← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 162

Sashe 28

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Su safwan kam basu iso Kano ba sai bayan sallah magrub, alhaji idris gidanshi ya shiga yayi parking suka fito,
"Bari driver ya Kai ku gida..Yanzu kun zama big boys...you shouldn't travel in tricycle..." Yafada masu yana fitowa, da gudu yaranshi suka fito har da yan biyun nan suka rungume babansu, safwan tsayawa yayi yana kallon wannan yanmatan yana imagining yanda jikinsu yake, kawai Yanzu he can picture a woman naked just by looking at her, he can picture them from head to toe saboda wannan yarinyar da sukayi tarayya Daren jiya ta bar mashi komai ya gani Sosai, he told her he wants to see how a woman look from inside out and ta tsaya gabanshi naked from the back then she turn for him to look at her back then she lay flat on the bed with her legs wide open, sai da ya kalla to he's satisfaction Sannan ya haye kanta, duk tunanin da yake idanuwanshi kan daya daga cikin yan biyun Wanda yaji Ana Kira amra, kura mata Ido yayi yana kallon from her white feet to her silky neck, sai da suka gama hugging dad dinsu suna néman tsarabarsu yace masu su shiga ciki he's coming, juyawa sukayi safwan yabi bayan ta da kallo, ahankali ya daga hannunshi ya Kai saitin groomed beard dinshi yana shafawa ahankali,,juyawa alhaji idris yayi yaga safwan na kallon yarshi amra da bai hada da kowa ba a duniya kaman babu gobe, hannun alhaji ya daga yayi waving a face din safwan amma Ina safwan yayi nisa a tunani how she will look without clothes and with him besides her, ganin safwan baisan alhaji idris nayi ba yasa alhaji idris fusata ya daga hannu ya dauke shi da Mari,
"Kai are you mad?.. " Yafada in and angry mood that changes he's eyes color in and instant, da sauri Usman dake kallon safwan tunda ya kurawa yarinyar Ido yaja da baya saboda tsoro idanuwan alhaji idris, safwan da ya dafa cheek dinshi ya daga idanuwa ya kalli alhaji idris Sannan yace
"Sorry...ni ba ma ita nake kallo ba...hankalina na wani wajen..." Yafada face dinshi daddaure, nuna shi alhaji idris yayi Sannan yace
"Wallahi kan yarana sai in kashe rai dubu...don't ever try anything stupid with my children..." Yafada atakaice, Dan murmushi safwan ya Saki yana tunanin yanda ya basu yanmata jiya sukayi yanda suka gandama dasu and now he's here sounding like a good man
"Dan Allah alhaji kayi hakuri....you will never have any problems with me..." Yafada mashi sounding calm
"Good..." Alhaji idris ya fada Sannan ya juya ya kalli Usman ya nuna shi da yatsa Sannan yace
"Kai ma...don't have anything to do with my family...ko a mafarki kar Inji ko gani...if not you and your entire family are dead...am I communicating...." Ya fada cikin tsananin bacin rai Don har lokacin idanuwanshi basu koma normal ba saboda bacin rai
"Yes sir..." Suka fada mashi, juyawa yayi a fusace yana cewa
"Let me talk to the driver..." Ya fada yana barin su nan tsaye, wani irin kallo  safwan ya bishi dashi
"Kaji wannan Mutumin...nashi yaya are special kenan..." Inji usman dake kallon yanda safwan ke kallon bayan alhaji idris,
"I will be he's worst nightmare..." Safwan ya fada cikin wata irin murya. Few minutes da shigan alhaji driver yazo ya bude masu wata mota suka shige ya  fita dasu daga gidan kowannensu rike da bag dinshi dake dauke da sacrifice yard da aka basu, Sannan hannunsu dauke da wannan zoben.  Suna zuwa unguwar su aka ajiyesu cikin wannan dunkulelen mota mutane suka dinga kallon shi, suna shiga lungun su aka dinga tambayan su meyasa Habib ya saida gidansu ya tashi, kallon juna sukayi da usman
"Eh Wallahi...munce kar ya saida yaki...mudai Alhamdulillah mun samu aiki...babban aiki..." Usman ya fada masu, murna suka farayi masu, shidai safwan feels sad saboda habib, tsoki yaja ya Kama hanyar gidansu, Kofar dakinshi ya bude ya ajiye bag din ya maida ya kulle Sannan ya shiga cikin gidan,lokacin garin yayi duhu amma da akwai nepa, da gudu sisters dinshi ta rungume shi Inna ta fito daga daki ta kalleshi from head to toe taga babu komai hannunshi, she was expecting to see him da manyan ledoji,
"Wai ya akayi ka dawo haka?.." Ta tambayeshi Tana watsa mashi kallon banza, durkusawa yayi yace
"Inna Ina wuni..." Ya gaisheta
"Nace ya akayi ka dawo haka?.. Hala Baka samu aikin ba?.." Ta tambayeshi without answering his greetings, idanuwa yayi rolling tare da mikewa yana cewa
"Na samu mana..."ya amsa mata atakaice,
"Tou in ka samu me kakeyi a gida?.." Ta tambayeshi sounding so pissed up,
"Haba Inna ki tambayeni irin aikin mana..or better still ki tambayeni hanya..." Bai karasa ba kallon banza Inna ta watsa mashi tace
"Ai ban da hankaline shi yasa ban tambayeka ba..."
"Ni bance haka ba..kawai na bar gida tun shekaran jiya kuma na dawo baki tambayeni ya hanya ba..balle ki bani ruwa in sha..." Bai karasa ba tace
"Lallai wannan yaron...ka girma...ni kake datsawa magana haka?.. " Tafada cikin bacin rai, if before né he will start begging for forgiveness amma yau harde hannu yayi a chest alaman I don't care, kallon shi tayi taga kaman ba safwan ba, duk ya wani Chanza mata, chanjin da batasan na meye ba, 
"Yanzu dai so kake ka nuna min ka girma...ba komai Ai..." Tafada Tana komawa dakinta, shima ficewa ya koma dakinshi yana tunanin who's will be he's first victim, yard din ya fiddo ya bude yana kallon girmanta, waje ya fito ya rike waist yana kallon mutane dake wucewa, yana nan tsaye ya hango yar Wata neighborhood dinsu ta taho, yarinyar zatayi 14, yasan she will still be a virgin, kiranta yayi tazo da sauri saboda Tana girmama shi,
"Habiba dan Allah ki amso min madara shagon shamsu, in kin zo ki ajiyemin cikin daki..." Ya fada mata, babu musu yarinyar ta amshi Dari biyar dake hannunshi tace
"Yaya na nawa?.."  Ta tambayeshi
"Ki sayo na Dari..." Ya amsa mata yayi kaman ya shige cikin gida, yarinyar da sauri ta bar wajen saboda itama aikenta akayi a gida, yana ganin ta bar wajen yayi ya dawo ya shiga dakinshi ya dauko yadin ya tsaya bayan Kofar, bayan kaman minti goma yarinyar ta dawo ta tsaya bakin Kofar tayi sallama taji shuru, idanuwa yayi rolling yana cewa
"I said step Inside..." Ya fada cikin ranshi, yarinyar kaman taji ta Dan leka dakin ta ajiye madara da chanzi ta daga Kai ta ga mutum tsaye, zata bude baki tayi magana safwan ya yarfa mata yadin from head to toe, ban karewa yarinyar tayi for like 1 minute Sannan ta cire yadin daga kanta da hannunta ta fita daga dakin tayi hanyar gidansu, babu Wanda yaga both shigarta da fitarta, har ta isa gidansu bata ce komai ba, ta hadu da wasu friends dinta sunyi mata magana amma no response, safwan saurin nade yadin yayi ya maida cikin bag dinshi ya fito yana kalle kalle, duk Wanda ya ganshi yasan bai da gaskiya, sai zaro idanuwa kawai yake gabanshi na mugun faduwa, leka dakin yayi ko zai ga kudi yaga babu komai. Tsayawa yayi dukda Dan iskar dake busawa he was sweating.

