Sashe 98
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
KANO
Yau ya kama ranar dasu Eshaal zasu koma Us, duk hanyar da baby ta bi danganin ba’a tafi da itaba abin ya ci tura Sabida duk lokacin da zata takaleta da fad’a Eshaal bata biye mata , Musamman yau da ta sha kuka Sabida zasu rabu da Ammi, Baby kuwa tana wajan su dad sai lallashinta sukeyi akan kome take so ta saka Eshaal idan ta’kiyi mata ta kirası , bayan doÄŸan gargad’i da Tasha wajan su dad , lokacin da zata su tafi Airport kamar karta tafi Sabida Amma , ita kanta AMMA sai da ta share ‘kwalla , baby kuwa sai faman taunar cingum take abunta su dady suna lallashinta har suka tafi Airport. Acikin Airport din ma ko kusa mutum bazai ce tare baby take da Eshaal ba Sabida yadda taja gefe wai zata bata masa class d’in ta . Acikin jirginma Baby tana ‘bangaran Business class , Eshaal kuma tana inda normal people suke , cikin ‘kan’kanin lokaci jirginsu ya tashi zuwa U.S âœˆï¸ .
*PAID BOOK*
300 into 2681892316 Aisha umar, zenith bank . Sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.
https://chat.whatsapp.com/EiJWfeCdg234T6P0k5NU2Y
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �
KAR AMANTA AYI FOLLOWING DINA
👇👇👇👇
WATTPAD
https://www.wattpad.com/user/Msslee__
AREWA BOOK
https://arewabooks.com/book?id=652ff3a03fd6ffc37f68e4e2
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1
*PAID BOOK*
Book 1 free ne, book 2 kuma 300 into 2681892316 Aisha umar, zenith bank . Sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.
S____27💞
Yau Abla da wuri ta farka Sabida ta sakawa kanta hakan cikin ranta , tana idar da sallar asuba d’akin ta gyara gabaki d’aya kafin ta yi wanka, yau ba lefi ta gwada wanke kanta , dan sosai ta dirje kan nata da yayi mugun datti, har wani brown brown yake tsabar datti, tana wanke wa gaban mudubin d’akin ta dawo tana bun jerun kayan wajan, d’aya daga cikin mayukan wajan me suna HEMANI ta d’akko, daga cikin oil d’in zakaga hotan Black seed a jiki. Sai data bari kanta ya bushe sosai sannan ta shafa oil d’in a kanta , binciken inda zata samu comb ta soma, cikin sau’ki kuwa ta same wani black comb , daga ‘kasa ‘kasan gashinta ta soma tajewa Sabida zafin da yake mata , tanayi tana runtse ido ga nishin da take lokaci guda sabida wahalar tajewa da take ji . Da ‘kyar ta iya taje kan shima sama sama ta tattara ta ajjesa , sabida yadda ya ‘kara cikowa ko d’aure kan ta kasa sai mayafi da ta yafa akan ta , duk Wanda ya kalli kanta sai yayi mata dariya sabida yadda gashin kanta ya ciko sosai cikin mayafin kamar wani bishiya. Cikin d’an turo bakin da ya d’an zamar mata jiki ta fito daga falourn, 7 ta kusa shiyasa bata tsaya jiran Little ba yau ta wuce kaiwa simba abinci da kanta , dukda yanxu ta d’an rage jin tsoransa ba kamar daba , hatta sojojin gidan ma yanxu ta rage jin tsoransu sosai dan yanxu ma da kanta ta wuce ga tulin gashin kanta da yake nunawa. kamar yadda Little ya koya mata , tana bud’e d’akin simba bata shiga ciki ba ta jefa masa abincinsa tayi saurin guduwa cikin gida.
Tana shiga ta tarar da su Bobo a tsats tsaye da alama daga masallaci suka dawo, sai da tabi kowannansu ta gaishesa amma bata ga Big boss ba , har cikin ranta taso ganin nasa ko saud’aya shiyasa gabaki d’aya mood d’inta ya canza . Cike da zolaya Little ya nuna Kanta � Sister Menene a kanki haka kamar bishiya?� Kan nata ta ta’ba itama , kamar zatayi kuka ta girgiza masa Kai dan ta rasa Wana irin amsa zata bashi ma ,� oya muga bishiyan kanki � cewar little yana ‘kara mata dariya , da Sauri Abla ta saka hannu zata kare kanta , shima little ya dage sai ya ga kan nata , ita kuma ta ‘ki barin sa ya bud’e mata kai , da ya matso zata goce masa , su Prince suna tsaye suna musu dariya , ganin Sauri zata gudu mayafin kan nata ya zame , wata iriyar shegiyar dariya prince da little suka saki lokaci d’aya sabida uban tulun Abla suka gani gashi kamar bishiyar sabida yadda ya mimm’ke tsaye, shima Bobo sosai yayi mamakin uban tulin gashin kan Abla , ydda ta sunkuyar da kai kamar zatayi kuka ne bobo ya dakatar dasu little daga dariyar da suke mata � rabu dasu anjima zan sa akai ki saloon a wanke miki , idan angyara miki karki nuna musu kinji ?� Da Sauri ta jinjina masa kai � Thank you so much yaya bobo� sai ta kalli side d’in su little tayi musu kwalo tare da yan kwane hannunta kamar wata horror, gabaki d’ayansu dariyar reaction d’inta suke , hira kad’an suka ta’ba ko wannansu ya koma part d’insa Sabida zuwa training . Itama Abla d’aki ta koma ganin bacci be isheta ba yasa ta fad’a kangado kamar me shirin komawa baccin , a hankali kuma ta furta � Amma me yasa be fito ba ?� Kamar zata kawar da zancan daga zuciyarta amma hakan ya faskara , so take kawai ta saka shi cikin idanuwanta koda ace hukunta ta zaiyi , haka kawai taji tayi missing d’in ganinsa , tun tana tunanin kyakkyawar fuskar sa a zuciyar ta har bacci ya d’auketa.
