Sashe 102
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A firgice Abla ta bud’e idanuwanta sabida ruwan sanyin da ta ji a jikinta lokaci d’aya kuma ga sanyin Acn da yake ratsa mata jiki, ita kanta bata san lokacin da mayafin kanta ya zame ba , uban tulin gashinta ya fito sosai . Yadda ta gansa tsaye akanta yayi folding hannunsa yasa ta ‘kara shiga taitayinta , zuciyar sai bugawa take da Sauri sauri gashi tutaran da ta fasa gabaki d’aya ya ‘bata mata jiki shiyasa ta ko ina take jin ‘kamshinsa cikin hancinta. Gabaki d’aya takasa d’ago da fuskarta Sabida gudun had’uwa da tasa dan tasan mugun kallan tsanar da ya saba yi mata zata gani , tsoran ta d’aya ma karya ce sai ta biya shi kud’in turaransa, cikin kausashshiyar murya cike da natsuwarsa ya furta � Are you mad ?yadda yayi maganar mutum sai yayi tunanin bashi yayi taba , kanta Abla ta soma girgiza masa dan bakinta yayi nauyin da bazata iya magana ba , ji take kamar wacce aka kulle wa bakin da gangan dan sosai yayi mata nauyi ita ka d’auki sai faman zaro eyes d’inta take sabida tasan bata da gaskiya . Hakan da tayi ba ‘karamun ‘kara tinzurashi tayi ba, shiyasa cikin ‘bacin rai ya d’aga hannunsa ya wanke face d’inta da mari da har saida taji d’igon fitsari akan pant d’inta still sai da ta d’auki wucin gadi kafun jinta ya dawo mata Daidai sabida bala’in da take ji ta shiga , neman kukan tayi ta rasa gabaki d’aya , cikin zafin rai ya dam’ko gashin kanta da batasan lokacin da ta ri’ke masa hannu ba Sabida azabar zafin da ya jiyarci ganta , muryarta kamar zata shid’e ta furta � Dan Allah kayi hakuri, Dan Allah , Dan Annabi, yaya little ne yasa na gyara maka d’akin bansan kana ciki ba.� Tsaki ya saki tare da hankad’ata a maimakon ta fad’i Daidai sai ‘kugunta ya bugu, da ‘karfi ta saki ‘kara sai kuma tayi saurin toshe bakinta dan ba’karamin buguwa ‘kugunta yayi ba , sosai ta yi ‘ko’karin had’iye kukanta dan ba ‘karamun buguwa tayi ba awajan, wani ‘karamin cutter ya je fo mata , batare da damuwa da condition d’in da take ciki ba ya nuna gashin kanta cikin yatsına fuska � yanke gashin kanki� cikin azama Abla tayi saurin waye masa idanuwanta , har ta manta da zafin da ‘kugunta yake mata , gashin da su Little suka kashe masa kud’i sosai d’azu wajan gyara wa , tun da take ba’a ta’ba gyara mata kai haka ba , shiyasa tun da suka dawo daga saloon d’in taji tana ‘Kaunar ganin kayanta amma yanxu lokaci d’aya yace ta yanke , kamar zatayi kuka ta bud’e baki zata ‘kara bashi a hakuri a karo na biyu kallan da yayi mata yanxu ne yasaka ba shiri Abla ta d’auki cutter d’in hawaye sam sun’ki tsaya wa haka ta soma yanke uban tulin gashin kanta da hannunta . Sai da ya tabbatar da ta yanke rabi da kwatan gashin sannan ya bar wajan yana Jan wani ‘karamin tsaki.
� For my perfume just 1 week na baki duk inda turarena yake ki dawo mun dashi , if you dare to this obey , next time ba gashin kanki zance ki yanke ba , d’an ya tsan hannunki zansa ki yanke , get lost stupid� ya ‘karasa a d’an tsawace . Cikin sauri ta mi’ke tsaye hannunta ri’ke da dogon gashin kanta da ta yanke ,ita kanta batasan ya akai ‘kofar ta bud’e ba , tana ganin ta fita daga cikin bedroom d’insa ta bar part d’insa a guje .
Allah ya temaketa babu kowa a cikin falourn ,shiyasa bata tsaya ba ta wuce bedroom d’inta , tana shiga ta jefar da mayafin hannunta , gashin hannunta da ta ri’ke ta jefar shima tare da ‘karasawa gaban mutubi, gefen face d’inta da big boss ya mata sosai wajan ya d’an tashi yayi ja , ga gün ta gashin kanta da ko tufkeshi tace zatayi bazai tsayuwa ba , kamar wata ‘kamar ya rinya ta zube ‘kasa ta soma birgima ita kad’ai ga kuka da take yi duk a lokaci d’aya .
