← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 118 OF 162

Sashe 118

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Amra kam sai up and down take a dakinta,  kawai she wants to say it yau and get it over with,  tasan tana kaunar limitless and da wuya ta kara samun wani Wanda zata so kaman shi,  she loves the way he talks and everything and above all he's limitless,  the guy with the biggest company in Africa. Kofar dakinta aka bude afra ta shigo, kallon yanda ta fita hayyacinta tayi tace
"wai Meye kika yi zuru kaman mara gaskiya... "afra ta tambayeta, ajiyan zuxiya amra ta saki sannan tace
"wallahi kan limitless ne...yace in ban fadawa dad ba yau bazai kara kirana ba... Gashi wallahi sister I can't do without him... "tafada kaman zatayi kuka,
"sister go and tell him mana.. AI kinsan dole wata rana muyi aure... Don haka tunda ke Allah ya kawo Mai kaunarki sai ki fad'a mashi... "
"you talk as if Bakisan halinshi ba,  zaice despite he's warning na kula wani.. Wallahi am confused... "tafad'a tana dafa goshinta,
"ke dai in kina fada maahi go and talk to him about your Romeo before it's late... Nidai give me your shower gel,  nawa ya k'are..."afra ta fada Tana shige bathroom dinta,  few seconds later afra ta fito ta bar ta nan tsaye,  shahada amra tayi ta fita zuwa part din dad dinta, sallama tayi alhaji Mai saa dake zaune ya daga kai tare da ansawa,
"angel kece?" ya fad'a cikin so da kaunar ta,  duk cikin yarasnhi baiga wacce Allah ya jarabceshi da sonta kaman amra ba, her gentle nature and her obedience is something that makes him love her more,  yana kaunar yaranshi sosai amma da wani abu ya taba amra gwanda wannan abun ya kasheshi, face dinta ya kalla yaga damuwa kwance, hannu ya mika mata yana cewa
"angel waya taba minke... Come to daddy... "yafada yana mata stretching hannunshi,  ahankali ta taka takama hannunshi ta zauna kan hannun kujerar da yake Zaune, massaging hannunta ya farayi yana ceaa
"my angel tell me mana waya taba min ke?..ko so kike daddy yayi kuka?.. " ya fada mata cikin so da kulawa, idanuwa ta Dan Lumshe sannan tace
"ba kowa daddy... Kawai alfarma da yafiyarka zan nema... " ta fad'a voice dinta na rawa kawai. Alhaji Mai saa sai yaji hankalinshi duk. Ua tashi
"yafiyata kuma... Angel tell me ko Meye in ba so kike zuciya ta tabuga ba yanzu... "yafada kaman zaiyi kuka, 
"daddy.. Kace kar in kula kowa.. Na ketara umarnin ka... Har na kamu da son wani... Dan Allah daddy am. Sorry... "tafada trying not to cry,
"inna lillahi waina ilaihi rajiun...angel.   ina kike zuwa har da zaki hadu da wani?.. Ya akayi kika sanshi... Wayeshi... Bana fada maki ni zan nema maku mijin aure ba?.. "ya jero mata questions tun kafin yasan who she's in love with,  yanda yake magana yasa ta fashe da kuka,
"daddy kayi hakuri... "tafada cikin kuka, bai bari ta karasa ba yace
"kar ki bani hakuri... Kunsan dalilin da yasa nake protecting dinku?.. " ya daka. Mata tsawa,  cikin kuka tagirggiza mashi kai, 
"because the world Is a dangerous place.. " nikam I was like laughing in Chinese, shuuuuu see this man ooo,  the way you make your bed is exactly the way you lay on it,  Dan Adam yayi Kadan yayiwa Allah wayau,  if you do to others dole zaayi maka,  the only way to prevent it is by not doing to others,  bakayi ba anyi maka balle kayi,  no peace for the wicked,  ko an samu peace it's just for a while, mata ku zabawa yaranku uba na gari, that's if kema mace ta gari ce because you can wear expensive clothes on slippers.
