← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 154 OF 162

Sashe 154

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

ThanksWata yarinya data fito daga part din da Muhammad ya nufa ta amsa sallama tare da kura mata ido tana kallon Nana,
"wa kike nema?.. "ta tambayi Nana,
"pls rabia nake nema.. Tana nan kuwa?.. "Nana ta tambayeta tana leka yaron dake shiga ciki
"wa zaa ce mata?. "yarinyar ta tambayi Nana, she was so happy to hear this and ta tabbatar wannan yaron data gani ba kowa bane illah dan safwan dukda yafi safwan kyau sosai, ajiyan zuciya ta saki tare dacewa
"bakuwa tayi.. Pls ki kirata.. "Nana ta fad'a mata, babu musu yarinyar ta koma ciki Nana ta daga hannu ta godewa Allah tare da dora hannu kan chest dinta, she was so excited, bayan kaman minti uku rabia ta fito rike da another baby Wanda kanta yasha gyara sosai, Nana couldn't help it saida ta wage bakinta sosai tana kallon rabia da baby dake hannunta,
"yan biyu?.. "ta fad'a cikin ranta, yanda take kallon rabia yasa rabia kallonta from head to toe,
"nice rabia... "rabia ta katsewa Nana tunani, da sauri Nana tace
"ina kwana... "tafada jikinta na rawa,
" lafiya lau..ban ganeki ba... "rabia ta fad'a tana sake kallonta, kawai sai gabanta ya fadi tana tunanin kilan matar Dr ce saboda shiganta na alfarma ne, yanayin kayan jikin ta ya nuna she's either rich or she's from a rich family, sai kuma ta tuna da ai wannan yarinya ce, Nana ta kasa magana babu abinda take kallo sai yarinyar dake hannun rabia,
"pls come in... "rabia ta fad'a mata, ganin sai kallo kawai take sannan shes looking at the baby kaman she knows her from somewhere, juyawa rabia tayi Nana da jikinta ya mutu tabi bayanta, she never thought of preparing a speech, gani take talking to rabia is a piece of cake, amma sai ya zama ta MA rasa daga inda zata fara yi mata magana, suna shiga falo ta tarda mahaifiyar rabia d wasu yan mata biyu suna kallo, gaidasu Nana tayi ta zauna inda rabia ta nuna mata, ruwa suka dauko mata sannan rabia ta zauna suka sake gaisawa before saying
"pls kiyi hakuri ban gane fuskar ba... "rabia ta fad'a tana kallon scared face din nana, murmushin karfin hali Nana ta saki zata bude baki tayi magana still another baby ta fito, idanuwa ta zaro Wanda yasa rabia kiran yarta ta dora ta kan kafa saboda irin kallon da nana take mata,
"daman tare muke da mijina ne.... "Nana ta fad'a sounding out of words, kallon mamaki rabia tayi mata tare dacewa
"OK... "
"ni Sunana Nana Khadija... Kuma matar... Saf... Wan.. Ceni... "tafad'a voice dinta na rawa, rabia b'ata wani gane abinda tace ba, amma because she heard something like safwan sai da tace
"matar which safwan... "ta tambayeta tana kallonta sosai, Nana kasa magana tayi, jin an ambaci safwan duk suka juyo gareta, Don rabia already tell her family yanda ya yaudareta har ta fad'a kangin sonshi, wannan suna is something da bazasu taba mantawa ba,
"ummmhhh saf..wan... Wanda... Yayi.. Maki..laifi... "tafada jikinta na rawa, da sauri rabia ta Mike rike da yaranta biyu a hannun ta, babu abinda take gani sai juwa, First mutuwar mahaifin ta ya dawo mata then what happened,
"mommy... Pls... Ki fad'a mata... Ta tafi... "rabia ta fad'a tana fashewa da kuka, da sauri Nana ta koma tayi kneeling a kasa tana ceWa
"ina rokonki da manzon rahama... Na rokeki da son da kikewa fiyayyen halitta...he sorry... Wallahi bashi da magana sai maganar abinda yayi maki..." Nana ta fad'a cikin hawaye,
