← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 162

Sashe 45

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Safwan tuki yake ahankali cikin gari yana kalle kalle, tamkar a predator looking for its prey ( ladies be warned..kar kuce it's a novel, akwai irin wannan mutane da gaske, wayanda suna fita né Don farauta wasu mutanen,.,in kunne yaji jikin ya tsari) yana cikin zagayen gari har bayan ishai
"Unlucky girl show yourself pls..." Yafada sounding impatient while driving, wasu yanmata biyu ya gani tsaye bakin titi sai tsayar dashi suke, daga nesa ya kallesu ya saki tsoki yana cewa
"Daya kawai nake bukata not two..." Yafada yana wucesu, bayan kaman minti goma ya hangi wata daga nesa, Kayan jikinta sai daukan Ido yake,
"This look like my prey..." Yafada tare da yi mata horn, horn daya yarinya ta juyo gareshi face dinta daya sha makeup ya kalla ya kwace da dariya,
"Zaki aikatu yarinya..." Yafada yana dariya, sake kallon yayi ya saki, dariya yana. Cewa
"Kin fito evening show kenan..." Yafada yana parking kusa daita, yarinyar na ganin beautiful and expensive car yayi gabanta ta saki murmushi ta samu big boy, Dan dukawa yayi yace
"Yanmata how far?.." Ya fada in a human being voice, yarinyar kauda Kai tayi cikin Jan aji tace
"Hi..."
"Yanmata you're too hot ki tsaya cikin wannan dare...were are you heading to". Ya tambayeta,
"I visit my friends that leave off campus...am going back home..." Ta fada da alaman she's a student,
"An turoku karatu amma sai yawon banza..." Yafada cikin ranshi Sannan yace
"Oh pls in rage maki hanya?.. Kin dauke min Zuciya at first sight, .." Yafada mata yana murmushi, Dan kallon shi tayi for a second deep down she's glad she caught a big fish amma sai tace
"Aa nagode..." Ta fada kaman she's not interested,
"Haba yanmata...babu kyau Wulakanci fa...pls ki shigo..." Ya fada cikin pleading, banza tayi dashi har saida ya sake rokonta Sannan ta shiga kaman bataso, motar ya tada yana cewa
"Ni sunana shaheed...am a business man..." Yafada mata Sannan yace
"And you're..."
"Rukkaya musa...I study at buk,,,"
"wow...ashe yar bokoce...so nice meeting you..." Yafada yana mika mata free hand dinshi while driving, kaman bataso ta Dora hannunta a palm dinshi sai ya fara shafa tsakiyar hannunta da yatsan shi, zarewa tayi yacigaba da driving,
"Yanzu rukkaya lets talk..inason ki fadamin how much zan biya in samu duk wannan a gadona from now till tomorrow morning..." Yafada mata Kai tsaye,
"haba malam...daga daukoni sai kace wata karuwa?.. Gaskiya ni ba haka nake ba...kawai ka saukeni..." Tafada sounding serious,
"Am so sorry dear...kiyi hakuri...kawai I was thinking you will collect like 300k for just a night..." Yafada yana bude inda yake ajiye kudi,
"Malam ka ajiyeni nace..." Tafada sounding serious but 300k yana yawo a kunnenta, baiyi parking ba ya fiddo bundle din 1k guda uku ya Dora kan kafarta yace
"Ko in kara?.." Ya tambayeta, shuru tayi bata ce komai ba yace
"I will take that as a yes..." Ya fada yana Kara mata bundle daya,
"Now hope hakan yayi?.." Ya tambayeta, Dan kallon shi tayi ta Dan marairaice tace
"Nidai ina tsoro..." Baki ya tabe yace
"of what?.."
"I don't really know..." Tafada voice dinta na rawa,
"Follow your instincts..." Yafada cikin ranshi Sannan yace
"Baki taba bane?.."
"I was raped one.." Tafada mashi Tana dafe da kudin
"Hmmm don't worry..I will be as gentle as a wool..." Yafada yana kama hanyar da sai kaishi gidanshi.15💙💛💜❤️💚
Sirrin wasu gayun
💛💙❤️💚💜

® zuwairat (ummumaryam)

1️⃣5️⃣

If you read without paying you owe me🙅🏿

Dedicated to my anty....more blessings
Chapter 45 · 0% Book details