"it's endtime.... Mutane babu imani yanzu.... Basu tsoron Allah... Shiyasa nace dole ni zan aurar daku da kaina ga wanda ya dace... But you went behind my back and date someone.. Now tell me ina kika San shi and shi waye..dan gidan uban waye shi... "ya fada sounding so Angry kaman ba shi ba,  amra kuka kawai take Don bata ganin mahaifinta haka ba,  the anger in him is something she have never seen tunda ya haifeta,  he always pet them especially her amma yanda yake magana ya mugun tada mata hankali,  da sauri ta Mike Tana cewa
"daddy kayi hakuri... Na hakura... Bazan kara mashi magana ba... "tafada Tana Jan baya, 
"come back here!.. "ya daka mata tsawa,  da sauri ta dawo gabanshi Tana kuka sosai saboda tashin hankali Don ko kadan she's not use to violence.
"nace ina kike zuwa har kika hadu dashi?.. " ya daka mata tsawa
"wallahi bana zuwa koina... Nan gidan yazo... Sai yabini islamiya... Ya amshi number ta... Shikenan.. Wallahi daddy Inason shi shima yana sona... Kuma he's not a bad person tunda yana yawan  zuwa nan wajen ka... "ta fada mashi jikinta na rawa,  surprise look ne kwance kan face dinshi yana tunanin who it could be Don mutane da yawa suna zuwa wurinshi, ko kadan it will be safwan ba, 
"banason long story.. Waye shi... "yafada kaman zai doketa,  da sauri tace
"sunanshi safwan.. Limitless... "ai wannan kalmar is the most frightened word of  the century to alhaji Mai saa,  ji yayi numfashi na neman yi mashi kadan saboda tashin hankali,  dafa kirji yyi zai yi magana amma nothing is coming out sabida trauma,  he can't believe safwan zai biyo baya despite he's careful with him ba,  farat daya ya zabura Don all the things he was talking daga zaune yake,  yana jin actual tashin ya zabura ya Mike tsaye,  da sauri amra tayi baya har Tana faduwa sabida yanda idanuwan mahaifinta ya sauya kala zuwa Wanda bata taba gani ba,  duk idanuwanshi babu fari ko guda duk yayi baki,  kullum he always control he's anger Don kar aga the real him but yau abun ya fi karfinshi,  da gudu amra ta fita daga falon saboda tsoro don bata taba  ganin mahaifinta haka ba sai yau,  Tana kuka ta bar wajen da gudu,  she don't know what exactly to think of,  all she knows is taga yanda idanuwanshi suka sauya kala, wani irin kuka alhaji Mai saa ya saki kman dabban daji, bai San he have such anger ba sai yau,  wani irin zafi yakeji cikin ranshi, kawai Hangen da yake safwan ya riga ya gama da yarshi,  he so afraid of safwan saboda ko shigabansu yasan da zaman safwan saboda rashin imaninshi at times yana kiranshi da successor,  tunda ake cikin kungiyar babu Wanda ke yin abu anyhow sai Safwan, bai taba kai pants sama da biyar ba amma sai safwan ya kai ishirin and more,  kullum cikin fadin misterous death na mutane ake as a results of safwan,  shine safwan yake da daman zuwa ga yaranshi despite komai,  saboda  yaranshi su tsira ya hadashi da big mama, 
"you have touched the lion by the tails,  ..you might be stubborn but I bet you,  you won't live to finish this fight,.."yafada sounding so furious, ko takalmi babu kafarshi ya fita da sauri yana fadawa driver
"open that car...  "ya fada a hargitse while heading for the car.

,nothing much is happening a Bangaren su Mamanmu,  kawai dai sun koma normal life dinsu while little modiibo na kara girma,  Mamanmu kam Tana ciniki sosai kuma kayan gona Allah yasa masu albarka don haka basu da matsalar komai, mamanmu ta saida wasu kayan gona ta kara da jarinta sai ta ajiye sauran Don suci,  ta zamewa Fatima da danta uwa,  uba da miji Don bata bari suyi lacking wani abu kuma alhamdulillah babu wata matsala a gabansu.
Chapter 118 · 0% Book details