← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 125 OF 162

Sashe 125

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Is now an obedient girl that kullum mahaifiyar ta sai ta saka mata albarka,  yanzu babu argument babu rashin kunya sannan above all babu kwadayi,  gidansu ya zama tamkar mansion to her that batason fita daga cikin gidan sai ya zama dole. Dukda day take zuwa yanzu sai ta gama komai na gida take fita daga gidan,  da mahaifinta ya kirata ya tambayeta abinda take bukata sai ta ce a bata kudi zata dinka long hijab,  yanzu ta gane hijab na protecting abubuwa da dama,  lokacin da take saka k'ananun kaya  maza da yawa suna mata magana Tana ganin ai farin jini gareta bata San people always rush cheap things ba,  yanzu kam ta maida martabarta,  wearing hijab babu Mai yi. Mata maganar banza. Kullum abinda take cewa is inda haka take tun farko da abunda ya faru bai faru ba,  she wish she can turn back the hands of time, but it's not possible.

Rabia ta Dan dawo daidai with the help of doctor,  in ya taso daga wajen aiki zai zo ya dauketa ya Dan zagaya daita eatry suci sannan ya maidata gida, ko sau daya bai taba fad'a mata he's married ba because shi ysan he's not having an affair with her kawia he's helping a soul in distress which every good Muslim should.  Rabia kullum babu abinda take furtawa sai godiya shi kuma kullum babu abinda yake fad'a mata sai babu godiya, yaran are growing very fast especially matan,  jikinsu kaman na yayan turawa saboda irin dadin da suke sha da kuma kayan da suke sakawa,  kullum suna cikin wasa da dariya,  rabia sai tayi tagumi ta zauna tana kallon su,  she hates them but deep down she loves and adores them ko makaho ya shafa yaran nan yasan da akwai su because of cuteness dinsu, tunda ta haifesu she can count sau nawa ta daukesu,  shima in. Doctor yayi forcing dinta,  in short cikinsu tasan da akwai Wanda bata taba dauka ba,  ko falon inda suke bata zama,  ko ta zauna bed room dinta ko kuma a balcony na waje,  in ta zauna falo to. Basu falon suna nasu bed room da Masu kula dasu.  Yau suna zaune falo itama ta fito falon ta zauna forbthe first time,  shuru tayi tana kallon legs dinsu dake yawo a sama suna wasa
Kawai she's thinking of kudin da alhaji bello da Dr suke kashewa, gwangwanin abincinsu kwana biyu kawia yake masu,  da an bude yau gobe zuwa jibi ya kare,  ga masu kula da yaran su hudu duk sati ake bawa Kowacce 10k sannan da akwia Mai aiki, itama ana biyanta,  she wonder if ana samun irin family din alhaji bello yanzu. Cikin Al'umma because nasu halin kirkin yayiwa,  at times Tana fargaban Dr ya nemi wani abu in return tunda yanzu ta koma the real
Rabia with her beautiful and glowing skin back again, she's afraid ko zaiyi mata magana amma and she can never deny him anything because ya zame mata tamkar uwa, uba, kani, kanwa da family, bata ganin da akwai abinda zai nema duniyar nan ta hanashi amma ko kadan bai taba touching koda hannunta ba sai dai da niyya rarrshi amma ba Don wata manufa, yaran ta kalla taji hawaye na neman zubo mata da sauri ta maida su because Dr ya fada mata ya bata hawayenta as amana kuma in har ta Bari ya zuba ta zubda amana Don haka ta rike amana da kyau, wannan maganar yayi tasiri a rayuwarta because tasan amana, she's a great Muslim with a bad destiny, ahankali ta sauka ta zauna inda yaran suke kwance, murmushi ta saki Tana kallonsu, dukkansu sai kicking legs suke suna dariya, kawai Tana tausayawa matan because tasan duk Wanda ya cuci Dan wani Allah zai sa a cuci nashi, shi kuma na mijin Tana jin haushinshi because he might be like he's dad, zama tayi ta dauki biyu cikin matan, duk Tana iya counting kou sau nawa ta daukesu, she's sure da akwai Wacce MA vata taba dauka ba, kallonsu tayi Tana tunanin tunda take bata taba ganin Mai karfin jini irin Safwan ba, yanda yaran suke kama dashi from he's dimples, skin color, har da smiles. Har yaran sunfi shi kyau saboda yanda nasu gaban kai kw kwance kaman ba yaran bak'ak'en fata ba, daman lokacin da rabia ta San safwan kudin basu ratsashi kaman yanzu ba, yanzu kam in ta ganshi zaTa san yaran ba fin uban kyau sukayi ba, they're the same, kawai Allah ya zano little Safwan har guda hudu ya bata, bayan kaman minti biyar ta ajiyesu ta dauki namesake dinta da kuma na mijin, kura masu ido tayi for a moment sannan tace
"mahaifin ku yayi sanadiyar mutuwar ubana... "tafad'a trying not to cry,
"haba ke kam ba daukansu kike VA yau kuma da kika daukesu kina masu irin wannan maganar... Gaskiya hakan ba daidai bane...gaskiya ki daina.. "Mai rainon namijin ya fad'a yana kwace yaron daga hannunta.
"na daina... "tafad'a voice dinta na rawa, mikewa tayi ta ajiye dayan ta bar wajen.

