← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 162

Sashe 55

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

A bangaren habib kam tunda yasan gobe is he's deadline wato sati biyun da suka bashi ya dukufa adua, duk yau bai fita ba yana daki yana karatun alquran, sai da sallah zuhr ya fita yaje ya masjid ya dawo, Fatima da sisters dinshi, Fatima na ganinshi tayi saurin sauke kanta kasa alaman Tana Jin kunyarshi, zama yayi ya gaida mamanmu Sannan tace
"Zara tashi ki kaiwa yayanki abinci..." Ta umarceta, zata Mike habib yace
" Ni mamanmu banjin yunwa...na koshi..." Yafada mata cikin sanyinmurya,
"Zaka fara kou?.. Duk yau me kaci?.."
"Ba ci komai ba..kawai banajij yunwa né...Bari zanje inyi karatu..." Yafada yana mikewa, mamanmu bata Kara cewa komai ba ta bishi da kallo, sai da ya fice mamanmu ta kalli Fatima tace
"Tashi ki Kai mashi abuncin...ki tabbatar yaci...kinji kou?.."
"Tou mamanmu..." Fatima ta amsa mata Tana mikewa, Abincin d mamanmu ta shirya saboda shi Fatima ta dauka ta fito daga dakin mamanmu ta yi hanyar dakinsu, Tana shiga ta tarda habib zaune rike da alquran yana kuka, yana ganinta yayi kokarin boyewa but it's clear, da sauri ta ajiye Abincin ta dawo kusa dashi Tana cewa
"Yaya menene kake kuka?.." Ta fada Tana kokarin kuka, kasa kallon ta yayi ya cigaba da hawaye,  he's heart is beating very fast, he's so afraid and it's written on he's face,
"Destiny..." Ya furta under he's breath, bai Ankaraba sai Fatima ta fashe da kuka sosai Tana zaune a gabanshi sai hannunta biyu a face dinta sai kuka kawai take kaman she knows why he's crying, ahankali habib ya jawota jikinshi bai rarrasheta ba sai suka cigaba da kuka, kanta ya Dora kan shoulder dinshi yana Shafa kanta yana hawaye, he can't just believe he's life is coming to an end, kuka ya dingayi hawayenshi suna sauka a shoulder dinta ita kuma nata a kan chest dinshi, bai San tashin hankalin da ya wuce ka San ranar mutuwarka ba, duk yanda Baka Jin dadin duniya mutuwa is so scary, bayan kaman minti biyar ya daina kuka sai sakin ajiyan zuciya kawai yake amma Fatima bata daina ba, har lokacin she was crying, batasan why he's crying ba but ganin shi yana kuka makes her want to cry, ahankali ya daga kanta yana kallon wet face dinta da nashi wet face din, yana Jin zafin rabuwa daita Sannan yana Jin tausayinta, har lokacin bata daina kuka ba sai shessheka kawai take, ahankali ya girgiza mata Kai yana cewa
"Gimbiya ta ki bar kuka...ki adana kuzarinki...kinji dan Allah ,," Yafada mata ciki rarrashi, ahankali ta sa bayan hannunta ta goge face dinta tace
"Yaya na..." Ta kirashi har lokacin tears basu bar rolling ba,
"Naam gimbiyata..." Ya amsa mata yana tayata goge new tears dake fita idanuwanta,
"Jikina babu dadi..." Ta fada mashi still crying, kura mata Ido yayi yana mamakin har har shakuwarsu ya kaiga ta gane something bad is about to happen to him,
,"gimbiya meke damunki?.." Ya tambayeta cikin sanyinmurya
"Nima Wallahi ban sani ba...kawai jikina babu dadi kuma kaima nasan da akwai abinda ke damunka..kana cewa zaka tafi ka barni..." Tafada Tana fashewa da Sabon kuka, Kara jawota yayi jikin shi new tears na fita daga idanuwanshi ya Dora kanta kan kirjinshi yana shafawa ahankali yace
"Kiyi hakuri matata...komai sai da amincewan Allah...ki bar saka kanki damuwa..." Yafada cikin rarrashi, still bata daina kuka ba har, yafi minti ashirin yana petting dinta amma to no avail, duk ya rasa inda zai saka kanshi ya ji dadi
"Fatima .." Ya kirata amsa mashi tayi cikin kuka Sannan yace
"Nasan abinda yasa baki Jin dadin jikinki..." Ahankali ta kalleshi Tana jiran more explanation
"Saboda yau zan dauki budurcin ki...kuma inason ki saki jikinki...kar ki ji tsoro ko wani abu...ki bari in sanki kafin ikon Allah ya faru Kaina.,," Yafada mata, dif tayi baya Kara kuka ba, sai fargaba kuma,
"Nidai aa..,ban iyawa Sam..." Ta amsa mash kaman she's not the crying lady, hannunta biyu ya Kama ya sumbata yace
