← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 162

Sashe 54

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun daga nesa safwan yake kallon takunta, she's so elegant, tafiyarta cikin natsuwa,
"A wicked man with a good children..." Yafada while looking at her without blinking, rabia is such a beautiful and gentle girl, chest dinta ya kalla yaga it's as full as riped mango,
"It will be fun..." Yafada while Tana daf dashi, ahankali yayi wining glass din handsome cute face dinshi ya bayyana, itama she loves this cute guy that is crazy about her, kallon ta kawai yake ta karaso kusa da Kofar shi, idanuwa ya lumshe yana shakan kamshin perfumes dinta,
"Ko Yanzu na mutu Alhamdulillah..." Yafada while relaxing with he's two eyes plugged into hers, ahankali ta saki murmushi daga inda take tsaye Don ko kadan bata da niyyar shiga motar, hannu yasa ya bude mata Kofar mota yace
"Shigo gimbiya..." Sounding so real, ahankali ta girgiza mashi Kai Tana cewa
"Daga nan Ai ya isa..." Bata karasa ba ta marairaice mata yana cewa
"Kam Wallahi ban yarda...ya zaayi inzo in zauna in jiraki for almost an hour Sannan kizo ki barni zaune baki shigowa mu gaisa...gaskiya aa..." Ya fada kaman zaiyi kuka, Dan murmushin Jin dadi ta saki Sannan tace
,"Ai kaga mun kusa fara karatu...in the next ten minutes zaa fara..so it's better mu gaisa sai in koma ciki kar a barni baya..." Tafada sounding so friendly, Kai ya girgiza yana cewa
"Wallahi aa...nidai shigo ko na minti daya né I will appreciate.." Yafada mata atakaice, kaman dai bataso ta zagaya, Tana zagayawa yanayin shi ya sauya, face dinshi yayi frowning kaman bai taba dariya ba, Tana shigowa sai ya saki murmushi,
"Ina wuni.." Ta fada mashi calmly,
"Lafiya lau baby..ya kike ya kowa da kowa da dad dinki..."
"They're all fine and yours.." Ta amsa mashi,
"Lafiya lau Wallahi..baby banson bata maki lokaci...inason fada maki gaskiya...ban taba ji abinda nake ji game dake ba...I hav fallen for you attitude and class...Dan Allah Nima ki soni..." Yafada hannunshi kan phone dinshi, daman kafin ya shigo ya saka number usman a speed dial Tana shigowa kafin ta Ankara har yayi dailing number usman,
"Nima ka Dan kwanta min..ba taba tsayawa da kowa haka ba sai Kai...daddy bai yarda mu tsaya da kowa amma because of you I have broken he's rules,..." Tafada cikin sanyinmurya,
"Baby I will pay for this time..." Yafada yana Kama hannunta, ahankali tazo zarewa amma sai ya Dora mata bundle din 1k guda uku making 300k, idanuwa ta zaro tare da saurin maida hannunta baya kudin suka zube kan legs dinta, zata bude bkai tayi magana wayarshi ya fara ringing,  da sauri yayi piçking as planned usman ya fada mashi  mom dinshi babu lafiya,
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun!.." Yafada da karfi yana dafa chest dinshi kaman mace, idanuwa itama rabia ta zaro Tana kallon yanda yake salati,
"Wane hospital?.." Yafada kaman da gaske. Rabia shock din biyu ya zame mata, na farko ga na kudin da bata taba gani ba, Sannan ga maganar dayake da tashin hankali,
"Tou gani nan zuwa Yanzu..." Ya amsa atakaice ya kashe wayar, Dora kan yayi a staring yana naughty smile Wanda babu Mai gani,
"Lafiya?.." Rabia Ta tambayeshi
"My mom is seriously ill..." Ya amsa mata kaman zaiyi kuka while he's head is still on the staring,
"Ayya..sorry about that..." Tafada mash cikin sanyinmurya, ahankali ya daga Kai yayi relaxing Sannan yace
"Na shiga uku...na shiga uku...in har nayi loosing uwata bata ga matar da San aura ba na shiga uku...kullum her dream is to see her future daughter inlaw, ..amma bansamu wacce taci jarabawa ta ba sai ke...Dan Allah see my mom before she dies...pls am begging.." Yafada yana Kama hannunta, shuru tayi not knowing what to say, yanda ya rike mata hannu it feels so warm Don she can feel something in him that she can't point finger at,
"Dan Allah don't say know..pls.." Yafada yana Shafa hannunta ahankali, jikinta sai rawa yake dukda da akwai sanyi a cikin motar she's feeling so hot
"Say yes kawai ki sha mamaki..." Yake fada cikin ranshi,
"Just say yes.. Because the more I suffer because of you the more I will dig you to hell..." Still ya fada cikin ranshi yana kallon face dinta that is deep in thought,
"Ni bansan yanda zanyi in fita daga gida ba...Allah na gani I will love to meet your mother..amma am confused..dad Dina bazai Bari ba..." Ahankali ya sake Shafa hannunta yace
"Ba sai kin fada mashi ba....kawai you can make something up...something that he won't suspect anything..kawai I won't take much of your time.kawai da kin ganta zan maidoki gida...pls..." Yafada mata har lokacin yana rike da hannunta, kudin dake kan kafarta ta Dan zare hannunta ta debo kudin ta Mika mashi Sannan tace
