← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 162

Sashe 86

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Sai bayan kwana uku safwan ya dawo inda har lokacin jikinshi babu dadi, wannan abun daya sameshi lokacin da Shugaban ke cin hankerchiref bai sake shi ba har suka dawo Kano. Inda suka ajiye cars dunsu alhaji idris ya ajiyesu kowanne ya shiga motar shi ya Kama hanyar gida, suhail tuki ya dingayi ahankali kaman Wanda bai da bone a jiki, he's still wondering what happened, why he's feeling kaman something has been taken away from him. Yana zuwa gida yayi horn maigadi ya bude mashi, Inna na ganin ya shigo da mota tayi saurin fitowa sai sauri take kar ya shige, shikam cikin kasala ya bude mota ya fito looking exhausted, yana ganin Inna ya hade rai kaman bai taba dariya ba, hankalinshi kwance yazo ya wuceta
"Kai Baka ganina ne?.." Ta fada cikin matsanacin tsiwa, banza yayi daita ya cigaba da tafiya ya nufi Kofar part disnhi,  asiya na zaune daki Tana kallonsu, Inna sai binshi take Tana magana amma ko juyawa baiyi ba balle ya amsa mata, cikin fushi ta jawo bayan rigarshi aikam sai ya juyo, nan Inna tayi meeting the big biggest shock of her life, idanuwanshi says it all.

Thank you for your cooperation. Ayi azumi lafiya. See you after sallah.29💚💜💙❤️💛
Sirrin wasu gayun
💜💚💛💙❤️

® zuwairat (ummumaryam)

2️⃣9️⃣

Don't read if you didn't pay, if you do I owe you.

Happy sallah to all my sweetheart out there, Allah ya karbi ibadunmu ya sa muna cikin masu ganin many more eid to come.

Duk idanuwanshi sun sauya from the real him, he looks so furious and scary, Inna faduwa tayi garin ja baya,
"Meye?.." Ya tambayeta yana zaro idanuwa, asiya dake zaune cikin daki mikewa tayi not knowing exactly what is happening ta dau ga Inna naja baya alhaji safwan na tsaye kanta,
"Wai meye?.." Ya sake tambayan ta, Sam ya mance he easily change when he's angry, Inna Kara ja baya tayi idanuwanta duk waje, idanuwa ya lumshe ya saki ajiyan zuciya Sannan ya budesu, da sauri Inna tayi blinking Tana kallonshi,
"Wai menene haka?.?"ya tambayeta kaman he don't know whys she's scared, Inna ja baya tayi har sai da tayi nisa dashi sosai Sannan ta Mike, distance dake tsakaninta dashi was so far sai nishi take amma har lokacin idanuwanta cikin nashi, step ya dauka zuwa kusa daita sai taja baya Tana cewa
"Ka tsaya nan..." Tafada looking so afraid, bai tsaya ba har sai da yazo kusa daita ita kuma sai ja baya take yana biye daita, maigadi rike waist yayi yana kallonsu, shi dai baisan Abunda ke faruwa ba amma yasan it's not something good, daman shi ya lura safwan bai da respect ga iyayenshi amma na yau ya bashi mamaki, kawai yana kallon Abunda yasa Inna ke ja baya haka kaman taga dodo,
"Inna ki tsaya mana..." Yafada yana karasowa wajenta, sai nishi take Tana kallonshi,
"Safwan..." Ta kirashi looking straight into he's eyes,
"Naam Inna...ya aKayi...." Ya tambayeta idanuwanshi cikin nata,
"Safwan.?."ta sake kiranshi
"Inna pls in kina da magana kiyi..a gajiye nake." Ya fada looking fed up,
"Ka tafi kawai....." Tafada ahankali, Dan guntun tsoki yaja ya juya ya kama hanyar part dinshi,  duk idanuwan Inna waje sai mamakin abinda ta gani take, she can swear she saw he's eyes ya Chanza tare da yanayin face disnhi, wannan shine the most scariest thing she have ever seen in her whole life, bata taba ganin abinda ya bata tsoro irin wannan ba, cikin tashin hankali ta shiga ciki ta zauna idanuwa ta duk waje sai salati kawai yake nan asiya ta fara tambayanta abinda ke damunta, kasa magana kawai tayi Tana nishi hannunta daya kan chest dinta not believing exactly abinda ta gani,
"Inna Dan allah menene?.." Asiya ya tambayeta cikin damuwa, ahankali Inna y daga Kai ta kalleta tare dacewa
"Asiya....yau kilan gamo nayi...bansani ba ko safwan né ko kuma idanuwa ne...safwan na juyowa gareni naga idanuwanshi kaman ba nashi ba, sun sauya launi zuwa na Abu Mai ban tsoro.?.Idanuwa kaman na dodo...duk fuskarshi kaman ba nashi ba..gaskiya in har safwan né tou da akwai damuwa...amma da wuya in shine...bashi bane.." Ta kwantarwa kanta da hankali, asiya shuru tayi yana kallon yanda Inna ta shiga damuwa tace
"Hmm Nima Inna Na taba ganin shi haka?..lokacin da yake dukana naga idanuwanshi sun sauya amma ni ban dauki haka komai ba...kawai nayi tunanin kilan Don naci duka né yasa idona bai gani da kyau...tou Inna meye abun yi...kodai mu bar mashi gidan shi...." Da sauri Inna ta kalleta tace
"Mu bar gidan mu koma Ina?.. Wannan gidan zamu koma?...kawai dai mu fita harkar shi..ai in bamu je kusa dashi ba babu abinda samu gani...Don haka daga yau Kema ki fita harkar shi." Ta fada mata atakaice, asiya hates abinda Inna takeyi, duk Abinda zaa fada mata she never reason, when you think she will say something good sai kaji ta fadi wata magana daban
"Inna mufa bamu saba da kudin da bazamu iya komawa rayuwar mu ta da ba..." Asiya ta fada mata cikin sanyinmurya, Bata karasa ba Inna tace
"Ke rufemin baki..Yanzu bayan duk wannan dadin dake nan sai mu koma wancan rayuwa kuma?..gaskiya bazai yuwu ba...kawai ki fita harkar shi...fakat..." Tafada mata atakaice tare da mikewa, ahankali asiya ta juya ta kalli waje Tana kallon part din safwan,
safwan na shiga dakin ya wulla kanshi kan sofa dinshi looking weak and tired, hannu ya Dora kan mararshi yana shafawa ahankali through and fro, shi kanshi yasan something is wrong with him amma baisan ko meye ba, he's feeling so empty and vulnerable, kwantawa yayi kan kujera before you know bacci ya dauke shi,