"Nidai aa kiyi hakuri...nasan zaki iya...kuma ni inason mu samu baby tare dake..ko baki son baby.." Yafada mata
"Nidai ban so..." Ta amsa mashi atakaice, yar dariya yayi Sannan yace
"Tou Ai ni inaso...kuma in Allah yasa kika samu ciki a Daren yau in namiji né a bashi sunana in kuma macece a bashi sunan mamanmu ..." Ya bar mata wasiya, baki ta turo tace
"Lallai ma..,ni ban so.." Ta sake fada mashi sounding frank
"Hmm Dan Ina tausaya maki kou?..ba matsala..ni shikenan tashi ki koma dakin mamanmu tunda bazaki bani hadinka ba..." Yafada cikin nuna fushi, Aikam da sauri ta Mike ta barshi nan zaune, dariya ya saki deep down yayi deciding he's making her a woman tonight, yau is he's last chance and he's not playing with it, Tana fita ya cigaba da karatu yana rokon Allah ya tserar dashi daga hannun azzaluman daya shiga, ahaka sai har dare yayi, bayan ya dawo daga sallah ishai ya Kira sisters disnhi gefe guda ya dingayi masu nasiha batare daya Bari mamanmu ta sani ba Don yasan she will be mad at him, da wata sister dinshi taga nasihar yayi yawa sai cewa tayi
"Wai yaya wannan nasihar na meye?.." Ta tambayeshi sounding so surprised
"Nidai kuyi yanda nace..Dan Allah Mamanmu da Fatima sune damuwata..San Allah ku kula dasu kunj kou?.." Yafada sounding very serious, eh kawai suka amsa mashi Sannan yace
"Allah ya kawo maku mazaje na gari...".
Wurin mamanmu ya shiga ya zauna yayi mata kuri da Ido yana mata kallon bakwana, da ta juyo sai yayi saurin dauke kanshi, da ta juya sai ya cigaba da kallon ta, ganin yazo
Yayi mata zaune babu magana yasa tace
"Ka tashi kaje wajen matarka..." Ta umarceshi, zama yayi kanshi kasa hawaye na taruwa idonshi, he may not see her ever again, still yana nan zaune not saying a word and not moving, ahankali mamanmu ta kalleshi tace
"Modibbo..." Ta kirashi, kanshi kasa ya amsa mata,
"Ka koma wajen matarka..." Ta sake umartarshi,
"Dan Allah mamanmu ki Bari in tayaki hira..." Yafada kaman zaiyi mata kuka
"Ai ba hira kake yi min ba...naga ka zuba min idanuwa..ni kuma banason hakan...Don haka kaje wajen matarka kar ta dauke ni muguwar uwar miji..." Tafada wearing a smile, ahankali habi ya daga Kai ya kalleta trying to capture the moment when she smiles,
"Nidai mamanmu ki bar ni nan tukun nan..." Ya fada mata,
"Naji..amma in so kake kayi hira nan to kaje ka kirawo matarka sai ayi tare..yafi dadi..." Ta fada mashi, ahankali ya Mike yana cewa
,"tou mamanmu barin in kirawo ta..." Yafada yana barin dakin, mamanmu raka shi tayi har bakin Kofar har sai da ya fita ta kirawoshi ya juyo Sannan tace
"Sai da safe Allah ya tashe mu lafiya.." Tafada Tana dariya, baki ya turo ya dawo kusa daita yace
,"mamanmu Dan Allah ki kwana yi min adua yau...kinji mamanmu?.." Yafada yana kokarin daidaita voice dinshi, kura mashi Ido tay Tana kallon yanda duk ya rame tace
"Tou naji..zanyi maka..." Ta amsa mashi cikin sanyinmurya, zata maida kofa yayi saurin rungumeta jikinshi, itama rikeshi tayi not knowing exactly what to think of, da kyar ta kwace daga gareshi, kawai sai ya fashe da kuka
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Mamanmu ta fada Tana kallon shi,hannunta ya Kama da niyyar zai yi mata magana sai yaji kaman an shake shi, he want to tell her he's going to die tomorrow, yanda ya rike wuyar shi yasa mamanmu saurin mika mashi ruwa, Tana Shafa bayan shi, shi kadai yasan abinda yaji at the moment, sai Yanzu ya gane da gaske any attempt to say anything about them is equal to death warrant, mikewa yayi yana nishi Jin an saki wuyarshi, duk idanuwanshi sun Chanza kala, bai Kara kokarin cewa komai ba ya juya ya Kama hanyar dakin su yana rike da wuyarshi, mamanmu tsaye Tayi tana kallon danta gabanta na faduwa, ita a tunanin kwarewa yayi yayin da yake kokarin yi mata magana, ahankali ta koma ciki gabanta na faduwa like never before, komawa tayi waje tayi alwallah ta shiga dakinta tafara sallah as usual yanda yake yi kan yaranta,
Ahankali habib ya shiga dakin, Fatima data kasa barshi na ganinshi tayi saurin mikewa tsaye Tana cewa
"Sannu da zuwa.."
