← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 121 OF 162

Sashe 121

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Rabia kam kafin su Kai gida her body was as hot as fire, Dr na tuki amna hankalinshi na kanta,  hannu ya daga ya dora a goshinta zuwa Chest dinta Bangaren da heart dinta yake,  ji yayi it's faster than it should be,  maimakon yayi hanyar gida sai yayi hanyar hospital daita  yana parking yasa aka dauketa zuwa ciki,  idanuwanta lumshe taja numfashi amma not in good way,  she's breathing so heavily,  kaman ranta zai fita,  kan gado aka kwantar daita Dr ya dauko Karin ruwa ya rataya ya kama hannunta yana neman jijiya tayi saurin rike mashi hannu tare da bude idonta  kai ta girgiza mashidaga inda take kwance,
"pls ka bari..Inason mutuwa... I killed my own father... "tafada sama sama,  da sauri Dr yace.
"no.. Bake kika kasheshi ba.. Haka Allah ya kaddara... Ki tuna yaranki...don't blame yourself... Komai yanda Allah keso haka yake kasancewa.."yafada mata cikin rarrshi,  Kai kawai take girgizawa Tana cewa
"nidai let me die... I want to die... "kawai. Take maimaitawa. Doctor  bai saurareta ba yayi fixing tare da saka medicine ciki baa dade ba bacci yayi gaba daita, 

Safwan ba zaune yana tunanin hanyar da zai billowa alhaji Mai saa, he really wants to teach him a life time lesson, yana son ya nuna mashi Dan da ka haifa ma yana fin ka kwarewa a wasu abubuwan, kawia he wants to make him cry and shed blood if possible yanason yasa yayi danasanin haduwa dashi in the First place kaman yanda shi kanshi ke dana sanin haduwa da Mai saa, yana tuki yana tunani, sai da ya isa company ya zauna ya dora kafa daya kan daya yana girgiza su ahankali, wayarshi ya dauka yana kallon karfe hudu na yamma, number amra ya sake dailing, picking tayi voice dinta duk kasa,
"baby how are you now... Hope kin daina kukan?.. "ya tanbayeta ciki damuwa, shessheka ta saki before saying
"ni ai yanzu na fara kuka... Wai daddy yace we're leaving Nigeria gobe da safe... "tafada Tana fashewa da kuka, idanuwa safwan ya zaro ya Mike tsaye yana cewa
"pls kar ki tafi ki barnk...wallahi mutuwa zanyi... Dan Allah don't go... "yafada sounding so Serious, volume din kuka amra ta kara Tana cewa
"I don't have choice... Wallahi bani da zabi... Ya zanyi tunda yace dole mu tafi... Babu yanda zanyi... "tafada mashi still crying
"sugar da akwai yanda zakiyi... You havr respect him all your life and now is time for you to make your own choice... Pls come to me... Dan Allah kizo.. "yafada voice dinshi na rawa,
"babu yanda zanyi pls... Kasan ko fita baa Bari muyi... "
"baby if you really love me zaki bi ta fence because of me... If you really love love me wallahi you will die for Me as Am Ready to Die for you.. Wallahi kika tafi gobe zakiji obituary dina... I will die of heart break.. "yafada kaman zaiyi mata kuka, yanda yake hura mata kunne da such words yasa taji she can die for him, kawai Tana jin she Can Do anything for him,
"I Can jump through fence... And maigadi bai barina in fita.. Pls tell. Me abinda zanyi... I don't want to loose you... "tafada cikin shagwaba, safwan lumshe idanuwa yayi tare da sakin murmushi, irin murmushin dake fassara I win,
"baby kina da kudi wajenki ?"ya tambayeta, ahankali tace
"yes bai wuce 70k...why do you ask... "ta tambayeshi,
"kawai ki bawa maigadin... Ni kuma zan jiraki by your gate... Sai in dauke ki... Kinji babyna.. "yafada ahankali,
"Anya zai yarda... He's too loyal to dad... Pls another option.."
"baby relax.. Zai yarda I tell you... Kawai tell him zaki dauko Quran daga islamiya...tell him anything but pls make sure you're by the gate karfe takwas... Kinji pls... "ya rarrasheta,
"baby ina samu je tou if I succeed in coming out... "ta fad'a sounding so innocent,
"baby kar ki damu da wannan for now.. Kawai try and come out.. Shine the most important thing..."
"I will try my best... I love you.. I love so much that I will break my father's rule because of you.. "tafad'a mashi
"baby I love you too... And thank you for loving me unconditionally...", hira dai suka Dan taba sannan ya katse wayarshi, number maigadinshi yayi dailing yana cewa
"wallahi ka sake ka budawa kowa gate din gidana ka sani tamkar ka buda masu makogaronka ne Don kwantar da Kai zanyi in sa maka wuka....Am I clear?.." ya fada in an extra serious way.
"yes sir.. " . Katse wayar yayi ya Mike ya shiga resting room dinshi ya kwanta yana tunanin what he's about doing, yasan tamkar tsokano tsulliyar dodone but ko kadan bai da fargaban komai, he's so stubborn That he don't care abinda zai Biyo baya in har ya dauke yar gidan alhaji Mai Saa ba. Kawai he's waiting for lokaci yayi yaje ya daukota.
Karfe bakwai ya shirya daga nan office ya wuce ya daukota. Amra kam kaman yanda sukayi da safwan haka tayi, da kudinta ta fito daga part dinsu, ta nufo Mai gadi, da sauri ya Mike yana cewa
"ina zuwa.. Koma kawai tunda kinsa ba fita kuke ba.. "ya fada mata sounding like the real man of the gate. Da sauri ta karaso Tana cewa
"pls abu na mance cikin islamiya zan Dauko... Zan baka wannan kudin in har na Kai minti biyar ban dawo ba ya zama naka.."tafad'a tana mika mashi kudin, da sauri ya amsa yanacewa
"kiyi maza ki dauko.. Amma daman tunda baki taba bani kyauta ba wannan ma ki barmin kawai mana.. "ya fada cikin zolaya,
"tou shikenan... Naji... Na bar maka... Dan Allah kayi saurin budemin kar ayi detecting zan fita ta CCTV... "tafad'a mata, cikin rawar jiki ya bude mata small door,
"yi sauri ina jira.. "ya fad'a mata, tou kawai. Ta amsa mashi ta fice, Tana fita tayi wajen islamiya Tana waige waige saboda babu kowa kuma babu motar safwan, jikinta na rawa tayi dailing number shi, daga nesa taga anyi dimming hasken motar tasan he's the one, da sauri ta shige motar, wannan shine the second time da take ganinshi, the first one was in the islamiya sai kuma yau, all the love was on phone and she accept to follow him because she trust him so much...

