Sashe 91
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan big mama ta dawo daga gidan safwan ta shiga dakinta da wannan makudan kudin, 700k ta fidda ta ajiye sauran da niyyar ta Kai bank da safe, wayarta ta dauka tayi dailing number nana da yau bata shiga dakin da dare ba, Don ko big mama bata nan her friends are always around Wanda take tare dasu, tou wurinsu Nana ke shiga ta kwanta abinta Tana latsa phone dinta amma yau bata shiga ba, Tana ganin call din big mama ta Mike zata fita, Maryam dake kwance Tana kallon yanayin nana ta kalleta tace
"Nana sorry am interfering...amma pls what's wrong with you..." Ta tambayeta, nana dake tsaye kusa da bakin Kofar fita shuru tayi not knowing what to tell her,
"me kika gani?.." Shine Abunda nana ta fada mata, ajiyan zuciya Maryam ta saki Sannan tace
"Nana kindai San dukda kin yardani I know you in and out..nasan when something is wrong with you...nasani in kina cikin damuwa...amma if you don't want to tell me shikenan..so am prying dukda you warned me to stay away..." Maryam ta fada mata cikin sanyinmurya, nana bata ce komai ba ta fice daga dakin zuwa dakin big mama, da sallama ta shiga big mama ta daga Kanta ta kalleta, taga she's weak and look so dull, hannu big mama ta daga mata alaman she should come close, babu musu ta zo ta zauna kusa daita kanta kasa,
"yar albarka...kina da saa..,kinga guy din kuwa?.. Wallahi he's so young and hot...you're lucky be ma tsoho bane..." Big mama ta fada cikin duniyanci, shuru nana tayi kanta kasa, nana is a stubborn girl amma her stubbornness nada limits, amma any child that makes her mother shed tears shall shed more than that of her mother, duk yarinyar da zataga gidan iyayen ta ba wajen Hutu bane will surely learn more, and any pikin way say him mama nogo sleep..him to no go sleep at all, kudi big mama ta dauko ta ajiye gabanta Tana cewa
"Baby check this out..." Big mama ta fada mata Tana dariya, idanuwa nana ta zaro Tana kallon wannan makudan kudi da ko a film bata taba ganin irinsu ba,
"Yanzu anty wannan nawa né?.." Ta tambayeta out of excitement,
"Yes it's all yours...kina da saa...Wallahi am sure zaki samu Kari in kinje...kawai ki nuna you're equal to the task,.?.kar ki nuna gajiyawa...ki nuna Kema kin iya..." Big mama ta fada mata Tana girgiza mata kirji, shuru nana tayi Tana kallon kudin kawai
"Daman Allah ya taimaka your boobs is full, kawai gobe zan shiga kasuwa in samo maki wasu new design Arabian gowns sai ki saka kije..pls don't disappoint me..yace indai ba kiyi ba he will get he's money back...but if you ride him well am sure har bonus zaki samu...kinji kou?.." Ahankali nana ta daga mata Kai alaman eh, kanta kasa Sannan hannunta kan kudin but her eyes on her chest, daman Tana da cikan kirji fiye da most of her age mates, if ta saka Kaya daga nesa boobs dinta ke reflecting before anything else, hakan yasa ko da Tana gida mom dinta bata yarda ta saka vail sai hijab amma dayake she's stubborn at times sai ta fita da vail cikin bag dinta Don ta saka in ta fita. It was the boobs and her beauty that attracts her to big mama, tun farko da big mama ta ganta she loves yanda take kuma tasan she will bring millions, tasan duk client da zata bawa nana will be a lucky one,
"Yanzu me zakiyi da kudinki?.." Big mama ta tambayeta, shuru tayi not knowing what to say, before Tana tunanin kudin bai wuce 150k kaman yanda tace amma 700k is worth dying for,
"Hmmm Nima anty basan abinda zanyi dasu ba, it's a lot..." Tafada kanta kasa,
"Don't worry...when kika fara samun lots of money zaki San what to do with it...Yanzu dai you're lucky you're connected...abinda yanmata da dama suke néman Yanzu its connection ke kam Allah ya baki..just be wise not to play with it..." Big mama ta fada mata, shuru nana tayi for a while Sannan tace
"Anty Yanzu babu lecture kenan...Yanzu bazasuyi magana ba?.."tafada kaman zatayi kuka, dariya big mama tayi tace
" They won't know you're gone kuma luckily parents dinki sunzo last week da wuya su dawo this week Don haka kawai ki kwantar da hankalinki, kawai ki hangi dadin da zakisha...ga kudi ga dadi...ga hutu...my dear you have made it..." Big mama ta fada mata, ajiyan zuciya nana ta saki tare da lumshe idanuwa, big mama sai kallon ta kawai take Tana tunawa da safwan, tasan safwan is such a hot dude amma da Kyar if ya taba samun mace kaman nana, kawai dai big mama is selling nana sabida koda taje ta kalli ring din hannun safwan and tasan he belongs, most girls dake tarayya da irinsu later die badly amma dukda hakan dayake she's heartless bata damu da abinda zai iya faruwa daita ba, kawai all she wants is the money.
