Sashe 34
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Karfe 3:00 na rana wasu friends din prince suka zo gidan daman basu ta’ba zuwa ba sai yau da Suka dami prince akan suna san zuwa gidan su , yadda suka matsa masane yasa yace musu zasu iya zuwa , koda suka zo ba a barsu sunshiga ba saida akai musu full check up sannan d’aya daga cikin soldier ya kira cikin gidan , yadda suka ga sojoji ta ko ina na cikin gidan sai da ya rudar Musu da ciki, shima prince da biyu ya bari suka zo dan yasan daga yau ko mafarkin sake zuwa bazasuyi ba ,sai da prince ya basu umarnin shigowa sannan aka barsu, still sai da suka ajje motarsu a gate din farko d’aya daga cikin motocin sojojin ta karasar dasu, yadda suka ga sojoji duk inda Suka waiga yasa kowa ya kara shiga taitayinsa ga uban bundugogin da yake hannunsu, duk da suma ba talakawa bane amma yadda Suka ga gidan su prince sai da ya sace musu gwiwa d’aya daga cikin su da basu fiya magana sosai ba aranshi tunanin yadda zai kulla abota da prince Sosai yadda zatafi ta kowa yake , Daidai wani wajan shakatawa sojan ya kaisu dan ko yana shan giya bazai tunkare cikin gidan dasu ba , suna zuwan suka tarar da little da prince a tsaye, ri’ke kugu little yayi yana bunsu da kallo yadda yaga shigarsu ma kadai saida ta bashi haushi hatta prince sai da ya ta’be baki musamman colour da suka feffesa a kansu ga wasu uwan sarka da zai nuna maka lallai turawan ne na gaske , suna ganin prince cike suka nufeshi suna kokarin rungumesa ya dakatar dasu , kan little suka nufa ya zuba musu eyes dinsa , take a Wajan suka shiga taitayinsu, James ne da wani soja cikin kaki suka yi serving d’insu , shidai little yana tsaye yana binsu da kallo , tunanin yadda zaiyi maganinsu kawai yake cikin zuciyarsa , suma abokanan prince lokaci zuwa lokaci suna dago da kansu gudun kar wani soja ya nufosu dan lokacin dasu James suka zo wjan saura kadan d’aya ya saki futsari, wata irin dariya little ya kwashe da ita lokaci d’aya Sabida idea din da yazo masa , gabaki d’aya cike da tsarguwa suka kallesa , gira prince ya d’aga masa shi kuma little ya lumshe masa ido yana barin Wajan , kara bin babban wajan shakatawar sukai da kallo da sai faman tashin kamshi yake , da flower da suke kada iska me dadi, d’aya daga cikin friends din prince mesuna john ya dago wani pizza zai saka a baki yaji kamar ‘kara , be kawo komai a ransaba ya saka pizza dinsa a baki , wani karan ya kumaji hakan yasashi ya d’an waiga be san lokacin da ya kifa kan center din da akai serving d’insu ba ,fitsarin da sukaga ya sakine yasa suka tsaya kallansa ga wani farfadiya da suka ga yana kokarin yi , suma juyawar da zasuyi suka hango simba bakinsa abude sai faman jijjiga jikinsa yake , gabaki d’aya rud’ewa suma sukai jikinsu ya soma rawa, Aushe lokacin da little ya bar Wajan , simba yaje ya dakko musu, yadda suka ga simba na tunkarosune ya kara hautsina musu ciki gabaki d’aya sun rude, a fakaice little da ya la’be ya sakar masa fito, wani irin zabura da simba yayi ya nufesu a guje suma haka suka saka gudu suna ihun neman a gaji, john dake karshe simba ya tarfa, fashewa da kuka john yayi yana ihu, cikin zabura simba ya janyo wandansa ya kifar dashi take a Wajan john ya suma lokacin da simba ya dora masa kafarsa d’aya a ciki. Thomas da mark da suka arta kuwa basu tsaya a ko ina ba