Sashe 26
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Habib kam har gari ya waye bai kafta ba, idanuwanshi waje daya yana tunanin halin da safwan da usman suke ciki, sai adua yake Allah ya sa sufi karfin zuciyar su, Karfe 8 suka isa garin Kano Don tunda motar su ta tashi Karfe 6 bai tsaya ba sai Yanzu, yana sauka ya samu adaidaita ya fada mashi inda zai kaishi, basu tsaya ciniki ya ba ya hau sai unguwar su, Karfe goma saura ya iso unguwar su, bai Bari aka shiga dasu cikin gida ba ya tsaya wajen gidan alhaji Ibrahim ya saka hannu cikin aljihunshi zai fiddo kudin Mai adaidaita sai yaji wani Abu, to he's widest surprised yana fiddawa yaga wannan zoben da aka basu, idanuwan ya zaro har Mai adaidaitar yana tambayanshi if he's alright, bai ce komai ba ya bashi kudi ya wuce ya wurgar da zoben cikin gutter yana cewa
"Leave me alone..." Yafada har wani dayazo wucewa yace
"Habib lafiya dai kou?.." Bai kalleshi ba ya wuce Kofar gidan alhaji Ibrahim yayi knocking, duk Wanda ya ganshi yasan ba cikin hayyacinshi yake ba, duk ya rame kaman bashi ba, knocking yayi a bakin gate din gidan Mai gadi ya Dan leko tare dacewa
"Lafiya dai?.."
"Eh...inason ganin alhaji né..."
"Bayace baison ganin ku ba....wai meyasa Baku da zuciya?.." Idanuwa habib ya lumshe tare dacewa
"Dan Allah ba roko na zo yi ba...gidan mu za'a saidai shine nace Bari in fada mashi ko zai saya..." Habib ya fada mashi, shuru Mai gadi yayi kaman Mai tunani Sannan yace
"Ka jirani nan..." Habib jingina yayi da bango yana yiwa unguwar kallon karshe, he has decided to move away, yanason ya maida mom dinshi kauye wato asalin kauyen dad dinshi dake cikin kauyukan Kano, yasan he might not survive Don haka yayi deciding ya saida gidansu mom dinshi taja jalli dashi, bayason ta Kara amfani da ko sisi daga kudin da ya samo daga wajen alhaji idris, he wants to make sure she's alright before he dies. Bayan kaman minti biyar maigida ya fito yace
"Ka shigo ciki..." Yafada mashi, jiki na rawa habib ya shiga cikin gidan for the very first time, tsayawa yayi Maigadi ya kulle gidan Sannan ya shige gaba har inda alhaji Ibrahim ke hakimce kan carpet, durkusawa habib yayi a gaisheshi Sannan ya fada mashi abinda ke tafe dashi, alhaji Ibrahim kallon yanda jikin habib ke rawa yayi yace
"Kai da fatan Kana lafiya?.."
"Eh..." Habib ya amsa mashi
"Gidan daki nawa né?.."
"uku da kitchen da kewaye..." Ya fada mashi,
"Tou meyasa zaku sayar?.."
"Jalli zamuja..." Ya amsa mash atakaice, kallon shi alhaji Ibrahim yayi for a moment yana ganin yanda yake zufa yace
"Sai ku koma Ina?.. Don banason in saya kuzo kuna damuna..." Da sauri habib yace
"Aa...hakan ba zai faru ba...kauye zamu koma da zama..." Ya amsa mashi, Maigadin shi ya kalla Sannan yace
"Ka dai ji..kaine sheda...dukda nasan ba wani gidan kirki bane banason hayaniya..."
"Ai alhaji nine sheda..."
