Sashe 52
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
2:00am wasu ba’ka’ken motoci suka shigo layin gidan uwar karuwai sabida ganin a lokacin ne kowa yake runtsa wa , wasu ba’kya’kyan maza ne a cikin motar ko wannansu fuskarsa a rufe take ga wata shegiyar binduga datake hannunsu , d’aya daga cikin su ne yayi dialing wata number , ringing biyu aka d’auka kamar daman jiran kiran ake , cikin hausarsa da bata fitowa alamar ba cikakken bahaushe bane ya furta � madam we Dey here ooo�, banji me aka ce masa ba sai kalmar � shikenan muna jiranki yanxu �, ya karasa yana kashe kiran wayar .
Su Binta shagala ne tsaye a falo da ita dasu uwar karuwai, wannan karan harda su zinariyya da yaran binta shagala rike da bag d’inta , plan din yadda zasu shiga ciki suke tattauna har yanxu , mutane hudu binta shagala ta nuna, debeka , Zinariyya , yar shila sai wata yarinyar ta guda d’aya , a hankali suka had’a group din yadda zasu shiga cikin falourn , saida suka gama tsare tsarensu tukunna suka nufi hanyar d’akin da Abla take , Aushe wannan ne dalilin da yasa aka raba musu wajan kwana ita da Arwa sannan aka hana kowa kwana da ita . Allah sarki Arwa tunda ta shiga store din da aka mayar da ita ta kasa zaune ta kasa tsaye haka kawai ta kasa samun natsuwar zuciya , ga baki d’aya bacci ya ‘kaurace mata , da ta zauna zatayi Tunani babu abunda yake fad’o mata cikin zuciya sai tunanin Ablanta. Motsin da taji tun d’azu ne yasa ta saka kanta wajan kofa ko zata ji meke faruwa , ganin bata jin komai ne har zata hakura zuciyarta ta kasa ha’kura da hakan , Daidai lokacin da su uwar karuwai suka nufi d’akin da Abla take , sosai tsoro ya kama Arwa ganinsu da yawa cikin sand’a tabi bayansu gudun karsu ganta .
Allah sarki lokacin da suka shiga cikin d’akin bacci me d’an nauyine ya d’auke Abla shiyasa ko motsin bud’e ’kofar da akai bataji ba sai d’an motsawa da tayi kad’an, powder din hannun ta binta shagala ta bud’e tana faman sakin wani shegen murmushin mugunta, dukda karfinsa haka ta zubasa a hannuta, tana nunawa su zinariyya su rike mata Abla , d’an ta’bata da yarinyar binta tayi ne yasa Abla farka wa , yadda ta gansu a kantane yasa ta ware manya manya eyes d’inta akan su muryarta har rawa yake wajan furta â€? me.. me zakuyi mun?â€? me .. kuke shirin yiâ€da Sauri suka fara kici niyar ri’keta amma tana kwace hannunta, Ance sarkin yawa yafi sarkin karfi gabaki d’ayansu sai da Suka jigatu amma duk da hakan basu riketan da suke soba shiyasa binta shagala ta shaka mata powder din hannunta da yasata sakin azababbiyar ‘kara Daidai lokacin da Arwa tazo bakin kofar dakin, ihun Abla da tajine yasa tayi saurin bud’e d’akin gabaki d’aya binta suka soma binta da kallo cikin Tashin hankali, itama hakance ta kasance da ita cikin tashin hankali take bunsu da Kallo kafun ta d’ora eyes dinta kan Abla da fuskarta tayi mugunja ga kanta da take faman duka , kamar mahaukaciya ta d’ago da eyes dinta muryarta kamar zata shid’e da kyar take iya bude baki â€? ki.. gudu.. zasu kashekiâ€? ki guduâ€? Abla ta karasa a zabure sabida yadda suka shaka mata powder din me shegen yaji, cikin tsananin Tashin hankali binta shagala tasaka su zinariyya su kama Arwa , da Sauri Arwa ta soma ja baya tana girgiza kai , bazata iya tafiya ta bar Abla a cikin wannan yanayin ba , amma yadda taga Abla tafice daga cikin hanyacinta ne ya kara tsoratata gadan gadan su zinariya sukayi kanta , itama da Sauri ta bude kofar fita ta saka gudu ko kallan gabanta batayi waya binta shagala tayi wa mutanan dazu akan su kamo Arwa, Allah ya temaketa sai data fata wuce su tukunna suka ankara da ita da gudu suka biyota amma babu damar suyi harbi sabida kar asamu matsala , gudu sosai Arwa take ko kallan gabanta batayi haka suma kattın mazan nan suke binta abaya , da iya karfinta take gudu kafarta ko takalmi babu duk ya fashe sabida lungun da ta ke shiga , tana gudu tana wai wayan mazan da suke binta a baya bata san lokacin da ta fito babban titi ba Adaidai lokacin da wasu manyan ba’ka’ken mota kusan guda 7 suka shararo kantitin driver da yake driving din motar baisan lokacin da Arwa ta shigo gabansa ba shiyasa be aune ba yabi ta kanta saida tayi sama kafin ta fad’o kasa babu alamar rai tattare da ita , lokacin da karatan nan suka ga abunda ya faru shiyasa suka dakata tare da kiran binta shagala suka shaida mata yarinyar da suka bi ta mutu, suna barin wajan driver da yake tu’ki yayi saurin Jan burki hakan ya bawa ragowar motocin Jan burki suma , da Sauri y karasa wata mota dake bayansa ya shaida musu abunda ke faruwa , wata katuwar sojece da take driving mota ta biyu tayi saurin fitowa ta d’auki Arwa tasaka ta cikin motar su ka bar layin gabaki d’aya.
