Sashe 43
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Habib bai dawo gida ba sai bayan sallah ishai, tun safe babu abinda yaci, kawai yana ta yawo a bayan gari in lokacin sallah yayi sai yayi a inda yake saboda suna da borehole a wurare da dama a garin,yana sallah ishai ya nufo gida gabanshi na faduwa, kawai tsoron haduwa da mamanmu kawai yake, he can't still believe he try's to strangle he's mother to death, Yanzu kawai babu tunanin da yake sai suna iya sashi ya hallaka mahaifiyar shi ba tare da sani shi ba, he can still see the look on he's mother face, her eyes was as read as fired coal, ahankali ya dinga tafiya har ya iso gidan, Kofar gida ya tarda abban Fatima da wasu mutane guda biyu, karasawa yayi wajen yana tunanin kilan sunsan abinda yayiwa mamanmu, sallama yayi kanshi kasa,
"Wai modibbo Ina ka shige né yau..." Abban Fatima ya tambayeshi, habib da duk ya fita hayyacinshi ya Dan saki ajiyan zuciya Sannan yace
"Kawu na shiga cikin gari né..." Yafada voice dinshi na rawa,
"Am dawo lafiya..." Ya tambayeshi, ahankali habib ya durkusa kasa ya gaishesu suka amsa nan abban Fatima yayi introducing dinshi as a son ba inlaw ba, gaisawa dai sukayi habib ha Mike ya shiga cikin gidan yana faduwar gaba, sallama yayi duk suka masa masu cikin su har da mamanmu, ahankali ta Mike ta mikawa habib da duk ya koma kaman bashi ba hannu yayi saurin kamawa kanshi kasa unable to look into her eyes, zai durkusa ta kamashi zuwa daki, suna shiga ya zube kasa yana kuka da voice dinshi da bai fita sosai yana cewa
"Mamanmu ki gafarceni...ki yafemin....Wallahi ba da gangan nayi maki haka ba...fuskar wani na gani...wani Wanda yake son..." Ya dinga fada da sauri yaja zuwa nan sai yayi shuru, mamanmu batace komai ba ta je inda ta ajiye abuncin shi ta dauko ta ajiye gabanshi, ahankali ya girgiza Kai yana cewa
"Mamanmu..ban iya ci..." Yafada mata cikin kuka, ahankali ta dawo ya zauna kusa dashi ta daga swollen eyes dinta ta kalleshi Don itama wuni tayi kukan abinda ya faru, ko kadan bata ga laifin habib ba Don tasan ko da million habib ba zai yarda ya shaketa ba kawai bakin cikin ta shine da akwai babban alamari Wanda yake boye mata,
"Kaci abinci ka kaji modibbo..." Tafada mashi so calm,
"Mamanmu ya zaayi inci abinci da hannun da yayi kokarin kasheki dasu?... Mamanmu na gwammace in mutu amma bancin abinci..." Yafada cikin kuka, ahankali mamanmu ta dafa shoulder dinshi tace
"Ka daina kuka...in ba dai so kake Asan abinda ya faru ba...kawai kaci abincinkq..ko kadan kar kayi tunanin Ina fushi dankai ko wani...Don haka ka kwantar da Hankalinka kaci abinci...duk karame Wallahi..." Tafada sounding so caring, ahankali ya goge face dinshi yana tunanin he's the luckiest person ever, despite abinda yayi mata she's hiding it from people,
"Mamanmu kiyi ,.." Bai karasa ba ta daga mashi hannu Tana cewa
"Kawai kaci abinci...kaji kou...in ka gama ko wacce irin magana kakeso sai ka fadamin..." Ta fada mashi cikin rarrashi, ajiyan zuciya ya saki feeling so bad, kwanon Abincin ta sake turawa gabanshi sai ya fara ci, yana ci yana shessheka, ahaka yaci har rabi sannan ya sha ruwa ya kwace kwanonin ya ajiyesu inda ya kamata ya dawo ya durkusa gaban mamanmu yana bata hakuri,
"Modibbo karkaji komai..nayafe maka...amma Dan Allah modibbo kar ka Bari su samu galaba kanka..." Tafada mashi atakaice, da sauri ya kalleta yace
"Mamanmu suwa né zasu samu galaba Kaina?.." Ya tambayeta sounding so surprised,
