← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 162 OF 162

Sashe 162

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

daya daga cikin malaman ya Mike ya dauki wannan ruwa yafara yayyafawa safwan, ji yayi lokaci guda an sakeshi, amma the fire is burning so hot, he's feeling pain everywhere, wani irin kara ya saki yana cewa "na tuba... wallahi ban karawa... wayyo Allah na shiga uku... " yafada cikin wata irin murya da ba nashi ba, idanuwa da suka sauya zuwa na snakes as usual ya daga ya kalli Malamin dake tsaye kanshi, alhaji bello da habib ba ganin idanuwanshi sukayi saurin mikewa tare da rike hannun juna, basu taba ganin abu Mai firgitarwa kaman yanayin idonshi ba, look so scary.while all this is going on shugaban su is shouting "no... No... No... No... No... Bai yuwa... Nawa ne shi... Mallakina neshi...duk zan hallaka ku... Duk sai na kashe ku.... Kun takulo tsuliyar dodo...zakuyi danasanin saka hannu a abinda ya fi karfin ku... Daga yau zan tabbatar baku kara saka hannu a abinda bai shafeku ba... " yanda yake magana har inda yake tsaye amsawa kawai yake, babu abinda fita daga bakinshi sai wani irin irritating foam bai ban kyama, yana magana harshenshi dake Kama dana snake na fita yana komawa ciki " you will not see the light of tomorrow... " yafada yana waving hannunshi, nan take falon da su alhaji bello ke zaune ya bayyana a gabanshi kaman madubi, safwan dake kwance yana ihu ya kalla, Allah bai bashi ikon ganin kowa a dakin ba sai safwan, duk sauran dake zaune da tsaye bai ganinsu, sai wani irin sauti mara dadi da yake ji, wato karatun alquran, jin shi kawai na kashe mashi kunne, kunnenshi ya dafa da karfi yana ihu yana cewa " sai kun mutu... Limitless nawa ne... Soul dinshi nawa ne... " yafada yana ihu. Achan Bangaren kuma safwan is dying "nine... Ni na kashe aisha... Wallahi nine... Nine na kashe.." ya fara lissafo wayanda ya kashe, yanayi yana ihu, he's so much in pain, he's burning spiritually, "wayyo Allah... Mutuwa zanyi... Na shiga uku... Pls ku daina haka nan... Daga yau ban karawa... "yafada cikin ihu sosai, alhaji da habib dake tsaye sun kasa zama, malaman kam sai Kara karfin aduar su kawai suke, suna kwararo adua more than na farko, this time idanuwan safwan ya koma baki wulik babu fari ko guda, he's transforming, he's face is changing, clinching hakoran shi yayi ya dafa kasa kaman dabba, wani irin kuka ua farayi kaman ba mutum ba, malaman ko gizau, amma alhaji bello da habib har sun Kama hanyar wajen, safwan kokarin mikewa kawai yake Don yayi fada da masu karatun, amma kaman anyi pinning dinshi to the tiles, "naci naman mutum... "yafada out of pain, kallon juna alhaji da habib sukayi "nayi luwadi... "ya sake confessing, malaman are not paying attention to what he's saying sai adua suke, alhaji da habib are shock to death, "na nemi mata ta baya... Nadauke masu wando na shafa farin kyalle gabansu,... Na kai an cinye masu yaya.. " yafada in a forceful, yana magana face dinshi na kara rikidewa, "Dan Allah ku daina... Na tuba!!!! " ya fada cikin ihu da yafi duk na farkon, wani irin zabura yayi malaman dake tsaye kusa da kanshi rike da ruwan adua ya watsa mashi, komawa yaui kasa kaman zai narke saboda azaba, hakoran dake cikin bakinshi kara tsawo kawai suke, juyawa yayi cikin wahala ya kalli alhaji bello yace "na nemi mufida.... I payed her 500k..." yafada cikin azaba, nan take idanuwan alhaji bello ya sauya saboda takaici, baisan he's here with the person who Defies he's daughter ba, mutumin da kullum yake bada sadaka Allah ya tona mashi asiri ya wulakanta shi, shine kuma destiny ya juyo mashi dashi yake taimakawa, a fusace alhaji bello ya zare hannunshi daga na habib yayi waje da sauri, da gudu habib ya bi bayanshi tare da kneeling yana cewa "sir Dan Allah kayi hakuri... Kilan zafi yasa yake wannan