Sashe 82
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Nana kam Tana dawowa hostel bata wuce dakinta ba ta shiga dakin big mama da gudu, Tana shiga tace
"Anty finally...I succeed...I wont go back home sai anyi exam..." Tafada cikin farin ciki har da jumping, idanuwa big mama zaro ta Mike tsaye looking so happy tace
"Oh,.,baby you make so happy today...dole in baki kyauta Yanzun nan..." Tafada Tana juyawa, bag dinta ta dauko ta bude ta zari 10k ta mika mata,
"Gasu ki kashe alla yau Din nan..." Idanuwa nana ta zaro tace
"All?.." Ta tambayeta cikin excitement,
"Yes all...ai you have make me happy.,you have showed me you're equal to the task...so dole in gode maki..,dole in nuna maki appreciation Dina..." Tafada Tana girgiza boobs dinta, tsalle nana ta daka cikin Farin ciki, kallonta big mama tayi tace
"Pls sweetheart stop jumping sabida wannan chicken change...you're now automatically rich...Don haka better learn how to spend..." Tafada mata, ko kadan nana bata tambayeta which work ba, Sannan deep down she knows big mama zubin karuwai gareta but daman ita she loves classy things Don haka she don't care,
"Wannan weekend din gidana zan kaiki kiga what big girls are about..." Big mama ta fada mata, tsalle kawai nana take Tana Jin dadin rayuwar ta, ko kasan bata tunawa da mahaifiyar ta data bari cikin hawaye, Don sanda ta fiddo bag dinta sai na mahaifiyar ta tace
"Pls nana...ki dinga leka gida.." Ta amsa mata da tou amma deep down sai tace
"Ba sai kin ganni ba?.. Allah ya rabani da gidan wahala..." Tadata cikin ranta as she was going out, juyawa tayi ta kallo mom dinta Tana tunanin
"Ai dole tayi hawaye house girl will be gone for many weeks....." Tafada cikin ranta, ko kadan batayi tunanin her mom is crying because of love and affection ba, kawai she's thinking Tana kuka né sabida babu Mai taimaka mata da aikin gida.
A hospital kam duk wand yaga alhaji bello yasan he's in big tashin Hankali, sai up and down yake yana. Zarya a corridor, duk Doctor daya gani sai ya tambayeshi ya yaron yake sai ace har Yanzu basu gama aiki ba, yana nan tsaye har kusan 3 hours har abokinshi ya tafi gida ya dawo shi yana nan, ya zauna for one minute ya Mike haka ya dingayi har kusan 3 o'clock, tunawa yayi da matarshi yayi tunanin she wil be thinking yana katsina, waya ya fiddo ya fada mata abinda yafaru that yana hospital tun wajen 11:30am, salati tayi saboda Jin voice din mijinta. Wani Doctor né ya fito yana cire glasses dake face dinshi, da sauri alhaji bello ya nufi inda yake yana cewa
"Pls tell me some good news.." Yafada yana zufa, ahankali Mutumin yace
"Alhaji calm down...abun né sai ahankali...yana da head injury so dole a kula kar jini ya hade da brain..we're trying our best...,". Yafada cikin respect,
"What are he's chances ?.." Alhaji bello ya tambayeshi,
"He will be alright...but..." Sai kuma yayi shuru,
"But what?.." Ya tambayeshi idanuwanshi waje,
"Sir let's go to my office..." Yafada mashi, babu musu alhaji bello ya bishi har office din zama Doctor yayi Sannan ya fara cewa
"There's something we found out..part from the car accident..da akwai abinda ya taba samun Brain dinshi...cikin kanshi kaman an taba buga mashi Abu...so wannan abun yayi sanadiyar haukacewarshi...amma during the surgery Allah ya bamu ikon rectifying wannan vein daya samu matsala..." Yafada ahankali, idanuwa alhaj bello ya zaro yana cewa
"You mean if he wakes up he won't be a mad man anymore?.." Ya tambayeshi sounding so surprised, ahankali Doctor ya daga mashi Kai tare dacewa
"Insha Allah...I am hoping so... "
"Ikon Allah...wannan is surprising..." Alhaji bello Yafada sounding out of words,
"Yes sir,,,Allah né da ikonsa...am sure it's because of this that Allah made him run into your car?.. Kuma the guy was lucky it was you ..Don wasu da dama won't do anything..." Doctor din ya fada cikin yabawa alhaji bello, shi kam alhaji bello har lokacin bai bar mamakin abinda Doctor yace ba, he's so happy he brings an end to someone's suffering, babu abinda yake cewa sai alhamdulillah, karfi hudu da yan mintuna matarshi da mufida sai dansu suka shigo hospital din da makeken food warmer, mufida rungume sad dinta tayi ta fara kuka ganin yanda ya rame lokaci guda Abunka da Wanda baison tashin hankali, rarrashi ta ya shiga yi
"Daddy how is he?.." Ta tambayeshi cikin kuka,
"He will be alright..." Ya amsa mata,
"Allah ya bashi lafiya daddy..." Wanta ya fada mashi, amen ya amsa kawai, hajiya kallon shi tayi tace
"Alhaji muje dakin Doctor kaci abinci..." Tafada mashi, ahankali ya girgiza mata Kai tare dacewa
"Right now ko ruwa ban iya sha...naga tashin hankali né yau...the poor mad man was so hurt..." Yafada cikin damuwa,
"Oh mahaukci né?.." Hajiya ta tambayeshi full of surprise,
"Yes..." Ya amsa mata, mufida lumshe idanuwa tayi feeling so proud to have such a perfect person as her father,
"But Doctor yace an gano inda asalin abinda ya haukatashi yake..so an gyara..."
"Wow dad...alhamdulillah..." Inji yayan mufida, itama mufida dadi taji, itadai hajiya kawai tanason mijinta ya Dan ci abinci sabida yanda ya rame is so scary.
A kauye kuma mamanmu da kanta ta dafawa Fatima kaza da daddwa da Kayan yaji Sai kuma enough pepper, luckily Fatima taci kuma batayi amai ba, Tana gama ci mamanmu tasa aka Kai mata ruwa cikin bathroom tayi wanka Sannan ta kwanta, haka mamanmu ta zauna Tana kallon ta, kawai she's feeling so weird a jikinta which she don't know why, kawai sai ta danganta abinda take ji da cikin Fatima, kawai she's thinking labarin cikin Fatima ke sata Jin wani irin, not knowing it's because of her son that's lying in somewhere strange, ahankali ta Mike ta fita while praying in her heart. Ita daman kaman prayer is her best hubby, any slightest Abu sai adua, it's because of her prayer har aka gano abinda akayiwa danta spiritually, so many people don't heal in akayi masu Abu spiritually sabida babu Mai gani sai Allah, Amman due to prayers din mamanmu su Doctor na ganin kan habib suka ga wannan hitted vein dake cikin kanshi.