’u da yaya, yace musu bacci yake ji, shima prince da Abla guduwa d’aki sukai kai hukuncin ya dawo kansu.
MONDAY
Da wuri Abla tayi shirin makaranta , bata dad’e basu Little sukai dropping d’inta a makaranta, tana shiga class ta tarar da Eshaal tana duba Books d’inta � Hey� cewar Eshaal , itama Abla � Hey “d’in tace mata tana zama , juyo mata da Book d’in Eshaal tayi � Thanks God kinzo , kinga sai kiyi mun bayanin wannan topic d’in dan naga wannan karan da gaske so kike ki ‘kwace mun position � murmushi kawai Abla tayi mata wai zata kwace mata position , bayanin topic d’in tayi mata dallah dallah yadda zata fahimta, suna cikin yi fanan itama ta shigo class d’in ganin suna karatu itama tayi saurin ‘kara sowa wajan su � yanzu tsakani da Allah haka zamuyi daku ? Aushe kuna nan kuna karatu salan in anzo exam ku barni da zare ido� d’an girgiza kanta Abla tayi tana murmushi da kuma suka cigaba da d’akko topic d’in da basu gane ba , Wanda ya fi iyawa a cikin su yana yi musu ba yani. Teacher na shigowa kowa ya nufi seat d’insa , Mss Atem ce ta fara shigowa class d’in, lokacin ta nayi ta fita sauran teacher suka shigo har zuwa lokacin break. Tsakanin ta da Baby sai harara da ba’ka’ken magana amma ko sau d’ay bata ta’ba tanka mata ba sai dai tayi murmushi. Suna shiga capteria order abunda suke so sukai su uku dan yanzu Baby gaba ta farayi da Fanan tunda taga tana yiwa su Abla magana . Suna cikin cin abincin su Bad Boys suka shigo student d’in Wajan suka fara kururuwan kiran su nan su , dan ko ba komai idan a ka gansu dole ne a saka wani yin abu su kuma abunda suka fi enjoying Kenan shiyasa suke ‘kaunar Bad Boys su shigo ko dan dramer da zasu gani.
Table d’in su Abla MAI DALA ya nufa , d’an hararar sa Fanan tayi � Me kuma kazo yi mana anan , kaman ta warning d’in da Nani tayi maka ko?� Tsaki Mai Dala yayi bayan ya ja kujerar da tayi ragowa a wajan su � koma Menene ni ba Wajan ki nazo ba , so better stay out of me , idan ba haka ba wallahi yanzu na saka ai miki wula’kanci � hannu ya mi’kawa Abla yana furta � Hey� ko inuwar da ta kwa sosa Abla bata kalla ba , balan tana ya saka ran zasu gaisa d’in, shiru Fanan tayi masa dan ta kula itama Abla ba kanwar lasa bace � ina miki magana kina share ni , ba lalla’ba ki nazo yi ba , nazo miki da umarnin kar’bar soyayyata , ko ina so ko ba kyaso , yanzu ma Number wayan ki na zo ki bani dan bani da lokaci�, hauka Abla ta watsa masa shi yasa hakan ya tun zurashi ya daka mata tsawa yana ‘ko’karin ri’ke mata hannu, cikin had’e rai ta d’auki juice din gabanta orange ta watsa masa a farar white uniform d’insa , gabaki d’aya wajan shiri ya d’auka sabida kowa yana so yana reaction d’in Mai Dala , kallan banza Abla ta je fa masa � Duk haukan ka , Duk rashin mutum cinka kasan a inda zaka dunga yinsu , idan kanaji da rashin mutumci akwai Wanda suka fika , idan wukanci kake ji dashi akwai Wanda suka danne ka iya rashin wula’kanci, wannan ne last warning d’ina akan ka , duk lokacin da ‘kaza min hannun ka yayi gigin ta� bani � tana kai karshen maganar ta tayi wucewar ta , a bokansa zasu bita yayi saurin dakatar dasu � wannan wasan ba naku bane , sai na wula’kanta ta , irin wula’kancin da bata ta’ba zato ba , sai ta san tayi kuskuran shigowa gonar Mai Dala � da haka ya nufi hanyar fita a fusace suma friends dinsa suka mara masa baya . Hankalin su Fanan ba ‘karamin tashi yayi ba dan sun san tunda Mai Dala ya fad’a hakan sai yayin da gaske. Har aka tashi suna zuba ido suga ne zaiyi amma shiru. Lokacin da Little ya zo d’aukan tane suka had’u da su Fanan , cikin fara’a ya furta � Lil wad’an nan ne sababbin friends d’inki?� Kanta Abla ta jinjina masa tana murmushi � that’s good , What’s your name ?� Ya ‘karasa yana nuna su , Fanan ce ta fara furta � sunana Fanan� kafun Eshaal ma ta fad’a masa sunan sa � sunayen ku masu dad’i hope babu Wanda yake takurawa Lil a makaranta, if they is any kawai ku fad’a mun � kallan suna sukai kafin su d’an girgiza masa kai alamar ba kowa , da haka sukayi sallama su Fanan suka wuce suma su Little suka kama hanyar gida .