Habib kam ya kwana uku a hospital amma har yau ko motsi baiyi ba, kawai abinda yasa ake ganewa he's alive shine wannan machine dake indicating he's alive, he's in a critical condition that alhaji bello yace ayi flying dinshi waje,amma doctors suka ce condition bai kamata a fiddashi kasar waje a haka ba, ko kadan alhaji bello ya shiga tashin hankali sabida halin da habib ke ciki, ya tsaida komai nashi saboda shi, duk yasa pa dinshi yayi cancelling duk appointment dinshi da meeting, kawai he's hospital daga safe har dare sai dai a kawo mashi Abinci yaci  kadan, family dinshi ma kullum su mufida suna hospital tare da mahaifinsu, sai sunyi da kyar yake cin abinci, doctors suna kokari sosai kanshi Don wannan Doctor na shiga wannan na fita haka sukeyi, sun maida hankali kanshi sosai bisa command din alhaji bello, wasu doctors daga wasu hospital inviting dinsu ake azo a duba case dinshi, kowa ya maida hankali Ana jiran ya tashi, wasu are like is it because of a mad person that alhaji bello ya tada hankali shi sosai Don duk Doctor da aka Kira in ya shiga sai yayi mamaki Ashe mahaukaci né, yau wajen karfe biyar na mairaice duk suna hospital din, Alhaji bello na tsaye idonshi kan habib dake kwance ciki kasancewan ba'a bari  Ana shiga dakin da yake,  alhaji bello ya kura mashi Ido ta space da aka bada domin ganin Wanda ke ciki alhaji bello yaga big finger dinshi yayi motsi
"He moved.?." Ya fada da karfi, duk su mufida dake zaune mikewa sukayi sukazo inda alhaji ke tsaye yana pipping, duk kura mashi Ido sukayi suna kallonshi Don su gani if he will move again,
"Dad he didn't...maybe imagination né..." Mufida ya fada ahankali,
"No sweetest.?.he moved...na ganshi da idona...he moved..." Alhaji bello yafada idanuwanshi kan habib. Yanda yace he moved da farkon yasa doctors da nurses zuwa da gudu,again for the second time habib ya Kara motsa finger dinshi, this time ba shi kadai ha gani ba har da mufida, tsalle mufida ta farayi Tana cewa
"Alhamdulillah...alhamdulillah...daddy he moved..." Itama ta fada kaman wani babban mutum a family dinsu né kwance, kawai sun maida hankali kanshi kaman yanda dad dinsu ya maida hankali kanshi. Doctors né kaman uku né suka shiga ciki, nan aka fara dubashi looking and observing yanda yake kokarin bude idanuwanshi amma ya kasa, sai nishi yake ahankali, oxygen dake cikin hanshinshi.
Har karfe bakwai habib bai bude Ido ba amma he's breathing Wanda yasa alhaji bello sake ajiyan zuciya like a zillion times saboda ya samu assurance cewa he will make it, habib dake kwance not knowing exactly what is happening a rayuwar shi yayi kokarin bude Ido this time he succeeded, kawai sai suka ga ya kafawa sama Ido, mikewa alhaj bello yayi yana kallon Idon shi, doctors ma dubashi sukayi suna duba if he's seeing amma ko zaa saka hannu a donshi bai blinking. Daga baya sai  ya rufesu kaman yana bacci, a ranar aka dauke shi daga wannan care unit din aka maidashi wani dakin daban.
Chapter 86 · 0% Book details