Sashe 4
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧
ABUJA
ADEMOLA ADETOKUMBO STREET
Cikin wani babban gida dake cikin ademola , maza da mata ne ke faman shige da fice gabaki d’aya wajan fitula ya haska , ko ina ka duba zaka ga mace da namiji rabe da junansu, daga gefen gidan da akai wa lakabi da UWAR BARIKI, wasu kyawawan yan matane guda 4 da a kalla shekaru baza su wuce shekara 15 ba, ko wannan su ka kalli fuskarta zaka ga tashin hankali tattare da ita , d’aya daga cikin yan matan da tafi kowa shiga tashin hankaline ta rushe da wani saban kuka ,� shikenan na shiga uku, yanxu me zancewa UWAR BARIKI, na tabbata in bankai mata kudin yau ba kashe ni zatayi � kallanta d’aya daga cikin yan matan da ita ma zaka ga tashin hankali tsantsa a fuskarta tayi kafun ta furta � ki dena kuka ARWA nasan ABLA in tazo zata neman mana mafita �, girgiza Mata kai wacce aka kira da arwa tayi � kinsan yanda uwar BARIKI ta tsani Abla fiya da kowa musamman yanda taki yarda tayi kudi da ita shiyasa tafi kowa shan wahala a cikin mu, yanxu idan Abla taji bansan me ze faru ba, kawai ina tunanin zan bawa wani kaina ne kamar yanda uwar BARIKI take bukata, ko hakan zaisa mu fita daga kangin rayuwar nan� saukar mari taji a fuskarta da yasa tadiye sauran maganarta, gabaki d’ayansu maida hankalinsu kan wanda tayi marin sukai, Wata kyakkyawar matashiyar budurwace tsaye a gabansu, gabaki d’aya wahala ta bayyana a jikinta ga wasu matattun kaya a jikinta daya fi na sauran munana sabida yanda suka mutu , gabaki d’aya hada baki yan matan sukai wajan furta “ABLA�.
IBTISSAM
(Heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee
BOOK 1
( The beginning)
Season 2
ABLA !!!!! Wacce aka kira da Ablance ta kallesu cikin muryarta da bata fitowa sosai ta soma magana â€? Saunawa zan fada muku duk wahalar da zamusha kada mu taba yadda muzubar da mutuncin mu, ya kamata mu yarda da kaddara, kome zasuyi mana mudunga kai wa Allah kukan mu su basu ita su cutar da mu ba , kar na kumajin wata magana irin hakanâ€?, wacce aka marace ta kara sakin kuka â€? Abla basu da kirki mugayene, idan bamuyi musu abunda sukeso ba zasu cutar da mu, â€? ya’ken da yafi kuka ciwo Abla ta saki â€? karki damu Allah na tare damu, nawane kudin naki da ya fadi â€?, share hawayenta arwa tayi kafun ta furta â€? 170 ne â€?, kwance gefen dankwalinta Abla tayi taciro wasu matattun kudi, dari da saba’in din ta irga kafun ta bawa Arwa,girgiza mata kai Arwa tayi â€? Abla kinsan matarnan ba mutunci ne garetava in na karbi kudin nan zata gana miki azabane â€? bata kai karshen zancen taba daya daga cikin yan mata ta miko mata kudin da ta kudun dune â€? Abla ni ki karbi nawa , ni se ayi mun hukunciâ€?, kafun abla tayi magana ta gefen wacce ta miko kudin itama ta miko mata nata â€? abla ki karbi nawa , ni se ayi mun hukunci ba sai anyiwa Anee ba â€? girgiza musu kai Abla tayi â€? karku damu bazan karbi kudin kowa ba , yanxu kunga dare yana karayi in bamuje kun kai mata kudin nan ba zata sa aduke kune , kuzo muje â€? rungumeta sukai gabaki d’aya su ukun banda ta karshensu da sai faman harararsu take a fakaice , Sarai abla ta ganta shareta kawai tayi , Arwa ce ta kalleta â€? husna ki taho mutafi mana â€? girgiza mata kai husnan tayi a dan yake ta furta â€? ku tafi zan taho daga baya â€?, bata jira cewarsu ba ta bar wajan, guntun tsaki Anee taja â€? ni fa shiyasa kwata kwata bana shiga harkar husna , sai kace yar uban shugabankasa mutum sai fadin raiâ€?, ta ukunsu ce me suna Ilham ta tabe baki â€? matsalarta, ni bazan sawa kaina damuwar ta ba Wallahiâ€?, shiru abla tayi musu dan itama ta fara gajiya da halin husna , a darare suka fara wuce mutanan wajan , Daidai bakin window suka tsaya ,gabaki dayansu tsoran shiga