10:50am Abla ta fito daga cikin d’akinta haryanxu kanta yana a yadda yake dan kuwa sosai ya tashi kamar bishiyan, prince ne kawai a falour shima lokacin game yake , batare da ya kalle taba ya furta � sister breakfast d’inki na dinning,Little yace idan baki cıba idan ya dawo na fad’a masa �, kamar yana kallanta ta Jinjina masa kan nata tare da furta � okay yaya �. Tana zuwa dinning d’in ma ba wani abun kirki taci ba , coffee Tasha sai waffles data gani , daganan kuma bata ‘kara cin komai ba . Tana gama wa falour ta dawo , d’an satar kallan elevator Abla tayi kamar tana jiran fitowar sa , sai kuma ta d’auke eyes d’inta � Yaya prince ina yaya little ?�
Har yanxu game d’insa prince yake , still be kashe ba ya furta “sun fita da yaya bobo�, Tom Allah ya dawo dasu lapiya � cewar ta , shima da kalmar Ameen prince ya bita dashi, yadda yake cin game d’in take kalla amma idan kayi mata kallan nutsuwa zakasan gabaki d’aya hankalinta baya kan game d’in prince , ta fad’a wani tunanin ne kawai daban. Lokaci d’aya taji zaman falourn ya isheta shiyasa tayi excusing kanta ta koma cikin d’akinta , a fili ta furta � me ya hanashi fitowa ? Ko bashi da lapiya ne ?�, sosai damuwa ta hau kan fuskarta irin damuwa da bata ta’ba shiga ba na rashin ganin wani, amma yanxu gashi ta damu da sanın halin wanda ya fi tsanar ta a cikin gidan . Lokaci zuwa lokaci tana duba time , sau 2 tana sakkowa ‘kasa koza ta gansa amma still babu alamar sa , ji take kamar ta tanbayi Inda yake amma haka ta ‘kara komawa cikin d’akinta, a karo na 3 data ‘kara sakkowa bata ga prince ba shiyasa ta sauke a jiyar zuciya . Gabaki d’aya ta damu da san ganin Wanda bata ma isheshi kallo ba . Ha’kura tayi da sakkowan ta koma d’akinta ganin shirun na neman gundurarta yasa ta d’auke system d’inta da little ya bata , kamar wacce ta ‘kware a harkar computer haka take sarrafata sabida gabaki d’aya ta gane yadda ake anfani dasu.
****** Big Boss
Tunda yafita daran jira bashi ya dawo ba sai washe gari da asuba , yadda kowa ya ga face d’insa a had’e yasa suka soma kaffa kaffa dashi dan kuwa zai iya huce ‘bacin ransa idan ka kuskura ka shiga gonarsa yau , hatta little idan yagansa a irin condition d’in nan baya takura masa . Shiyasa gabaki d’aya gidan kowa ya shiga cikin hankalinsa , musamman su little akan lokaci yau suka fito training batare da sun ‘bata lokaci ba . Babu Wanda ya kalla yayi wucewarsa part d’insa . Direct toilet ya nufa ya sakar wa kansa ruwa me mugun sanyi, ya dad’e a cikin ruwan kafin ya danna wani button da glass in wajan ya zama kamar tinted , mutum bazai ta’ba ganin me ke faruwa ba sai dai shi da yake ciki yaga abunda akeyi.
Be d’au dogon lokaci ba ya fito daga cikin toilet d’in d’aure da wani white d’in rigar wanka sai gashin kansa da yake a ji’ke alamar wankesa yayi shima , ga face d’insa da har yau babu fara’a kanta itama da alamar ruwa , d’ayan door d’in d’akin ya shiga , ko 30 minutes be yi ba kamshi turaransa me shegen kamshi da tafiya da zuciyar mutum
ya bada isowarsa, dan tun kafin ya fito daga cikin d’akin ko ina ya karad’e da kamshi. cikin wani Dogon farin wando me laushi ya fito daga cikin d’akin, kana kallan wandan zakaga da kad’an ya wuce gwiwar’kafarsa. Sai fararar kafafuwansa da suka fito farare tass dasu musamman yanda suke cikin wani white din takalmi. lokaci d’aya murd’ad’d’iyar surar jikinsa ta bayyana cikin farar singlet d’in jikinsa, yadda singlet d’in ta kama masa jiki sosai hakan ya fito da six pack d’in jikinsa, wani remote ya dakka lokacin da ya kwanta akan king size bed d’insa, take a Wajan sanyin d’akin ya ‘karu sosai ga wani irin black dummm da d’akin yayi kamar babu kowa a cikinsa.