← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 109 OF 162

Sashe 109

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

Duk abinda safwan keji bai hanashi neman target dinshi na homosexuality ba,  yana tsaye da hannunshi cikin aljihunshi yana kallon masu yin aiki, he's looking at them down to their spirit yana kallon problems dinsu da kuma characters dinsu,  most of them are pure basu da wani bad behavior, kaman mace he's looking for mai kyau a jiki as if he's doing the right thing,  wani daga cikin samarin ya kurawa ido yana kallonshi from head to toe tamkar he's checking him out, dukda bai jin tsoro wannan is disturbing him, 
"things people do for money... " ya furtawa kanshi a hankali,  ahankali ya dinga takawa har yazo kusa da inda matasa ke aikin gina dayan block din,  duk juyawa sukayi suna gaidashi cikin respect don dukda basu san if he's the owner ba sun san ba karamin mutum bane,  face dinshidauke da murmushi ya dinga amsa masu yana masu sannu sannu da aiki,  sai da ya zo kusa da inda wannan neat guy din yake sannan ya tsaya, hada ido sukayi da saurayin wanda bai wuce 25 ba,  irin matasan nan ne that are like su safwan, basu da komai suna neman halal Dinsu amma basu kazanta, bayan kaman minti biyar yace
"zo ka sayamin wani abu... " yayi directing maganar to wannan saurayin,  da sauri ya bar abinda yakeyi yayi saurin zuwa inda running water yake ya wanke hannunshi ya bi bayan safwan dake tafiya zuwa office dinshi zuciyarshi na bugawa because he's still thinking how zai samu erection to sleep with a man,  sannan yana tunanin what if yaron bai yarda ba,  sai kuma yayi saurin kauda zancen don yasan he's good in making deals.  Yana shiga office dinshi ya zauna kanshi kasa, da sauri saurayin yashigo yayi tsaye bai zauna ba har saida safwan yace ya zauna,  ahankali saurayin da shi kanshi yaji faduwar gaba ya zauna, bayan kaman second goma safwan ya daga kai ya kalleshi sannan yace
"ya sunanka? " ya tambayeshi,
"ahmed... " saurayin ya amsa mashi cikin faduwar gaba sbaoda yana tunanin laifi yayi and he's about loosing the labourer job that pays him 3k daily.
"good name... Ahmed... Yanzu dai wata magana nakeso muyi da kai... Amma pls ka sani i won't take no as an asnwer... Hope dai zakayi min alfsrma ko wacce irice... " ya fada idanuwanshi cikin nashi looking at he's fear, 
"haba ranka shi dade.. Kome kakeso zanyi wallahi... Ai nasan irin karuwar da mukayi da wannan aikin cikin watanni bakwai da suka wuce... Don haka kome kakeso ka tambaya bazan ki yi maka ba... " ya fada mashi sounding so obedient, murmushi safwan ya saki sannan yace
"ai banyi maka komai ba... Yanzu dai. Zanyi maka... I want to transform your life... Zan baka daga dubu dari har zuwa million uku... Zan kaika duk kasar da kakeso hutawa... Zan saya maka gida da mota... Babu kai babu wannnan aikin ta wahala... Kawai abinda zakayi kuma is nothing serious... Amma zan kula da kai in a way That ko talauci zai gudu far a way from you..." tunda ya fara magana ahmed ya bude baki yana kallon shi,  yanda yake maganar zai kula dashi yasa ya gane ba abun arziki bane,  yasan wata hanyace mara kyau yakeson bi dashi dukda he can't point finger at it,
"hmmm nikam menene zanyi wanda it will warant wannan abubuwan daka lissafa?.. " ya tambayeshi in a smart way,  shuru safwan yayi not knowing how to say it,  ji yayi maganartayi mashi nauyi sosai, ajiyan zuciya ya saki yana tunanin abinda babu going back there's no way out,  dole yayi,
"kawai i want u to be like a woman to me... " ya furta word din da kyar,  ahmed understand perfectly abinda yake nufi amma sainya rufe ido yacw
"like a woman kuma?...  Ta yaya saurayi kaman ni zan zamar maka like a woman...?  " ya tambayeshi yana jin kaman ya mike ya ruga da. Gudu with he's two hands cover to he's ass,  idanuwa safwan yayi rolling sannan yace
"nasan you understand abinda nake nufi... Kasan da akwai samari million da zasuyi willingly without stress amma kai you're lucky shiyasa i picked you... "
"nifa ban gane ba...ban gane ba kwata kwata... " ya fada mashi,
"ok... Kawai inason in dinga bin ta bayanka duk sanda bukatar hakan ta tashi... " safwan ya fidda jin nauyi ya fada mashi atakaice,  salati ahmed ya farayi cikin ranshi, shuru yayi for a moment sannan yace
"bin ta bayana kaman ya?...  Ta yaya ake bin ta bayan mutum?.. "ahmed ya sake tambaynshi,
"see kar ka raina min hankali... Kudi zan baka.. Aikin duka minti nawa ne an gama??..  Sannn ba abu kullum bane... Abu ne na few times in a year... Kuma tamkar yanda zan kula da matar dana aura haka zan kula da kai,..kawai ka yarda da bukata ta.... " safwan ya fada jn a pleading manner, ajiyan zuciya ahmed yasake sakinyace
