Sashe 129
Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
‘Kasa Abla ta sakko cikin shigar uniform d’inta , bata tarar da kowa a falourn ba , shaf shaf ta shiga kitchen ta d’auko milkshake, bata damu da d’aukar cup ba ta fara sha , tun a kitchen d’in, cikin sauri ta d’auki youghurt medium size ta fito bayan ta gama shan milkshake d’in ta , yau ko Breakfast bata samu tayi ba , time ta duba ganin ta kusa makara gashi har lokacin bata ga little ba , kamar ta zauna sai ta yanke shawaran fitowa waje ko zata gansa a waje amma babu shi babu alamar sa , hatta yaya prince da take tunanin samu gabaki d’aya bata same suba , kallan motocin da suke gefe da ita kad’an , tunani ta fara ko Little yana cikin motar ne ? Ganin babu me bata amsa yasa ta juya zata koma cikin gida , da sauri wata macan soja ta ‘kara inda take tare da sara mata,� Madam sunana captain sarah , daga yau nice zan dunga rakaki makaranta �, shiru Abla tayi kamar bazata ce komai ba , sai kuma ta jinina mata kanta , cikin sauri Sarah ta ‘karasa ta bud’e mata mota , sai data tabbatar Abla ta zauna sosai sannan itama ta shiga front seat , cikin ‘kan’kanin lokaci motocin suka kama hanyar makarantar su Abla , tun kafun su ‘karasa makaranta take ganin motocin sojoji suna ta wuce wa , ta ko ina akwai mata kan tsaro a hanyar, bata kawo komai a ranta ba har suka ‘karasa makarantar, cikin Sauri Sarah ta sakko ta bud’ewa Abla mota tare da sara mata , zata bita a baya Abla tayi saurin tsayar da ita � No please kar na wahalar dake nagode � cikin Sauri Sarah ta furta � thank you ma’am �, tun da Abla ta fito daga cikin mota student d’in da suke waje suke binta da kallo , babu Wanda ta kalla nufi class d’insu, tana shiga gabaki d’aya class d’in ya d’au shiru kamar Wanda ruwa ya cinye su , Eshaal da fanan ma sai binta da kallo suke har ta ‘karaso seat d’inta . Yadda taga suna kallanta ne yasa ta d’an harare su kad’an , “wannan kallan fa ? Na mene ne ?� Ajiyar zuciya Eshaal ta sauke � ba dole mu kalle kiba ? ,ni ai har kin fara bani tsoro ma � kara ‘kallan su Abla tayi lokacin da take zama � da nayi muku me ?� Kusan lokaci d’aya suka had’a baki wajan furta � su wane ne wad’an nan mutanan ?� Shiru Abla tayi musu dan ta fahimci maganar su, zasu ‘kara yi mata magana Mss Atem ta shigo class d’in, itama da kallo tabi Abla ,duk lokacin da Abla ta d’ago kuma sai Mss Atem ta sakar mata murmushi, tun Abla na tsarguwa da kallan ta har ta share ta. Sai da sukayi period biyu na English kafun Mss Atem ta fito, yanzu Biology ne dasu gashi jabcon yana hannun sojoji shiyasa kowa ya mayar da hankalinsa kan books d’inta, har zuwa time d’in break .
