Sashe 6
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Washe gari ana kiran sallah asuba wata iriyar jiniya ta karade ko ina nagidan , gabaki d’aya kowana mahaluki na gidan ya tashi banda Prince da Adil da suke baccinsu,
Akaro na biyu Jiniyar ta karayin ‘karar da bata kai ta farko ba, pillow Prince ya dauka ya toshe kun nuwansa dashi tare da kara janyo blanket yana rufe har fuskarsa, Adil ma baccinsa yake hankali kwance, A hankali aka tura kofar d’akin, bakowa bane face bobo dake tsaye abakin kofa, hasken d’akin ya kunna kafun ya karasa inda Adil yake â€? Adil!!! Get up lokacin sallah yayiâ€?, ko motsi Adil beyiba, shafa gashin kansa bobo yayi â€? get up now ,okâ€?, dan motsi Adil yayi kafun ya soma karanto adduar Tashi daga bacci a hankali, karasawa wajan Prince Bobo yayi , shima kiran sunansa yayi, amma ko gezau beyi ba, kara kiran sunan shi yayi akaro na biyu sai wani pillow da ya dauko zai toshe kunnensa, 2 fingers dinsa bobo kawai yasa ya dakawa Prince duka a gefen hannunsa, azabure Prince ya furta â€? su wanene suke shirin yin yakiâ€?, be karasa zancan saba yaga bobo tsaye a kansa, ga Adil dake faman kumshe dariyarsa. “Just 5 minutes na baku, if you like ku koma and seeâ€?, yana kammala zancansa ya bar dakin, bashiri kuwa sukai brush da Alwala ko wanka basu tsaya yi ba , a ‘kasa suka tarar da bobo da uncle iron man , gabaki d’aya masallacin dake cikin gidan suka nufa, sojojine suma cike a wajan suna jiransu, musulman ciki suka shiga masallaci, ragowar kuma suka fara motsa jiki. Ana idar da sallah kowa ya koma masaukinsa, su Prince ma basu tsaya a falour ba suka nufi d’akunansu , Prince ya zo zai kwanta Adil ya tsayar dashi,â€yaya Prince kasan yaya bobo yana jiran muko , wallahi ka koma bacci babu ruwana kasan babu abunda zai hana a nunka maka wani motsa jikinâ€?, yana kammala maganarsa ya shigo toilet, tsaki Prince ya ja kamar yayi kuka , Adil na fitowa shima ya shiga wankan, shaf shaf suka shirya cikin kayan motsa jiki, a tsaye suka tarar da bobo shima da nasa kayan motsa jikin , sa’banin nasu shi kayan motsa jikin sojojine a jikinsa, sakkowa sukayi inda yake kafun su sara masaâ€? Saluteâ€?, shima hannunsa daya ya d’aga batare da ya sara musu ba ya furta “salute, kun ‘kara 2 minutes Menene hukuncinku â€?, gabaki dayansu sakin baki sukayi suna kallansa â€? Yayaâ€? eyes dinsa ya zuba musu , gabaki d’aya saurin sunkuyar da kai sukai kamar abun tausayi,girgiza kai kawai yayi â€? let’s goâ€? wata iriyar ajiyar zuciya suka sauke gabaki dayan su, cikin d’an gudu gudu suka fara tafiya , suna fitowa harabar gabaki d’aya sojojin suka sara wa Bobo kafun su hada baki wajan furta “Saluteâ€? hannu ya daga musu, kafun su Prince su fara motsa jiki , sai da sukayi 2 hours suna motsa jiki kafun su koma part Dinsu.
9:30am James ya serving Dinsu breakfast , Tunda suka fara Breakfast gabaki d’aya babu Wanda yayi magana saida suka kammala.
07041879581
MSS LEE
https://chat.whatsapp.com/GOZ7a2miBjZ4vUjRXdRdrA
IBTISSAM
( Heart touching story of love and destiny)
Story & written
By
Mss Lee 💖
BOOK 1
( The Beginning)
Season _3