Sashe 136
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana fita Nana tayi saurin cewa "Dan Allah in tafi kauye... Ku Bari inje wajen gwagwo... Wallahi yanason kasheni ne... Bai gama Dani ba.. Shiyasa ya dawo... "tafad'a cikin kuka da fargaba sosai, mahaifin ta shigewa yayi ciki mamanta ta bishi. Tun daga wannan ransr safwan ya maida gidansu Nana wajenzuwa, amma vai samun daman ganinta har mahaifin ta, daya zo sai ya kusa hour guda sannan ya dawo, he remember her department lokacin data bashi labarinta, yana zuwa school yaje bar department dinta yana neman Nana Khadija amma. Bata zuwa school, Nana was so afraid that kusan wata daya kenan amma bata fita ko zuwa wani waje, kullum tana gida amma in mummy dinta zata fita tare suke zuwa, duk tsoron duniya ya taru kanta, safwan yaje wajen aikin mahaifin ta malam isa yayi warning dinshi kan kar ya kara zuwa wajen aikinshi sannan ya fita harkar Nana, amma hakan bai hanashi zuwa wajenta ba, in short he thinks he has fallen for her, babu Mai Gane kanshi har afra, Inna sun dawo daga saudia with lots and lots of goodies, Inna tayiwa safwan adua sosai kaman yanda bata tabayi ba a duk tsawon rayuwarta, haka asiya da sauran yaran, safwan was their point of prayers, haka yasa Safwan yakejin new life tattareshi, a da in ya fara dana sani bai dadewa amma yanzu kullum yana cikin nadama, bai jin dadin komai, har afra sai ta kwana uku bai ganshi ba, at times office yake bacci, tunda ya shiga cult bai ibada amma Yanzu he wants to pray amma sai ya zo tap sai yayi tsaye yana cewa "where am I starting from... Bauta da hannun zalunci?..."yake fad'a yana kallon tafin hannunshi ko kuma ya daga suturar jikinshi yace "Bauta da kayan Haram... " shi kadai haka yake tsayawa yana surutu sosai. In ka ganshi zakayi tunanin lafiyayyen mutum ne amna he's having a difficult time. Yau PA disnhi ya bawa 200k yace ya shiga ya sawo kayan abinci shi da driver su Kai gidansu Nana. Wajen karfe hudu yara suka fara shiga da buhunnan kayan abinci gidansu Nana, da sauri mahaifiyar ta tafito jin haniyar yara compound dinta, at First tayi tunanin mijinta ne ya aiko da kayan abinci dukda hakan bai taba faruwa ba, amma ganin catoons of madara da three bags of rice yasa tayi saurin kiran mijinta a waya ta fad'a mashi abinda ke faruwa, he was surprise but he knows Who's responsible. Karfe shida safwan ya dawo daga aiki, bayan Dricer yayi parking relaxing yayi a bayan mota ya cire hulan kanshi ya ajiye sai sakin ajiyan zuxiya kawai yake, "ya rabbi... "kawai yake furtawa yana shafa chest dinshi, he's so tired and restless, yau kam in ana exchanging dayayi exchanging present life dinshi ya koma old life dinshi, Sam bai son arzikin kuma, he wants to be free from all problem, bai iya cewa ga exactly abinda ke damunshi amma kaman ya dora hannu bisa Kai ya dinga fadawa mutane he killed this and that, kaman yayi confessing sins dinshi ko ya samu sauki haka yake ji, he never wanted anyone yasan abubuwan da yake yi amma yanzu kaman ya dauki microphone ya dinga cewa na kashe wane na kashe wance haka yake ji, life is so boring this past few days. Mota aka bude afra na tsaye she look so pale and disturbed, hannu ya mika mata ta kama ta shiga bayan motar, "baby what's wrong with you... "shine tanbaytda afra tayi mashi, idanuwa ya lumshe gami da sakin ajiyan zuciya yace "wallahi I don't know... bana jin dadin rayuwata Sam... "yafada idanuwanshi lumshe, "baby wani laifi nayi?.. "ta tambayeshi kaman zatayi kuka, "aa babu abinda kikayi min... " "then why are you avoiding me... This days kaman bakason ganina...ko part dina baka shiga... "ta fad'a tana kokarin fashewa da kuka, "baby sorry... Yanayin rayuwa ne.. Ban San abinda ke damuna ba... Ko kadan banason komai... Kiyi hakuri.. Amma yau am all yours... "yafada yana bude idanuwanshi ahankali, ajiyan zuciya ta saki tace "am menstruating... "tafad'a mashi, kallonta yayi yace "baby anya bazaki je ganin doctor ba... yakamata ace kin samu ciki yanzu...i love children so much... Pls baby if you're planning behind my back stop it..."yafada sounding so serious and angry, "Wallahi baby am not planning..." "are you infertile?...because ni Nasan am alright... Bani da matsala komai.. Am. A real man... "yafada kaman ya fad'a mata someone was once pregnant for him, "ni baby I know am not infertile.. Amma zanje hospital in gani... Wallahi making you happy is whta I want most... If possible zanje hospital First thing tomorrow morning... "tafada tana shafa well groom beard dinshi, "good...kije... "yafada mata, nan bayan motar suka zauna ya Dan romancing dinta sannan ya sauka ya nufi part din Inna, yana daf da shiga baraka tayi saurin mikewa ta shige bed room din asiya, Inna kallonta tayi tana cewa "wannan yarinyar bata jin magana.. "da sallama safwan ya shiga, kusa da Inna ya zauna kawai