"Pls ka barshi..ni ban San inda zan kaisu ba.." Ta fada cikin rawar murya, idanuwa safwan yayi rolling Sannan yace
"Hmmm baki San koni waye ba...am among the hidden billionaires...duk Wanda ke tare damu suna Jin dadi balle ke da have caught my attention...Bari ma ki gani..." Ya fada yana bude inda yake ajiye kudi, bundle biyu ya sake daukowa yaga ta bude baki, ahankali ya kama hannunta ya dora kudin samansu yana cewa
"Baby kiyi duk abinda kikeso dasu...ask me ko billion né zan baki...kinji kou?.." Ya tambayeta yana kallon yanda mamaki ke kwance kan face dinta,
"You have a greedy dad so nasan baki taba ganin irin wannan kudin ba..." Yafada cikin ranshi
"Kudin sunyi yawa..bansan ya zanyi dasu ba..." Ta fada mashi,
"Kiy duk yanda kike so dasu...kinji baby na..." Ya fada hannunta cikin nashi,
"Tou Yanzu Ina zan ajiyesu?.." Ta sake tambayan shi, kura mata Ido yayi sai ya saki murmushi
"You're a big girl..this money shouldn't be a big deal...kawai keep them...now tell me zaki ga mom Dina?.." Ya tambayeta, shuru tayi Tana tunani
"To Yanzu ya zance wa dad Dina ya barni..." Ta fada sounding out of plans, shima shuru yayi for a moment yace
"I have an idea...why not kiyi fada masu zaki je gani Doctor...sai ki fadamin inda zan sameki in daukeki..." Ya fada mata
"Ai kuma still driver zai kaini kuma zai jira har na gama sai ya maidoni gida,,,kaga no way..." Ta fada mashi, idanuwa yayi rolling Sannan yace
"Did you love me?.." Ya tambayeta, shuru tayi idanuwanta kan kudin dake hannunta, hannu yasa ya daga jaw dinta  ya juyo da face dinta gareshi Sannan yace
"Did you love me?.." Ya sake tambayan ta sounding so romantic Don yanda yake yi it will take only a genius to know he's up to something, ladies lesson for u, because he's sweet and good with words does not mean he's totally into you, hausawa sunce Mai son abunka ya fika dabara, so be careful. 
"Pls tell me if you love me.." Ya sake fada mata cikin sanyinmurya idanuwanshi cikin nata yana Jin kaman ya hada bakinshi da nata amma ya San hakan will ruin he's plan, ahankali ta daga mashi kai, gira daya ya daga yana kallon bakinta, inda zata Lura da irin kallon da yake mata ta the moment da ta gane he's so into her body,
"Then try and sneak out of the house...kafin a san kin fita you will be back..." Ya rada mata idanuwanshi kan bakin ta, cikin rawar jiki tace
"Amma Mai gadi zai sani...Allah dad Dina yana da tsanani...I don't want to annoy him..." Tafada tsoro na bayyane a face dinta,
"He knew he have enemies dole ya zama over protective..." Safwan ya fada cikin ranshi before saying
"Kice wani Abu zaki sayo waje..." Bai karasa ba tace
"Ai ba'a Bari mu sayi komai nan unguwar...we have all we need at home..." Ta amsa mashi, goshi safwan ya dafa before saying
"Nidai look for a hy to sneak out..in kuma bazakiyi meeting mom Dina ba shikenan..." Yafada sounding a little bit angry,
"Zanyi...zanje..." Tafada cikin rawar jiki,
"Good baby...Ina zan zo daukan ki?" Shuru tayi Tana tunani for about a minute Sannan tace
"Kusa da wannan shop din na wajen unguwa mai suna Ramadan..."
"Ok naji..what time?.. Remember time is not on my side...she can die at any time..saboda friend Dina yace she's critical.." Yafada mata, ita kam da Tana da hankali zata game he's not saying the truth, amma she's so gone by he's sweet words and huge gift,
"Wane time kakeson in fito?.." Ta tambayeshi
"Anytime is ok by me..kawai a samu ki dawo before islamiya time Don kar a gane baki nan..." Yafada mata,
"Tou shikenan...amma pls..ka ajiye kudin nan...ban San ya zanyi dasu ba..." Tafada mashi Tana ajiye kudin inda ya fiddo su, kura mata Ido yayi yana tunanin halinta, he feels she's kind and not bad, kawai sai yayi tunanin why should he take revenge on her Sai kuma yace
"He must pay.." Ya fada cikin ranshi, duk Dan adam yana da good side sai dai bad side yayi dominating good side, ahankali ya matsa kusa daita ya dauki kudin ya daga mata hijab da sauri ta Kama hijab dun Tana cewa
"Meye haka pls..." Tafada Tana hararan shi, dariya yayi ya saki hijab din yana cewa
,"so nake in boye kudin...and note bana amsar kyauta in na yiwa mutum...so take it...kuma Yanzu ki tafi kar a fara badake ba..." Yafada mata, shuru tayi Tana kallon kudin that look like a mountain, Dan bag dun islamiyar ta ta bude ta zuba kudin ciki Sannan tace
"Sai munyi waya..ka gaida Mara Lafiya..." Tafada Tana bude motar, safwan kallon ta kawai yake, he can't wait for tomorrow, yasan it will be so much fun, kawai one thing he's not going to do is hurt her, he will be gentle on her,
"Ko kuma no...if am gentle Ai ubanta bazai San she have been fucked ba...dole sai nayi abinda zai bar zuciyar shi broken just the way he broke ours with he's greediness. Sai da ya tabbatar ta shige cikin islamiyar Sannan ya ja motar ya bar wajen.
Chapter 54 · 0% Book details