← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 113 OF 162

Sashe 113

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Safwan na zuwa gida bai shiga part dinshi ba ya wuce wurjn su inna, ko sallama baiyi ba yashiga, da sauri asiya ta mike ta zata bar falon Taki biyu yayi ya shafkota yana cewa
"kin gaida ni?" yafada yana shakota,  da sauri ta girgiza mashi kai
"yaushe rabon da ki gani.. Amma ko a jikinki kou?" yafada yana shakota da karfi har idanuwata na fitowa waje,  da sauri inna ta kama hannunshi tana cewa
"kai kana hauka ne.. Kasheta zakayi.. "tafada cikin fargaba ganin  yanda yake  rike da asiya,  duk cikin kannenshi ya fi takura ta haka kuma tafi jin tsoronshi don tamkar dodo take ganinshi. Sakinta yayi ya juya ga inna yace
"kema yaushe rabon da ki ganni... Ko. Mutuwa nayi ba ki damu ba kou... Tunda ko baku gani ba ba damuwa kuke ba... Yafada cikin fushi, 
"ai safwan ina nan gidan kake fita ja barnj kaman ba ni na haifeka ba... Ko gaisuwa yaushe rabon da ka gaidani...ko kadan bani da martaban uwa wajenka... "tafada tana komawq ta zauna hawaye na rolling idanuwanta,  asiya dake rike da wuyarta mikewwa tayi ta bar wajen tana kuka
"laifin wa... "ya tanbayeta atakaice,  inna fashewa tayi da kuka sanna tace
"laifi na.. Nasan duk laifina ne... Ban jawo ka jikina ba... "baki. Safwan ya tabe sannan yace
"yanzu kuma ya makara... Ni kuma sam ban son janki a jiki saboda lokacin dana bukaci hakan bakiyi min... "inna hawaye ta farayi sosai bakinciki yanda safwan ke mata magana, sai su dade basuyi magana ba amma duk ranar da sukayi sai tayi hawaye saboda yanda yake mata magana babu darajan uwa ko wani kunya,
"safwan kayi hakuri... Zan zama kaman uwa nagari.. "tafada cikin kuka, kai ya girgiza mata sannan yace
"banaso... Kawia in kinga bananan ki dinga tambayan inda nake... Yanzun daga asibiti nake amma ku kuna nan kuna ci kuna bacci... "yafada cikkn bacin rai
"subhanallah... Me ya same ka... "ta tambayeshi trying to be a loving mother
"oho... "ya amsa mata atakaice,  shuru tayi tana hawaye, juyawa yayi kaman zai fita sannan ya sake juyowa yace
"daman inason fada maki cewa zan yi aure... Kawu musa ya sha min kai da maganar baraka... Zanje gidan in nayi wanka zan kai masu kudin duk abubuwan da zasu bukata..... "da sauri inna ta share hawayen ta sabida farin ciki,  tasan aure na sauya halin mutane da dama Batasan wanda yayi nisa bai jin kira ba, 
"amma gaskiya nayi murna sosai...ji nake kaman in zuba ruwa kasa in sha... "baki ya tabe sannan yace
"dalilin daya na fada maki is because inason ku ware mata daki daya cikin wannan dakuna don nan zata zauna daku... "yafada mata atakaice,  nan take murnan inna ya koma ciki
"nan kuma.. Bangarenka fa?.. " ta tambayeshi cikin sanyimurya,  daure fuska yayi yace
"ai gidana ne... Kuma duk inda nakeso zan saka duk wacce nakeso... Don haka bata da wuri bangarena... "ya fada atakaice yana barinta nan zaune,  kawai yana tunanin yanda akayi inna takeson zama uwar kirki yanzu despite everything,  he could remember ranar sa zasuyi tafiya da alhaji mai saa duk kudin da ya basu amshe nashi tayi kuma he asked her tayi mashi adua face to face ta nuna vata da wanna lokacin, sake tunawa yayi lokacin da sukaje wajen mamanmu yanda ta dinga kuka tana masu adua,  yasan saboda aduar mahaifiyar habib ne Yasa bai shiga cikin halin da suka shiga ba, shi kanshi inda zaa haukata shi yafiye mashi wannan balain daya shiga,  nothing really matter shi kanshi kudin in ba ta