Ya jima a ‘kasa tana kuka har saida taga sallar la’asar na ‘ko’karin wuce ta, ta tashi tana turo unique cute lips d’inta, a haka tayo alwala tayi salla ranta duk ba dad’i , babu abunda ya fi tsaya mata kamar yanke gashin da yasa tayi, tana ‘idar da sallan ta kwanta a kan gado kamar wata me zazzabi yau ko addua bata tsaya tayi kwakkwara ba.
**** 8:10pm yau takai wa simba abincinsa, tunda ta je ‘kofar wajan take hararar ‘kofar kamar Itace ta sa a aske mata gashin kan nata , cikin masifa masifa Abla ta jefa wa simba abincinsa tana binsa da wani irin harara duk da balefi ta rage tsoransa yanxu sosai , ta jima tana harararsa kamar idanuwanta zasu fad’o ’kasa , sai da ta gama harararsa sannan ta ja wani ‘karamin tsaki tana barin wajan. � yadda yake mugu daman ai dole ya raini muguwar halitta, ga fuskarsa kamar anna kiyar da aka buga a kwata , Allah dai zai saka mun, kuma kayi wa turaranka dan yadda ka guntulen gashi wallahi babu wani kud’in turare da zan biya , sai shegen kyau kamar aljani “ita kad’ai take surutunta har ta wuce cikin gida .
✨✨✨✨�
8:35pm su Big Boss suka fito daga cikin masallacin , shi kad’ai sai faman lumshe idanuwa yake , � yaya bari na tafi Wajan little sister kaji?� Kansa Big Boss ya jinjina masa kawai batare da ya bud’e bakinsa ba , gabaki d’aya sai little da prince da kuma uncle suka koma cikin gidan banda Big Boss da Bobo . Cikin Sauri bobo ya ‘karaso Inda yake a tsaye cike da tsokana ya furta � UGA da kansa , our humble Big Boss �, sau d’aya Big Boss ya kalleta ya d’auke kansa �
Haba mana my G wannan d’aure face da kayi mun kamar jira kake nayi magana ka kawo mun naushi ? Nifa na manta when last kayi ma murmushi , just d’anyi mun ko da ya ‘Kene mana â€? ko kallansa Big boss beyi ba ya furta â€? leave this place â€?, cikin Sauri bobo ya d’aga masa hannu â€? maida wu’kar, we need to talk please , ina Alice?â€Banza Big Boss yayi masa kamar be ji shi baâ€please mana answer me ko sau d’aya ne , I know definitely His excellency ya kira ka time , and bazasu samu peace of mind ba , idan basu ga yar suba â€? , dakatar Dashi Big boss yayi cikin I don’t care ya furta â€? And so ?â€? Gashin kansa bobo ya ta’ba yasan halin Big boss da kafiya me tankwarashi kam sai Allah â€? nasan you’re aware of hukuncin da nasa su LG su yi mata , nasan kasani sarai but why again kasa a d’akko maka ita ? And to a place da babu Wanda ya sani har yanxu ? Family d’inta sun shiga damuwa â€? rai a ‘bace kamar a zuce Big Boss ya makawa Bobo wani irin kallo “su family d’in nata basu san da ta’bin haukan kanta ba ? If you dare ka ‘karamin maganar wata so called aljana a wajan you will see how I will maltreat her sai naga Wanda ya isa ya kwace ta ,not even her father â€?, har ya juya kuma ya ‘kara kallan Bobo cikin ido â€? if not baka gida , ko prince what do you think will happen to him? Zaka d’auki blame d’in abinda zai samu little ? Hey not even so called that people ( his parent)â€?, yana kai wa ‘Karshen maganar sa ya bar wajan yasan idan ya tsaya ransa ne zai ‘baci and every thing can happenâ€?, Murmushi kawai bobo ya saki Daidai lokacin da wayar hannunsa tayi flash alamar kiran waya, “CHIEF “shine sunan da ya fito kan wayar sa , cike da girmamawa Bobo ya d’an ’kame dukda mutumin baya kallansa , kusan mintuna biyu kafin shima ya bar wajan har lokacin kuma be kashe wayarsa ba .