← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 162

Sashe 62

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Bayan kwana 13 da haukacewan habib Fatima ta Dan rage tunani kadan amma mamanmu abun kaman it's getting worse, kudi ta bawa abban Fatima yaje gidan radio da television ayi mata cigiyan habib amma still nothing, babu labarin komai kanshi, tamkar anyi ruwa an dauke, kullum mamanmu cikin yiwa habib adua take, Tana kuka Tana Allah ya kare shi duk inda yake, mamanmu ta chanza sosai saboda tashin hankali, ita dai gwaggo Tana kan bakanta na Mamanmu bata da dangana saboda su Dan fari ba'a nuna mashi so kaman yanda mamanmu take nunawa nata so, yau kam gwaggo na shiga dakin ta kalli mamanmu dake zauna sai kada kafa take tace"Allah dai ya wadarai halinki....mutum kaman. Ba musluma ba?.. Kwata kwata baki da dangana?.. Gaskiya kin bani kunya da mamaki...Allah dai ya sauwake irin wannan halin banza..." Gwaggo Ta fada cikin bacin rai ta fita Tana dogara sandan ta, mamanmu kam ko daga weak  eyes dinta bata iya ba balle ta amsa mata, kawai ita kadai tasan exactly what she's going through, ko abinci. Bata iya ci saboda Tana ganin danta baici ba. Shi kam habib ya koma mahaukaci ziryan, duk Wanda yasan habib last 3 weeks will never believe he's the one saboda circumstances ya Chanza mashi rayuwa, he looks so pale Dan weak, sai yayi kwana uku baici abinci ba, amma dayake na Allah basu karewa sai ya samu wasu su bashi abinci, in ya samu yaci sai kuma ya Kama hanyar gudu, ahaka ya isa gidan mutun daya dake tsakanin kano da katsina, tunda ya iso wannan karamin hukumar katsina ya daina gudu for Allah knows best, Kayan jikinshi sunyi brown kaman ba white jallabiya ba, legs dinshi sun. Zama ciwo saboda yanda yake taka kome ya gani, bakinshi ya bushe sosai kaman ba shi ba, life has changed him so much, yana zaune karkshin wata bushiya sai kallon mutane yake yana dariya, babu wani Mai kallon inda yake sai yara dake tsaye. Suna kallon shi few minutes kuma sai su wuce abun su. Shugaban cult kan yaga tashin hankali saboda yanda yake kokarin ganin ya hallaka habib, shi kawai ganin yake no any person born of a woman will defy he's power, daya ga he can't summon habibs spirit sai ya tafiya Atlantic coast inda asalin karfi shi yake, nan aka bashi more and more power ya dawo kasancewan tafiyar ta mayu ne cikin few hours yaje ya dawo, nan ya dinga incantation yana summoning spirit din habib amma a banza, he shouted, yelled, screamed, barked amma to no avail, kneeling yayi cikin spiritual room dinshi yana
"Nooooo..." Da karfi har dakin na amsa wa, he's so disappointed in himself bai taba tunanin there's anything that will stand in he's way haka ba har yasashi yayi kneeling a kasa sweating like an Christmas he goat, da yana tunanin abun kunya né ya fadawa members a kashe mutum physically while he have all the power to kill them spiritually, but now he knows better, meeting dinsu next tomorrow and  kuma dole yasa a nemo habib a kasheshi, ko ta halin kaka ne.
Rabia ta Saba da safwan over that cikin 13 days datayi dashi ta fara son kar ta rabu dashi, tasan she's dying to met her parents amma bata San yanda zatayi da rashin safwan tattare daita ba, safwan yasan jibi suna da meeting ananbra Sannan gobe zasu Kama hanya  Don haka ya zama dole ya sallami rabia yau, fita yayi ya dauko wayarta daga cikin mota a dawo ya zauna gabanta Sannan yace
,"sugar zaki koma gida yau..." Yafada yana kallon reactions dinta Sannan yana kunna wayarta, Dan murmushi ta saki amma babu excitement, he was surprised,
"In naje gida me zan ce masu...ni am scared..." Tafada cikin shagwaba,,
"Well I told your dad nayi kidnapping dinki so Ina bukatar 50 millions,..."Idanuwa ta zaro Sannan tace
"Million hamsin fa kace...Ina dad zai samo such amount of money...so kake yayi sata?.." Tafada sounding so angry, idanuwa ya daga ya kalleta yana daure face,
"Am I your mate?.." Yafada kaman bashi ba, shuru tayi idanuwanshi cikin nata,
"Nace ni mate dinki né?.." Ya daka mata tsawa, da sauri ta girgiza mashi Kai saboda yanda yake magana, kaman bashi ba,
"Ki saurareni da kyau..kinsan daga yau..ban San ki ba baki sani ba...if you mistakenly tell a soul about me Wallahi sai na kashe ki...kina jina?.." Ya fada idanuwanshi na chanzawa, da sauri ta ja baya Tana cewa
"Naji..."