"ai ba ki nayi ba... Kawai ni ban gane maanar bin ta baya ba.. Did you mean ta inda nake zuwa toilet?.. " ya tambayeshi cikkm respect,  idanuwa safwan lumshe ya amsa mashi da
"yes... "
"chab... Lallai... Wai mata karewa sukayi da zaka nemeni? " ya tambayeshi kai tsaye,  safwan daga kai yayi ya kalleshi tare da hade rai kaman bai taba dariyaba,
"don't ask me stupid question...the fact that kana da saa nayi selecting dinka does not means zaka samu bakin fadamin anyhow talks... Kudi zan baka in raw wallahi... " ya fada cikin tashin hankali don gani yake if har guy din ya fita bai amince ba da akwai problem, 
"gaskiya ni talaka ne mai neman halal dina.. Amma gaskiya alhaji talauci na bai Kai wanda zaisa jn fada irin wannan hallaka ba... Na gwammace in mutu cikkn talauci hopping zan samu lahira da mutu cikin daula in rasa Chan... Kilan ban kara kwana biyu na mutu... Me zan fadwa mahalicina?...in fada mashi na bada bayana saboda kudi?... Gaskiya ni bazan iyaba..." ya fada mashi sounding so strong and firm,  safwan zama yayi yana kallonshi har saida ya kai karshen statement dinshi sannan yace
"ypu don't know what you're missing... Kawai ba wani abu bane... It won't take long... Pls ka amince... " yafada yana bude locker din table da yake zaune,  da sauri ya fara fiddo kudi cikinsu kam har da foreign currency,  ahmed zama yayi yana kallon shi cikin ranshi yana aduar cin wannan jarabawa don already shaidan yana son rinjayanshi saboda Kudin da safwan ke jerawa agabanshi farare tas, safwan sai fiddo su kawai yake  yana ajiyewa yana. Cewa
"this is what am talking about... Money in different currency... Kaje duk inda kakeso... I won't stop bringing out money har sai kace sun isa haka nan... They're all urs dear... All you need to know is go in there and strip for me... It won't take much time... Nobody will know... " ya fada yana fiddo kudi da suka kusa kusa tare gaban table dinshi,  yana kallon he's having a second thought, Ahmed sai kallon kudin yake yana adua, 
"come on... Don't miss this... " safwan ya fada yana loda kudi upon kudi,  kaman an tura yaron ya mike yana cewa
"Auzubillahi....gwanda in mutu cikin talauci da in samu duniya ta wannan hanyar... Kai ma ina shawaranka in abinda kake ne ka bari... " idanuwa safwan ya rufe yana jujjuya kai from one side to another,  maganar da yaron ke fada yana shiganshi, he don't know what he's feeling,  sadness ko jin haushi ko bakinciki,  kawai yasan he's  having a bad feeling,  duk jikinshi babu dadi har cikin zuciya shi,
"shaidan laannannene...kuma he will make you think of the world kan lahira.. Amma katuna rayuwar duniya is temporarily while na lahira is permanently.. Komai nan is vanity upon vanity... In ka mutu yau wallahi ko wata uku baa yi an mance da kai... Kai daka nemi kudin Kana cikin azaba alhalin su wayanda ke duniya suna holewa da arzikinka... Inda mutum Yasan abinda zai riska a cikin kabari kawai da wallahi ko ance yayi dariya baiyi..." Safwan bai ankara ba yaji hawaye, he's heart is so boiling yanda akayi wannan karamin yaron ya iya resisting irin wannan temptation amma shi ya kasa in the first place,  yaron na tsaye still yana magana while safwan ya dora face dinshi a palm. Dinshi yana hawaye, he's so ashame to rise he's head saboda kunya, yasan babu wanda zai gan such money yaki amsa sai wanda Allah yayi choosing, sai da ahmed ya gama magana ya kara da cewa
"kayi hakuri in har maganata ta batamaka rai... " ya fada ahankali sannan ya juya gabanshi na faduwa don yana tunanin zai iya sa a kasheshi ko kuma ya hanashi aiki anan, 
"ahmed... " safwan ya kirashi voice dinshi na rawa,  ahankali ya juyo gareshi,  hannu daya safwan ya cire daga face dinshi ya nuna mashi kujera tare dacewa
"pls sit... " ya fada sannan ya sake rufe face dinshi,  baisan yana da jin kunya ba sai yau,  ahankali ya dawo ya zauna,  cikin rawar murya safwan da har lokacin ya kasa bude face dinshi yace
"congratulations... Ka godewa Allah... Ka godewa Allah daya yoka mai imani... Pls take care of it... " bai karasa ba kuka yaci karfinshi,  ahmed ji yayi jikinshi yayi sanyi,  sai yanzu ya gane not all That glitter is gold,  safwan look so happy and rich amma sai gashi zaune yana kuka a gabanshi,
"wallahi kunyar hada ido da kai nakeji... " safwan ya fada cikin kuka, ahankali ahmed ya girgiza kai yana cewa
"kar kaji kunyata... Kaji na wanda ya busa maka rai...wanda yake da wuta yake da aljanna..."