Allah sarki Abla gabaki d’aya tafi ce daga hayyacin sai faman zabura take lokacin da binta shagala take fad’awa uwar karuwai mutuwan Arwa wani irin zaburowa da Abla tayi saida ta firgita su, yadda ta sha’ke Wuyan binta sai ya raza mutum , a haukace take furta � sai na kasheku, sai na kashe ku kamar yadda kuka kashe mun ita,sai na kasheku…� bata karasa ba Sabida kwalbar da zinariya ta buga mata akai da Sauri abla ta dafe da take ganin yadda ta fara ganin su dishi dishi, cikin rawar jiki da muryar ta furta � nayi muku alkawari wannan shine kisa mafi muni da zaku karayi a rayuwarku idan har ina raye sai kunyi mutuwa irin mutuwar da Baku tava tsammani, sai na zama sanadiyyar rugujewar gabaki d’aya farin cikin ku wannan alkawari ne na d’auka �, tana kaiwa ‘karshe ta zube kasa ita ma babu alamar rai a tattare da ita, cikin zufa uwar karuwai ta kalli binta dan ita duk hatsabibancinta bata Kai binta ba , kamar yadda tayi hasashe binta ko a jikinta sai ma gaggawar d’aukar Alba da tasa akai tana kallan uwar karuwai � sai kinji alert � kanta kawai uwar karuwai ta d’aga dan so take su bar wajan kafun wani ya ankara yasan abunda ke faruwa. A wulakance suka jefa Abla cikin boot din motar tare da kulle mata bakinta da d’aure mata hannayenta ta yadda bazata iya motsawa ba koda ta farka , suma su binta suka shige motar tare da barin layin gabaki d’aya.
ðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒðŸƒ
GERMANY
Zaune Fanan take kan kujerar falourn su tana game , shigowar BiiBii ne yasa ta ajje game din tana kallansa � welcome back home !� Thank you dear , cewar Sauban yana nufar hanyar d’akinsa , Fanan bata bisa ba Sabida tasan yana bukatar yin wanka ya huta sai da ta shafe good 1 hour kafun ta nufi dinning cikin babban tray d’in sa da ta shirya masa abinci ta d’auka ta nufi d’akinsa, saida tayi knocking ya bata izinin shigowa sannan ta shiga cikin d’akin yana zaune kan sofa jikinsa sanye da wasu kayan alamar yayi wanka , akan center ta ajje masa abincin tare da serving dinsa , bece mata komai ba har ta kammala , da bismilla ya soma jin abincin sa saida yaci ya koshi sosai yana furta Alhmdllh sai a lokacin ya furta � ina mamy?�, cikin zolaya itama Fanan ta bashi amsa � kai yaya sai yanxu zaka tanbayeni ina mamy sai da ka gama cin abinci ka koshi �, d’an hararar ta shima Sauban yayi � tashi kifitar mun daga d’aki tunda rashin kunya zaki mun�, da Sauri ta furta � Haba yayana nakaina, Haba bestyn besties ! Kayi hakuri mana �, girgiza kansa kawai Sauban yayi � ba kyajin magana�, Haba ya’ya Nidai ba wannan ba, mamy bacci take yanxu shiyasa nazo a bani labarin besty ko kuma a bani labarin me dadi �, harararta yayi yana janyo phone dinsa daga aljihu da � ko d’aya babu Wanda zan baki , ina ruwanki da maganar besty kuma ? Sa idanki ya fara yawa yanxu fa ? Wai Yaushe zaki koma school ?� Sakin bakı Fanan tayi tana kallansa � yaya Sauban ka gaji da ganina a cikin gida kenan? Shiyasa kake tanbayar yaushe zan koma ? Bakomai bari mamy ta tashi gobe zan koma Nigeria gidan ABBU,� ta karasa tana mikewa zata kwashi kayanta , � kafun a haifeki aka haifeni, ni zaki cuta wai ?oya nasan akwai abunda ya kawo ki , me kike bukata ?�, keya Fanan ta d’an sosa ganin lokaci d’aya ya ranfota � dama fa yaya kayan makeup nida ne suka kare shiyasa and kaga banasan tanbayar mamy tunda kananan � da Sauri ya katseta ta hanyar furta � tunda nine bank cirar kudin ki ko?� Haba mana yaya , daga mamy sai kai fa kukai mun saura tun bayar mutuwar Abba�, ta karasa a sanyaye shima lokaci d’aya mutuwar mahaifinsu ya shiga cikin zuciyarsa “ya isa haka ! Don’t worry I will send you the money , okay� yesss ! Cewar fanan tana daka tsalle daman abunda ya kawo ta wajan sa kenan shiysa ta tattara kwanukan da yaci abinci ta fice cikin Sauri � Allah ya shiryeki fanan �, sai kuma ya lumshe idanuwansa kamar yana san Tuna wani abu , a hankali ya furta � it’s all about time �, laptop dinsa dake gefensa ya kunna ya soma yin wasu mahimman aiki da yake bukatar karasawa .