Sashe 33
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Karfe 2:30am ‘kishir ruwa ya farkar da Abla , Allah ya temaketa akwai haske har lokacin ba’a d’auke wuta ba , bakinta d’auke da addua ta farka , mamakin ganin ‘kofar d’akinsu abud’e ne ya kamata , wai gawa Abla tayi taga Arwa na baccin hankali kwance, inda Aneesa take a kwance ta kalla , babu kowa akan katifar daman batasa ran ganin Ilham da husna ba , a hankali ta fito daga cikin d’akin cikin tafiya a hankali da ‘yar fargabarta ta fito falourn ,still shima falourn fitilarsa a kunne yake , shiyasa wani tsoran ya ‘kara kamata , ita tsorantama kar ace wasu ne suka shigo suna bacci suka d’auke Aneesa ganin bata cikin d’akin,bata gama shiga cikin mamakiba sai lokacin da taga ‘kofar falourn abud’e ga hasken fitula da Alama wanine ya fita , cikin sand’a yanxu ma ta nufi ‘kofar wajan, da Sauri tayi ‘ko’karin janyo ‘kofar falourn Amma motsin da taji a wajane yasa ta ja burki, ga tsoro tana ji amma zuciyar ta tana san ganin su wanene a wajan , waige waige ta fara idanuwanta suka sauka kan sandar data hango , cikin sand’a ta rarrafa a hankali kada suji motsinta ta d’akko sandar ta kara rarrfawa ta koma bakin kofar, a tsugunne ta fito waje tana sand’a a hankali a hankali, Inda taji motsin ta nufa tare da rike sandarta gam a hannu, ga addua da take cikin zuciyar ta hannunta data ri’ke sandar shima sai rawa yake a hankali ta soma jin magana kad’an kad’an, cikin dabara ta ‘karasa wajan mata biyu ta gani akan wani dakali ga kwalba kamar ta magani a kusa da su , mamaki ne ya kama Abla � idan basu da lapiya Menene na ‘buya cikin dare kafin su sha maganin � tana cikin maganar zuci taga kamar za’a juyo da sauri ta ‘kara buya gudun karsuganta, muryar Aneesa da taji kamar me magagin bacci ne ya bata mamaki � toh me take Anan ? Baccin ne be ishetaba ? Ko bata san ta fito ba ? Ita kadai Abla take maganarta cikin zuciyarta bata gasgata muryar Aneesa ba sai da ta ‘kara le’kowa taga ta d’aga wani kwalbar magani tana kwankwad’a , abla bata san lokacin da ta karasa ta warce kwalbar ta yar a kas ba ,� Aneesa baki da hankali ne zaki dauki magani haka kiyi Tasha ? In baki da lapiya ki fad’a mana Amma bawai ki dinga shan magani ba batare da kin aunaba, a zuciye Aneesa ta d’ago da idanuwanta tana kallan Abla sai faman lumshe idanuwatake kamar me jin bacci, cikin wata iriyar murya ta furta � uban wa yace ki yardar mun dashi , eh ? � yar shila dake gefenta ma sai faman lumshe ido take , shurun da abla tayi tana kallanta da mamakine yasa Aneesa tayi kokarin tashi Amma ta kasa sai faduwa da tayi , cike da maye yar shila ta ‘kyalkyale da dariya � rabu da ita bata san duniyar da muke ba , barta yar wahala , karki damu zan baki wani gobe kinji�, cewar shila yadda take magana zakasan abuge take , itama Aneesa dariya ta saka � shikenan toh na hakura Amma duk lokacin da ta kara yi mun haka sai na ‘bata mata �, tana magana tana tafiya ta jikin bango sabida yadda ta kasa tafiya sai da ta jin gina da bango a haka tana layi ta wuce Abla da shock ya kamata , ita yar shila tana tangad’i ta wuce Abla , kwalbar da tayar ta kalla kafun ta karasa wajanta “BRONCLEER “shine sunan da yake jikin maganin, d’an shin shina wa tayi sai tayi saurin yar darwa tana toshe hancinta , fasa shan ruwan tayi ta koma d’aki har yanxu mamakin ganin Aneesa na drug abuse ya ‘ki wuce mata arai, tana shiga d’aki ta tarar da ita kwance tana bacci kamar ba Itace ta shigo ba �, kulle d’akin tayi ta kwanta itama , ruwan da bata sha ba kenan .