sai ya dora Kai kan kafar Inna, abinda bai tabayi ba, Inna kallon shi tayi tace "meke damunka... "ta tambayeshi sounding so caring, "Nima ban sani ba..amma kiyi min adua da bakinki Mai albarka... "yafada yana kallon idanuwanta, "bana bacci saboda Kai yanzu.. na lura kana bukatar adua... kuma amatsayina na wacce ta dauki cikinka wata tara da kuka na shayar da kai daga jikina ya zama wajibi a kaina inyi maka adua... Ka yafemin saboda sakacin danayi a baya.... "tafad'a tana shafa gashin kanshi "Inna babi komai.. AI duk abinda ya faru bisa kaddara ne... Kiyi hakuri na furta maki kalaman da basu kamata ba... Duk yanda mahaifa suke baa masu ba daidai ba... " hannu Inna ta dora a bakin shi tana cewa "aa bakayi min komai ba.. Kuma kome kayimin yasa na dawo hankalina... Nima na shiga hakkin ka ka yafemin..."inji Inna, yanda suke magana kaman one is leaving another, sunfi hour suna magana. Stit falon yayi Kaman babu kowa sai Karar TV dake tashi, idanuwan safwan lumshe da alaman he's sleeping har lokacin kanshi kan kafar Inna ita kuma Inna tana shafa kanshi ahankali, her hands feels so good that har ya fara dozing off, "safwan... "Inna ta kirashi, kaman a dream yaji ana kiranshi da sauri ya bude idanuwa da suka sauya kala, "Ashe har ka fara bacci?.. "Inna ta tambayeshi, murmushi ya saki yace "naji abinda da ban taba ji ba AI... Kafar uwa dadi... "yafada yana murmushi, itama murmushi ta saki tace "koma ka kwanta... " "aa.. Tell me... Meye... "yafada yana mikewa zaune, "maganar baraka... Dan Allah yaushe wanna yar tsama tsakanin ku zai kare... Ni na gaji da ganin ku haka ina zaune tsakiyarku kaman tsohuwar banza... "tafad'a ahankali for the First time Don tunda suke bata taba kiranshi tayi mashi magana ba amma yanzu dataga yana Dan dawowa hayyancinshi taga ya kamata tayi mashi magana, "Inna ni vabu wani abu tsakanina da baraka.. Kawai bataso na... Kawai tana cin darajar mahaifinta ne da tuni na sallameta... "yafada sounding a bit angry, "aa.. Ku daidaita tsakanin ku... " "tayaya zamu daidaita tsakanin mu?.. Inna ko Bangaren ta bata barin in shiga fa... Ni ban San abinda nayi mata ba...", "wannan kuma ai laifin ka ne...zo kaji... "ta fad'a mashi, ahankali ta Kai bakinta saitin kunnen shi tayi mashi wata magana, Dan daga Kai yayi ya kalleta yace "ni banason ta rainani.. Kar taga kaman inayi mata dole.. "ya amsa mata, "aa babu wannan zancen... Kawia kayi yanda nace..." "Don ke zanyi amma wallahi da nace ko inda take ban kallo... "yafada yana turo baki, bayan kanshi ta Dan buga taxe "naji mara kunya... "ta fad'a mashi, murmushi ya saki tare dacewa "sorry innata..." "tashi tou... "ta fad'a mashi, kaman baiso yayi mata saida safe ya Mike ya bar dakin, fita yayi instead ya nufi part dinshi sai ya shiga part din baraka, luckily bata kulle ba kawai tayi jamming, yana murda kofa ta bude wani irin shuumin murmushi ya saki yana cewa "someone is in big trouble to night... "yafad'a yana shiga, maidawa yayi ya rufe ya shiga daya daga cikin bed room dinta, koina look neat and beautiful, fitowa yayi ya leka kitchen dinta ya fitowa ya dinga shiga nan yana fita chan, dukda he's so mad ta her he dont have any intention of hurting her, kawai he wants to claim her as he's wife, yanda yasan matanshi biyu, if ya samu Nana sun zama uku and zai nemi daya ya kara su cike, he Just can't wait to hear the cry of a baby a gidan shi, bed room dinta yashiga ya kwnata kan gado yana tunanin yanda zaiyi mata that she will always leave her door open for him always "I pray you don't fight like your sister... "yafada yana shafa zanin gadonta kaman da mutum sama. yana fita inna ta kira baraka tace tazo ta wuce bacci zasuyi, batayi suspecting komai ba ta fito ta wuce part dinta, sai sauri take tana waige waige kaman yanda takeyi kullum wai Don kar ya labe ya kamata, da sauri ta shige ta kulle koina kaman yanda ta saba. Kallo ya kunna ta shiga kitchen Don daukan wani Abu ta motsa bakinta, safwan dake kwance murmushi yasaki dayaji an bude kofa, Mikewa yayi daga kan gado yayi saurin shiga bathroom ahankali, kaya ya cire ya wanke kanshi da sablun Mai kamshi, duba sabulun yayi yaga baigan sunan ba but he really loves the scent, baraka dake kallo taji kaman ana motsi cikin bed room dinta, kasa kunne tayi taji nothing, pop corn dake hannunta ta cigaba dashi, bayan safwan ya gama wanka ya dauki towel dinta ya daura ya bude kofa ya fito bed room din, wannan Karin baraka ta sake jin motsi da sauri ta Mike gabanta na faduwa ta shiga bed room dinta, safwan ta gani tsaye daure da towel, wani irin ihu ta saki zata gudu yayi wuf ya riketa har towel dinshi na neman kuncewa, cikin zafin Nama ya rike towel din da hannun daya ya kuma riketa da dayan hannunshi, baraka kam kaman tamkar taga azaraila haka ta koma, hannun daya riketa dashi ta sa baki zata cijeshi ya zare hannun ya