"Modibbo ni mahaifiyar ka ce...babu mahaifiyar da bazata sani in danta na cikin hadari ba sai indai bata da kula..ka tuna ka zauna cikina wata tara,,,,ka sha daga gareni shekara biyu...ya zaayi in kasa sani in kana cikin hadari?.. Modibbo banso kaboyemin halin da kake ciki ba...amma ko ma meye ka yawaita adua...tunda na haifeka ban taba Jin hankalina ya tashi kan mafarki ba sai yau..kirikiri naga zaa daukemin Kai...Dan Allah modibbo in ni bazaka iya fadamin abinda ke faruwa ba to ka fadawa kawunka sai a nemi taimako...banson rasaka modibbo...kaine tamkar uba ga kannenka..." Ta karasa maganar cikin kuka, shima habib hada Kai da gwiwa yayi ya dinga kuka yana ganin he's days are numbered
"Allah yaisa..Allah yaisa...Allah yaisa...Allah yaisa tsakanin mu da Kai...ka cucemu..." Yafada cikin matsanacin kuka, ahankali mamanmu tace
"Dan Allah waye?" Ta tambayeshi praying he will give her just a name then she will be able to figure out the rest herself amma sai yayi shuru ya cigaba sa kuka,
"Nasan alhaji idris né yayi maku wani Abu"""Ta fada mashi, da sauri ya girgiza Kai yana cewa
"Aa mamanmu..Dan Allah kar ki Kira sunanshi..,zato zunubi...mamanmu Dan Allah ki dingayi min adua..mamanmu kar ki Bari su dauke ni..." Yafada cikin kuka kaman wani karamin yaro, shuru mamanmu tayi Tana tuna irin yakin datayi a daren jiya, mutanen basu irguwa, kokarin su kawai su rabata da habib dake manne a jikinta, they're powerful but itama she's powerful, janshi suke amma itama Tana janshi, she becomes a one man's army trying to save her beloved son, ahaka ta farka
"Insha Allah babu Abinda zai sameka...ka kwamtar da hankalinka kaji kou?"" Ta fada mashi with confidence, ahankali ya daga mata Kai, sun Dan dade nan tare Sannan habib ha Mike bayan mamanmu ta tofeshi da adua, yana fita compound ya Lura da yanda aka fara aikin, wajen dakin ya nufa ya fiddo wayarshi ya kunna touch light kasancewan babu hasken wuta wajen sai a tsakar gidan, dakin ya shiga yaga yanda aka yiwa duk inda ke bukar cement paci, it looks ok for the village life, fita yayi da wannan ya sake duba daya shima an fara Don har da cement dun Kofar dakin duk anyi, San murmushi ya saki yana tunanin despite he wish for a buoyant life he still ends up like this,
Yarinyar da sufwan ya dagargaza kam da kyar ta Kai gida, Tana sauka daga cikin taxi ta buga gate dinsu yanda take tafiya ko yar yaye albarka, Maigadi na bude mata kofa yayi saurin cewa
"Jamaa gata nan..." Ya fada da karfi ita kuma mufida ta saki jikinta fadi nan bakin gate, sai nishi take idanuwanta na juyawa, da gudu parents dinta da wasu police guda biyu sai danuwanta suka fito waje, ganinta nan kwance kasa yasa mahaifiyar ta fashewa da wata sabuwar kuka dukda cikin kuka ta kwana, tunda tayi trying layinta taji kashe saida mufida kashewa tayi ta ajiye gida saboda kar a dameta, tambayan mufida kawai ake ta koina abinda ya sameta amma ko baki bata iya budewa balle tayi magana Banda yarfa hannu babu abinda take, wanta né ya durkusa ya tallabo face dinta yana kuka saboda Jin zafin abinda akayiwa sister disnhi, the blood on her leg says it all, no body will believe ita takai kanta gani suke raping dinta akayi, tunda ta baro hotel din takeji wani Abu na bin kafarta, Dan dubawa tayi lokacin data hau taxi taga it's blood, she's bleeding kafin ta dawo gida jini ya bushe a legs dinta, yayanta ya dauketa kaman wata new born baby ya shiga daita cikin gida yana kuka, nan dai aka Kira family doctor yace she was raped several times, data samu bakin magana sai cewa tayi Tana fita zuwa bakin titi wasu mutane guda biyu suka Shaka mata wani Abu suka tafi daita, Wai bata San inda hankalinta yake ba sa yau da safe kuma duk sukayi believing abinda tace.