"tashi... Tashi maza tashi... "mahaifiyar rabia ta fad'a mata cikin matsanacin tsawa, jiki na rawa Nana ta Mike saboda irin tsawa dataji anyi mata, tana mikewa tace
"yanzu kije ki fad'a mashi rabia ta yafe mashi.. Ya nemi yafiyar ubangiji... "tafada mata atakaice, idanuwa cike da kwalla Nana tace
"Dan Allah... ku bashi daman shigowa ya nemi yafiyar ta... wallahi hakan kawai ne kwanciyar hankalina da nashi... "
"pls there's no need.... Na yafe mashi...pls go... "tafada cikin kuka, the last baby ce ta fito hannunta dauke da feeding bottle, kawai sai Nana ta fashe da kuka sosai tana kara kneeling gaban rabia
"pls..let him apologize to you... Ko. Na fad'a mashi ba zai yarda ba.. Dan Allah kuyi hakuri... "tafad'a tana kalle kalle from fuskar rabia zuwa fuskar mahaifiyar ta, rabia b'ata kara cewa komai ba ta fice daga falon ta koma cikin bed room dinta, Nana mikewa tayi zata bita mahaifiyar rabia ta daka mata tsawa jikinta na rawa ta fita daga falonsu sai kuka take, she can't believe abinda ta gani, comfirm yaran safwan, Don ko ba rabia gidan ta gansu tasan yaranshi ne, jikinta na rawa ta fita wajen gate, safwan ya dora kai a staring kaman ance ya daga kai ya hangeta ta taho tana kuka, da sauri ya bude mata mota ta shiga ta hada kai da gwiwa cikin mota tana kuka,
"baby I told you... Na fad'a maki basu yarda ba... "tafada voice dinshi na rawa, kuka Nana ta cigaba dayi without saying anything, hannu ya dora a bayanta tare dacewa
"baby am sorry...hope basuyi hurting dinki ba... You dont have to suffer like this for my sake.. Dan Allah kiyi hakuri... "yafada mata, ahankali ta daga kanta tace
".i saw her... "ta fad'a mashi, idanuwa ya zaro yace
"Bangane ba... " ya tambayeta cikin tsananin mamaki,
"tace.. Ta yafe... Maka... Amma.. She don't want to see you... "tafad'a mashi, kai ya dora kan staring for about a second sannan yace
"ita ta fadi hakan da bakinta?.. Did she really say ta yafemin?. "ya tambayeta, ahankali ta daga mashi kai, ajiyan zuciya ya saki kaman ya tanbayeta maganar ciki sai kuma yaga kar tayi wani tunanin daban
"am so happy.. Then why kike kuka?. "
"nothing.. Kawai I feel like crying... "tafad'a cikin sanyimurya, bai kara cewa komai ba ya tada mota, yana tuki yana kallonta har suka isa gida, kawai sai yace ya fasa zuwa office, part dinta sukaje ya zauna yana kallon yanda ta kurawa waje daya ido
"pls baby da akwai abinda you're not telling me... Tell Me pls..menene?" ya tambayeta, ajiyan zuciya ta saki sannan tace
"kawai abunda na gani ne ya tsaya min a rai... " tafada cikin sanyimurya, zama ya gyara tare dacewa
"Dan Allah baby what did you see..." idanuwa ta lumshe tare dacewa
"ina shiga compound din naga wani cute yaro. komai nashi irin naka.. kamanninku dashi ya bace... "idanuwa safwan ya zaro yana kallon ta, tacigaba dacewa
"rabia na fitowa naga another one a hannun ta...making biyu...still another baby ta fito again making uku.. Ina dab da fitowa ta hudun ta fito rike da feeding bottle.. Wallahi baby naga yara hudu masu Kama da kai kuma da gani quadruplets ne... "ai bata k'arasa ya tashi da gudu ya fita daga dakin, da sauri tabi bayanshi tana asking inda zashi amma ya kasa magana ya shiga motarshi idanuwanshi cike da kwalla ya ja mota ya bar gidan.
Chapter 154 · 0% Book details