Sashe 138
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau kam mahaifiyar Nana tayi tsaye kanta kan dole ta koma makaranta ko Kuma zaa badata GA Safwan, aikam da gudu ta shiga bathroom tayi wanka ta shirya cikin doguwar riga tare da saka Long hijab har kasa ta dauki bag dinta ta bar gidan bayan sunyi sallama da mahaifiyar ta, tana tafiya tana sauri Don gani take zai sa a kamata.
Safwan na fita ya shiga Bangaren inna suka gaisa sai kauda Kai gefe yake alaman he's shy, bayan sun gaisa ya shiga part din afra, sai shan kamshi take,ko kallonta baiyi ba, kudi ya ajiye wai ta ga doctor. Ko magana batayi mashi ba shi kuma bai damu ba ya fice hankalinshi kwance.
Despite all the goodies da safwan ya samu wajen baraka he's still thinking about he's third wife Nana, he's a man That don't change he's mind easily, kunna phone dinshi dake kashe yayi, wata number yayi dailing bayan anyi picking da sallama naji ana cewa
"sir yau ta fita.. Tun da safe nake kiranka kuma wayarka kashe... "aka fad'a mashi,
"really ka ganta ta fita?.. "safwan ya tambayi Wanda suke waya,
"eh.. Ta fita kuma har binta nayi na tabbatar makaranta taje..."aka fad'a mashi,
"OK nagode... Zamuyi magana.. "yafada yana kashe wayarshi, da sauri ya fita yana rike da phone dinshi, yana zuwa wajen motarshi ya amshi keys daga hannun driver ya shiga ya bar company din shi kadai cikin mota.
Thanks54💚❤💛💙💜
Sirrin wasu gayun
💚❤💛💙💜🧡
®Zuwairat (ummumaryam)
5⃣4⃣
Cikin shigar shi ta manyan big boys yaje buk wajen karfe daya na rana, already yasan department dinta so bai bata lokaci wajen asking mutane ba, parking lot dake department dinsu yaje yayi parking yanmata kam duk wacce taga wannan motar sai ta sake juyawa ta kalleshi, lokacin daya fita daga cikin motar wasu two classy babes da suka zo wuce har tuntube kawai suke suna kallon safwan daya dora back glasses a face dinshi looking so handsome than ever, hannu daya cikin aljihu ya ya fara shiga cikin department din, wajen wani hall da ake lectures ya nufa ya Dan raba gefe guda yana kallon mutane dake cike da hall din, luckily he saw her, da sauri ya koma gefe guda ya tsaya yana kallon agogon hannunshi, at list he's happy he's going to have a lone time with her dukda yasan it might not be fun. Nana kam lectures kawai ake amma hankalinta bai kusa ko kadan, she's so eager to see herself a gidansu, yanzu ko kadan bata kaunar koina sai gidansu, kawai gani take Allah ne ya kaddara zatayi karatu if not da ta shiga hannun safwan before she starts university da ko kadan bazata shiga school ba amma yanzu it's on her dole tazo. Gefe daya safwan ya jingina da bango yana kallon school premises din, he remembered yanda suke yawo cikin makarantar da faded cloths dinsu, they don't have any friends sai su uku nan, yawancin mutanen are more classy than them, da wuya yawancin matasan su maimaita kaya amma su suna maimaitawa in a week ko kuma suyi exchanging da junansu, tun baa gane ba har aka gane, way suna zolayansu while wasu kuma basu damu da su ba,
"nine nan... "yafada cikin ranshi yana kallon kanshi,
"it's fake... I wish its real... "ya sake fadawa kanshi, kawia yana hangosu da su habib da usman, remembering habib makes him sakin ajiyan zuciya, before bashi da burin daya wuce yaga habib ya kasheshi amma yanzu That feeling is reducing sosai as a results of aduar d ake mashi Wanda shi bai MA San anayi mashi ba,kawai he's dark and wicked heart is reducing sosai,
"I miss you.. "yafada idanuwanshi lumshe yana tunawa da habib, coming back to this school gives him lots of forgotten memories, yana tsaye yana tunani har karfe biyu da suke fita daga lectures. Maza suka fita ta daya hanyar while mata ta second door, Nana bata yi wani gaggawar fita ba as it's her last lectures for the day, safwan na lekawa ko ta fito amma she's still seated looking into her bag, tsoki yaja saboda yanda yanmatan are cheaply looking at him babu birki,
"you're all lucky am good safwan now... Da duk sai kunci ubanku... "yafada cikin ranshi while staring at them with a Smile, sake lekawa yayi yaga duk mutanen basu fi shida ba a hall din, Zagayawa yayi ya shiga cikin hall din luckily she was checking her bag, ba komai take dubawa ba sai sauran kudinta dake cikin bag dinta, she's organizing the changes da bata lura da safwan ba har sai da Taji an zauna kusa daita sai kuma kamshin dataji, da sauri ta daga Kai, safwan ta gani ya dora hannu kan bakinshi Don yasan she will definitely shout, idanuwanta waje yace
"relax now... "yafada a bit commanding, cikin sauri ta daga mashi Kai, the trauma is all over her especially her face,