*******Tun daga wannan lokacin wani irin sha’kuwa yashiga tsakanin Eshaal , Fanan da kuma Abla , kusan duk inda kaga d’aya to zakaga sauran suna wajan, itama Fanan yanzu ta watsar da Baby sabida wula’kancin da take mata . Ga wani irin amin ta da ya shiga tsakaninsu musamman da gabaki d’ayan su masu san karatu ne . Duk lokacin da Little ya zo d’aukar ya sai sun gaisa dashi har suka zama kamar yan uwa suma duk lokacin da zasu tafi sai ya tsokane su.
Yau ya kamata 3 weeks da zuwan Abla makaranta , kusan satı d’aya da ‘yan kwanaki kenan bata saka Big Boss a cikin idanuwan taba , duk lokacin da yake gida tayi gigin yin kuskure daman tasan sai ta d’auki haukan ta a hannu.
Gabaki d’aya su ukun suna zaune a class bayan teacher ta fita suna jiran last period d’in da zasuyi suka ji an shigo cikin class d’in, ba kowa bane face Mr Jabcon, kusan satı 2 Kenan yana kiran Abla office d’insa amma bata zuwa , last kiran da yayi mata ne lokacin da taje yake ‘ko’karin jire belt d’in jikinsa Abla ta hanka d’asa ta gudu hakan ne ya haifar masa da gocewar ‘kashi a ‘kafa shiyasa yayi Alwashin duk hanyar da zai bi sai ya wula’kanta Abla. Kamar da gaske ya fara yi musu teaching d’in da ya kawo sa , ana saura 5 minutes a tashi ya fito da wasu ‘yan envelope masu d’auke da wasu ‘kananan hotuna , ganin suna da yawa ne yasa ya watsa su tare da umartan kowa ya d’auka , d’aukan kuwa sukai suna duba abunda yake cikin hotan, duk Wanda ya kalla sai ya jiyo ya kalli Abla sannan su fara ‘kus’kus a tsakaninsu, lokaci d’aya hayaniya ya fara tashi a cikin ajin , haka Kawai Abla taji zuciyar ta tabuga da ‘karfi, ganin surutun yayi yawa yasa itama Fanan d’aukar hotan , tana ganin jikinta ya soma rawa tayi saurin yaddar da hotan tana kallan Abla , � Menene ?� Cewar Eshaal dan gabaki d’aya Abla ta kasa motsawa ma Sabida yadda taji ‘kirjin ta yana bugawa , inda suke Mr jabcon ya ‘karaso kafun ya d’aga murya yana nuna musu Abla � kunga wannan hotan ? Lokacin da take iskancin da wani ne aka d’auka, da Sauri kirjin Abla ya fara har bawa cikin sauri ta d’auki hotan guda d’aya kafin ta saki wani ihu tana jefar da hotan � ‘karya ne , ‘karya ne wannan , bani bace ba wallahi � lokaci d’aya Abla ta fashe da wani matsanan cikin kukan ganin hotan ta ‘karara a tsirara jikin wani na miji ga hannunsa d’aya da ya d’ora kan breast d’inta , ita kuma Abla tana masa murmushi, ‘kin d’aukar hotan Eshaal tayi ganin itama jikinta ya soma rawa lokaci guda.
Allah sarki Abla sai girgiza musu kai take ta kasa magana ma sabida yadda kirjinta yayi mata nauyi , ga jabcon da yake ta maimaita kalmar prostitute ce Abla , da sauri ta kama hanyar fita a guje ko school bag d’in ta bata d’auka ba , zata fita aka turo ‘kofar a jikin, LG ce a tsaye cikin kakin sojoji, tana ganin Abla ta tsinka mata mari � prostitute , na dad’e da fahimtar cewa ke karuwa ce daman tun tuni , kinzo kin fake sabida my man? You as a prostitute ? Matar da tayi karuwanci a Garinsu, � sai kuma cikin d’aga murya ta nuna musu Abla � wannan da kuke gani prostitution take yi , har aka siyar da ita tazo ‘kasar nan , duk Wanda ya ra’be tama zai ta koya masa ne � cikin kuka Abla ta bangaje ta ta gudu, suma Eshaal da fanan bags dinta suka d’aukar mata sukayi saurin bin bayanta suma ko wanne da kwalla a idanunsu dan sun san sharri ake mata musamman jabcon da Eshaal ta lura dashi yana yawan kallan kirjin Abla.