Sashe 111
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kullum karfe biyu driver na zuwa babban Clinton amsowa safwan abincin rana, biyansu yake for a complete months sai yayi exhausting kudinshi ya sake biya, driver ne yashiga office din safwan yaga he's not around, wajeya samu ya zauna yana jiran fitowanshi, har wajen minti talatin bai fito ba ahanakli ya mike ya bude kofar inda yake hutawa da sallama, tun daga nesa ya hangeshi kwance cikin broken glass, da gudu ya karasa inda yake yana daga safwan That looks like he's dead, ihu ya Dingayi ya fita Waje da gudu kasancewan ko zakayi hour ashirin kana ihu Babu mai jinka, nan ya samu labourer guda uku aka tayashi fito da safwan zuwa cikin mota, kowa sai mamakin wanda ya shiga yayi masgi hakan yake, suna da yawan da baa gane wanda ya fita daga cikinsu, hospital akayi dashi, same hospital da akayiwa rabia aiki nan aka kawoshi kasancewan hospital din na manyan mutane ne, kafin a amsheshi sai da suka bukaci dubu dari biyu, da gudu driver dinshi ya koma inda yake ajiye kudi a cikin mota kasancewan safwan bai taba barin motarshi empty, kudi suna karewa yana karowa, yana bude wajen yaga kudi da yawa sosai ya dauki dubu dari biyu ya basu Sannan dr ayuba ya amsheshi ya fara dubashi yana kokarin ceto ranshi don da gani yana da internal bleeding tun har jini bai bar zuba ba. Bayan kaman hours biyu jinin ya tsaya amma har lokacin safwan bai farfado ba, cikinshi da abdullahi ya dinga nausa yayi ja sosai ba kaman inda aka dinga nausa.
A week later.
Yau kwana biyu kenan da aka sallami su mamanmu, Fatima ta dan maida jikinta sabida yanda mamanmu ke bata kulawa ta mussanman, babu wanda zai yarda cewa mamanmu uwar mijin Fatima ce saboda kulawa da take bata, kullum Mamanmu sai ta yi kukan habib don abun sabuwa ya dawo mata, jiya aka radawa yaron sunan mahaifinshi amma suna kiranshi da sunan modiibo, mamanmu rike little modiibo tayi tana kallonshi tana hawaye tana cewa
"modiibo in dai kana da rai.. Allah ya baka lafiya ya maidoka garemu... In kuma ka. Mutu Allah ya Kai rahama kabarinka.. "tafada cikin hawaye tana kallon yaron da tankar tana rike da habib all over again saboda yanda yayi kama da mahaifinshi. Tana ganin fatima ta fito daga bathroom tayi saurin goge face dinta don ko kadan bata yarda Fatima ta ganta tana kukan rabuwa da danta.
Alhaji bello ya dawo daga tafiyarshi lafiya kasancewan kawai yaje ne kan meeting kuma kwana biyar yayi ya dawo Nigeria, tunda yaji maganar yaran da aka haifa ya gagara ya dawo don ya gansu da idanuwanshi because har lokacin bai yarda ba, sai danya dawo ya bawa family dinshi labarinsu, hajiya da mufida was so happy to see them, yana basu labari mufida ta damesu wai suje ganin yaran, saida hajiya ta tsawata mata tayi hakuri alhaji ya huta sannan suje ganin yaran lokaci Guda. Yau alhaji yayi kwana biyu da dawowa kuma suka shirya da family dinshi tsaf don ganin yaran, alhaji. Kiran doctor yayi kan yaje hospital din ya jirasu kasancewan ba hospital dinshi akayi mata aikiba, fita sukayi suka hau mota da alhaji da hajiya sai mufida,. Kusa da maigadi habib ne zaune yayi tagumi. Idanuwanshi waje daya kaman he's thinking,
"ko tunanin me Muhammad keyi!?.. " inji hajiya dake kallonshi yayin da mai gadi ke bude masu gate,
"ai kullum cikin tunani yake...he don't even talk much... " mufida ta amsa mata, driver na zuwa wajen da yake zaune alhaji ya umarceshi ya tsaya, yana tsayawa yayi wining glass dinshi ya kalli habib yace
"son kana zuwa ganin yan hudu?.. "alhaji ya tambayeshi sounding so. Friendly, cikin firgita habib ya mike yayi saurjn zuwa wajen Motar ya durkusa kaman yace yes kawia kuma sai no ya fita daga bakinshi,
"haba yaya Muhammad baka zuwa ganin yaran.. Kodai kai bakason yara... "mufida ya fada mashi, murmushi kawia. Yayi bai ce komai ba... Daman inda yana biye mata da tuni sun zama best of friends amma. In tayi mashi magana sai ya amsa mata da murmushi, haka yana bata mata rai amma bata cewa komai because wani irin tausayinshi takeji har cikin ranta, kawai she's always imagining what he went through while he was on the street.
"shikenan tunda baka zuwa kaje daki ka kwanta... "alhaji ya fada mashi, da sauri ya bar wajen ya kama hanyar dakinshi yana fargaba don duk sanda ya rufe ido abubuwa yake gani wanda bai san ko meye ba, at time's abubuwan ban tsoro ne wasu kuma faces din mutane ne wanda baisan ko su waye ba. driver jansu yayi suka bar gidan.
