Sashe 146
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Anambra the meeting was going normal masu pad suna kawowa pad wannan maciya tana cinyewa, masu pant suna kawowa, wayanda aka fadawa su kawo new born babies suna kawowa, wasu zuciyar mutum na badawa, wasu mu human heads din, safwan kam yanzu yafi karfin wannan, he's above petty sacrifice sai kuma more evil, yayi relaxing kan kujera yana kallon abubuwan dake wakana, kawai he wants the solution time, Wato lokacin da zaka kawo matsalar ka a magance maka ita ko meye saidai na mutuwa, bayan an gama offering time aka fara solution time, bisa umarnin shigabansu duk. Masu matsala suka daga hannu Kusan su goma sha ciki har da safwan, na farko aka nuna ya Mike tsaye sannan yace
"my lord... Wani makocina ya samun ido... Kullum ina samun jite jite kan yanda yake magana kan arzikina..."yafada cikin turanci,
"wane hukunci kakeso a yanke mashi.. "shine tambayan da shugaban yayi mashi cikin turanci,
"so nake a aikashi lahira... Daman ance in kana magana anyhow Wato in baka iya bakinka ba zaka tsinci kanka cikin matsala..."mutumin ya fad'awa shugaban,
"he's name and mother's name... "ya tambayi wnada ya kawo k'ara, shuru mutumin yayi for a moment sannan yace
"ban San sunan mahaifiyar shi ba... Surname dinshi kawai na sani.."
"dole sai ka San sunan mahaifiyarshi zaa aiwatar da abunda kake bukata, Don haka ka samo sunan mahaifiyar shi..."shigabansu ya fadawa mashi atakaice cikin harshen turanci. Komawa mutumin yayi ya zauna wani ya Mike yace
"yarona aka Kama..an kamashi da kan mutum... Inason ya mutu kafin ya furta Sunana... "mutumin yafada, hannu shigabansu ya daga sai ga madubi,
"sunanshi da na mahaifiyar shi... "yafada mashi, nan Mai neman solution ya fadi sunan victim din dana mahaifiyar shi, babu wasting of time ya ya kira sunan sau uku yayi appearing, Nan take yayi strucking dinshi da wuka. Who ever live by the gun will surely die by the gun. Ana gama na wannan safwan ya tashi tsaye, harara Mai saa ya watsa mashi daga inda yake zaune, he's the only person that ruined he's life for good, Shugaban murmushi ya saki yana kallon safwan, one thing about power daya bawa safwan is he's heard to read, bai reading zuciyarshi kaman yanda ya kamata, he have the ability to hide he's thought and Leave it to himself alone, gyaran murya safwan yayi sannan yace
"my lord... Yanzu nayi aure tswawon shekara daya kenan... At mata b'ata ko taba miscarriage ba... Na kara na biyu the same thing... Yanzu matana uku... Babu wacce ta taba batan wata cikinsu... Inason in sani meye matsala Don nasan am a healthy man... "yafada cikin turanci, murmushi kawai shugaban yake har saida ya gama maganarshi sannan yace
"limitless... Me yasa duk ka fi yawancin mutanen nan kudi?.. Meyasa komai naka yafi zama successful?.. Meyasa kome kake nema yana zama naka?... "safwan shiru yayi yana kallonshi har sai da ya kawo full stop sannan yace
"because am hard working..."ya amsa mashi, gatsine Mai saa yayi tare da tabe baki,
"yes.. And because you're among those who gave more sacrifice than the others... " gira daya safwan ya daga tare dacewa
"naji... Amma meye hadin matsalata da yawan sacrifice dina?.. Abubuwan da kuke bukata ne nayi... Don in nuna maku kwazona da kuma neman arziki... "bai k'arasa ba shigabansu yace
"wannan hakan yake... Amma idan ka dauki Kyale ka shafa a gaban mace me hakan zai yi mata?.." wannan statement din yasa safwan ya danyi jim kadan sannan yqce
"an dauke mata mahaifa.. "ya amsa mashi idanuwanshi cikin na shugaban,
