← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 162

Sashe 99

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Bayan kwana uku aka fara aikin company din safwan inda yake barin nana gida yaje site  ya dawo, still dai ko sau daya bai taba daga mata ba, duk private part dinta yayi peeling saboda azaba amma a haka safwan ke kwanciya daita, Yanzu bai zama gida da rana amma in ya dawo gidan bai bacci har garin Allah ya we, safwan irin mazan nan né masu jaraba ko ince hariji, he don't mind being stuck in a woman from morning to night, abinka da young guy dake ji da karfi da kudi, vacancy aka lika a site din na néman maiakta da laborers, the following day yana zuwa yaga wajen cike da matasa da kuma tsofi mutane, zama yayi cikin motarshi yana kallo su yana imagining kanshi few months back, turawa da suka sone masu kula da yanda tsarin komai yake, tunda ake aikin leberanshi nobody pays like safwan, in Ana bada 1k shi zai bada 3k, he triple the payment Wanda yasa kullum matasa zuwa suke, at least da akwai wajen mutane Dari biyu dake aiki a site din amma duk Wanda yazo sai an daukeshi, turawan cewa suke mutane sun isa amma sai yace the more people the faster the work will come to an end. Yanda tsarin ginin company din yake babu Mai irin wannan company a whole of Africa, sai dai kasar turawa, most yan cult suna farawa ahankali Don kar a sa masu Ido amma safwan don't care, yau da alhaji idris maisaa da usman Mai dala sukazo wajen they were surprised, alhaji idris cewa yayi he should slow things down kar ya tona masu asiri, tsoki safwan yaja yana cewa
"I owe nobody any explanations...duk ubanda yake tunanin I owe him yazo ya tambayeni...." Y amsa mashi sounding so stubborn. Shi kanshi alhaji Mai saa yasan safwan ya damashi yasha in every way, saboda yanayin character disnhi na determination abun tsoro né, in har gari zai yi irin safwan goma sai an samu remarkable problem. Dukda abubuwan nan da yake he's so hungry for one thing wato hallaka habib, tunda Shugaban yayi mashi baki yake Jin kanshi bai da total satisfaction sai ya kashe shi da hannunshi.

