← Book details Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 146

Sashe 56

Ibtissam Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

*****
********A Abuja kuwa uwar karuwai bata sanar dasu Aneesa abunda yasamu su Abla ba duk da yau haka kurin Aneesa ta tashi da kewarsu, tanaso ta bawa Abla hakuri akan abubuwan da suka faru dan rashin ganin su da batayi ba sai taji duk ba dadi, Husna na dukda ba shiri take da Abla ba rashin ganinta sai ya tsaya mata a rai amma bata jima ba ta share zancansu taji gaba da sabgarta, ilham kam daman ko a jikinta ji tayi duniya tayi mata sabuwa sabida rashin su Abla ba karamin dadin hakan taji ba.

🍃🍃🍃🍃🍃🍃
Chapter 56 · 0% Book details