Sashe 64
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Alhaji idris tuki Kawai yake, he's so angry at safwam, bai taba ganin inda mutum is so stubborn kamanshi ba, har red face yayi mashi kwanakin baya amma that doesn't change anything tunda yau yaga irin kallon da ya dinga yi mata, sannan ko a gabanshi bai hanashi kura mata ido, he wonders why he's looking at her like that. Sannan he's afraid meye out come din wannan kallon saboda he's getting scared, amra is he's joy and everything, he loves all he's children amma son da yake ma amra da afra is different then son da yakewa amra yafi na afra because it tana da shiga rai and obedient, bata ketare umarninshi, she loves him so much, dan daga kai yayi ya Kalki safwan ta mirror yaga ya kurawa waje daya ido ko kaftawa baiyi. He's looks so lost jn thought,
"ko tunanin me wannan yaron yake? " Alhaji Idris ya tambayi kanshi cikin ranshi,
"I pray he's not thinking about my daughter... Because I will kill him wallahi... " ya sake fada cikin ranshi, he's so tensed and angry. Safwan dake zaune bayan mota kam babu abinda yake tunani sai yar alhaji Idris .. Kawai he's imagining himself on her head doing anything he wants with her, but abinda kuma yake tunani is ta shiga ranshi, Kawai he's feeling he won't mind having her to himself for the rest of he's life
"marriage..." ya furta under he's breath wanda yasa alhaji Idris kallonshi. Shima Safwan daga eyes dinshi yayi ya kalleshi tare da tunanin
"am not getting committed yanxu... "ya fadawa kanshi. Shi dai alhaji Idris ji yake kaman ya bude kofa Ya wullashi waje he hates him with passion
Suna zuwa wajen lokoja alhaji Idris kalli Safwan ta mirror yace
"I think you should drive " kallonshi Safwan yayi yace
"ni gaskya I can't drive on this road. Kawai ka cigaba da tukin mana ko kuma mu hau mota a bus stop" yafada mashi atakaice, haushi alhaji Idris yaji saboda yanda tayi maganar babu wani respect ko waniabu
"wallahi dana San haka kake da ko Kadan I wouldn't Allow you to join the brotherhood... " alhaji Idris yayi bursting out at last, Daman he's looking for a way to start a conversation with him, kallonshi Safwan yayi yace
?"Menayi da zaka fadi hakan?... " ya tambayeshi kai tsaye, Dan juyawa Usman dake zaune gaba yayk ya kalli Safwan yana mashi ido alaman he shouldn't talk to him like that,
?"ko kadan baka da tarbiya... I have warned you ka bar kallon amra...? " bai karasa ba Safwan yace
"amra... " under his breath, wanda yasa alhaji Idris ya kusa loosing control, yana mamakin what sort of human being is safwan
"nifa ban kallon amra... Kuma Kawai kanason tsanata ne for nothing... " safwan yayi adding, alhaji Idris tsoki yaja before saying
?"I saw you... You were looking at Her... Na nuna maka ni banason hakan... Yaran nan are my happiness... Saboda hakan na hadaka da wacce zata baka duk irin macen da kakeaso.. Amma you want to be stubborn.. Kuma saboda yarana I can do anything walkahi..." yafada cikjn bacin rai, kai Safwan ya girgiza sannan yace
"Wai what's all this about? Wai kallon in mace haram ne?.. Ko yarka is better than me? " ya tambayeshi kai tsaye,
"stop mana.." Usman that is getting red kaman he's talking with he's mate,
"Aa..kar ya daina...he should continue...ba dai yana tunanin yayi kudi ba...bai sani bane..just leave him..." Alhaji idris ya fada cikin bacin rai,baki safwan ya tabe Sannan yace
"Am sorry if I hurt you by my words...ka yafemin...nidai kawai bana Jin dadin yanda kake yi min...you put me into what I am today kuma ka dawo kana Jin tsorona..." Bai karasa ba alhaji idris dake tuki kaman zai tashi sama yace
"Your attitude is annoying..just simple instructions you can't follow it..nace ka daina kallon yarana..banason haka..I hate it..amma kullum you look at them as you're a hegoat...ka tuna duk abinda ke dadi a baki akuya shi ke kasheshi...just be ware and bewarrned..." Yafada mashi atakaice, safwan jinshi kawai yake amma ko kadan bai da niyyar kyale wannan yarinya, he's so much into her that if bai sameta ba sai yayi hauka, kawai yana da target and when the time is right zaiga Wanda zai hanashi saduwa da wannan amra if not both of them.
"In Dan amra né Kayi hakuri...I won't disappoint you..." Yafada sounding so truthful, dam ajiyan zuciya alhaji idris ya saki Sannan yace
"Last time ma haka kace...but still I caught you looking at her legs..." Yafada cikin Jin haushi, Kai safwan ya kauda ya saki murmushi for a second Sannan yace
"Nidai am sorry..it won't happen again.." Yayi assuring dinshi,
"Sir Kayi hakuri...nasan safwan bazai cutar da wani naka ba..." Usman ya fada cikin girmamawa, murmushi alhaji idris ya saki saboda Jin dadin yanda usman da safwan sukayi magana,
,"ya wuce...shikenan..." Ya amsa masu yana tuki, gatsine safwan yayi mashi cikin ranshi yana hango kafar amra daya gani farare tas cikin slipper, idanuwa ya lumshe yana murmushi tare da relaxing, as usual kaman yanda suka shiga last time haka sukayi Don wannan makeken hotel suka kwana sai wace gari suka Kama hanyar cult dinsu.
A gidan alhaji Ibrahim kam ba karamin tashin hankali alhaji Ibrahim ya shiga batayi da female doctor dake duba matanshi da yaranshi tayi confirming anyi amfani da rabia over and over again, it Brokens he's heart,kuka yasha ya koshi har yaji hawaye bai fita Sannan yayi shuru, he's heart is boiling, kawai inda zai mutu da ya fiye mashi sauki, je feels so sad, Allah kadai yasan yanda yake killace yaranshi, amma sai aka samu wani cikin unguwar yayi defying yarshi, Tisa rabia dake kuka kaman ranta zai fita yayi ya dinga tambayanta amma sai tace ita batasan ko waye ba, haka dai ya hakura yayi shuru, kawai yayi deciding ya sayar da gidanshi ya bar unguwar Don Yanzu yan unguwar kaf tsoro suke bashi, he might walk by who did this to him with out knowing.