← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 162

Sashe 33

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Suna fita bakin titi zasu hau adaidaita sai ga mota ta fito daga gidan alhaji Ibrahim, wannan yanmatan gidan alhaji ibrahim zaa Kai school, safwan kallon su kawai yake hannunshi rike da bag din dake shake da kudi Wanda duk Wanda ya gani sai yayi tunanin Kaya né,
"Dan Allah ka rage wannan kallon mana..." Inji usman, baki safwan ya tabe yana aiyana abubuwa da dama cikin ranshi, he has many things to do, the number one abu is learning how to drive a car, then followed by buying a gigantic house sai finally abinda yake tunani shine koyawa mutane da dama hankali, he has so many things a cikin kanshi, adaidaita usman ya tsaida Sannan safwan yace
"Malam kasan wani babban gidan Kaya inda ake saida Kayan gayu cikin garin nan?.." Safwan ya tambayeshi feeling proud
"Eh mana...sosai ku shigo..." Inji Mutumin, adaidaita suka shiga akayi cikin gari dasu, wani makeken stores da ba kowa da kowa ke shiga ba Mai adaidaita ya kaisu shima ba Don ya taba shiga ba kawai dai yana wucewa wajen sometimes and he knows it's for rich people, boutique din ba nakowa da kowa bane, yana ajiyesu safwan ya bude wan bag ya dauko 5k ya mika mashi, godiya Mutumin Ya dinga yi su kuma suka shige without saying a word, baki suka bude suna kallon wannan wajen , da sauri wani matashi ya taso Wai zai amshi bag dake hannun safwan, janye bag din yayi still looking at the place, babu wasting of time suka yi shopping kusan 500k for both him and usman  Kayan suka fita dash suka samu wata adaidaita sukace ya kaisu the biggest hotel a gari, shidai Mai adaidaita Bristol ya kaisu suka biyashi, wurin reception sukaje safwan yayi masu booking manyan dakuna guda biyu for a whole week, the thing is kudin dake cikin bag din bai karewa, tamkar suna multiplying, kowannensu dakinshi ya shiga sukayi wanka suka Chanza, no body will say they're from poor families, Don Kayan da suka saka ya amshesu sosai especially safwan dake sanye da carton color combat trouser da navy blue long sleeve, babu Wanda zai gansu ya yarda suna da hannu in any evil thing, restaurants suka shiga sukaci abinci, relaxing safwan yayi yana kallon wasu yanmata guda biyu dake zaune da wani classy dude suma suna cin abinci, biting lips safwan yayi yana kallon bayan wuyar daya daga cikinsu dake sanye da doguwar Mai show me your back, kusan Rabin bayanta a waje yake sai cin abuncin ta take in a classy way,
"Kai wallahi kanason zama na mamajo..." Inji usman dake kallon yanda safwan ya kurawa yarinyar Ido,
"Me yafi Raina...I have done worst in my life...so kawai all I need is pleasure..." Yafada idanuwanshi kan yarinyar, dariya kawai usman yayi yana cewa
"Ni kawai gurina in koma gida in ga millions..." Yafada yana dariya, dariya safwan yayi yana cewa
"I need that girl..." Yafada sounding so naughty,
"Ai she's together with another man..." Usman Yafada mashi, gira daya safwan ya daga yana cewa
"Indai she's not he's wife shikenan..." Yafada yana mikewa,
"Ina zaka?.."
"Just watch me..." Yafada mashi atakaice ya nufi table da suke, cikin kasaita ya isa table din, yana zuwa ya fara mikawa Saurayin hannu suka gaisa kaman abun kirki, yarinyar dayayi targeting daga zarara idanuwanta tayi ta kalleshi, sai lokacin ya gane sister dinshi ce Don suna Kama, he don't know of the other girl,
"Pls Dan uwa minti daya...inason magana da wannan..." Yafada yana nuna wannan yarinyar,  ahankali ta sake daga Kai ta kalleshi ta watsa mashi harara Tana kallon shi from head to toe,
"Ke baki ji abinda yace ba?.." Danuwanta ya fada mata
"Yaya am eating for cry out loud.." Tafada sounding angry
"Sorry..I promise ko minti daya it won't take..." Safwan Yafada sounding so innocent, shi brother din yarinyar just like that, tsoki yarinyar da take takama da kanta taja tare da Mikewa, wani irin shuumin murmushi safwan yayi yana juyawa, gefe daya ya ko,a yarinyar ta taka zuwa inda yake tsaye, kwantar da murya yayi Sannan yace
"I want you in my room by 8pm..." Baki yarinyar ta bude zatayi magana yayi saurin cewa
"500k for a night...the room number is 21...if har 8:30 yayi I will assume no deal..." Yarinyar couldn't believe what she's hearing, still zatayi magana yayi saurin cewa
"And San Baki kudin before you step into the room..." Bai jira yaji abinda zata ce ba ya juya abinshi, yarinyar kasa magana tayi, she don't know what to think of, kawai abinda ke yawo cikin kanta is 500k,
"Unbelievable..." Yarinyar ta fada Tana komawa seat dinta, shima safwan komawa yayi inda ya taso,
"What did you tell her?.." Usman ya tambayeshi, murmushi kawai safwan yake without saying a word, itama yarinyar Tana komawa seat dinta kawarta tace
"Me ya fada maki?.."
"Rabu da banza...wai in bashi phone number Dina...ban bashi ba..." Tafada Tana tura abinci daga gabanta alaman she's no more eating the food, juyawa tayi zuwa seat dinsu safwan suka hada ido dashi ya kashe mata Ido daya.