Nana kam Tasha wahala ta fita hayyacinta, Tana kwace daure da towel Don tunda tazo gidan bai barin ta saka Kaya Wai he don't have to to undress her Don haka ya zauna babu Kaya, daman ko pant bata iya sawa saboda azaba, Sannan bai damu taci ko bataci ba, shi dai yasan da akwai abinci Sannan in sai ci zai kirata only once if she comes good in bata zo ba kuma it's her business, in yaci sai ya hau aiki because da dare kawai yake gida Yanzu da rana kuma yana site din company dinshi, nana sai kuka take Tana kwance daure da towel da kadan ya rufe bombom dinta, daga nesa you can see how injured she is, babu Abunda take sai sakin ajiyan zuciya, wani irin yunwa take ji amma ciwon da take ji a every part of her body ya hanata cin komai, her mouth is so dry to her throat, bata San big mama haka take ba sai Yanzu, ita tace she should call her amma unkownly ta dauke mata waya daga cikin bag dinta, she was thinking tazo gidan da phone amma babu waya ciki, ahankali ta Mike daga inda take kwance  Tana Dan saki nishi tare da cije lebenta, ta rame sosai idanuwa duk sun koma ciki, Tana nishi ta zauna hannunta rike da bedsheets gam kaman life line, da gefen ass dinta daya ta zauna Don ko kadan bata gigin zama daidai, tafi minti daya a haka Sannan ta Mike ya fita daga bedroom din zuwa falo, she's was walking with her two legs wide apart Don tamkar she's walking how to walk, Tana zuwa falo ta tsaya Tana kalle kalle, gani tayi komai na dakin na jujjuyawa saboda yunwa, ahankali ta taka ta nufi inda fridge dinshi ke tsaye kusa da dining table ta bude, duk Kayan sha da Akwai ciki, wani youghut ta dauka ta kafa Kai ta shanye tas Don tamkar magnet haka cikinta ya koma, ji tayi jikinta na rawa saboda sanyin abinda ta sha, ahankali ta rike kujera dining ta zauna gefe guda Tana sakin nishi, Kai ta hada ta table Tana ji kaman zatayi amai, sai da ta Kai kusan minti biyar a haka Sannan ta dawo daidai, tunda tazo gidan yau 4 days kenan amma bata taba yawo falon ba balle taga what the house is made of, ji tayi she still wants more, her stomach was still rumbling saboda yunwa, ahankali ta shiga kitchen taga trakacen left over food, Wani big leather ta gani ta bude taga kaza da chips da aka ci aka rage, ahankali ta dauki cinya ta Kai bakinta taji bai lalace ba, nan take ta cunye tas Sannan taji ta koshi, cikin tafiyarta Mai Kama da tatata ta koma bedroom ta tsaya gaban mirror Tana kallon yanda ta rame, tasan big mama ta kashe wayarta kuma in har mom dinta zata kirata for some time bata samunta she will come to school looking for her ko kuma ta Kira Maryam taji what is happening, ajiyan zuciya ta saki hawaye na rolling, she hates her life and she's so wise to know that Allah is punishing kan gardama da tayi wa mum dinta da kuma kwadayin big life, sai Yanzu tagane kowa ka gani da kudinshi kawai a ka kalleshi, Baka San exactly what he went through to have that ba,
"Indai haka ake zama big girl Wallahi gwanda in mutu da talauci..." Tafada cikin kuka, sai ma ta tuna Ai gidansu babu yunwa mahaifinta yana kokarin fita hakkin yaran shi kawai dai she's greedy to herself. Stool dake gaban mirror ta Dan Dora kafa tare da yaye towel dake jikinta, da kyar ta ware kafarta Tana kallon gabanta cikin mirror, baki ta rike Tana kuka, Tana mamakin wane irin mutum né wannan bawan Allah da aka hadata dashi Wanda ko sunanshi bata sani ba.

Habib né zaune kan gadon hospital kanshi daure da new bandage da alaman an sake mashi dressing, mufida ce zaune gefen gadon Tana bashi tea a baki sai she yake kaman bai so, alhaji bello dake zaune sau Sannu yake mashi saboda yanda habib ke squeezing face, yasan he's feeling so much pain né, in alhaji yayi mashi Sannu sai ya amsa da yauwa, Doctor né ya shigo yana kallon shi,
"Muhammad..."ya Kira sunanshi yaga bai daga Kai ba, mufida kallon Doctor tayi Sannan ta maida dubanta ga habib, kawai Tana Jin tausayinshi sosai, tasan he's family will be missing him dukda he have been mad, Yanzu babu alaman hauka jikinshi sabida daman kafin ayi mashi aiki sai da aka yi mashi aski, kawai dai wannan rama dayayi da duhu Sai kuma legs dinshi dake dauke da faso as a result of tafiyar  kafa dayasha, wani sunan Doctor ya kirashi still bai kalleshi, damanalhaji yace a barshi with time zai tuna komai, kawai a maida hankali kan warke wan shi, tambayan shi Doctor yayi as usual abinda ke damunshi ya nuna mashi Kai kaman yanda ya Saba nuna. Mashi kullum,

Mamanmu kuma alhamdulillah her little business was booming, har cikin gidan ake shiga Don a sayi Kayan da take saidawa, Allah yaga halin da take ciki kuma ya sakawa yar sanaar albarka Sannan it's taking her heart away from lots of things, dukda yanda take shiga busy Yanzu bai hanata tunanin danta habib, kullum dai Tana cikin yi mashi aduar kariya a duk inda yake, Fatima kam ciki is coming out fine.

Rabia kam she can't still believe she's carrying twins a cikinta, kawai she cant believe yasan safwan né a jikinta, she hates him with passion despite har lokacin bata samu labarin mutuwar mahaifinta ba, kullum sai ta tsinewa safwan sau goma or more.
Chapter 99 · 0% Book details