← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 162

Sashe 107

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read

Safwan kam yana kwance a bayan mota har suka isa gidan alhaji mai saa,  he was quite all the way, safwan baya behaving bossy da workers dinshi, but it depends on he's mood, yau kam he feels so calm and cool, yadai san ba maganar sleeping with he's fellow man ke dawainiya dashi haka ba, kawai he's feeling so down for Allah knows why, in ba dubawa akayi ba baka taba tunanin da akwai kowa bayan mota, ya kwanta yana dan duba phone dinshi har driver ya shiga ciki yayi parking, bude mashi akayi ya mike zaune yana maida expensive palm sandlers dinshi kafarshi, fitowa yayi looking sleepy, part dinshi ya nufa walking slowly, bako sallama ya yaye curtains alhaji na zaune sanye da singlet, daga kai yayi ya kalleshi sai yaji gabanshi na faduwa, 
"wai limitless how come babu sallama.. Hope you're alright... " ya fada yana kirkiro dariyar kafin hali, ahankali. Safwan ya zauna tare da dora kafa daya kan daya Sannan yace
"am alright... Kawai dai nazo ka bani mafita ne kan wannan sleeping with fellow man...bani da wanda zan yi hakan dashi... " bai karasa ba alhaji ya dinga binshi da kallon haushi yana cewa
"lallai wannan yaron... You're so annoying.... Matar dake bamu mutane you have killed her... Bani da wata hanya... Kawai yanzu kowa will go and look for hes own victim..." ya fada mashi sounding so angry deep down yana aduar he should go soon don yaranshi will soon come in, safwan kura mashi ido yayi yana reading mind dinshi, murmushi ya saki tare da bitting lower lips dinshi sannan yace
"nidai its not my fault... Kawai find way out of this... Bani da wani way da zanyi... Don haka am depending on you... " ya fada mashi hankalinshi kwance,
"gaskiya hakan ba Mai yuwa bane.. Kawai je ka nemo victim dinka... Ai naka da sauki tunda kana tare da matasa... Da ka samu wani ka bashi huge money zai baka baya... Kawai  kasan wa zakayiwa such magana kar bacin suna ya shiga ciki.. Ka lura da masu kwadayi if not anything can happen... " ya fada mashi, safwan kwantar da kanshi yayi yana lumshe idanuwa kaman mai jin bacci,
"hmmm wallahi duk kai ka samu cikin wannan matslar... Wallahi abun yana damuna... " ya fada kaman hes not feeling bad amma deep down he meant what he's saying, alhaji idris yana jin haushi abinda yake cewa, he always blame him this days, kullum sai yace laifinshi ne,
"kai daga yau kar ka kara bani laifi, kaima ai kanason abinda na saka ka... Duk cikin garin kano da kewayenta da akwai matashin da yayi abubauwa da kayi?... you have the largest company in Africa amma kullum instead kayi godiya sai batawa mutum rai.." ya fada mashi cikin bacin rai, baki safwan ya tabe before saying
"kai kawai kana wannan maganar ne because baka da sauran conscience... If abubuwan da muke bai damunka ni yana damuna..." wata yar bazawarar dariya yayi sannan yace
"lallai look who is talking about talking about conscience... A duk tarihin wannan brotherhood babu wanda ke abubuwan da kake...amma you're here claiming to be holy... Abeg tashi ka bni wuri... " alhaji idris ya fada mashi,
"hmmm believe me or not kaine silan lalata rayuwata... Gashi i have to sleep with my fellow man,,, abinda nake ji yana faruwa shi ne zanyi all because of you... Anyway a bar wannan maganar... Inason inyi aure... I want to settle down in samu yara da yawa... Kar mutum ya mutu bai yi auren ba..." yafada kaman he's talking to he's mate, I dariya alhaji idris yayi sannan yace
"that's good news.... Ka samu mata kenan...? " ya tambayeshi,shuru safwan yayi for a while sannan yace
"well not really... Although da akwai wata yar uncle Dina da nakeson aureta saboda fansa..amma kuma i want to marry another one that i will take around the world ..." yafada idanuwanshi lumshe,  yanda yake magana baka taba cew he's talking to an elderly person, shyasa ake cewa yaro da kudi abokin manya,
"hakan yayi ai... Allah ya kaimu lokacin muyi barin naira... " alhaji idris ya fada mashi hankalinshi kwance saboda murna,  shuru yayi yana dan inspecting dinshi, after sometimes yace
"kawai i wish yanzu ina iya auren yanmatan danayi molesting although kwadayi ke kawosu except for rabia... " ya fada cikin sanyimurya, haka nan duk sanda ya kira sunanta he feels so disturb, I especially in ya Tuna she was pregnant for him, this past few months yana yawan tunaninta, bawai because of the pregnancy ko wani abu ba, because yasan zai kara samun yara sosai kawai it's because he feels so bad saboda shi mahaifinta ya bar duniya sannan yana tunanin halin da take ciki da kuma inda take, at times yana kiran line dinta amma bai shiga.
"wai wacece rabia... I think this is the second time you're talking about her... " shuru yayi bai amsa mashi ba, ahanakli ya mike zaune daga kisshinkide da yake yace
"am thirsty.."ya fada yana mikewa,
