← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 162

Sashe 24

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Usman na fitowa yaga safwan kwance babu habib, kallon sufwan Sannan yace "Wai Ina habib?.." Ya tambayeshi, "Don't know..kilan he's gone..." Yafada mashi cikin kasala, "Gone where?.." Usman ya tambayeshi idanuwanshi waje "Oho...kilan he has run to mama ..." Safwan ya amsa mashi atakaice, idanuwa usman ya zaro Sannan yace "Kardai ya tona mana asiri..naga kaman he's not into this..." Dariya safwan ya saki Sannan yace "Ya dai Tonawa kanshi asiri..bakaji wannan Mutumin yace one word of what happened and we will die ba?.. Nifa I don't care what he does...in ya gan dama yayi in bai gan dama ba kar yayi..all I know shine bai isa yazo wajena néman wani taimako ba..." Safwan Yafada kaman ba shi ba, usman shuru yayi yana tsaye rike da waist dinshi, "Yanzu dai tambayata a nan is where is he?.." Bai karasa ba safwan yace "Dalla malam stop asking me mana..nace ban sani ba.." Safwan ya fada cikin wata irin murya, tsoki usman yaja ya fice daga bedroom din zuwa falo, safwan relaxing yay yana tunanin how he's going to manage he's wealth, ba kowa yake tunawa ba sai alhaji Ibrahim, the way he treated them, gani yake he will start with them, saboda yasan inda sun ya taimaka masu da Yanzu basu kawo wannan matsayin ba, when all rich men are busy help the poor youth in their environment shi ya maida su beggars that he hates to see, wani irin murmushi ya saki daya tuna uncle dinshi wato alhaji musa "You watch my two sisters die...now it's your turn to feel the pain...." Yafada face dinshi daure kaman bai taba dariya ba, "Zanyi maganin dukkan ku...I will make all of you pay...you all pushed us into this...we will dive into hell together..." Yafada without remorse or sympathy, tunawa yayi da mom dinshi, "Inna you love wealth so much..kina kaunar kudi..,Yanzu it's time da zaki samu kudi amma not the pure one....all you want is money..source din kudin ba damuwanki bane..." Yafada hannunwanshi biyu harde kan chest dinshi,yanda yake magana kasan he's gone. There's no humanity left in him. Idanuwa duk babu farin sai baki, daman all the cultists have this power of transformation na yan mintuna just like yanda boss dinsu yake komawa snake, su basu komawa snakes amma suna samun fangs and eyes color dinsu yana Chanza color in suna fushi, yanda yake turo baki is so scary, sai cika yake shi kadai, so many things a heart dinshi, tunawa yayi da family dinsu khairat, the girl he loved, yanda suka ci mashi mutunci suka rabashi daita, he remembered yanda dad dinta ya kirashi yace "Kai yaro ban iya bawa Wanda bai da aiki ko Sanaa yata...ku kullum Baku da abiny sai gantali a titi kuna néman yaran da zaku lalata...tou na rabaka da khairat..kar ka Kara zuwa wajen ta...in kuma da gaske kake kana sonta tou ka turo iyayen ka da kudin néman aurenta....kana jina?.." Middle aged man din ya fada mashi cikin tsawa, a lokacin idanuwa safwan ya lumshe yana Mai Jin zafi a zuciyar shi, "Wallahi inason ta..." Ya bude baki zai yi magana baban khairat ya daga mashi hannu tare dacewa "Kayi min shuru...banason Jin kalmar son a bakin ka ...a haka kuke yaudara yaran mutane...kawai kadai ji Abunda na fada maka...tashi ka bani waje..." Ya daka Mashi tsawa, da hawaye safwan ya tashi, he cried to he's uncle amma a banza., "Wallahi sai nayi maganin dukkan ku..." Yafada da karfi, usman dake falo ya shigo da gudu Jin magana cikin dakin, he was so scared da idanuwan safwan daya gani, duk babu faru ko daya sai baki kawai kake gani, safwan waje daya kawai ya kurawa Ido yana nishi kaman Wanda zai tashi sama, ahankali safwan ya daga scary eyes dinshi sama ya kalli usman, da sauri usman yaja baya saboda yanayin idanuwanshi, "Meye haka?.." Usman Yafada yana kallon transformed face din safwan that looks so scary, "Me?.." Safwan ya tambayeshi cikin kwantar da murya inda a daidai lokacin idanuwanshi suka koma normal, (this transformation is real for the reptilians...browse it on YouTube to see it yourself, search for the celebrities that shapeshift on camera...so be careful it's end time) kallon mama ki usman yacigaba dayi mashi yana cewa "Yanzu nan naga idanuwanka babu fari ko daya...it was all black..." Usman Yafada sounding so tensed, shi kanshi safwan baisan idanuwanshi sun Chanza ba, mikewa yayi yaje gaban Mirror yana kallon idanuwanshi, shi kam usman dukda cikin cult daya suke saida ya tsorata saboda bai taba ganin komai haka ba, juyowa safwan yayi ya wulla mashi harara yana cewa "Kai Wallahi you will never change...ya zaayi idanuwana su Chanza..." Bai karasa ba usman dake zaro idanuwa yace "Wallahi I saw it...your eyes was so frightening...Wallahi kaji na ranste..." Usman Yafada mashi, ji sukayi an bude Kofar , fitowa sukayi a tare suka ha alhaji idris né ya shigo yana néman wajen zama "Members how are you feeling..." Ya tambayesu cikin annashuwa looking so happy, safwan zaiyi magana usman yayi saurin cewa "Yanzu nan idanuwan safwan suka Chanza...Wallahi naga idanuwanshi