Sashe 137
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
dauketa da lafiyayyen Mari sannan ya sake riketa, jawota yayi ya wulla ta kan gado da hannu daya ya gyara daurin towel din da kyau sannan ya juya GA baraka da duk ta shiga tashin hankali idanuwanta duk waje sannan she's crying with out tune, "yarinya daga ni sai ke... Now we going to have a discussion before I claim you... Now ki fad'a min ubanme nayi maki kike guduna?.. "yafada yana tsaye bakin gadon hannunshi biyu rike da waist dinshi, baraka shuru tayi tana kuka, matsawa yayi kusa da ita tayi saurjn ja baya tana cewa "pls go away... Am... "sai tayi shuru tana kallonshi, Shima kura mata ido yayi yace "me nayi maki... What did you hear about me... "yafada sounding so Angry, "nothing... "ta fad'a jikinta na rawa, "pls little sis tell me what did you know about me..."yafada kaman yana rarrashinta, "ba komai... Kawai..i beg you... Ka fita... Banasonka..."tafad'a cikin kuka, "tell me menayi da baki sona?.. "yafada yana hawan gadon, cikin tashin hankali baraka taja bata har ta kai karshen bango, "wallahi you scare me... "tafad'a cikin tashin hankali, "da akayi me... "ya sake tanbayan ta yana zaune kan gadon Ko kadan babu zancen sauri ko hanzari tattare dashi, he's taking he's time because yasan in bashi yayi niyyar kyaleta ba there's no way she's escaping from him, "nidai ka tafi... Dan Allah ka fita... "tafad'a mashi still crying, hannu yasa zai riketa tayi sauri zamewa ta sauka daga kan gado, da sauri ya sauka kafin ya riketa har ta Kai falo, kamata yayi ta dinga zillewa daga gareshi, ya gane fada a jininsu yake Don she's trying to get away from him by all means, riketa yayi gam yana cewa "wallahi ki shiga hankalinki kafin in ci ubanki yanzu.. Kinsan wallahi ko ban zama dake sai na mori kudina.. "yafada yana riketa gam da jikinshi, kulli ta dinga luka mashi a ciki tana cewa "wallahi ba mugu irinka ba... Kaida kake komawa maciji.. Wallahi ban Bari serpent ya sadu Dani... "tafad'a cikin fada tana kokarin kwacewa daga gareshi, duk abinda take cewa yana jinta, he's so surprised she's saying all sort of things, now he remembered abinda usman ke cewa lokacin shi da wata cousin sister dinshi, same thing is happening to him, she knows who he is, sai fighting dinshi kawai take tana kokarin kwace hannunta daga gareshi, rike hannunta yayi sosai har da kicking dinshi take da kafa, "ke listen to me... "ya daka mata tsawa, Dan dainawa tayi zama yayi kan kujera ya jawota kan legs dinshi, sai nishi kawai take tana kuka, hannunshi dake kan waist dinta ta ture alaman she don't want him to touch her, kokarin mikewa tayi daga kan legs dinshi ya danneta yana cewa "ki saurareni kafin in bata maki rai... "ya fad'a sounding so angry, kuka kawai take duk fargaba na kamata, tamkar tana zaune kan maciji haka take ji, ita kadai tasan what she have seen on him, "baby who told you am a snake?.. "ya tambayeta cikin limana, kuka kawai take trying to get away from him, , "Dan Allah ki fadamin sai in rabu dake... "yafada calmly, da sauri tace. "kullum I see you as a dream.. Nasan it's not a mistake. "tafada cikin shessheka kaman wacce tayi gudu sosai, "kuma sai ki yarda daga mafarki?.. Haba baby sister... Nayi maki kama da mugu?.. Kuma koda a misali ni mugun ne AI adua zakiyimin ba gudu na ba... Ko kina ganin zan cutar dake?.. "yafada yana kara rike waist dinta, turashi ta sake "nidai tell me what do you want inyi maki ki gane I love you and want to spend the rest of my life with you... Pls.." "ka auri wacce kakeso AI... Ni kawai ka rabu Dani... "tafad'a tana kokarin mikewa, danneta yayi yanacewa "amma kece uwargidan limitless ai.. Kece bakiyi claiming position dinki ba... Baby let me show you my logo... Let me take you take you to my condo baby... Haba sister ta... I love you... "yafada yana shafa bayanta, janyewa kawai take, "zan kaiki saudia..duk abinda kikeso zanyi maki.. Take me as your hubby and brother... Pls... "yafada yana Kai bakinshi wajen wuyanta, kauda wuyanta kawai ta dingayi amma he knows how to get what he wants, the night was full of promises and lot of tear from baraka, safwan is a full time player and he made her feel like a complete woman, duk kokarin ta na hanashi samun hadin kanta was all to no avail, ganin har lokacin asuba zai wuce bai tashi ba yasa ta tashi da kyar tayi wanka tare da sallah asuba ta koma ta kwanta yanda take tafiya shows she's so hurt down there, but baraka ba irin matan nan bane basu nuna mugun kasala because of first night, she's a strong lady, Safwan yana kwance sai bacci yake, daga Kai tayi ta kalleshi sai bacci kawai yake, kaman ta tadashi yayi sallah sai kuma kunya ya hanata, Kwantawa tayi sai kuma ta kasa, kauda Kai tayi gefe ta sa hannu bisa face dinshi tana Jan hanshin shi, bude ido yayi tare da kissing hannunta, she's not looking at him tace "sallah zai wuce ka... "ta fad'a tana boye kanta cikin pillow, shuru yayi yana kallon bayanta, afra never wake him for sallah, jawota yayi jikinshi tare da kissing dinta yana cewa "sister thank you for yesterday.. I won't forget my promises... "yafada sounding so excited, janyewa tayi daga gareshi tace "sallah nace... "ta fad'a tana komawa gefe guda. Ya mance rabon da yayi sallah but dole ya Mike ya shiga bathroom yayi wanka ya fito yayi sallah, yana sake hawa kan gado tace "baa zuwa masjid?.. Namiji da sallah asuba a gida?.. "tafad'a not looking at him, shigewa yayi jikinta yana cewa "ai saboda ke... I don't want to go far away from you... Pls baby tell me which country kike son zuwa...i want you to rest for a complete month abroad for yesterday... You're such a super woman... "yafada yana romancing trying to go again, "lallai MA...banason koina.. I want to sleep... "tafad'a tana janyewa daga gareshi. Haka dai suna tare da shi har kusan 10 yasa asiya tayi masu breakfast, afra kaman zata tamutu Don ta shiga part din safwan bai nan kuma tasan bai fita ba, inna was happy Don tunda bata ga baraka da safe ba tasan komai yayi daidai.