Sashe 101
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
MANAGE ðŸ‘ðŸ‘ðŸ‘ðŸ‘â€?.
https://chat.whatsapp.com/EiJWfeCdg234T6P0k5NU2Y
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �
🦅🦅 MIKIYA WRITER’S ASSOCIATION 🦅🦅
M.W.A
AREWABOOKS: msslee
WATTPAD : Msslee__
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1
*PAID BOOK*
300 into 2681892316 Aisha umar, zenith bank . Sai a turo shaidar biya ta wannan number 07041879581.
S____28💞
Wanda ta ganine yasa lokaci d’aya ta saka ihun da ya ‘kara razanata , cike da rud’u jikinta ya soma rawa musamman yadda taga Babu kaya a jikinsa sai farar rigar wanka da ya saka , mamakin ganin sa ne yasa lokaci d’aya wani irin shock ya kamata har ta kasa motsa ko da finger d’inta ne , bakinta yayi mata nauyin da bazata iya furta ko kalma d’aya ba ,sai zuciyarta da take harbawa cikin sauri kamar zata tsaga ‘kirjinta ta fito waje , � Innalillahi wa inna ilaihi raji’un Kawai take maimaitawa cikin zuciyarta �, sosai ‘kafafuwanta suka sage kamar me shirin fad’uwa ‘kas , dan wani irin jiri jiri ne take ji kamar yake ‘ko’karin kayar da ita .
A hankali ya d’an lumshe eyes d’insa Sabida ihun da tayi har cikin kunnansa da ya ‘Kara tunzurashi, amma ko kad’an babu me fahimtar hakan Sabida yadda face d’insa take kullum babu fara’a sai damshi damshin ruwa da yake sakkowa tundaga kan ba’kar sumar gashin kansa da ta sakko masa har wajan kafad’unsa .
A hankali ya nufi right side d’in d’akin , inda wasu jerun wasu white towels suke da yawa ya nufa , guda d’aya ya d’auko , lokaci d’aya ya soma goge kansa a hankali kamar Wanda aka saka dole , ko cikakken mintuna 3 beyiba ya fara takawa a hankali cikin takun izzarsa kamar kullum da ya saba , cikin nutsuwa da kwarjini ya nufi gaban mirror Inda Abla take tsaye a wajan, har Lokacin kuma be nuna yasan da wata halitta a cikin d’akin ba , yadda taga yana nufo gaban mirror d’innan ne ya ‘kara haushina mata ciki, wani irin fitsarine ya kamata lokaci d’aya , da ‘kyar ta iya jan zuciyarta lokacin da tayi Sauri barin gaban mudubin. Cikin rawar murya da take shirin saka kuka soma magana a rarrabe � Dan Allah kayi hakuri , wallahi su’bucemun yayi dan Allah kayi hakuri ,� kamar wacce tayi magana da gunki dan gabaki d’aya idan ka kalli face d’insa sai ka rantse babu kowa a jikinsa , ko nuni da alamar da zai nuna yasan da mutum a cikin d’akin babu , komai cikin nutsuwa yake yin abubuwansa , kuka ne ya zo wa Abla amma tayi saurin had’iyeshi cikin yar fa hannu ta ‘kara maimaita wa � Dan Allah kayi hakuri…� bata kai ga ‘Karshen maganar da take so tayi ba taga Big boss yana ‘ko’karin kwance whiterobe d’in jikinsa . Cikin wani irin zabura Abla ta ‘kara sakin kukan da ya saka ya d’an d’ago da kansa dukda be kalli side d’inta ba amma yadda idanuwansa lokaci d’aya ya soma ja zaka gane ba ‘karamin baci ransa yayi ba . Abla kuwa tunda ta ‘kara sakin ‘karar nan bata dira a ko ina ba sai bakin ‘kofa , ganin ta samu damar barin d’akin yasa cikin azama ta bud’e ta saka gudu da iya ‘karfinta . Tana fitowa mayafinta kawai ta d’aura a rud’e sai Top d’in rigar ta da ta d’ora ko damu da yadda ta saka a bai bai batayi ba , hatta mayafin kanta kawai yafawa tayi shima , cikin Sauri ta nufi ‘kofar fita daga cikin d’akin tajira a rufe gam , a fili ta furta � na shiga uku ni Abla , wani karan banine ya sa na shigar masa cikin d’aki , nasan yau shikenan, shikenan na mutu na lalace � ita kanta wasu maganganun batasan tana furta suba , sabida yadda ta rud’e so take Kawai taga ta fita daga cikin d’akin dan any moment fıtsarin da take ji zai iya kwace mata . Hankalinta gabaki d’aya baya jikinta , password d’in bud’e d’akin take ta gwadawa amma da ta saka wani red d’in na’ura xai bada Sauri � No� , tun tana tunanin bud’e kofar me sauki ne har ta fashe da kuka tana zamewa ‘kasa ganin yanxu gabaki d’aya bata da wata hanyar tsira ta sani yau me kwatanta a wajan sa sai Allah , musamman idan ta turo simba sai taji wani saban kukan yana ‘kara mata , yadda ta zama a ‘kasa haka ta had’e waje d’aya ta ‘kara ta kure jikinta ga kukan da ta soma tun kafin yayi mata komai, fuskarta harta soma komawa red colour , batasan lokacin da ta kwanta a Wajan ba , tun tana kukan kad’an kad’an har nunfashinta ya fara canzawa alamar bacci ya d’auketa.
Almost 30 minutes Abla tana baccinta a bakin ‘kofar Wajan , a hankali ya bud’e kofar d’akin , sanye yake cikin ba’ka’ken kayan Valentino , tundaga kan rigar jikinsa da shape d’in wuyanta ya fito sosai kamar V har zuwa wandan jikinsa duk ba’ka’kene, hakan ya bawa faffad’zan farin ‘kirjinsa fitowa sosai tare da sarkar diamond din wuyansa , gabaki d’aya fuskar Big Boss babu annuri akanta hakan ya bawa ba’kin sumar gashin kansa fitowa sosai musamman da ta sake shan wani gyara na musamman har wani Santsi take yi. Yadda yake sanye da black d’in kaya Haka takalmin ‘kafarsa yake black colour ‘kirar Leather loafer , hakan ya bawa farar fatar ‘kafar sa fitowa kad’an, gabaki d’aya hannayensa ya saka cikin aljihu , kallo d’aya yayi wa Abla ya d’auke kansa , mamakin aljanun yarinyar yake , tayi laifi sannan ta soma bacci ?� Red lips d’insa ya d’an tauna kad’an cikin nutsuwar sa da izzar da take yawo cikin jikinsa ya nufi medium size fridge dake gefe kad’an daga inda yake , kaloli hud’u ne a jikin fridge d’in , blue d’in ciki ya danna lokaci d’aya wani side na fridge d’in ya bude sai ga wasu manyan ruwa masu shegen sanyi da suka fara ‘kan’Kara fitowa , Daidai saitin inda take kwance ya nufa tare da bud’e bottle d’in bai tsaya bata lokaci a ya tuttula mata ruwan sanyin a fuska .