"Shikenan kaje gidan alhaji labaran kuwuce dashi zuwa gidan nasu..yayiwa gidan kudi sai kazo ka amsa in yayi maka..." Yafadawa habib da Maigadi shi, da sauri habib ya Mike shima maigadin ya bi bayanshi. Tare suka fita sukazo daidai gidan habib kasancewan shi alhaji labaran dinlaline na gidaje da filaye Sannan gidanshi gaba yake da gidansu habib,
"Dan Allah kaje ku taho dashi...nan né gidan..." Habib Yafadawa maigadin,
"Tou shikenan..." Maigadin ya amsa mashi, ya wuce, mamanmu dake zaune cikin gida naji kaman muryar habib tayi saurin mikewa, habib na shigowa ita kuma tayi hanyar zaure, hadewa sukayi tayi saurin rungume danta tare da sakin ajiyan zuciya, tare dacewa
"Allah Alhamdulillah...ka maidomin Dana lafiya..Yanzu hankalina ya kwanta..." Tafada cikin tsananin farin ciki, kawai bata ankaraba taji hawaye Bayanta, da sauri ta daga kan habib dake rungume da jikinta kaman she's his life saver tayi taga duk yanayin shi ya Chanza, sai lokacin ta Lura dashi sosai
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...modibbo me ya sameka?.." Ta tambayeshi cikin tsananin tashin hankali Tana kallon face din danta dayayi fading, kura mata Ido yayi yana kallon ta, he can't believe they asked him to kill this wonderful woman for worldly things, girgiza shi tayi da karfi tace
"Nace ka fada min...meya faru?.." Ta sake tambayan shi, ajiyan zuciya ya saki yana cewa
"Mamanmu...Dan Allah kiyi duk yanda nace...Dan Allah mamanmu inason mu bar garin nan yau ba gobe ba..." Ya fada yana goge hawayen face dinshi, da sauri tace
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun....modibbo ka fadamin abinda ke faruwa...Dan Allah ka fadamin ka tada min hankali..." Tafada kaman zatayi kukan itama,
"Kawai kar ki tambayeni Don Allah...Dan Allah kiy yanda nace..." Yafada cikin new tears,
"Naji..zany yanda kace..amma Dan Allah ka fadamin abinda ke faruwa...Wallahi duk ka tadamin hankali..." Tafada voice dinta na rawa,
"Yauwa mamanmu..dan Allah kar ki fadawa kowa inda zamu...Dan Allah mamanmu ko bayan Raina kar amshi komai daga wajen su safwan..." Hannu mamanmu ta Dora a Kai saboda yanda ya furta wnnan maganar, tasan something very high is happening amma she can't point a finger at it, ba karamin tashin hankali ta shiga ba Jin statement din habib, kuka ta farayi Tana cewa
"Bari inj wasu safwan su fadamin..." Bata karasa ba yace
"Dan Allah mamanmu..Dan son da kikewa annabin rahama...kar komai ya hadaki dasu...nayiwa alhaji Ibrahim maganar gidan nan...anje a kirawo alhaji labaran dinlali...Dan Allah mamanmu ki shiga ciki ki tattara duk abinda kike buka..." Yafada sounding so serious, matar Sanin danta is not a child that mean harm yasa tayi shuru ta juya ahankali amma bata bar hawaye ba, ba komai take wa hawaye ba sai Don tasan da akwai babban Abu amma danta yaki ya fada mata, yaranta mata ta dake tsaye suna kallon yayansu yana kuka ta Kira suka shigo dakin,
"Ku tattara kayanku..." Shine abinda ta fada masu,
"Mamanmu su anty salaha fa?.." Inji Wata daga cikin kannenshi da zata Kai shekara 18,
"Karki damu..kuyi sauri kushrya zan kirasu Yanzu..." Yafada Yana fiddo waya dake cikin aljihunshi at the same time yana goge sweat dake keto mashi,
Thanks.9❤️💛💙💜💚
Sirrin wasu gayun
❤️💚💙💛💜
® zuwairat (ummumaryam)
8️⃣
Don't read if you didn't pay
Dedicated to my anty....you shall eat the fruit of your labor Insha Allah .