4:30am ta farka yau ta d’an makara tayi mamakin rashin tashin ta da su debeka basuyi ba , bata damu da hakan ba itama , shaf shaf ta soma share Fallon da kullum yake cikin ‘kazanta tana gamawa tayi mopping ta gyara d’akunan da babu kowa a ciki da toilet d’insu , tana gamawa ta had’a wanke wanke Amma bata fara ba sabida sallar da take san tayi, tana idar da sallar ta soma wanke wankenta har lokacin kuma babu wanda yafito , sai da ta kammala gabaki d’aya aikinta tukunna ta samu tayi wanka duk da bata da sabulun wanka haka tayi wankanta sannan ta sa’ba kayanta ba ko omo sai tsofaffin ragowar ko d’ad’d’en kayanta da tasaka , Arwa ce ta bude idanuwanta ganin Abla na shiryawa , itama mi’kewa tayi tayo alwala Abla ta Ara mata hijab dinta zatayi sallah, sai alokacin uban tulun gashin Abla ya fito duk da yana cikin d’an kwalunta amma yayi wa gashinta kad’an ga kwantaccen gashin ta daya kwanta , tanasan wanke shi amma bata da abun wanke wa shiyasa take hakura . Arwa na idar da sallah suka fita , cikin kudin Abla suka siya kosan hamsin suka ci duk da beje musu ko ina ba Amma haka suka hakura tunda basu da kudin siyan me yawa , yanxu ma gidan ruwa suka nufa ga rana haka suka jira a kazo har kanzu, rana na dukansu haka suka dunga siyar da ruwansu , yau ko cinikin arziki basuyi ba ga gajiya da sukai , ba yadda suka iya haka suka Zara cikin kudin suka siya rogon saba’in sukaji sabida yunwa , har akai sallar la’asar suna abu d’aya sallah ne kadai ke tsayar dasu yau ma ko makarantar allo bata samu taje ba haka ta hakura zuciyarta fal tunanin yadda zata biya uwar karuwai kudin ta. Har suka koma gida wannan tunaninne fal cikin ranta.
ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚ðŸ‚
ðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒ
UNITED STATES 🇺🇸
Yau little ne ya fara farkawa daga bacci , agogon d’akin ya kalla yaga da sauran mintuna kafun ayi kiran sallah, wanka yayi cikin shigar jallabiya da wani rawani fari irin na larabawa , yadda ya d’aura abun sai ya zama kamar cikakken balarabe , kadan ya fesa turare gudun kar ya Tashi prince dake bacci ya bude kofa a hankali ya futa , kai tsaye part din bobo ya nufa ko tsoran duhu bayayi , be tsaya a ko ina ba sai d’akin bobo, da wani dum light green yake haskawa , a hankali little ya salalla’ba ya nufi gadon bobo, baiyi wata wata ba Kawai ya d’ane jikin bobo, cikin wani irin zafin nawa bobo ya juya little dake jikinsa hannusa d’aya akan ma’kogaran little , d’ayan hannunsa kuma ya saita kan little da bunduga, murya a shake little ya furta â€? yaya bobo â€?, da Sauri bobo ya sake sa yana d’aga sa, fitular d’akin ya kunna gabaki d’aya haske ya Haska ko ina na d’akin , ruwa bobo ya mika matsa yana shafa wuyarsa â€? are you okay ?â€kansa kawai little ya jinjina masa , hugging d’insa bobo yayi thank god beyi garajen sakin bullet ba ,â€? me yasa ka d’ane jikina ? Da nayi maka wani abun fa ?â€?, cewar bobo â€? sorry yaya bobo nazo tashin Kane fa , sai kawai naji kajuyani kamar a mafarkiâ€?, keyarsa bobo ya talle â€? babu kyau ka bari, idan ni kasamu ban saki bullet dina ba , duk ranar da kayi wa yayanka sai ya tarwatsa maka kai da bullet â€?, dariya little ya saki, ganin yadda yake dariya ne yasa bobo yaji dad’in hakan .â€? Oya kaje ka tashi su uncle ma nasan ni kadai ka tasa â€? Tom yaya â€? cewar little yana barin d’akin , d’akinsu ya koma ya tarar prince na bacci har yanxu wani abun d’awisu ya dakko guda d’aya yazo Daidai saitin kafarsa yana masa tafiyar tsutsa, mutsu mutsu prince ya soma Amma be bude idanuwansa ba , toshe bakinsa little yayi kar dariyar da yake dannewa ta fito waje ,kara sa masa d’awisun yayi Amma still be tashi ba , sai Tin hancinsa little ya dawo , da ya saka masa prince Zai sosa hancin, sai kuma ya koma kunnansa wani irin jutt da prince yaji ne yasa lokaci d’aya ya ware idanuwansa akan little, dariya little ya kyal’kyale Dashi yana ja baya, ganin yadda prince ya za bura rai a bace , â€? sorry yaya prince , yaya bobo ne yace na tashe ka kuma Allah ka ta’bani sai na fad’a masa â€?, yana kaiwa nan ya bar d’akin ya nufi d’akin uncle , shima lokacin be farkava ahankali little ya Karasa inda yake Daidai kunnan uncle ya furta â€? meow meow â€?, bashiri uncle ya ware idanuwansa , yanxu ma little dariya ya saka ganin yadda uncle ya ware idanuwansa, girgixa kai Kawai uncle yayi â€? sorry uncle lokacin sallah yayi â€?, be jira cewar uncle ya yayi saurin barin d’akin dan yasan idan ya tsaya uncle zai iya ja masa kunne.
**** suna idar da sallah kamar kullum motsa jikin da ya zamar muku ‘ka’ida sukai, sai da Suka kammala motsa jikinsu sannan sukai breakfast tare , bobo be dad’e a gida ba ya fita,gidan yayi saura su uku.