Aisha kam tafi minti talatin Tana tafiya Sannan ta yanke jiki tafadi kasa, dayake Allah bai kaddara jikinta zai wahala ba bata hau kan titi ba, gefen titi ta fadi mutane dake wajen sukayi kanta da gudu suna kokarin kaita hospital tace ga garinku nan babu Wanda yasan actual cause of death, family dinta kuma sun shiga tashin hankali Don sun San inda zata amma da aka Kira number dinta yana ringing ba'a dauka, gidan kawarta sukaje akace masu tabi danuwanta zuwa family house dinshi kasancewan she told her friend she was going out da cousin dinta Amman babu suna, Sannan ko da suna basu da wani evidence against him, wajen karfe tara na dare alhaji musa ya Kira safwan yana tambayanshi if he's the one da suka fita da Aisha amma yace he's not the one, kiran number dinta aka dinga yi amma tun lokacin da safwan ya amshe wayar hannunta ya wulla cikin aljihu bai bata ba Don hakan wayar na gidanshi, suma wayanda suka dauketa sun rasa inda zaa kaita saboda babu yanda zaa gane inda ta fito babu phone a bag dinta, cikin waya aka dinga daukar picture din gawarta Ana tambayan Wanda ya santa, gidan Mai unguwar area din aka Kai gawarta da niyyan zaa rufeta da safe indai ba'a gane iyayen ta ba,luckily wasu school mate dinta sun gan pictures Din sukayiwa iyayen ta magana, cikin wannan daren aka kawota gida, mahaifiyar da alhaji musa sunsha kuka sun godewa Allah saboda tashin hankali da suka shiga, mahaifiyar ta inspecting jikinta ta dingayi Tana kuka amma babu komai sai marin da safwan yayi mata several times da yasa face dinta kumbura, she cried in a pitiful way, alhaji musa ya Kira safwan da kanshi ya fada mashi anga gawan Aisha that zaayi janaizarta karfe nine da da safe, he showed he's sympathy that babu Wanda zaisan he's responsible for her death, har da kukanshi yana cewa, He have intentions to marry her alhaji musa yace ai it's not late ga kanwar Aisha, ya amsa mashi, safwan ajiye wayar yayi yana tunanin Yanzu if hes poor ko maganar baisa yayi ba balle a bashi,
"Kudi kudi kudi..." Yafada yana kwance yana dariya sosai, mikewa yayi ya leka dakin yaga kudi ta koina kaman swimming pool, maidawa yayi ya rufe ya fita daga dakin part din Inna ya shiga da sallama, asiyace ta kalleshi without answering ita kuma Inna ta Mike zaune Tana kallon shi Don tunda suka zo gidan kaman yau né karo na hudu da ya shiga part din Inna, waje ya samu ya zauna duk sai binshi suke da Ido,
"Ke kullum sai nayi maki maganar gaisuwa kou?.." Yafada yana kallon asiya,
"Ina wuni?.." Ta gaidashi, baki ya tabe ya kalli Inna dake kallonshi ba ko kifatwa Don har Yanzu she remembers hearing a girls screaming da kuma nashi ihun, kawai she cant believe what is happening, is he a rapist, kawai she's having different thoughts cikin ranta,, zata bude baki tayi magana yayi saurin cewa
"Wai Inna kinji anyi rasuwa?.." Ya katse ta Don yasan what she will be asking him about,
"Rasuwa kuma?.." Inna ta tambayeshi diverting her attention from the first thought,
"Eh ance Aisha ya rasu..." Da sauri asiya ta Mike ta rushe da kuka Tana salati, tagumi yayi yana kallon yanda suke hawaye both asiya da Inna, ahankali ya Mike ya zame ya barsu nan zaune ya koma part dinshi, cikin same kudi jinin Aisha ya debo kusan 400k ya shirya ya ajiye Don ya kaiwa iyayenta.
Thanks.32💚💜💙💛❤️
Sirrin wasu gayun
💚💜❤️💙💛
® zuwairat (ummumaryam)
3️⃣2️⃣
Don't read if you didn't pay.