"Yauwa...kinyi sallah?.." Ya tambayeta, ahankali ta daga mashi Kai, takowa yayi zuwa inda take ya rike shoulder dinta, he wants to say something to her but he will wait until after, yau yayi deciding no going back, jawota yayi jikinshi ya dinga romancing dinta har ya raba da komai na jikinta, saida yayi aduar saduwa da iyali Sannan ya kusanceta, bakinshi nata saboda kar tayi ihu, Idanwanta cike da hawaye, shima hawayen yake yana imagining baisan duniyar dadi ba sai yau and he's leaving it soon, saida ya samu natsuwa ya zare bakinshi daga nata, Fatima kam sai kuka take Tana jin daga waist dinta zuwa kasa ba nata ba, habib kallon yanda take sakin ajiyan zuciya yayi ya Dora kanshi kan chest dinta yana zuba mata albarka, babu abinda bakinshi ke furtawa sai kalmar godiya gareta, Fatima sau kuka take batason ko Jin one word daga gareshi for she hates him for thinking he's a wicked man for injuring her, ji take kaman ta koma gurguwa saboda azaba, jawota yazo yi ta buge mashi hannu while still crying with her swollen eyes,  murmushi yayi yana kallon ta,
"Gimbiyata Bari in baki tukuici..." Yafada yana mikewa daga kan gadon babu komai jikinshi, sauran kudin dake hannunshi dubu hamsin ya dauko, yasan he won't need it anymore, bakin gadon ya dawo ya Kama hannunta ya Dora kudin yana cewa
,Wannan shin tukuicinki...nagode Fatima...duk abinda nayi maki daya bata maki rai ki yafemin...kuma Nima duk abinda ki kayi min wala na sani wala ban sani ba na yafe maki...nagode Fatima Allah ya baki aljanna..." Ya karasa maganar gwani ban tausayi, ahankali Fatima ta fada jikinshi still crying, rungume ta yayi yana Shafa kanta tare dayi mata fita da hand fan har tayi bacci, zamewa yayi daga gareta ya saka jallabiya ya fita wanka yayi ya dawo daki, yana son sallah amma he feels so weak for doing what he has never done, sai yaji he wants to rest for just few minutes Sannan ya tashi yayi salla, bakin gado ya zauna ya Dan kwanta with he's legs down few minutes later yaji bacci ya daukeshi.
Karfe 12 dot yaji wani irin dariya Mai karfin gaske Wanda ya sa ya zabura daga bacci, wannan shugaban ya gani sanye da Kayan cult dinsu Sannan hannunshi rike da wata katuwar wuka, ihu Habib ya saki yana cewa
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...mamanmu !!!'" Ya fada da karfi Wanda yasa both mamanmu da sauran yan gidan farkawa, daman mamanmu batayi bacci ba Don bacci Sam yaki zuwa, Fatima ma bude idanuwanta da sukayi mata nauyi tayi taga habib tsaye idanuwanshi duk waje yana ihu yana kiran mamanmu,
"We didn't force you to come to us..you came yourself...I gave you order...you refuse to do it..now your time is now...you going to die..." Shugaban ya fada cikin wata irin murya,
,"Mamanmu..mamanmu..mamanmu...zasu kashe...ni..." Yafada da karfi while wannan shugaban ya daga katuwar addan hannunshi sama, da gudu Mamanmu ta shigo cikin dakin not minding their privacy, shigarta yayi daidai da sanda Mutumin ya bugawa habib wannan wukar hannunshi a Kai, Fatima dake zaune bakin gado Tana kallon demonstrations din da habib keyi ta dinga kuka dukda bata gani kowa sai shi dake ihu, a kaidar cult dinsu duk Wanda bai cika umarni ba zaa kasheshi spiritually which nobody will know the real cause of death, Sannan wannan wukan na hannun shugaban na taba mutum zai mutu, so lokacin da mamanmu ta shigo shi kuma ya bugawa habib wannan wukan sai yaji wannan dakin ya zama in conducive, you Don't have to be rich to be powerful, some people are spiritually fit, habib dafa kanshi yayi yana kalle kalle cikin dakin, kawai sai ya fashe da dariya Mai karfin gaske.
Chapter 55 · 0% Book details