Yarinyar kam yana shiga gidansu ta samu waje ta zauna, idanuwanta bude sun Chanza yanayi, mahaifiyar yarinyar fitowa tayi daga daki dayake duk suna ciki suna kallon film
"Wai habiba yaushe zakiyi hankali?..' Na aikeki kinzo kin zauna babu magana kuma kin shigo babu sallama..." Matar ta fada cikin bacin rai, yarinyar na zaune yanda take bata ko motsa ba, tureta mahaifiyar ta tayi Tana cewa
"Habiba dake nake fa?.." Matar ta fada Tana turata sai taga yarinya tayi baya ta fadi kasa, nan ta saki salati tare da ihu Tana kiran a taimaka mata, before you know it har gidan ya chika da mutane, wata tsohuwar mata ta amsheta a hannunta Tana kallon yanda idanuwa habiba that ita Kadai tasan what she's seeing and going through because she's battling for her life,
"Ku taimaka min..." uwar habiba Tafada cikin matsanacin kuka, tambayanta akayi abinda ya sameta amma habiba batayi magana ba kuma she's breathing normal saidai idanuwanta da suka kafe waje daya da kuma Chanza kala, uwar yarinyar sai kuka take Tana fada masu abinda ya faru wai ta aiketa da sauransu, nan mutanen da suka ganta suka dinga cewa
"Ai Yanzu nan muka ganta..." Ai sai wasu suka dinga cewa gamo tayi, safwan dake zaune waje yasan something is happening saboda yaga yanda mutane ke shiga gidan, zama yayi yana zufa sosai saboda fargaba, bai mintuna goma bai leka dakin ba ko zai ga kudi amma nothing, Kofar ya jawo ya rufe ya nufi gidansu Usman yana bashi labarin yayi daya amma har Yanzu shuru,
"Ita yarinyar fa?.." Usman ya tambayeshi,
"Oho...naji uwar Tana ihu...I think something is happening to her..." Yafada babu tausayi or tsoro, suna nan zaune har kusan goman dare suna planning rayuwar su, ita kuma she battled for her life har zuwa goma da rabi tace  ga garinku nan, safwan na dawowa gida ya bude dakinshi zai shiga, irin kudin da ya gani yasa yayi saurin komawa baya yaja kofar ya kulle.

Thanks.10💙💜💛💚❤️
Sirrin wasu gayun
💛❤️💙💜💚

® zuwairat (ummumaryam)

1️⃣0️⃣

Don't read if you didn't pay because if you do you owe me🙅🏿

Dedicated to my anty...wish you all the best in here and hereafter. Bani da bakin godi
Chapter 28 · 0% Book details