"Dan Allah Nana ki saki jikinki... Magana zamuyi... I mean you no harm... "yafada calmly, da sauri ta daga mashi Kai,
"nasan na zalunce ki.. Amma kiyi hakuri.. Sharrin shaidan ne... Wallahi Nana ba halina bane... Inason ki gane kaddara ce ta riga fata... Pls ki amince dani ki yarda dani...nayi maki alkawari Bazan nemeki batare da amincewarki ba... " duk maganar da yake duk word daya sai Nana ta daga mashi Kai, she's so frightened that she will wants death to pick her up right away but it's not possible,
"Dan Allah kiyi magana.. Kinga da akwai mutane ba abunda zanyi maki... So pls talk to. Me I beg you... " yafada cikin calm and gentle voice, cikin rawar murya tace
"tsoro.. Nake... Ji... "tafad'a bakinta na rawa, idanuwa ya lumshe tare dacewa
"yes I know.. wallahi duk abubuwan da nayi maki out of mugunta nayi maki.. kawai ina bakinciki why budurwa Mai kyau kamanki zata sayar da kanta.. Shiyasa na cutar dake da gangan... It's not because haka nake.. Wallahi as am speaking to you ina da mata biyu a gida amma in ban aureki ba bazan samu kwanciyar hankali ba because I know what I did to you..." ya fad'a in a voice that ko mutum na zaune kusa dasu baijin abinda yake cewa sai ita kadai
"anyi.. Min... Aiki... Bayana... "tafada mashi hawaye na diga daga idonta, shima ji yayi hawaye na taruwa idonshi,
"nayi months a hospital... "tafad'a tana fashewa da low cry,
"nasan na cuceki... Amma kaman Allah ya jarabceni da sonki.. Dan Allah ki barni in kebeki in baki kulawa... In bakiso ban zuwa inda kike balle in takuraki... Pls.... I beg you... Marry me... "yafada kaman zaiyi kuka, jikinta na rawa fuskantar dauke da hawaye ta girgiza mashi Kai alaman aa, shuru yayi yana kallonta, ya rasa ya zaiyi mata ta gane he's not jn to hurt her anymore yana son ya nuna mata hutu da jin dadi duk da he feels he don't have much life on earth but for her he will do anything,
"wallahi mutuwa zanyi in ban aureki ba.... Nana kinsan in Kinyi aure yanzu mijin da zaki aura bai ganin mutuncin ki... Zaiyi tunanin kin dade kina lalata ne.. Amma ni nasan ba haka bane... Pls baby kiyi hakuri and give me one last chance... In baki son zama Dani zan kaiki wata kasa daban inda zaki zauna... Pls Nana... Ki taimaka min... "ya fad'a cikin soda kaunar ta, shuru tayi bata amsa mashi saboda gani take she can not spend a second together with him a daki guda,
"nidai na yafe... Amma Dan Allah ka rabu Dani... Pls... "tafad'a cikin kuka,
"naji.... Zan tafi... Amma pls kiyi tunani.. Ina da mata biyu inda ina cutar dasu wallahi basu zama Dani.... Kawai I did what I did to punish you... Big mama collected two millions from me... Kinga dole in dauki mataki.. Dan Allah kiyi hakuri... Pls I beg of you... "yafada mata yana kallon yanda ta dakata da kuka dataji two millions, she can't believe haka ya bada kudi ita da zata sha wahala ta bata 700k,
"she's selfish... Thank Allah she's no more... "Nana ta fad'a mashi kaman ba ita ba, she seem to be happy about it, Dan murmushi ya saki tare dacewa
"what happened... Bata nan yanzu ne.. "ya tambayeta kaman bai San abinda ya faru ba, ajiyan zuciya ta saki before saying
"wai ance ta mutu... "tafad'a lighting up a little
"it seem alhakinki ya kamata... "yafada mata wearing a smile, Dan kallonshi tayi for a second ta dauke kanta, he's smiling face is something else, bata taba ganin smiling face Dinshi ba sai yau,
"I know in kinji mota ya bi ta kaina you will be happy ...you will be like finally the monster is gone...baby wallahi am not a monster...pls give me a chance to proof it to you... Dan Allah... "yafada cikin whisper,
"nidai go... "tafad'a mashi kanta kasa,
"OK... Am. Going... "yafada yana saka hannu cikin aljihunshi, bundle din 1k ya fiddo ya ajiye kan bag dinta, he saw lokacin da take hada yan change dinta,
"GA transport... Ko in ajiyeki?.. " da sauri ta girgiza Kai ta dauki kudin zata ajiye kan kafarshi yayi saurin Kama hannunta yace
"pls don't return my gift...kinji... "yafada yana maida hannunta kan bag dinta, bata kara cewa komai ba, phone dinshi ya fiddo ya mika mata yana cewaa
"pls bani number dinki Don ki bar ganina... "
"bani da phone... "ta amsa mashi cikin sanyimurya
"zan sayo maki phone in zaki yarda ki bani muje phone world... "da sauri tace
"aa nagode... "
"Dan Allah ki yarda Dani.... Nothing will happen... "ua fad'a mata
"nidai nagode.... "
"then gobe zan aiko maki PA dina... Zai kawo maki.. Make sure you collect it... "ya umarceta, daga mashi mashi Kai tayi mikewa yayi ya bar wajen.