Bayan sallah magrub nana na zaune a dakinsu sanye na wando na Jean but gwanjo that looks good on her sai singlet pink Tana cin abunci while Maryam Tana zaune kan praying mat da alaman ta idar da sallah sai adua take, sallama akayi a bakin Kofar nana ta amsa Tana Kai spoon din indomie bakinta, wata tace ta shigo tace
"Wai big mama tace nana tazo..." Ta fada mata atakaice, da sauri  nana ta Mike ta fita Maryam tabi Bayanta da kallo, har dakin su big mama yarinyar ta rakata Sannan ta koma ita kuma nana ta shiga ciki da sallama, amsawa sukayi suna kallon ta, su uku né daya Tana kwnace Tana chatting while Dayan idanuwanta kan Kayan kallo sai big mama Tana zaune, nana Tana shiga ta bude baki saboda ko a cikin gari bata taba ganin daki daya sha Kayan gayu irin nasu ba, komai na dakin looks expensive, cikin respect nana ta gaidasu suka amsa, without wasting of time big mama ta dauko wata Leda ta mikawa nana, jiki na rawa nana ta amsa Tana budewa taga kwalin wayar sabuwa dal, idanuwa ta zaro looking so speechless,
"Yau Dana ga phone dinki sai nayi tunanin beautiful babe kaman ki should not use such a small phone, ..so sai nayiwa wani kanina magana ya sayo maki wannan...kiyi managing zai Kara maki babba nan gaba..." Big mama ta fada mata
"Yanzu wannan nawa né?.." Nana ta tambayeta sounding out of word,
"Eh mana.,indai Ana tare wannan is small...iPhone x sai nasa an saya maki...ki kwantar da hankalinki, godiya nana tayi Wanda yasa big mama Kara Jin dadi, da sauri ta Mike ta Kama hanyar dakinsu, duk Wanda yanda ganta yasan she's in a good mood.

Pls Ina bukatar aduar ku, wata antyna bata da lafiya zaayi mata surgery ranar Friday, pls am begging ku sata a prayers Allah yasa ayi mata a saa Sannan ta dawo gida lafiya. Pls no prayer is small, nor matter how little kuyi mata Dan Allah, ko bakuyi mata adua ko bata comment ba, just  say Allah ya bata lafiya and am grateful. Thanks.12💙💜💛❤️💚
Sirrin wasu gayun
💜💛💚💙❤️

® zuwairat (ummumaryam)

1️⃣2️⃣

Don't read if you didn't pay, if you do you owe me,
Kar ki karanta baki biyaba in kika karanta na biyoki 🙅🏿

Dedicated to my anty....your love is unconditional, Allah ya kara rufa maki asiri ya doraki Kan makiyanki Ameen.
Chapter 33 · 0% Book details