maganar.. If not ina ya San mufida da har zai nemeta.. Kuma if he's saying the fact AI mufida ce da laifi because he said ya biyata 500k Don haka pls kar anger yasa ka zubar da good work Dinka..." habib yafada voice dinshi na rawa because daman he has been crying ganin yqnda safwan ke shan azaba , shuru alhaji yayi tare da harde hannunshi a chest dinshi yana sakin ajiyan zuciya, he's so. Angry but habib is right, Wanda yaci naman mutum me ya rage, "Allah ya yafe mana gabaki daya... "alhaji yafada cikin sanyimurya, daga ciki safwan dake ihu har voice dinshi na sikewa ya kware baki yana wannan ihu wannan malami ya zuba mashi wannan ruwa a bakinshi ya wuce straight to he's throat and down ward, wani iri giggitaccen ihu ya fara saki yana dukan cikinshi da heart dinshi da hannunshi, wannan ihun yasa both alhaji da habib dawowa cikin falon, safwan bankare a kasa yana dukan cikinshi sannan yana kakarin amai kaman zai amayo duk abinda ke cikinshi, "wayyo mutuwa zanyi... " shine abinda ya fita daga bakin safwan, you know people always think Christian kawai ke deliverance, sune da suke nuna nasu kan TV channels, basu ayoyin Quran are more powerful than anything ba,it has the power to break any curse, demonic powers, evil spirit kome karfinshi ayar Allah is more powerful than it, safwan sai yunkurin amai kawai yake, har lokacin bai bar dukan jikinshi ba, tamkar ansaka mashi lava cikin ciki haka yakeji, kaman an zuba mashi ruwan wuta a hanjinshi, "huuuuuuuuhhhhhhu... " kawai yake fad'a, wani irin kuka ya Dingayi yana dukan cikinshi, malamin dake tsaye kanshi kara zuba mashi ruwan yayi a bakin, this time yana hadiyewa ya fara amai, first jini ne yake amayarwa, he's seriously vomiting, the Next thing that came out yasa both alhaji bello da habib yin waje da gudu, har malamin dake tsaye kanshi yaja baya dashi, macijine baki wulik, har kanshi ya fita daga bakinshi ya kai kasa amma bai ida kaiwa kasa ba, bindinshi na cikin bakin safwan, safwan kneeling yayi hannunshi biyu kasa yayi goho yana kakarin amai, bakinshi bude so wide saboda abinda ke fita daga bakinshi, idanuwanshi rumste gam, malaman dake adua kasa magana sukayi saboda tunda suke basu taba ganin such thing ba, it looks horrible, kan macijin dake kasa sai walking suke down ward ahankali. "it has never happened... It has never happened.. Bai taba faruwa ba... Bai taba faruwa ba.... Sai ka mutu... You can never vomit the humanity eater...babu Wanda ya taba amar da humanity eater... "shugaban dake tsaye yana kallon safwan yana amayar da abinda ke sasu rashin imani, zaa masu in a form of drink amma it's a snake, in kasha baka jin tausayin komai, baka tsoron komai baka tunawa da mutuwa balle kayi tunanin abinda zaka tarda saboda abinda zaka aikata, baa taba samun Wanda ya amayar da humanity eater ba sai yau "no... " yafada cikin ihu as sauran snake din ya fito daga bakin safwan, nan take safwan ya fadi kasa looking so lifeless, macijin na ida faduwa kasa ya bace kaman nothing happened kaman babu komai wurin, ko kadan babu Mai sanin slimmy snake just crawl through that flow few seconds back, alhaji da habib dake lekowa bakinsu yaki rufuwa Don tashin hankali, sun ga abun tsoro da har su mutu bazasu manta da wannan rana ba, malaman qre one in town, dukda sunji tsoro amma basu nuna hakan ba, sun Dan girgiza da ganin wannan abun amma the prayer continues,da karfin ikon adua wannan abinda ke saka duk wani Dan cult rashin imani ya fita daga jikin safwan, nan take duka dakin ya dauki duhu, kaman kiftwar ido sai GA shugaban da kanshi tsakiyar dakin babu abinda kake gani sai hayaki, direct kan safwan dake kwance yayi tsaye yana cewa "he belong to me... He already sell he's soul to me.... " yafada cikin wata irin murya.

Masu bukatar rainsoul should contact 08063328903,

Thanks
Chapter 162 · 0% Book details