sun Chanza...." Usman ya fada cikin tsananin tashin hankali, safwan dafa forehead dinshi yayi alaman bai yarda da abinda yake cewa ba, dariya alhaji idris yayi yace "So soon?... Lallai Kai you're different..." Kallon mamaki sukayi mashi Sannan safwan yace "Wai it's it true?.." "Yes...you can change but if you're so angry...so you should try to be happy a lot...in har ranka ya bace sosai ko cikin mutane né zaka Chanza. And that's not good saboda za'a gane something is wrong with you...Don haka try not to go angry in public..." Alhaji idris ya fada masu Sannan ya sake cewa "Ina habib?.." Ya tambayeshi, "I think he's gone..." Usman ya amsa mashi, dariya alhaji idris yayi Sannan yace "This boy have a death wish...Wallahi in har days da aka bashi na sacrifice yayi bai yi ba mutuwa zaiyi..,he will die miserably...so in kuna bashi shawara ku bashi..." Baki safwan ya tabe Sannan yace "If he wants yayi in kuma ya gan dama kar yayi...wannan it's his own business..." Yafada sounding so carefree, mikewa alhaji idris yayi yana cewa "Ina waje...if you need anything alert me...dukda nasan Yanzu ku masu kudine amma tunda basu fara isowa ba don't hesitate to ask...mun zama same family..." Yafada masu, "Ni Ina da tambaya..." Usman ya fada mashi, juyowa yayi yace "Ask anything..." Alhaji idris Yafada yana komawa ya zauna, "Yauwa..it's about kyallen da aka bamu...wai ko a waje né muna iya yafawa Mutum ko sai a boye?..naso Inyi tambayan amma wannan Mutumin is so scary..." Usman yafada mashi, "Aa ba a waje ba...duk inda Kakeson kudin su zo zaka zafawa mutum..." Idanuwa safwan ya zaro yana cewa "Kana yafawa mutum sai ya koma kudi?.." Ya tambayeshi sounding so surprised, "Ai in haka né za'a samu lots of missing people...kawai in ka yafawa mutum zai tashi ya tafi...but few hours later zaka ga kudi da yawa..." Mikewa usman yayi ya fara tsalle, yana cewa "Wallahi na gagara in tafi gida...." Yafada cikin excitement, dariya kawai alhaji idris yake saboda farin cikin sun samu more members, daman su kaman shaidan suke, burinsu kowa ya tabe kaman yanda suka tabe, "I have one more question...wai shin ance da Virgini zamu fara...so dole né mu cigaba da virgin ko yaya?.."Usman ya sake tambayan shi "Aa kawai na farkon né Virgin...kunsan virgins da kuke gani are very important to us...Don in initiation dinku ya zama complete za'a fada maku sacrifice da dole sai da virgins..." Yafada mashi, "Can't wait Wallahi...wai yaushe zamu tafi?.." Ya sake tambayan shi "Mu huta yau..sai mu kama hanya gobe da safe..." Alhaji idris ya amsa mashi yana kokarin mikewa "Wai why Baka hawan jirgi?.. Ai with such free money ya kamata ace kana hawan jirgi..." Safwan is a tambayeshi, Dan murmushi alhaji idris ya Kai before saying "Yaro man kaza...Yanzu inda mutane suka iya saka Ido in dai zaka bar trace din inda zaka tou wata rana sai an binciko exactly abinda kake zuwa yi...kowa yasan yawancin east da akwai cultism tou indai har suka San kana yawan zuwa east din zasu gane da akwai wata kasa,,,shiyasa nake hakuri in tuka mota ta In zo in koma..." "Gaskiyar ka..tou mu in muka fara kudi babu Sanaa bazaa gano mu ba kuwa?.." Safwan ya sake fada mashi, "Ai kawai da farko zakuce ni na taimaka maku da kudi kuyi business...sai ku bude makeken waje for business just for camouflaging...babu Wanda zai zarge ku...mutane sun cika kwadayi...sudai kudi kawai koda basu San ta inda suke fitowa ba...especially yanmatan Yanzu...kaman ku that are young and single kuna da advantage sosai...zaku hole yanda kukeso...muka dole sai an boye wasu abubuwan saboda da akwai iyalai..." Yafada masu, usman najin yanmata ya kaman gaban wandon shi yana lashe baki, shi kuma safwan lumshe idanuwa yayi yana tuna yanmatan gidan alhaji Ibrahim masu shegen ji da kansu, "Let's see how classy you're..." Yafada cikin ranshi, "Any more questions?.." Alhaji idris ya tambayesu "No.." Suka amsa mashi atare mikewa yayi yana cewa "Da dare ku fito ku shana..." Yafada sounding like real Casanova that he is. Dariya kawai sukayi ya fice shima yana dariya, da dare kam hotel din ya shika da yanmatan igbos wayanda basu tsoron ransu, all they want is money, sun San most people dake lodging end of the months are ritualist amma hakan bai dame su ba,. Yau is the first time for both safwan and habib da suka taba mace, Don wasu tsalla tsallan yan mata biyu alhaji idris ya Kira yace masu "These are my Boys..you should take good care of them...I will pay ..." Yafada wa yanmatan da jikinsu babu Kayan kirki sai yar mini skirt da rigar da bai Kai cibiyarsu ba suka nufosu, sufwan kallon wacce ta nufo shi yayi yaga cinyoyinta kaman oil factory saboda yanda suke salki, baki ya lashe yaji joystick dinshi na néman erection, shi kam usman tuni ya Mike ya ya Kama yarinyar da ta nufoshi kirjinta half naked, hannu ya zagaya waist dinta ita kuma ta Dora hannu kan shoulder din. Kafin yarinyar ta karaso wajen safwan har yajike trouser dinshi, Tana zuwa ta zauna kan kafarshi tare da zagaya hannunta bayan keyanshi, nan
Chapter 24 · 0% Book details