Sashe 56
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Thanks19💙💛❤️💜💚
Sirrin wasu gayun
💙💜💚💛❤️
® zuwairat (ummumaryam)
1️⃣9️⃣
Don't read if you didn't pay
Dedicated to my anty...
Wani irin dariya ya saki looking and Sousa weird, mamanmu ko kallon Fatima dake zaune kan gado babu Kaya batayi ba sai modibbo da duk idanuwanshi sun birkice kaman ba nashi ba, jiki na rawa mamanmu ta rikeshi Tana
"Modibbo gani..." Ta fada cikin rawar murya da kuma matsanacin tashin hankali, afusace habib ya juyo gareta da idanuwanshi da suka juya Sannan he's looking at her kaman bai taba ganin Mai Kama daita ba, sai dariya kawai yake kaman Wanda ya haukace, ahankali mamanmu ta zo zata sake Tana shi ya wani ture ta kasa ta fadi, Fatima dake kare chest dinta da zanin gado fashewa da kuka tayi gami da sakin ihu,
"Modibbo..." Mamanmu dake zaune kasa rike da waist dinta Ta sake kiranshi amma babu abinda yake sai kuka San an hannun shi biyu rike da kanshi,
"Modibbo Dan Allah ka kalleni..." Mamanmu ta fada cikin rawar muryar amma ko kallon ta baiyi sai dariya,
"Fatima kirawo abbanki..." Mamanmu ta a fada cikin tashin hankali, Fatima kam ko moving kafarta bata iyayi balle tace zata tashi taje inda aka aiketa, sai lokacin mamanmu ta maida hankali knata taga idanuwanta kumbure Sannan babu kaya jikinta, batayi tunanin first night sukayi ba Don a tunanin ta tuntuni suka wuce wajen, mikewa mamanmu tayi Tana kiran modibbo Sannan zata Kara Kama mashi hannu ya sake wurgata da karfi Don hannunta tamkar electri shock né, wannan Karin ihu mamanmu ta saki Tana cewa
"Ku taimakeni.." Da karfi Wanda yasa sisters dinshi fitowa, su ji ihun habib da farko amma basu San exactly abinda ke faruwa ba sai da suka ji ihun mamanmu suka fita da gudu zuwa dakin, kasa suka gan mamanmu Tana kuka while habib na tsaye laughing so Loud, da gudu suka zo shigowa sai habib ya bisu da gudu sukayi waje shima yayi waje, yana dariya yana binsu, kowacce daki ta shiga Tana ihu suna kiran kawu, habib na ganin sun shiga daki sun kulle ya nufi gwaggo dake fitowa daga dakinta, itama tsohuwar komawa tayi ciki Tana salati Don tamkar bashi ba, duk gidan su kowa ya shiga tashin hankali, da kyar mamanmu ta iya mikewa ta fito taga habib ya nufi Kofar waje, duk abinda akeyi habib bai bar dariya ba, da sauri mamanmu tabi bayanshi Tana kiranshi sai ya juyo gareta sai tayi baya da gudu sai ya koma ya cigaba da tafiya, har waje ya fita daidai lokacin da abban Fatima ya fita daga cikin gidanshi, da gudu mamanmu taje wajenshi Tana cewa
"Ka taimaka min...habib né...bansan abinda ke damunshi ba..." Tafada cikin kuka
Tana kallon bayan habib daya Kama hanya sai tafiya yake yana dariya, da gudu abban Fatima ya bi bayanshi yana kiran modibbo amma ko juyowa baiyi balle ya saurareshi, duk yan gidan da wasu makota sun fito waje, dukda cikin duhun né da akwai hasken wata sosai, abban Fatima na zuwa inda habib yake yayi saurin kamashi, shima shakeshi yayi ya daga shi sama Sannan ya wurgashi kasa, ihu abban Fatima ya dingayi yana kiran jamaa gari su taimaka mashi, gudu habib ya fara Sosa kaman yana race, abban Fatima na kwance kasa ya dinga ihu jamaa su taimako, Ai kafin mazan gari su fito habib ya dade da barin garin, gudu kawai yake not knowing exactly where he's going, nan waje mamanmu ta kwanta ta dinga rolling mutane da suka cika wajen suka dinga bata hakuri,
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Kawai mamanmu take maimaitawa, abban Fatima da wasu sun Kai goma Suka bi bayan habib ko Allah yasa su kamoshi, dawo ba har wajen 4 na asuba har lokacin mamanmu da sauran yan cikin gidan suna waje suna kuka, Tana ganin mazan basu kamo habib ba ta nufo su Tana cewa
"Modibbo fa...jamaa...Baku ..kamo..modibbo ba?.." Ta fada maganar na fita daga bakinshi, abban Fatima zama yayi kasa kanshi kasa yana hawaye,