A hanyar zuwa capteria ma haka akan dunga bin Abla da kallo gabaki d’aya ta tsargu da irin kallan da taga ana mata , cikin tsokana fanan ta furta â€? Matar soja da alama jiya kinja hankulan mutane da yawa kalli yadda kowa yake zuba miki ido , Wanda basu sanki bama yanzu sun sanki â€? shiru Abla tayi mata ta’ki tanka mata , itama Eshaal d’aga wa fanan gira tayi â€? karki damu fanan yanzu zamu fara gyara Matar soja ai , kınsan kamar sarauniya take dole mu tarairayeta â€? harararsu Abla tayi gabaki d’ayansu ta ‘Kara sa d’aya daga cikin table d’in, anan ma kusan hankalin kowa kanta ya dawo ganin yadda ta had’e rai yasa kowa ya koma aikin gabansu. Order abinda zasu ci su fanan sukai , har suka ‘karaso seat d’in Abla â€? me yayi zafi kuma matar soja ? Kırarın da mukayi miki ne ba ‘kyaso ko kuwa ?â€ajiyar zuciya Abla ta saki ganin bazasu ‘kyale taba ,â€please mubar wannan maganar haka, they are my brothers..â€? kallan juna Fanan da Eshaal sukai tare da kashewa juna ido , a ku fule Abla ta kai musu duka â€? Haba mana me yayi zafi? Salan muma ki saka akarya mu? Maida wu’kar mana please â€?,yanzu kam hmm kawai Abla ta ce musu tare da canza zancen zuwa wani zancen daban, saura mintuna biyar akoma class suka fito daga capterian, yau gabaki d’aya basu had’u da su Bad Boys ba , a class ma kallan Inda Baby take zama Abla tayi kafin ta kalli Eshaal , â€? ina sister d’in ki kuma yau banganta baâ€? itama Eshaal kallan chair d’in Baby tayi kafun ta furta â€? Bata da lapiya ne shiyasa amma kema kinsan Baby da shegen bala’i, nayi mamaki ma da naga bata miki wad’annan abubuwan “murmushi Abla ta sakar mata â€? kema wata rana komai zai wuce a tsakanin ku , zakuyi rayuwa kamar babu abunda ya ta’ba faruwa a tsakanin ku â€? murmushi kawai Eshaal tayi mata dan ta san halin Baby sarai kamar yunwar cikinta . Gabaki d’aya duk teacher d’in da zai shigo cikin class sai ya kalli Abla , har hakan ya soma bata Yaushi ta fara d’aure face d’inta , da aka tashi ma haka su Fanan suka dunga tsokanar ta da matar soja tun tana mayar musu da martani har ta ‘kyalesu. Ko cikakken 5 minutes basu yi ba , motocin su Abla suka shigo cikin makarantar yau yadda Little , â€? Sorry Lil yau bana gida shiyasa ban kawo ki makaranta ba , but I hope Sarah ta miki abunda kike so ?â€? Kanta Abla ta jinjina masa , gaishe da shi su fanan sukai shima cikin sakin fuska ya amsa musu â€? yau dai ku shigo mukai ku gida ko ?â€? Cewar Little yana kallan su, cikin Sauri suka girgiza masa kai â€? No ai Inda muke ba nisa, bazamu jima ba zamu ‘kara sa â€? hararar su Abla tayi â€? Yaya Little ai daman haka zasu ce maka , mune kawai basa so mukai su musamman wannan â€? ta ‘karasa tana nuna Fanan , hararar ta fanan tayi â€? ki dai jinga jin tsoran Allah, ni yanzu me nace ? Ba Eshaal ce tayi magana ba ?â€? Cikin Sauri Little ya ka tseta â€? yes Eshaal ce tayi magana ba fanan ba , amma yanzu ta bakin fanan nake zan ci , zaki bi mu ai ko ?â€? Shiru fanan tayi kamar me tunani Abla tayi saurin furta â€? kagani ko ? Daman na fad’a maka bazata bi muba â€? wai haka ? â€? cewar Little yana kallan ta , d’an hararar Abla tayi kad’an kafun ta furta â€? okay zamuje â€? cike da tsokana Abla da Eshaal suka furta “Awwwwnâ€? musamman lokacin da Little ya bud’e musu mota ida da Eshaal, har gidan da suke suka kai su kafin ya musu al’kawarin fitar dasu yawo idan ya zamu time , Haka suma su Little suka kama hanyar goma wa gida .
***************
**CABINET ROOM,WASHINGTON,DC 20500,USA**