"Good..ki bar ganin we have a good time together..Wallahi I don't know what am capable of...but if you want to know just say one word about me..." Yafada yana kallon phone dinta daya fara ringing, kunnata kawai yayi ya ajiye but yasan he dole zaa Kira, sai gashi ko minti biyu baiyi da kunnawa ba dad dinta ya Kira,
Shi kam alhaji Ibrahim ya samu ya saida duk abinda ya mallaka ya samu million talatin abinda ya tsira dashi kawai is gidanshi dake unguwar su safwan, Don har bashi yaci daga bank kafin ya samu wannan kudin, abunka da Mara mutunci babu Wanda ya samu yace ga kudi ka Kara, har cikin abokan shi, kawai sai dai jaje, tunda ya samu ya Kai 30 million yake kiran number rabia amma bai shiga sai yau, safwan na piçking yace
"Ka samu?.." Ya tambayeshi Kai tsaye, kuka alhaji Ibrahim ya farayi yana cewa
"Wallahi na saida duk Abunda na mallaka...abinda na samu is 30 million...dan Allah ka tausaya min..." Bai karasa ba safwan yace
"kaima ba Baka da tausayi..Don haka Kai ba abun tausayi bane..." Ya Amsa mashi atakaice, cikin kuka alhaji Ibrahim yace
"Naji...amma ka tausayawa mahaifiyar ta..." Ya fada cikin matsanacin kuka, kashe wayar safwan yayi, rabia na Jin muryar mahaifin ta yana kuka sai itama ta fara kuka, yana ajiye wayar ya bude calculator din wayar yana calculating wani Abu, ahankali tayi kneeling tare da rike mashi kafa Tana cewa
"Dan Allah kayi hakuri...kar ka amshi kudi hannun ubanna...pls I beg of you..." Tafada cikin matsanacin, idanuwa ya daga ya kalleta tayi saurin ja baya saboda now he scares her more than before, safwan tunani yake gidaje nawa né a yankinsu, Sannan yana lissafin a cikin 30 talatin nawa nawa kowanne gida zai samu, yasan a rukunin gidanjensu basu wuce 80 to 100 houses,  wayarta dake ta faman ringing ya dauka yace
"Kana jina Yanzu na Baka hour guda..kaje dukkan gidanjen dake bayan bayan gidanka ka bawa kowanne gida dubu Dari da hamsin...and listen attentively...if any issues arise na komawa garesu su Baka kudin ka or anything of that sort bayan na sako maka yarka Wallahi sai na kasheka..na kashe duk wani a family Dinka ...am I clear?.." Ya tambayeshi
"Wallahi na amince...na yarda...har lahi..." Safwan bai ji abinda zaice ba ya ce
"Call when you're through..." Ya fada Yana katse wayar, wannan Abunda da safwan ya dasa tsoro a zuciyar alhaji Ibrahim, ya gano daya daga ciki su né yayi Mashi wannan abun, but who, unguwa kam an dau shewa ganin alhaji Ibrahim yana bin kowanne gida da 150k each, babu Wanda yasan sashi akayi , kawai suna ganin yana badawa né saboda halin da ya shiga, duk inda ya Kai kudin dake cike da bag sai ayi mashi adua but deep down he's dying, a haka yabi kowanne gida yana raba masu wannan kudin da kanshi sai zufa yake, tunda yake bai taba shiga nan baya ba balle ya fidda hakkin neighborhood dake kanshi, bai damu da halin da suke ciki ba, amma yau daya zagaya baya sai yaga it's a total new world out there, he's so ashamed of himself, yasan who ever did this is an enemy  of he's attitude, it's all about revenge,. Sai da ya gama kaf ya koma gida empty handed yana zufa unguwar kam har wani party suke na Jin dadi, yana isa gida ya Kira safwan yace
,"nayi yanda kace...Wallahi nayi kuma na yafe..." Yafada cikin nishi,
"Good ..ka sani any attempt to find out who I am is equal to your death warrant..hope am understood..." Yafada mashi,
"Wallahi na yarda...na amince..." Yafada cikin hawaye.
"Good...I still have two to three rounds with your daughter..when am done I will send her to you..." Yafada mashi atakaice, kuka alhaji Ibrahim ya dingayi tare da ajiye wayar, kawai ji yake kaman ya mutu, he wish mutuwa zaizo ya daukeshi ko zai bar Jin Abunda yake ji, inda suicde ba haram bane da babu abinda sai hanashi kashe kanshi a yau, kawai he's imaging rabiarshi kwance with an illegal man. Tunda rabi ta bace sai yau yayi kuka har ya koshi.
Chapter 62 · 0% Book details