"help yourself... " alhaji idris ya fada mashi, wajen fridge yaje ya bide ya dauki ruwa ya zuba a cup yana sha, kofa aka bude yaranshi suka shigo, safwan dake shan ruwa ya daga kai yana kallon crush dinshi, I he have been crushing on amra tun First day daya ganta, itama daga ido tayi ta kalleshi, ido daya ya kashe mata tayi saurin sadda kai kasa, pretending yayi kaman hes still drinking wata while he's checking her out, daman tana cikin plan dinshi, har ga Allah he wants to marry her now, don ko kadan he doesn't want to add more sins to himself kan wanda yayi a baya, I at least now with girls, kawai yana son duk abinda zaiyu ya zama abinda ya zama dole a brotherhood dinsu ba abu na son zuciya ba, sake kallon ta yayi, she's so beautiful beyond words, komai nata is  so alluring, alhaji daya bashi baya dan juyawa yayi ya kalleshi yaga ya kafawa cup kai kaman he's still drinking, yarasnhi dai as usual islamiya zasu,  daman yaranshi  basu da friends sannan basu da wurin zuwa daga school sai gida ko islamiya wanda shima is so close to the house, alhaji idris is a person that knows abinda ke faruwa a rayuwa yanzu and he will do anything to protect he's children, shi saboda over protective services dinshi yasa bai iya kai yaranshi abroad don suyi karatu, duk Manyan yaranshi maza suna abroad suna karatu amma matan bai yarda suka je koina ba ko gidan family dinshi basu zuwa don shi kanshi yasan mata sune victim din su su kuma maza victim din violence, da kyar a nemi a bada namiji a cults amma bata kullum cikin benefiting ake daga garesu especially virgins, gashi ya shaku da yaranshi sosai don in kaga yanda yake kaunar nashi hardly ka yarda zai cutar dana wasu amma he's a monster that's afraid to be haunted by he's own deeds. Bayan sunyi mashi sallama suka juya inda amra ta sake kallon safwan for just a second sannan tayi saurin dauke kanta. Amra and afra sune First female children na alhaji idris, duk duniya bai hada twins dinshi da kowa ba because yana kaunarsu fiye da komai, they're 19 years of age duk suna karatu a B. U. K kano, kullum driver ke kaisu sannan ya tsaya ya maidasu, don tsananin alhaji idris bai yarda su shiga cikin mutane ko zuwa restaurant ba a school, In lokacin lunch yayi daga gida ake aika masu da duk abinda zasu ci duk don kar su hadu da mutane da zasu lalata su, one thing he doesn't know is mutum yayi kadan yayiwa Allah dabara, duk yanda ka zalunci wani dole Allah zai saka mashi one way or the other, now safwan has fallen for hes daughter, bai tabbatar he has fallen for her ba sai yau, kwana biyu ya manta daita amma seeing her yau wakens every feeling, kuma yasan he won't have any difficulties saboda yanda itama take kallon shi, when safwan loves you is like the devil himself is in love with you don it is better ya dauki wani abu daga gareka temporarily than yace zai dauka permanently, safwan dawowa yayi ya zauna ya kurawa waje daya ido, hira alhaji idris ke mashi kan yanda zaiyi da matasa kan su amince da batunshi na luwadi shi dai jinshi kawai yake amma hankalinshi bai nan kusa, kawai ya zauna ne don kar alhaji yasan su zai bi, yana son sai ya shafaa sannan ya fita inda he wont think of anything, haka akayi suna ta labari har kusan minti talatin inda alhaji idris yace zai shiga ya watsa ruwa ya fito shi kuma yace zai tafi. Nan dai sukayi sallama while safwan na fada mashj he will let him know duk yanda ta kasance. Jiki na rawa safwa ya fita ya shiga mota Driver ya jashi suka bar gidan, suna fita zuwa daidai islamiyar ya umarci driver din ya tsya, bayan ya tsaya safwan yayi saurin fita ya shiga cikin islamiyar, wurij its huge and beautiful, yaran alhaji idris kawai ke karatu wajen, daga inda amra ke zaune she can see him saboda manyan window dake wajen, dan jujjuyawa ya tsaya yanayi har yaganta, da sauri ya daga mata hannu, mikewa tayi tare da yiwa malaminsu magana ya bata izini ta taka zuwa wajen wannan sexy and cute guy that she can never say no to don tana ganinshi tuntuni amma tamkar yau ta kare mashi kallo don taga handsomeness dinshi sosai, tunda ta taho ya kura mata ido ko blinking baiyi,  yanda yake tafiya is something else, tamkar she's walking for him alone to see, tana zuwa tayi mashi sallama ya amsa yana kallon well beautiful mouth dinta ji yayi kaman ana hura mashi wuta cikin system dinshi,
"hi... " ya fada kaman hes learning how to speak to a lady the first time,
"hi..." itama ta amsa mashi trying to use her best voice ever for the hot dude,
"pls kiyi hakuri i can't help it dole yasa na biyoki nan cikin islamiyar... Kawai taimako daya zakyi min... " yafada yana kallon gaban goshinta dake kwance da gashi
"beauty and the beast... A monster with beautiful children... " yafada cikin ranshi,
"ok... " ta amsa mashi cikin calmness,
"dan Allah banason bata maki lokaci... Sunana safwan limitless... Kawai i want your number... Shikenan pls... " ya fada mata, wannan limitless is something she have heard amma she can't remember,
"ok... " ta amsa mashi sannan ya fiddo phone dinshi ta karanto mashi number dinta,
"finally... " ya fada cikin ranshi sannan ya saki killer smile tare dacewa
"nagode... " idanuwa kawai ta lumshe mashi looking so innocent,
"sai na kiraki... Thanks so much for your time... " ya fada yana kallon ta,  sake lumshe mashi idanuwa tayi tana mashi alaman it's alright da idanuwanta, ba karamin dadi yake ji ba, juyawa yayi
"the way this is going to end depends on your father... If he wants the easy way good and fine... The reverse is the case shima no problem... " ya fada cikin ranshi while stepping out of the gate.
Chapter 107 · 0% Book details