Thanks45💜💙💚❤🧡
Sirrin wasu gayun
💛🧡💚💜💙❤

®Zuwairat (ummumaryam)

4⃣5⃣

Don't read if you didn't pay,  ifyou do I owe you.

Safwan kallon amra yayi yana sakin ajiyan zuciya,  he's so happy,  he's really in love with the monsters daughter,
"nagode... "yafada mata cikin so da kauna, shuru tayi not able to Look at him, hannunta ya kama sai yaji she's trembling sosai tsoro ne kawai all over her
"Dan Allah ki kwantar da hanklinki...we will be alright.. Kinga in dad dinki bai ganki yasan kina wajena.. He won't have choice than to marry you to me.. Ko baki son hakan? .."ya tanbayeta cikin calmness,  Kai ta daga mashi tare dacewa
"ina.. So... "ta fada ahankali,  mota ya tada ta kalleshi da idanuwanta duk waje tace
"yanzu.. Ina.. Zamu... " ya tambayeshi sounding so innocent, hannunnshi dake kan hannun ta ya Dan yi massaging hannunta in a gentle manner sannan yacr
"Dan Allah relax... Don't talk again.. Ki kwanta... "ya fada mata,  hannunta ta dora kan cikinta ta Dan kwantar da kanta tare da lumshe ido,  kallon beautiful face dinta yayi yana cewa
"Allah Mai iko.... "Dan bude idanuwa ta sakeyi tace
"Meye?.. "
"you're so beautiful... Kallon ki kawai nake..kiyi adua in Kai destination dinmu lafiya... "yafada idanuwanshi kanta kaman he's not driving,  murmushi ta saki tare dacewa
"Dan Allah ka kalli gabanka... "ta fada mashi cikin sanyimurya,   safwan sake kallonta yayi ya saki murmushi yana tunanin wannan mugun ke da wannan beautiful angel. 

Mai gadi kam yana ganin minti goma ya wuce babu amra ya Dan leka waje yaga wayam
"Inna lillahi waina ilaihirajiun..."ya fad'a yana lekowa waje, cikin tashin hankali ya fita waje yana sauri Don zuwa inda islamiyar take tunda it's close to the house,  yana zuwa yaga wajen kulle, hannu ya dora a Kai yana cewa
"shikenan ta faru ta kare... K'wadayina ya jamin... Wallahi alhaji kasheni zaiyi...na shiga uku lahira gani nan zuwa.."yafada duk ilahirin jikinshi na shaking,, waige waige ya dingayi yana cewa
"amra ki dawo kar ubanki ya kasheni... Wallahi rayuwa ta Tana hannunki... "ya fada voice dinshi na rawa,  bakin gate din gidan ya koma yana magana amma baka jin abinda yake fada, sai sakin ajiyan zuciya yake a Kai Kai,  yana tunanin ya gudu amna kuma yasan hakan babu abinda zai kara mashi sai tashin hankali Don yasan alhaji Mai saa zai nemoshi kilan a hada har da iyalanshi, ya kasa Zaune ya kasa tsaye,
"yan magana bakuyi karya ba da kuka ce k'wadayi mabudin wahala... Duk da kudin da alhaji yake bani sai da  na amshi na yarshi... Gashi yanzu na sa kaina cikin matsala... "ya fad'a ciki matsanacin bakin ciki.
Chapter 121 · 0% Book details