Sashe 140
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Alhaji bello yana adua habib na jin saukin ciwon kan, he's feeling kaman yau aka buga mashi abu a Kai, sai nishi kawai yake hannun shi biyu bisa kai, idanuwa ya bude ya kalli alhaji yace.
"da akwai ciwo a kaina?.. "ya tambayeshi kaman zaiyi kuka, Kai kawai alhaji ya girgiza mashi while praying for him, bayan kaman mintu talatin yaji kanshi yayi sauki sosai,
"sannu... How are you feeling now... "alhaji ya tambayeshi,
"da sauki.. "yafada yana sakin ajiyan zuciya,
"na tuna komai... I remember my complete life... Sir ina cikin matsala... They might still kill me... "yafada cikin matsanacin tashin hankali, ahankali alhaji ya girgiza mashi Kai,
"ko MA su waye ka San basu ke da ranka ba... Bazasu iya kashe ka ba... In da suna iyawa da baka kawo yanzu ba... "alhaji ya fad'a mashi with confidence, fashewa yayi da kuka yana kiran mamanmu,
"ina nan cikin AC kusan shekara biyu uwata tana cikin kauye.... "yafada cikin matsanacin kuka,
"mamanmu is a poor widow.. "ya sake fad'a cikin kuka sosai,
"I do everything for her... Nasan kilan wahala ya kashesu... "ya sakr fad'a cikin matsanacin kuka
"Insha Allah babu abinda zai samesu... Now relax and tell me duk abubuwa da suka faru zuwa haukacewarka..."alhaji bello ya fad'a mashi yana gyara zama, ahankali habib ya dafa chest dinshi idanuwanshi duk waje,
"am. Scared... "ya fad'a cikin fargaba,
"nothing will happen to you..."alhaji ya fad'a mashi, tun farko habib ya fara bashi labarin yanda suka dinga hustling har sukayi karatu zuwa neman aikinsu, da kuma haduwarsu da Mai saa, alhaji bello gyara zama yayi yana sauraron shi da kyau, nan ya fad'a mashi yanda Mai saa ya kaisu wani waje har su uku, alhaji bello couldn't believe Abunda habib yake fad'a mashi, he's hearing a very bad secret especially kan Mai saa, babu abunda yake maimaitawa sai
"inna lillahi waina ilaihi rajiun... "dakin da akwai sanyi amma alhaji is sweating, kasa magana yayi sai salati kawai, he knows da akwai cultism amma bai taba tunanin Mai saa belong ba a cult, babu abinda ya fi daga mashi hankali yanda yaji ana maganar cin naman mutum, nikam I was like Don bai San the rest ba. Su yan cult din suna da wayau, basu fad'a maka komai daga zuwa, sai kayi First test dinsu which will show you're ready, sannan su fad'a maka saurin abubuwan da suke dauke dashi, sunsan in aka fad'a maka kaidojin ba lalllai kayi ba, but when you're committed shikenan,
"yanzu bansan inda abokaina suke ba.. But I have bad feeling... Lokacin da sukace in kashe.... Da suka ce in kashe mahaifyata su ce masu akayi su kashe virgins..allah yasa basuyi ba... " yafada cikin kuka,
"inna lillahi waina ilaihi rajiun..."kawai alhaji ke maimaitawa, habib told him about Fatima,
"congratulations..."alhaji bello ya fad'a mashi finally,
"congratulations Allah ya rufa maka asiri... Mahaifiyar ka uwace ta gari and I will really love to meet her... As for abokanka kam da wuya if basu aikata abinda aka sa su ba, kaima abinda ya ceceka is wannan abun da ka amayar... Kai duniya ina zaka damu... Nikam kaman in samu daman maida hannun agogo baya da na taimaka maku... Da baku shiga halin da kuka shiga ba...amma kaddara ta riga fata...." alhaji bello ya fad'a cikij karaya
"wallahi babu inda bamu je ba... Duk. Manyan mutanen da muke San ran zasu taimaka mana turn us down... Masu halin irin naka basu da yawa.... "habib ya fad'a cikin kuka, wannan daren kam it's the longest night a rayuwar habib, bai kara bacci ba yana counting seconds to day break, kuka ya dingayi har garin Allah ya waye, Fatima is among what makes him cry, he remembered first night dinsu, he remember yanda ta dingayi mashi kuka, kafin gari ya waye idanuwanshi sun kumbura kaman ba shi ba, bayan sallah asuba ya shiga wanka ya fito sai sauri kawai yake, Shiryawa yayu ciki blue gezner da alhaji ya dinka mashi, fita yayi looking so handsome except for he's eyes that are swollen, kofar part din alhaji yaje ya zauna ya kasa tadashi daga bacci kuma ya kasa tafiya without telling him, yafi hour da rabi zaune wajen sannan alhaji ya ganshi ta window zaune yayi tagumi, d sauri ya kirashi ya shigo ciki makullin mota ya bashi yace ya sa driver ya kaishi, cikin respect ya amsa tare dacewa
"ko da ba yanzu zan dawo ba jn tafi da driver?.. "ya tambayeshi,
"yea take your time..."alhaji ya amsa mashi
"sir ina iya komawa cikin gidan da su?.. "ya sake tanbayan shi
"eh mana... It's your house AI ba nawa ba... Ka zauna da duk Wanda kake ganin ya dace... "yafada mashi, juyawa habib yayi da sauri alhji yace.