hanyar halal bace bai da dadin mora, kawai ka kalli masu kudi some times kai talaka kafisu kwanciyar hankali da natsuwa,  (i don't mean i like talauci ooo... Everyone wants to Enjoy life amma duk kudin da zai zama balai Allah ka nisanta tsakanin mu dashi)  yana shiga part dinshi yayi wanka ya shirya cikin wasu arnayen kaya da suka amsheshi kaman it's meant for him alone, perfumes ya zubawa kanshi kaman ba designers ba saboda yanda yake zubasu a jikinshi,  sai da ya gama ya fito ya dauki wata yar bag dake kan cushion ya fita dashi.  Direct gidan kawunshi ya je,  yanda uncle dinshi ke bare baki annoys him to death,  tun ranar da yaje ya gano gidan safwan ya rude, kullum babu abinda yake fada mashi sai yazo tunda yace yana son aisha kuma Allah yayi mata rasuwa yazo ga baraka ya aureta,  ai kawu musa bai ga tashin hankali ba sai ranar da yaje limitless, har kusan somewa yayi saboda tashin hankali,gefe daya yaja safwan yace duk abubuwan dayayi mashi ya yafe mashi duk a rashin sani ne,  safwan basarwa yayi yace mashi ai ba komai baisan safwan is a person That don't easily forgive ba,  irin masu zuciyar nan ne wanda ko bayan shekara dubu bai mantawa da abu ga iya riko kaman magnet,  drinks aka kawo mashi kala kala amma ko kallonsu baiyi ba,  relaxing yayi yana cewa
"kawu yau dai Allah yasa nazo... Kayi hakuri rashin zama ne... Wallahi am so busy shiysa kaga kaman ban damu da maganar baraka ba... Amma yanzu am here meye abunyi yanzu... "ya fada hulanshi gaban goshinshi sannan yana kwance kan troy pillow kaman a gidanshi yake
"ai duk yanda kakeso haka zaayi... Babu gudu babu ja baya... In yau kanaso zaayi.. Kawai Just say it... " kawunshi ya fada cikin rawar jiki,
"aa kawu... Duk yanda kakeso dai zaayi... Ai she's your daughter... "bai karasa ba yace
"ai kuma siater dinka ce... Ai ni na baka dama... Say what you want... "kawunshi ya fada mashi, shuru safwan yayi for a moment sannan yace
"ai kaga yanayin gidan bata bukatar komai sai kayanta... "yafada yana daukan phone dinshi,  driver ya kira ya dauko mashi bag dinshi dake cikin mota,  da sauri driver ya dauko ya bashi,  ajiyewa yayi gaban uncle dinshi sannan yace
"ga kudi nan.. A bata  3 m ta sayi duk abubuwan da zata bukata inform of lefe,..so  sauran na bar maka kayi komai da zaa bukata.. Insha Allah inna zatazo sai kuyi magana..."yafada kaman baison magana, kawunshi was speechless don he talks as if money is nothing,   face to face kawunshi ya nuna farin cikinshi bayan kaman minti ashirin ya Mike ya shiga cikin gidan nan  suka gaisa da matan gidan baraka ta biyoshi waje sukq sha labari daita sannan sukayi sallama,  mota ya shiga ya kama hanyar gidan alhaji idris mai saa, bai wani damu ya kira amra ba don safwn tamkar play boy yake,  lokaci guda yakeson abu amma tun lokacin da aka bugeshi ya kara tsanar alhaji mai saa tunda yasan shine dalilin daya sa aka kusa kasheshi,  kawai idanuwanshi sun rufe he wants to deal with him yanda ko afrer resurrection he wont put people into bad things again,  yana zuwa ya shiga part dinshi yaga babu kowa alaman he's not around,  yana shiga ya zauna feeling at home,  kofa aka bude wani yaro wanda bai wuce 16 ya shigo da sallama,  safwan daga Kai yayi ya kalli yaron,  kawai Just like that he have an idea,  and it's going to ne fun for him and bloody for the boy.

Thanks41❤💜🧡💙💛
Sirrin wasu gayun
💜🧡💙💛❤💚

®Zuwairat (ummumaryam)

4⃣1⃣

Don't read if you didn't pay, if you do i  owe you.
Chapter 113 · 0% Book details