sai wajan da su bruno suke zama , sai faman sauke ajiyar zuciyar ta shin hankali suke , bombom dinsa mark ya taba kafun ya kai hanci da Sauri ya cire sabida warin kashin da ya fara, Thomas na mi’kewa tsaye yaga su bruno tsats tsaye Suna kallansu, shima Thomas kashi yaji yana zubo masa daman tun haduwarsa da simba ya saki nashi futsarin tashin hankali , suma bruno gadan gadan suka nufosu take a Wajan suka soma haushi da karfi, duk wnda ya kallesu sai ya zabura musamman ydda suka samu horo gasu manya , suma ja da baya suka somayi hankali a tashe bakin marks sai motsi yake ko magana ya kasa , Thomas kuwa karamar bishiyar dake wajan yake kokarin d’anewa , ai kafin kace me su Bruno sun biyo su abaya , abun mamaki ko ta ‘basu basuyi ba sai gudu da Suke ta sasu cikin gidan ,iya jigata kam sun jigata basu san ya akai ba sai ganinsu sukai kusa da john simba na zaune a wajan, ga su bruno da suka zagaye su ba shiru suma kowannansu ya sume , wata iriyar shegiyar dariya little da bobo Suka saki har da tafawa , sun tabbata ko amafarki bazasu kara gigin tunanin zuwa koda hanyar nan bace , Dan ruwa little ya fesa musu take suka farka , ko kallan inda prince yake basuyiba Suka nufi babban gate din gidan a guje duk da Nisan wajan kosu basusan inda suke takawaba, prince sai faman kwalla muku kira yake akan su dawo amma ko wai waye babu Wanda yayi , little da prince tsabar mugunta har da zama� yan iskan karya � cewar little , hatta sojojin da suke wajan duk abunda yake faruwa sun gani amma tsabar mugunta babu Wanda ya temakawa su john. Sai da Suka tsagaita kafun little ya mayar da simba, saida suka tabbatar sun saita nutsuwarsu sannan suka shiga cikin gida sabida fadan uncle da zasu sha idan ya samu labarin abunda sukai.
IBTISSAM YA DAWO 300 yanxu , pay your money into 2681892316 Aisha umar , zenith bank sai a turo shedar biya ta wannan number 07041879581.
https://chat.whatsapp.com/DBN2FLDRV5XKMpvHpltmLt
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �
Littafin IBTISSAM is now 300 instead of 500 , me bu’katar ya karanta littafin har ‘karshe zai iya biyan kud’insa ta wannan bank d’in 2681892316, zenith bank , Aisha umar, sai a turo da shaidar biya ta wannan number 07041879581.
Littafin ibtissam ‘kir’kirarran labari ne , ban yadda wani ko wata ya juyamun book ta ko wana sigaba. Duk Wanda littafina yazo d’aya daga cikin wani sashe na rayuwar sa, to a rashi sani ne .
💞ALL PRAISES ARE FOR ALLAH IN ALL CONDITIONS 💞.
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1
IBTISSAM YA DAWO 300 yanxu , pay your money into 2681892316 Aisha umar , zenith bank sai a turo shedar biya ta wannan number 07041879581.
https://chat.whatsapp.com/DBN2FLDRV5XKMpvHpltmLt
IBTISSAM
( A heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee �
Littafin IBTISSAM is now 300 instead of 500 , me bu’katar ya karanta littafin har ‘karshe zai iya biyan kud’insa ta wannan bank d’in 2681892316, zenith bank , Aisha umar, sai a turo da shaidar biya ta wannan number 07041879581.
Littafin ibtissam ‘kir’kirarran labari ne , ban yadda wani ko wata ya juyamun book ta ko wana sigaba. Duk Wanda littafina yazo d’aya daga cikin wani sashe na rayuwar sa, to a rashi sani ne .
💞ALL PRAISES ARE FOR ALLAH IN ALL CONDITIONS 💞.
___💕 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM 💕___
BOOK 1