"wannan kuma nasan it's late for me... " safwan yafada cikin kuka sosai,  he feels like crying he's eyes and heart out saboda abinda yakeji,
"aa.. It's not late wallahi... If you can change Allah will. See you through... " ahmed ya fsda mashi, safwan ahuru yayi yana jin abinda ke fita daga bakin ahmed,  da kuma yanda yake turanci da kyau, sai ya tuna kanshi lokacin ga ilimi amma babu aiki, 
"yes nawa is late... You don't know what o have done in life... Kawai dai keep your faith intact... Don't let anything stain it..." har lokacin yana rufe da face dinshi, 
"sir dan... " bai karasa ba safwan yace
"yanzu ina neman alfarma daya daga gareka... Dan Allah kar ka furtawa kowa abinda ya faru tsakanin mu... Kayi min adua dan Allah... Sannan abu na biyu banason ka kara dawowa nan... Wannan kudin na kan take ka debi iya dibanka kaje ka fara sanaa ko wani abu... Amma pls don't come back here... " yafada cikin kuka,  kallonshi ahmde yayi yana  jin tausayinshi na ratsashi har cikin system dinshi, 
"Allah na tare da duk wanda zaiyi laifi yayi nadama...it's a sign That mutum nada sauran imani a tattare dashi... " still kai safwan ya sake girgiza mashi yana cewa
"
Kai dai promise me you won't say this to anyone... Amma zancen Allah na tare dani bai taso ba... Not after duk abubuwan danayi... Nasan Allah bazai yafeni ba..." safwan ya fada mashi, ajiyan zuciya ahmed ya saki yace
"indai zaka tuba ka bari... " bai karasa ba safwan ya katseshi dacewa
"just give me your word you won't say this to anyone... If you do Allah ya jarabceka fiye da yanda ya jarabceni... "
"kar ka damu... In dai mutum nayin abinda bai kamata ba in dai bazaka yi mashi adua ba tou kar ka bata mashi suna don kamar yanda kace Allah  zai iya jarabtarshi fiye da naka... Don haka ka kwantar da hnaklinka bazn fadawa kowa ba...Allah shiryemu baki daya... " ahmed ya fada mashi yana sake juyawa don tafiya
"kudin fa.. " safwan ya fada mashi,  ahankali ya girgiza mashi Kai
"aa barshi nagode.. .." da sauri safwan yace
"aa i insist....in kanawa Allah da manzonsa come back... " ya fadawa ahmed,  babu musu ya dawo,  hannu daya safwan yasa ya debo kudin kaman bundle sha biyu ya ajiye mashi tare dacwa
"take this... Kaja jalli... Start something... But pls in kaga ance limitless na waje don't come there..." godiya ahmed yayi ya dauki kudin ya tura a aljihunshi na gaba dana baya ya bar wajen, sai lokacin safwan ya fashe da kuka sosai yana dana sanin shiga cult dayayi in the first place,  hannuwanshi biyu ya ajiye a gabanshi yana kallonsu yana mamakin yanda akayi ya kashe rayuka da dama haka with this hands, he wish he can just give up on this whole things, maganar ahmed yayi tasiri a rayuwarshi sosai,  yasan babu karya a maganarshi ko kadan,  yanzu he have plans,  he's plan's are to get married,  in short yana son auren mata hudu the same day don ya samu yara da yawa as much as he can don bai iya barin wannan dukiyar bai da magaji.
"i curse the day i met you... Kuma wallahi your family will also feel My pain... " ya fada yana changing yanayin face dinshi
Chapter 109 · 0% Book details