"wait for me... "yafada mashi yana shiga bed room dinshi, da sauri yaja birki ya tsaya. Bayan kaman minti biyar alhaji ya fito da bundle of dubu daya guda biyu makiing 200k ya mika mashi, kin amsa habib yayi yana cewa zaije bank ya amshi kudi, forcing dinshi alhaji yayi ya amshi kudin ya fita duk. Jikinshi sai rawa kawai yake, he can't believe yau zai ga mahaifiyar shi, he can't believe yau zaiga fatima, he's thinking kilan MA tayi aure da sauri yace Allah ya sauwake. Ko kadan bai wani kawowa ranshi ta samu ciki ba balle ta haihu Don shi bai MA San if he really penetrate ranar ba.
Yaran rabia sunyi girma sosai har suna tafiya, duk su hudu baka cewa yan hudu ne sabida yanayin girman su, suna sanye da riga masu tsada da takalma sai yawo suke a compound kowannensu sanye da snickers irin na yara fare tas, sai ihu suke wannan Jan teddy da wannan, duk gsu hudun sun kasa kansu kashi biyu kawo da fighting partner dinshi, rabia datayi adding weight sosai tana zaune sai kallonsu take tana dariya tana cewa
"kuci uban junanku... "Take fad'a while watching yanda na mijin ya ajiye nashi teddy yana Jan na daya daga cikin matan sannan iya macen is crying loud ya bar mata amma ya hada da nashi da nata,
"Dan Allah ki bari a rabasu... "inji Mai rainon na mijin,
"aa kyalesu... Wannan yaron shegen handama gareshi... "rabia tafada tana kallon yanda ya saki na wannan ya koma kan na wata,
"AI na miji ne shi... " inji Mai rainonshi
"Kefa bakison laifin Muhammad... Kina ganin yanda duk yake sasu kuka.. AI in na tashi sai na zaneshi.... " inji daya daga cikin mai rainon matan, dariya rabia tayi watching them with so much joy
"ki zaneshi a hadaki da Dr... " Wata daga cikin su tafada, rabia tagumi tayi tana kallon yaran, she laughs a lot this days because of her children, ita dai gareta they are the cutest kid she have ever sees, sannan bata taba tunanin zasu zame mata farin ciki haka ba, kallonsu kawai yana sa ta manta da duk damuwar da take ciki, she adores them so much and kullum she thank Dr da bai bari ta zubar dasu ba,
"kiddies... "tafad'a tana mikewa, duk dakatawa da kuka sukayi suka juyo suna kallonta with they're identical faces, hannu ta saka a bayanta ta dauko chocolate da yawa tace
"kiddies wake so... "ta tambayesu, basu iya tafiya ba amma da saurin suke tafiya suna nufo inda take zaune, wasu ahr faduwa suke, a daidai lokacin Dr yazo gidan, da sauri rabia ta boye chocolate din saboda baison ana basu, aikam kura mata ido sukayi suna kuka, dariya Dr yayi ya zagaya bayanta yaga chocolate cike fa bayan kujerar
"baki jin magana kou... "yafada idanuwanshi cikin nata,
"yaya tip zan basu.. Sai fada sukr tun dazun.. Muhammad wants everything for himself... "tafad'a tana dariya, daukan Muhammad yayi yace
"superman kayi min daidai... Show them pepper kar su rainaka... "Dr ya fad'a yana dariya,
"Lallai ma.. Zai zanu ai... Zansa a dinga dukanshi... "inji rabia dake kallon sauran yaran da suka Kama kafar Dr suna kuka suma ya daukesu.
"Lil sis zan fita da yaran nan yau... "
"you mean Kai da su kadai?.. "ta tambayeshi,
"yes... Zanje da nanny Muhammad kawai..ta tayani kula dasu while am driving...Sauran su zauna gida..."yafada yana daukan mace daya, sauran biyu sai ihu suke wai dole ya daukesu,
"Nima ina zuwa... "rabia ta fad'a cikin shagwaba,
"aa baki zuwa... "ya amsa mata atakaice sannan ya kalli nanny Muhammad yace
"pls ku sake masu kaya.. Ku shirya su in an elegant dress... Ku zuba masu perfumes dinsu ku fiddo min Su mu tafi.. "yafada yana mika masu yaran, zama yayi kusa da rabia while rabia tana tambayan ya family, amsawa yayi sounding so Caring. Bayan kaman minti goma aka fito da yaran sai kamshi suke,
"hajiya sai mun dawo... "yafada yana mikewa, rabia zama tayi tana kallonshi har ya bude masu mota aka jerasu bayan mota shi ya shiga gaba suka bar gidan, bayan ya fita daga gidan ya kalli Nanny Muhammad ta mirror yace
"kar ki kuskura ki fad'a mata inda zamujje... In ta tambayeki kice shan iska na kaisu... "yafada mata sounding so serious.