Alhaji Mai saa yana dawowa gida ya shiga part din amra dake kwance helplessly, Tana ganinshi kadai ta fara kuka Tana cewa
"daddy yana ina... You promise to Bring him.. Wallahi daddy mutuwa zanyi if baka zo dashi ba.. You scare him away.. It's on you to bring him back to me.."tafad'a cikin matsanacin kuka, zama yayi bakin gadon yana jin abinda take cewa then yana shafa gaban goshinta, yawan so ba balai ne now he knows, yasan duk cikin yarasnhi no body will make him apologize sai amra, goshinta ya shafa yace
"don't worry..zan kawo maki shi.. Kinji kou?"ya fada cikin rarrashinta, ahankali ta daga nashi kai. Wajen karfe hudu Mai saa ya bar gidanshi zuwa gidan Safwan, the most annoying part is safwan ya tashi daga gidan bai sani ba, cikin fushi ya fiddo wayarshi ya kira safwan amma saida ta kai karshe bai daga ba, sai da ya kira kusan sau uku sannan yayi picking
"what?.. " ya tambayeshi cikin fushi, wani irin ajiyan zuciya Mai saa ya saki trying not to explode from what Safwan is doing to him yacs
"fada min new home address dinka. "kashe waya Safwan yayi yana jin abjnda yace, Mai saa kawai daurewa yayi yace
"in ma mutuwa zakiyi saidai ki mutu, na gaji da wannan... "bai karasa ba yaji message, yana dubawa yaga address din ne Safwan ya tura mashi, mota ya shiga aka jashi zuwa gidan. Waje ya bar motar da guards disnhi Don kar suyi witnessing abinda zai faru, Mai gadi ya bude mashi ya shiga yana kallon wannan new houses,
"hmmm lallai wannan yaron shiyasa ya gama rainani..yama fini kudin... "yafada cikin ranshi yana kallon gidajen, shi ya kusa shekara goma cikin cultism kafin ya samu abubuwa da dama amma Safwan ko shekara bai wuce ba har yayi achieving irin wannan abubuwan, sai kuma ya tuna a duk history of the cult baa taba samun mutum mai irin determination na Safwan ba, komai nashi is double double. Mai gadi ya tanbaya part din mahaifiyar maigidan aka nuna mashi, hanyar part din ya nufa,da sallama ya shiga Bangaren, both Inna, asiya da sauran yaran kamewa sukayi waje daya saboda fargaba, zama Mai saa yyi sannan ya fara masu magana kaman haka
"nazo ne da kaina in baku hakuri... Wallahi bansan son gaskiya ke tsakanin danku yata ba sai yanzu... Kiyi hakuri da cin zarafin danayi maku.. Allah ya huci zuciyar ku... "yafada kanshi kasa,
"ba komai..."Inna ta fad'a cikin tsoro,
"tou Dan Allah ki fadawa danki ya hakura ya auri yata kar ta mutu.. Wallahi tana chan kwance rai hannun Allah... Ki taimaka min... "ya fada mata
"tou... "ta amsa mashi cikin tsoro, wayarshi ya fiddo ya kira Safwan, picking yayi baice komai ba
"pls sunyi hakuri... Kaje gida ka ganta dan Allah.. Ka taimaka min... " Ya fad'a voice dinshi narawa,
"gaskiya na gaji... Sai dai gobe..."
"no pls... Ka taimaka kar in rasa yata... " kallon Inna da duk idanuwanta waje suke yayi yace
"Dan Allah kiyi mashi magana.. "da gudu Inna tazo ta amshi wayar tace
"kaje indai ina da mutunci idonka..." Inna ta fad'a cikin tsoro, duk abinda takeyi is out if fear Don taga zahiri, Safwan bai kara cewa komai ba ya kashe wayar, godiya Mai saa yayi ya bar gjdan. Shima Safwan kaman yana jira ya Mike da sauri ya kama hanyar gidan Mai saa. Kusan lokaci guda suka iso, wani irin kallon bakinciki da takaici Mai saa yayi mashi, cikin takama Safwan yace
"Tana ina ne?. "ya tambayeshi kai tsaye, alhaji rasa inda zai saka kanshi yayi, gani yake AI Safwan is made Just to torment he's inner peace. Kaman baiso ya nuna mashi part din amra, juyawa safwab yayi yana kumbo yana cat walking zuwa part din amra, alhaji Mai saa can't believe thus is happening, shi that wants the best for he's children is watching the most dangerous guy around going to the room of love of he's life, yana ji yana kallo Safwan ya shige part din amra, hannu ya dora a chest dinshi yana coughing ahankali ya kama nashi part din, duk abinda ake Adam na tsaye bakin window yana kallon Safwan na shiga part din amra, kuka kawai yake yana cewa
"wallahi sai na Kasheta.." shine abinda Adam yafada cikin matsanacin kuka.

Thanks48❤🧡💛💚💙
Sirrin wasu gayun
💙💜💚💛🧡❤

®Zuwairat (ummumaryam

4⃣8⃣
Chapter 125 · 0% Book details