Sashe 133
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Tana sakkowa ta tarar da Uncle da Yaya bobo zaune a falo sai prince , gaishe da Yaya Bobo tayi sabida yadda harshanta yake mata yaji ko magana bata sanyi � how are you Lil?� Cewar Bobo, cikin sauri tayi knodding kanta kad’an � Alhamdulilah yaya bobo� kallan side d’in prince tayi ganin Little baya wajan , a hankali ta furta � bari naje na d’auko abu sai na dawo , “Okay � cewar prince, a hankali ta soma tafiya , tana ganin ta ‘bacewa ganin su ta saka gudun, kitchen kawai ta fad’a tare da d’akko strawberry smoothie me sanyi ta bud’e shi ko neman cup batayi ba ta kafa a bakinta tana sha , sai da ta sha kusan rabin sa tukunna ta ajje , amma still yajin be tafi ba yadda take so kwanda kanwar da take ji kad’an kad’an. Inibin cikin ta d’auka kad’an shima ta soma ci, kad’an taci a tajje tuno da chocolate d’in d’akinta , cikin sauri ta ‘kara guduwa Allah ya temaketa su Bobo baza su ganta ba , tana shiga chocolate da alawoyi kawai ta d’auka ta soma sha , tana sha tana hawaye idan wani chocolate d’in be mata ba ta soma mita kenan, sai da ta sha kayan za’ki sosai tukunna ta dakata tana ajiyar zuciya ganin yajin saura kad’an, yadda ta kwanta d’in ba ‘karamun dad’i yayi mata ba shiyasa tayi kwanciyar ta kan unique carfet d’in d’akin. Ko minti 30 Abla batayi ba akwance sabida yadda taji cikin ta ya d’aure , cikin sauri ta nufi toilet, at least sai da tayi 10 minutes a ciki kafun ta fito sai faman zare idanuwa take, ga wani uban gumi da ta had’a a fuskarta , hancin ta har wani ja ja yake , ga gashin ta da ya fito duk waje. Kamar zatayi kuka ta furta � Mugu kawai me kamar da Elizabeth , mutum kullum cikin d’aure fuska dole ka dunga kula da zaki ai, Allah sarki jama’a bayın Allah , nasan banı kad’ai yake cin zaliba, kai sai kace Bishiyar giginya �, yadda Abla ta dafe tana masifa wani sai ya d’auka Big Boss d’in ne a gabanta take surfa masa bala’I, babu abunda ya fad’o mata sai kararan da ta sakawa su Zinariyya, ji take da zata samu kararan nan da babu abunda zai hana ta fesa masa shima.
*****Gabaki d’aya wunin ranar a d’aki Abla tayi zamanta sabida haushin Big Boss da take ji , sai da ta tabbatar baya cikin gidan tukunna ta fito falour, har lokacin hancin da d’an jansa. Tana fitowa kuwa suka saka game abunsu, tun suna yi har suka gaji , prince yaja wayar sa , Little ma yaja tasa wayar banda Lil da ta koma kallo, d’an d’agowa Little yayi ganin Abla na kallo kafun ya mayar da kallansa kan Tv da take kalla , ganin ba wani abun ake ba sai labarai, tashi yayi ya bar falourn gabaki d’aya basu kula da mi’kewar saba , kai tsaye d’akın su ya nufa , cikin mintuna da basu fi 5 ba ya dawo d’auke da wani kwali a hannun sa , yana zuwa be ce mata komai ba sai ya d’ora mata kwalin akan cinyar , kallan kwalin tayi kafun ta kallesa alamar ‘karin bayani, ido d’aya Little ya kashe mata � For you� da Sauri Abla ta zaro ido dukda bata gama tantance abunda yake cikin kwalin ban, tana shirin fara masa Godiya yayi saurin toshe kunnuwanta � A beg karma ki fara , ni banaso �, murmushi Abla tayi masa fuskarta cike da annashuwa � thank you so much Yaya Little � d’an hararar ta little yayi kafin ya furta � ban kar’ba ba , just open it my friend � murmushi Abla ta ‘karayi tare da furta � thank you �, ‘karamun box d’in ta kalla duk da bata gama Tantance abunda ta gani ba , a hankali ta bud’e kwalin cikin sauri ta zaro idanuwanta waje ganin iPhone 12 babba a ciki, har wani kwalla ne suke ‘ko’karin tarar mata cikin ido � Yaya Little� � cikin Sauri Little ya furta � it’s okay bari na nuna miki yadda zakiyi anfani da ita, everything yana ciki nuna miki kawai zanyi akwai sim akwai card and data every is intact �, ita dai Abla sai faman murmushi take gabaki d’aya tarasa abunda cewa gashi ya d’aure mata face a dole baya bu’katar Godiyar ta . Cikin ‘kan’kanin lokaci Little ya nuna mata yadda zatayi anfani da wayar , komai sai da ya nuna mata , Abla babu abunda take sai murmushi hatta phone number d’insa sai da ya saka mata da ta su Prince , gabaki d’aya Numbers d’insu sai ya saka har da ta Big Boss da iya familyn ne zasu sameshi duk lokacin da suka kira sa , har wajan la’asar tana suna zaune a falourn tunda babu Wanda zatayi hira dasu a wayar , ana kiran sallar la’asar ta koma d’aki , sai da tayi sallah tayi komai tukunna ta d’auki wayar da little ya bata , Duk abunda ya koya mata sai data ‘kara shiga ta gani gabaki d’aya , last wajan numbers tashiga , lokaci d’aya taga numbers d’insu gabaki d’aya , hararar ta Big Boss tayi kamar idanuwanta zasu fad’o , har zata goge number sai ta fasa ganin Little yayi mata saving da Yaya Big Boss , sai tayi sauri ta goge sunan ta saka masa HORROR tare da hotan d’an Aljani agefe. Camera Abla ta shiga ganin yadda face d’inta ta fito sosai , guda d’aya tayi snapping tana gwalo , tana ganin yadda hotan yayi ta ‘kyalkyale da dariya har tana kulle face d’inta , ita kad’ai sai dariya take abunta har da fad’awa kan gado.
************
********
GREENWICH VILLAGE
( Honeymoon lover’s😹🤣)