suke, basuyi auneba sukaji an shako rigar abla , da sauri suka juyo, gabaki dayansu razana sukai da ganin UWAR KARUWAI ga wasu mata guda uku a bayanta , â€? tsinannun yara uban me kuka tsaya yi anan, wato kun tsaya muna furcin da kuka saba ko ,zinariyya ku dakko mun suâ€? tana kammala maganarta taja abla kamar wata kayan wanki ga wuyanta da ta shake da kyar take iya shakar nunfashi, Wanda aka kira da zinariyya itama kan Anee ta janyo kafin ta tsinka mata mari tare da janta a kasa kamar kayan wanki, ragowar mata biyun da akallo daya zaka musu kaga manyan karuwai suma haka suka janyo Arwa da ilham, duk inda suka gifta sai dai a kallesu a dunga shewa. Can cikin wani daki da ya cika da tarkacan kwalaye Uwar karuwai ta jefa Abla take a wajan kanta ya bugu da Gini, bata gama shiga a zabar buguwar da tayi ba taji saukar mari dama da haku a kumatunta ,â€? shegiyar yarinya gwanda inkashe ki in huta babu abunda kuke tsinananun â€?, Daidai lokacin da ake shigo da su Anee suma, kallansu uwar karuwai tayi gabaki d’aya mummunar fuskarta a hade ta ke binsu da wani mugun kallo, katan hannunta da yaci uban Jan farce ta miko musu ba tare da ta furta komai ba , da Sauri gabaki dayansu suka saka mata kudadan hannunsu banda abla dake nishin azaba , â€? ku d’auke su anan â€? cewar uwar karuwai, ba musu kuwa suka d’auke su gabaki dayansu kukan da sukai ya bata musu fuska . Kallan ta uwar karuwai tayi ,â€ina kudin kiâ€? cikin dishashewar murya abla ta furta â€? sun fadiâ€?, bata Kai karshen zancan taba uwar karuwai ta hanbare mata baki take a Wajan bakinta ya fashe “Bansan asara ba , sannan bana daukar asara ,duk acikin yaran da nake hulda dasu kece tsagerarsu, in baki sani ba na tuna miki , ke din ba kowa bace face baiwa da ko dabba ta fiki gata , rayuwarki tana hannuna sai yanda nayi dake tukunna, dan haka ko kina so ko ba kyaso dole kiyi karuwanci ki kawo mun kudiâ€? tana gama zancanta ta kwallawa zinariya kira â€? ki kai ta dakin shirgincan, ki tabbata bata samu abunda zata kwanta ko lulluba akai ba ,abude winduna yanda sauraye zasu shiga ciki, banaso kuma naga kaske na yawa a ciki â€?.wani shu’umun murmushi zinariya ta saki kafin ta ja abla data gama galabaita zuwa wani dakin shirgi da ko mara gata sai haka , gabaki d’aya dakin dattine a cikinsa ga uban shirgin kaya a ciki sai faman wari yake , kamar yanda uwar karuwai ta umar ta haka zinariya tayi kafun ta kalli abla cikin lashe baki â€? ki bani kanki kawai na dan dana zumarki, zansa uwar karuwai tayi miki sassauci â€? ta karasa zancanta zata taba abla , cikin wani irin zabura abla ta hankade hannunta , gabaki d’aya ta gama galabaita â€? karki sake kazamin hannunki ya kuskura ya taba fatar jikina, Ta Allah ba taku ba kuma mugaye azzalumai, kamar yanda kuke kokarin cutar damu insha Allahu munfi karfinku â€?, shake mata wuya zinariya tayi â€? kar kiga ina binki ta lallami, ko kina so ko bakyaso sai kinzama mallakina, sai na dunga jin dadinki “tanakai karshen maganarta tasaki wuyan abla , sai alokacin wani irin tsoro da firgici ya kama abla ganin zinariya na kokarin barin dakin, bata gama shiga cikin firgicin ba zinariya ta kashe fitilar wajan tare da kullo ‘kofa. Cikin fita hayyaci abla ta soma magana â€? A’a , A’a , ku budeni, banaso Wayyo ku budeni, duhu banasan duhu , duhu zasu kamani bana so , ku bude mun kofa , ku bude mun kofa â€? a haukace ta soma dukan inda take tana kiran su bude ta , kara ta soma saki kafun ta fara dukan kanta kamar wata tababbiya, â€? Dan Allah ku bud’eni bana san duhuâ€? yadda nunfas yake sama da kasa kamar xai fita daga cikin jikinta, gabaki d’aya jikinta rawa yake take a wajan ta fara shakuwa kafun nunfashinta ya dauke gabaki d’aya a wajan.
✨✨✨✨�
NEW YORK
FIFTH AVENUE