← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 162

Sashe 39

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Safwan kam mufida na fita ya maida Kofar yayi banging ya koma kan gado feeling so happy, he fills so fulfilled, kawai ji yake kaman an bashi lottery, mufida irin classy girls din nan né Wanda Mai zuwa inda suke sai Mai kudi amma he had her night because he have money,
"Nara dadi...." Yafada cikin dariya,
"With your money you can have anything..." Ya sake fadawa kanshi cikin annashuwa, kwantawa yayi yana rolling kan gado,
"Who am I fucking tonight..." Yafada cikin dariya, yana nan kwance yana sake sake har wajen karfe biyu na rana, mikewa yayi ya shiga bathroom yayi wanka ya fita ya saka wasu arnayen Kaya wayanda suka amsheshi sosai, sauka yayi zuwa restaurant yaci abinci sukayi waya da usman inda usman Yafada mashi yana nan yana ganin alert Wai the money is multiplying, he needs a real life now, fita yayi daga cikin hotel din rike da bag dinshi dake dauke da international currency, taxi ya samu aka kaishi har unguwar su ya fadawa Mai taxi su jirashi, tunda ya sauka yan unguwa suke kallon shi, yanayin Kayan jikinshi shows Yanzu he's a classy person, ko kallon mutane baiyi balle yayi masu sallama kaman yanda ya Saba yi masu, yana zuwa ya shiga cikin gida da sallama duk wayanda ke compound suka amsa mashi
"Inna Ina wuni.." Ya gaisheta, sai Lokacin Inna ta daga Kai ta kalleshi daga head to toe, baki ta rike Tana cewa
"Ikon Allah...wanene wannani." Tafada cike da Jin haushi, baki ya tabe yana cewa
"Wai Inna danayi maki biyayya me nasamu in ba Wulakanci ba?..nidai kawai banason magana kinga tafiyata...," Yafada yana juyawa, hannu Inna ta Dora a Kai Tana salati
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Tafada Tana kuka, safwan na jinta amma ko a jikinshi, dakinshi ya bude ya fito da wannan buhun da bag dinshi, bai tsaya wasting of time ba ya fice daga unguwar, hotel room dinshi ya koma ya zauna yayi saperatng kudin ya ajiye foreign daban sai na gida daban, bag daya saka na wajen ha fita da su sai Mai sa estate, Maigadi bai hanashi shiga ba, direct part din alhaji idris ya wuce, lokacin alhaji idris na zaune yana latsa wayarshi, yana Jin sallaman safwan yayi saurin ajiye wayar yana cewa
"Me kake gidan nan?.. Jiya kace azo daukanka kuma sai ka kashe wayarka..Yanzu what are you doing here?.." Ya tambayeshi kaman wani angry bird,
"Kayi hakuri bani da charge né...,"yayi mashi karya yana karasa cikin makeken falon,hannu alhaji idris ya daga mashi yace
"Nidai Yanzu ka tafi...we should met a guest house Dina..." Surprise look safwan yau watsa mashi Sannan yace
"Aa Wai me ya faru né?... Nayi wani laifi né daga zuwana zaka koreni?.." Safwan Yafada standing on he's feet, shuru alhaji idris yayi yana tuna irin kallon da safwan yayi wa yarshi abar kaunarshi amra yace
"Bance kayi komai ba..kawai you're not welcome here...if you need assistance call me..." Ajiye bag safwan yayi ya rike waist dinshi yace
"Oh so Yanzu kar in sake zuwa gidan ka?.. You put me in a bad way and now kanason ka rabu Dani?.. Ai alhaji it's a little bit late for that...ko ka ki ko ka so we're one already..." Yafada sounding so angry, afusace alhaji idris ya Mike yana cewa
"How dare you shout on me...kana hauka?.." Alhaji idris ya fada afusace, wani irin kallon up and down safwan yayi mashi ya samu waje ya zauna yana nishi kaman Dan race
"Ka tashi ka tafi..." Alhaji idris ya nuna mashi Kofar fita, yana fadin hakan safwan yayi relaxing alaman he's not going anywhere,
"Lallai wannan yaron...har gidana zaka shigo kayimin rashin kunya?.. I will call my security on you Yanzu in har Baka fita ba..." Yafada da karfi har is idanuwanshi suna Chanza kala, baki safwan ya tabe Don ko kadan he don't feel humiliated,