"very good... What do you think zai faru in har naka jinin ya hadu da nata jinin da ka bada..."daddaure face safwan yayi yace
"ban gane nawa jinin ba.. Daman ina da jini?. "ya tambayeshi cikin rainin hankali, relaxing shugaban yayi ya yiwa wani hannu, wannan mutumin daya karanta masu rules and regulations lokacin da sukayi joining ya Mike tsaye tare dayin gyaran murya, tsayawa safwan ya gyara Don ko kadan he don't know what they're driving at, all he asked is remedy to he's rashin Haihuwa and suna bashi labarin da bai San kanta ba, kurawa mutumin ido yayi yaji yana cewa
"the rule is..in maniyin na miji yana jikin handkerchief daka bada.. Wato in har kayi relaxing a ciki sannan ka goga ka kawo..kaman yanda zaa daukewa victim din yara kaima zaa dauke naka... "mutumin ya fadawa mashi, jin wannan maganar yasa safwan yaji wani Abu ya tokare mashi zuciya, idanuwa usman dake zaune ya zaro tare da rufe baki, kakkabe kunne safwan yayi tare da takawa zuwa gaban mutumin yana dukan kunnenshi alaman baiji abinda yace ba, idanuwanshi kaman garwashi yace
"repeat abinda kace.. Because kaman kunnena ya samu matsala... Banji da kyau ba... "yafada yana Kai kunne kusa da bakin Wanda yayi magana, shugaban yayi relaxing yana kallonsu babi wani damuwa tattare dashi, idanuwa mutumin yayi rolling ganin yanda safwan da jikinshi ke rawa ya kasa mashi kunne a baki,
"I said the rule is.. "bai k'arasa ba safwan yayi saurin juyawa da idanuwanshi da suka sauya kala kaman ba nashi yace.
"naji kana wani cewa the rule.. Wai in tambayeka.. Wani sabuwar rule aka kafa kome?.. "ya tambayeshi
"aa... Ba sabuwar rule bane... Daman duk yarinyar daka San zaka goge mata handkerchief baka yarda kayi releasing ciki... Don... "bai k'arasa ba safwan da duk ya sauya har yanayin face dinshi kaman bana mutum ba yace
"amma mu baka fad'a mana haka ba... "yafada yana juyawa inda usman ke zaune yace
"ko ya fad'a maka?.. " tambayeshi kumfa na fita daga bakinshi, usman da tsoro ya kamashi saboda yanda safwan ya sauya, tubda yake bai taba ganin abu Mai ban tsoro da firgitarwa irin wannan ba, cikin tashin hankali usman ya girgiza mashi kai, juyawa safwan yayi ga mutumin yace
"baka fadi wannan rule din ba... Baka fad'a mana never to let of semen touch the handkerchief ba... "jin kumfa dake bakin shi yayi yawa yasa ya tsatar da saliva kasa, inda ya zubda saliva din ya fara konewa yana Dan hayaki, duj wayanda ke zaune kallonshi kawai yake, Mai saa was so happy Don tamkar ya zubda ruwa kasa yasha haka yakeji,
"daman mutum bai cika azzalumin gaske har sai ya zalunci kanshi... "Mai saa ya fad'a cikin ranshi yana kallon wannan drama,
"ashe daman haka kuke?.. Ashe da akwai conspiracy kenan... Don kaga mu ba igbo bane yanuwanka shine zaka salwantar da rayuwar yaranmu?.. "safwan ya fada sounding so extra bitter,
"it's not... "mutum ya bude baki zai fad'a kaiwa sai safwan ya rungumeshi ya dasa amshi hakori a wuya, duk mikewa akayi tsaye ganin yanda safwan ya koma tamkar vampire ya Kama mashi jijiyar wuya, da kansu hakoran suka girma suna ratsa vein din wannan mutumin, cikin tashin hankali wani yace
"my lord do something... "yafada cikin ihu yana kallon yanda Wanda ake cizo yaka shaking idanuwanshi na rufewa, shigabansu relaxing yayi tamkar yana cenima yana kallon film, ko kadan baiyi magana ba balle ya hana abinda ke faruwa dukda he has the power to make him stop in an instant, da sauri wani saurayi ya taho Don kwace Wanda safwan ke neman kashewa, yana rike shoulder safwan, da sauri safwan ya saki Wanda ya rike ya Kama wannan MA ya dora mashi hakora shima ya fara cizonshi still a wuya, Wanda ya saka sai ihu yake jini na fita daga inda aka cijeshi, rarrafawa ya farayi hannunshi kan wuyanshi, he's heading ziwa wajen shigabansu dake kallon the second person da safwan ke cizo, da gudu wani ya fita ya kira masu gadin wajen dake Kama da samudawa Don a rike safwan,