"Jamaa Ina modibbo..." Mamanmu ta sake fada masu idanuwanta cikin na mutane, duk mazan sai nishi kawai suke alaman sun sha tafiya da gudu, Jin anyi mata shuru yasa mamanmu ta yanke jiki ta fadi kasa, ammin Fatima da saurin wasu mata suka yi kanta Sai kuma yaranta, girgizata kawai suke suna kiranta amma bata jinau balle Ta amsa masu, daukota sukayi kowa na kuka especially yaranta. Fatima na zaune kan gado ta kurawa waje daya Ido sai hawaye take, she can't believe what is happening si real, ba komai take ji ba sai abinda habib ya dinga fada mata while making her woman, yana fada mata daga yau shikenan,,he won't do ta again, Sai kuma ta tuna yanda yake cewa in Allah yasa ta haihu yanda zaayi naming abinda ya samu, yau ya kasance rana mafi muni da azaba a rayuwarta , yau ta rasa budurcin ta Sannan ta rasa mijinta, Tana nan zaune a kan gado har akayi sallah asuba, idanuwanta sun kankance saboda yanda suka kumbura, ganin haske ya fara bayyana yana tayi kokarin saukowa daga kan gadon taji bata iyawa, she's so sour to the core. Ahankali ta lullube kanta da zanin gado ta kwanta ta cigaba da kukan ta. Mamanmu kan da kyar aka samu ta farfado da sunan habib, kalle kalle kawai take Tana tambayan Ina modibbo dinta, kowa da wurin babu abinda suke sai kuka, yau ya kasance rana mafi muni a rayuwar su, mamanmu rasa hawaye tayi sai hummmm kawai take hannunta biyu tsakiyar kafarta sai karkadasu kawai take data kalli wannan sai ta kalli wancan, wayanda suka shigo sai fadin albarkacin bakinsu suke,
"Modibbo..." Mamanmu ta fada Tana fashewa da kuka Mai karfi, Tana ganin rana ya fara fitowa ta Mike Tana cewa
"Bari in nemo modibbo da Kaina..." Tafada Tana lalubo hijab dinta,
"Dan Allah Mamanmu kiyi hakuri..su kawu zasu nemo shi..." Inji kanwar habib, ko kallon ta mamanmu batayi ba har ta dauko hijab dinta, ammin Fatima ce ta Mike ta rike ta Tana cewa
"Haba meye haka yaya...kiyi hakuri mana...ai mazan zasu San abun yi..." Ta fada Tana rike daita, mamanmu dake hawaye ta kalleta tace
"Aa..Bari in nemoshi.,,Ai Dana né...zan nemo...shi..." Tafada cikin matsanacin kuka, da kyar aka shawo kanta ta zauna. Ammin Fatima kam bata ga yarta ba cikin tarin mutane dake cikin gidan, ahankali ta Mike dukda dai tunda akayi bikin bata ganta ba, ahankali ta Mike ta fita waje tayi hanyar dakinta dukda Tana Jin kunyar hakan amma yau ba ranar wannan kunyar bane, sallama tayi a falo ta bude taga babu kowa Sannan ta bude Kofar bedroom dinta ta bude ta ganta kwance sai sakin ajiyan zuciya take, Dan juyawa tayi taga baby Mai kallonta Sannan ta shiga
"Zara,,." Ta kirata Tana nufo gadon, ahankali Fatima ta daga kanta Jin muryar amminta,, yanda idanuwanta suka Chanza sunyi mugun bawa ammi mamaki, da sauri ta karaso gaban gadon ta zauna Tana cewa
"Zara meke damunki?.." Ta tambayeta Tana kallon dakin da kuma ita kanta da babu komai jikinta, shuru Fatima tayi Tana kuka mara sauti,
"Kinsan abinda ya faru gidan nan Sai kuma ji zauna haka babu Kaya jikinki..baki da kunya?.." Ta fada mata sounding a little bit angry, still Fatima bata ce komai ba sai kuka,
"Maza tashi in dauko maki riga ki saka..." Tafada Tana mikewa, wurin da akwatunanta suke amminta nufa, juyowa tayi taga Fatima dake cije lebe Tana musu musu Don sauka daga gadon, she was surprised by what she's seeing, ta gane abinda ya faru, ammi bata ce komai ba ta dauko mata zani da Riga cikin babban bag dinta ta dawo ya ajiye Sannan ta fita, ko da ta fita bata koma cikin gidan ba ta fita waje, Kofar gidan cike da mutane yan jaje lokacin abban Fatima da wasu suna shirin sake komawa nemo habib, cikin gidanta ta shiga ta Dora ruwan zafi a wata karamin murhu, amma Fatima né ya shigo ciki ya fada mata Abunda zaa dafa tare da bata kudi ya kuma shaida mata zasu sake komawa , nan dai suka tafi ita kuma ta zubo ruwan zafin cikin bucket ta koma gidan, big baho ta dauko ta zuba hot water ta sirka da ruwan sanyi Sannan ta rike Fatima ta shiga ciki, nan cikin dakin tayi wanka mahaifiyar ta na goge kasa da wata zaninta, Tana gama wankan taji ta Dan samu sauki but the wound in her heart is so fresh. Kaya ta saka tayi sallah ta koma ta zauna Tana kuka, gidan bai da banbanci da gidan rasuwa Don Banda kukan sisters din habib babu abinda ke tashi. Ammi komawa tayi gidan ta ta Dora rice da wake da Mai da yaji.