"Alhaji please cool your temper..wannan ihun is not good for you...ni ba wani Abu ya kawo ni ba...kawai bansan yanda zanyi da wannan foreign currency din ba...Sannan inason kasa a koyamin tukin mota da kuma kasa a samomin gida Mai kyau Mai part biyu inda ni zan zauna cikin daya in saka mahaifiyata cikin daya...that's all..." Yafada hankalinshi kwance, Alhaji dake huci komawa yayi ya zauna Sannan yace
"Daga yau don't come to my house..kawai if you need anything call me...Yanzu zan hadaka da Wanda zaikaka wajen chanji kudi...about gida wannan is not a problem...Don haka katashi ka tafi..." Alhaji ya fada mashi atakaice,
"Baka hadani da Wanda zai kaini ba..." Afusace alhaji idris ya dauki waya yayi call bayan ya ajiye yace
"Kaje waje ka jirashi...he will be here soon..." Inji alhaji idris
"Yanzu alhaji sai in je waje in tsya jiranshi da wannan millions din?.. Ni Wallahi bansan abinda nayi maka ba...Yanzu you're showing me bakasona..." Safwan ya fada mashi cikin voice din rainin hankali,
"Ai kaidin né abun haushi..imagine gabana ka tsaya kana kallon yata...yata da ban hada dakowa..." Yar Dariya safwan ya saki tare dacewa
"Alhaji daga Kallo sai ci?... Ai kallon ta Kawai nayi...ni Nama mance da..." Bai karasa ba aka yi sallama a bakin Kofar alhaji, yarane sunfi su bakwai sai yanmata kaman su uku cikinsu har da amra, sanye suke da Kayan islamiya, safwan juyawa yayi ya sake kallon amra without blinking, alhaji idris ji yayi kaman ya shakeshi,
"Abba samu tafi islamiya..a bamu kudin kashewa..." Dan karamin cikinsu ya fadawa Alhaji idris, dariyar karfin hali alhaji yayi yana cewa
"Baffa Yanzu nan da kofar gida sai an Baka kudin kashewa?.." Ya tambayi yaron cikin so da Kauna, safwan kallon mamaki yayi mashi yana tunanin wato yana kaunar nashi amma yake kudi Dana wasu, sadda Kai kasa yayi Sai kuma ya sake dagawa ya kalli amra itama at that moment ta kalleshi sai ya kashe mata Ido daya, dukda alhaji idris na magana da yaranshi duk hankalinshi na kan safwan, amra sakin murmushi tayi ta dauke kanta daga gareshi, ahankali safwan ya Mike yana cewa.
"Naji horn Kofar gida,,,Bari dai Inje kilan shine..." Yafada yana daukan bag dinshi, banza alhaji idris yayi dashi yana cike da haushinshi, safwan ficewa yayi yana dariya, waje ya koma ya zauna nan gefe daya yana jiran su fito,
"Wannan yarinyar will be like sugar..." Yafada yana dariya
"Wato he's trying to stop from coming to he's house saboda yaranshi...Lallai ma..." Safwan yafada, baya zama shi kaman da minti biyar aka bude gate yanmatan né da kannensu suka fito amma abun mamaki alhaji idris na biye dasu, Kai safwan ya girgiza yana tunanin
"Kai kuma nan né weakness Dinka...son yara.." Safwan ya fada mashi, juyawa yayi yaga islamiya is close to the house kuma da alaman alhaji idris ya ginata, sai da ya tabbatar sun shige Sannan ya juyo ya nufo inda safwan ke zaune, yana zuwa yace
"Don Allah Don annabi ka rabu da yarana...kowacce irin mace kakeso zan za a Baka...amma not my children, ..." Alhaji yafada kaman zaiyi kuka, dariya safwan yayi yace
"Nifa bansan abinda kake cewa ba...kawai na zauna Ina jiran yazo ya kaini..." Bai karasa ba alhaji yace
"Nidai na rokeka ka bar zuwa gidan nan..Ina ganin irin kallon da kakewa yarana kuma Sam hankalina bai kwanta da hakan ba...Yanzu kowa wayarka in Baka number wata..sunan ta big mama...duk yarinyar da kakeso cikn garin nan zata kawo maka..amma ka bar kallon yarana..." Safwan najij ance duk yarinyar da yakeso zaa bashi yayi saurin fiddo wayarshi just to convince alhaji idris ya mance yarshi amma deep down yasan natsuwan shi shine sleeping with that girl, kawai not know, number alhaji idris ya karanto mashi shi kuma yayi saving, yana gamawa Wanda sai fita da safwan yazo, nan alhaji yayi introducing as saifullah kuma yaron shi né, yace mashi sh zai kaishi wajen changing kudi da koyan tuki har da siyan gida and stuff, sallama safwan yayiwa alhaji idris ya shiga mota suka bar wajen safwan har Kara juyawa yake yana kallon cikn islamiya.

Thanks15💙💛💜❤️💚
Sirrin wasu gayun
💛💙❤️💚💜

® zuwairat (ummumaryam)

1️⃣5️⃣

If you read without paying you owe me🙅🏿

Dedicated to my anty....more blessings
Chapter 39 · 0% Book details