"Mai lord he's killing them... Do something... "wani ya sake fada da karfi, shugaban kam bude baki yayi yace
"show me how dangerous you're... Show me how powerful you're... "yafada wearing a dreadful smile, usman kasa motsi yayi saboda fargaban da tsoro, the more safwan yana cizo the more face dinshi na rikidawa zuwa na maciji, Mai saa dafa chest yayi yana tuna lokacin dayake threatening safwan kan cewa zaiyi maganin shi, bai taba sanin cewa he's like this ba, shock ne ya kamashi from head to toe, he was trembling saboda tsoro, the most annoying part is the smile kan face din shigabansu,wannan masu gadin biyu suka fara shigowa da gudu, suna zuwa daf da inda yake ya saki wannan saurayin ya daga hannunshi biyu ya soka daisai saitin zuciyar both of them, kaman extra sharp knife suka shiga har ciki, safwan bai daina tura hannun ba har saida ya ji yana taba kashin bayansu, ko kadan bai cikin hayyancinshi, kawai he wants to kill everything in he's way, babu abinda yake gani sai kaman kiyashi yake kashewa, tunda aka haifeshi bai taba jin temper dinshi ya hau irin na yau ba, hannunshi ya dinga jujjuyawa a cikin kirjinsu suna ihu, babu wnada yayi kokarin sake tasowa Don angan abun nashi azimun ne, saida yaji jikinsu ya saki ya zare hannunshi kaman wuka daga cikin jikinsu suka fadi kasa basu ko motsi, biyun daya ciza are still moving as kowannensu ya dafa inda aka cijeshi, sai jini kawai ke fita, baki cike da jini safwan ya juya GA shigabansu yana cewa
"ina yarana?.. "yafada cikin matsanacin ihu Mai tsoratarwa,
"Kuna ganin zaku zalunceni in kyaleku?.. "yafada yana juyawa yana kallon from face to face,
"wallahi duk sai naga bayanku... Sai na kasheku...sai na wulakanta maku rayuwa... Sai na kawo karshen wajen nan in dai har baku kawomin yarana ba..."yafada da karfi har jijiyoyin wuyarshi na mugun tasowa, duk tsit sukayi babu Mai cewa komai, harshe yasa ya lashe jini dake kan lips dinshi yace
"Kai..."yafada yana nuna shugaban dayayi kasake yana kallonshi kaman movie yace
"babu Dan kan ubanda ya isa ya cinyemin yara in kyaleshi... "yafada da Hausa wannan Karin,
"kar ka kuskura kayi Yaren da bamuji... "shugaban ya fad'a mashi atakaice kaman nothing is happening, kaman babu gawan kowa inda suke zaune,
"Hausa zanyi banyi turanci.. Wallahi rantsuwar dan Muslim babu shegen arnen daya isa ya cinyemin zuria in kyaleshi... Wallahi sai na ga bayanka... "yasake fad'a da harshen Hausa yana nunashi da yatsa, afusace shigabansu ya Mike yace
"speak in general language... the fact that you're my favorite won't stop me from eating and drinking your blood... "ya daka mashi tsawa, dariya safwan ya fashe dashi yana cewa
"did you fucking say am your favourite?.. You ate my generation and you have the effort to say am your favorite.. Su favorite anji jiki... "ya karasa cikin Hausa, shugaban komawa yayi ya zauna
"you said you will feed on me.. How many times do you want to feed on me... You killed my generation... "yafada yana nufoshi inda yake zaune, bai tsaya ba saida yazo daidai gabanshi inda yake zaune ya mika mashi hannu yana cewa
"give me back. My children... "yafada yana kokarin Kai mashi fad'a, yatsa daya shugaban ya daga ya Dan juya one side sai Safwan ya fadi kasa sumamme.