Sashe 104
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
******* Abla 3 nayi ta kaiwa simba Abinci lokacin da taje bacci ma yake da alama yaci abincin da ta kawo masa , cikin ta’be baki kamar yana jinta ta furta � Dan iska aushe lapiyar ‘kalau da kake ‘ko’karin d’ora mun laifi�, tana komawa cikin gida su little sun tafi buga table tennis shiyasa itama tazauna a falour tayi game d’inta , yau gabaki d’aya bata sanya big boss cikin idanuwanta ba , kuma bata adduar ganin nashi yau dan gani take kamar zai sa ta yanke gashin kan nata.Gabaki d’aya wunin ranar haka bata gansa ba sai cikin tare wajan 11 da ta kai masa coffee , har ta ‘karacı tsayuwarta Big boss be kalli direction d’in da take ba , kuma a haka yadda coffee d’in yake da zafi ya salamce , kusan sau biyu tana ‘kara had’a wani amma tafi 1 hour a tsaye , daga ‘karshe ma phone d’insa ya d’auka ya wuce part d’insa . Zama Abla tayi kanku jera tana hararar bayansa � na dena wahala Yasin duk lokacin da nayi coffee baka sha ba ni zan shanye abuna , ina dalili� tana gama shanyewa ta nufi stairs har da gwad’a yadda Big Boss yake tafiya, motsin da taji ne yasa ta ruga a guje ta wuce d’akin.
✨✨✨✨ Yau ya kasance Sunday sosai Abla tayi bacci yau , kamar kullum yadda ta saba time d’in kaiwa simba Abinci na yi ta kai masa , tana komawa suka cigaba da hira da little bayan white shoes din da aka kakkawo mata da ‘karin uniform da aka kawo mata basu babu abunda suke sai hira gwanin burgewa . Yau tun wajan 9 Abla take jin bacci gashi daman little ya ce mata ta kwanta da wuri sabida gobe zata gara zuwa , har 9:30 tana zaune tana jira ko zai dawo amma gabaki d’aya be dawo ba , 10 nayi bacci ya fi ‘karfinta shiyasa tayi wuce warta d’akin, inyaso da asuba sai tayi masa addua Allah yasa kar yayi mata fad’a ko kuma ta dawo yayyafawa coffee d’inshi ruwan Allah ko ya dena wannan fad’an.
*********
✨✨✨✨✨✨�
MONDAY
IBTISSAM
https://chat.whatsapp.com/EiJWfeCdg234T6P0k5NU2Y
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �
🦅 MIKIYA WRITER’S ASSOCIATION 🦅
🦅🦅M.W.A🦅🦅
AREWABOOKS: msslee
WATTPAD : Msslee__
✨MSS LEE BUSINESS WORLD �
💃💃💃💃 Ahayye Yar uwa kina business Amma bakida tambarin kasuwanci wato(logo& flyer) Maza ki garzayo ki kara mutuncin business dinki da customers ta hanyar logo da flyer Zaki jawo hankalin customers
Akwai Abubuwa da yawa dayakamata ace kinadasu a matsayinki na me business 👇ðŸ»
🌹Logo
🌹Flyer
🌹Account sticker
🌹Business card
🌹Menus
🌷 payment received with thanks sticker Se asamiki Sunan business dinki wannan Yana matukar daukar hankalin customers
SANNAN INAYIN WASU ABUBUWAN KAMAR HAKA 👇🻠🌹🌹 👇ðŸ»
🌹Invitation Card
🌹Save the date
🌹calendar
🌹Book Cover
🌹Political poster
🌹Certificate
🌹Brochures
🌹Kar ku manta akwai Data cikin Sau’ki da arha tare da farashi me sau’kin gaske💃ðŸ»ðŸ’ƒðŸ»ðŸ’ƒðŸ».
Da sauransu duk a farashi me sauqi kardai na cikaku da surutu😄
Dan samun cikakken bayani zaku iya garxayo wa wajan MSS LEE BUSINESS WORLD , sannan zaku iya mata magana kai tsaye ta number wayarta kamar haka *07041879581*
Muna maraba da kowa da kowa ðŸ˜.
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1
*PAID BOOK*
300 into 2681892316 Aisha umar, zenith bank . Sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.
S____29💞