Bangaren rabia kam duk sanda zata bude idonta taga yaran sai tayk kuka, indai idonta biyu babu abinda takeyi sai kuka, both doctor salim da dr ayuba sun yi har sun hakura, kullum cikin bata advice suke amma bata dauka, data ga yaran sai ta zubda hawaye saboda bakin ciki, ko kadan bata cewa she loves them, sannan bata cewa she hates them kawai dai abinda ta sani is she hates their father That duk ranar da zasu hadu tana iya kasheshi ta kashe kanta saboda haushi, kullum sai ta saka yarangaba ta dinga kuka kaman anyi mata mutuwa, shiyasa dr ayuba ya dauke yaran daga dakin aka kaisu wani dakin don kar rabia ta samu matsala because damuwar da take shiga yana yawa kuma daman doctor salim bai yarda ta shayar dasu ba, cewa yayi ko ta basu babu abinda zaiyi masu saboda yawansu da kuma ya lura yaran suna da ci ko kuma because of he's own personal interest.
Safwan kam an warke sosai Don he looks ok kaman bashi bane aka shigo dashi like a dead man ba, tunda yazo hospital mahaifiyarshi batzo ba daman ba sanin where about dinshi take ba, kwata kwata relationship dinsu ya watse kaman ba uwa da da ba, ko kadan safwan bai bata any chances of getting closer ba ita kuma tsoronshi takeji don tunda ga shiga part dinshi ta shiga hankalinta, in tana da dama yanzu she will run far away from him amma kullum babu abinda yake fada mata sai ita dashi babu rabuwa sai mutuwa kuma if She try to run she will get to know who he really is, tamkar prisoner haka take cikkn gidan bata jin dadin komai, she will give anything to go back to her normal life, sai yanzu ta gane big mansion da kuma money is not everything. Safwan na zaune rike da mug doctor na rubuta mashi dismissal daga hospital din don ya samu lafiya, kofa aka bude alhji idris ya shigo, kai safwan ya daga ya kalleshi he's the last person he wants to see because he hates him with passion and i have big and wonderful plan for him, tundayazo hospital babu wanda ya nemeshi har da usman bai zo ba ya dai kirashi yace he's busy ne, wato rayuwar su no real friendship sai. Har kar kudi kawai
Suke babu any friendship ko love ko kula ko danuwa da junansu, gaisawa sukayi da dr sannan ya kalli safwaj yana cewa
"son what happened... "ya tambayeshi cikn damuwa
"it's a long story...zanzo har gida in baka labarin abinda ya faru"safwan ya amsa mashi ataikace, dr was surprise to see alhji. Mai saa da kanshi wajen safwan haka ya tabbatar mashi ba karamin mutum bane shi.
"ikon Allah ya jikin...?" alhaji ya tambayeshi,
"ai an sallameni... "ya amsa mashi. Mean while alhaji bello da family dinshi sun shigo cikin hospital din office din dr suka shiga suka tarda ba kowa and salim bai karaso ba nan aka fada masu dr na ganin patient su dan jirashi, cikin rawar jiki mufida ta tambayi sister din inda jarirai da aka haifa suke nan sister tace tabi bayanta, da gudu mufida tabi bayanta looking so excited, bayan kaman minti biyu alhaji shima ya mike yafita hajiya na biye dashi, sauran kadan da alahji bello da alhaji idris sunyi cikibus, surprise look sukayiwa juna sanna suka fara gaisawa, dukda kowa da yanayin kudinshi duk sun san da zaman junansu sannan duk inda suka hadu suna mutunta junansu,
"what are you doing here... "alhaji bello ya fada cikin surprised while yana rike da hannun alhaji idris cikin nashi, cikin faraa alhaji idris ya nuna mashi safwan daya sadda kai kasa sannan yace
"limitless ne baida lafiya nazo ganin shi... Although an sallameshi..." yafada mashi, idanuwa alhaji bello ya zaro ya kalli safwan yace
"wannan shine limitless?.. "ya tambayeshi cikin mamaki sabida he's too young for That company,
"yes.. Shine... "ya amsa mashi, hannunshi ya zaro daga cikin na mai saa ya mikawa safwan hannu daidai lokacin da dr salim ya shigo,
"sorry daddy am late... "dr ya fada sannan ya gaisa da alhji mai saa suka gaisa sa safwan That is so bored to death don he can't wait to get far away from them especially alhji bello that is so hard to read, nan alhaji bello ya fadawa salim safwan shine limitless, both doctors was surprised, nan alhaji mai saa ya tambayi alhaji bello why he's here waye mara lafiya,
"wallahi wata yarmuce ta haihu yan hudu so munzo ganinsu ne... "alhaji bello ya amsa mashi.
"wow yan hudu.. Suna ina?.. "alhaji mai saa ya fada, wani irin disgusting look safwan ya watsa mashi, da sauri dr ayuba ya shjga gaba zuwa inda yaran suke, dukkansu binsu sukayi har da safwan That is angry but wants to see the babies too
Thanks40❤🧡💙💚💛
Sirrin wasu gayun
💙💚🧡💛❤💜
®Zuwairat (ummumaryam)
4⃣0⃣
Don't read if you didn't pay if you do you owe, tqke it as nothing it's your business, hakkin mutum ba wani abu bane wajen wasu, sai ya makara suke ganewa🤷🏿