← Book details Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 105 OF 162

Sashe 105

Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Nana shuru tayi Tana sauraron abinda dad dinta ke fada mata, she don't know how to explain to make them understand a duniya babu inda she feels save kaman cikin gidan nan, she don't know how to tell them cewa ita Yanzu komai nata has stop, bata da wani ambitions ko plans kan rayuwa, kawai she wants to be obedient a gidan iyayenta har ta mutu, now she have seen how dangerous outside world is,
"Nidai gaskiya banason karatu baba..." Ta amsawa dad dinta cikin sanyinmurya, kanta kasa Tana wasa da yatsunta,
"Haba mamana...ai we all experience in life...the ability to learn from it matters,..ilimi is good Don you will have your future from it..." Mahaifinta ya fada sounding so calm, ahankali nana ta girgiza Kai Tana cewa
"Baba ni bani da wani future kuma..not after what happened to me...Nidai banason karatu...banaso fita daga gidan nan..." Tafada voice dinta na rawa, bata fita daga gidan ba amma duk ranar datayi ,mafarkin safwan bata iya bacci sai kuka, Ai gani take in ya fita he might still get a way to get her and hurt her, mahaifiyar kallonta kawai take Tana mamakin yanda akayi taurinkai da gardaman nana ya tafi, she don't argue, she don't protests, Yanzu aikin gidan ba'a fada mata before tayi komai, she knows what to do at the right time to do it, her mother was thinking in ba Don abinda akayi mata is an extremely bad Abu da ta godewa Wanda tayi mata haka Don She's a totally changed person,
"Nana baki cewa baki da future...babu Wanda ya San abinda ya sameki...kawai inason ki koma school dinki pls mamana..." Dad dinta ya fada mata cikin rarrashinta, nana dai rufe Ido tayi Tana cewa
"Nidai banaso baba..." Bata karasa ba mahaifiyar ta tace
"You're crazy...Ana maki magana kinawa mutane gardama...who is your mate a nan...tou listen to me...bazai yuwu ki zauna cikin gida kina kallon mu haka ba...ko ki koma kiyi karatu ko kuma ki fiddo miji kiyi aure...daman ba manema kika rasa ba...." Nana najin zancen aure ta Dora Hannu a chest dinta dake bugawa kaman zai fita, she can't believe her mother will suggest marriage after what she's been through a hannun na miji, namijin da bata San ko sunanshi ba, Ai Yanzu duk duniya mahaifinta kawai né bata tsoro amma har elder brother dinta tsoronshi takeji, ko duniya zata dane bazata taba yin aure ta kebe da wani kato ba, not after what she's been through, ko shaidan bata tsoro kaman yanda take tsoron namiji,
"Zan koma makaranta.." Tafada gabanta na dukan uku uku, kawai shahada zatayi taje amma gani take kilan big mama Tana raye ta biya Maryam ta fada mata ta rasu, Don Yanzu she knows big mama is as dangerous as the viper itself, Sannan tunda take bata taba sanin how protective gidansu is ba sai Yanzu, gidansu is small amma tamkar a mansion haka take ji sabida security,
"Aa banason iskanci...in kinsan ba karatun zakiyi ba kawai ki fiddo miji..." Mahaifiyar ta Bata karasa ba nana tayi saurin cewa
"Wallahi zanyi karatu...zanyi Wallahi..." Tafada cikin ta na rawa,
"Good shikenan...Yanzu dai dole sai kin maimaita complete section.,..Zansa yayanki yaje yaji ya zaayi ..." Inji mahaifinta. Nana dai shuru tayi bata ce komai ba, sabida ita kadai tasan abinda take ji, she's so screwed up that she don't want anything a rayuwa than ta kasance cikin gidansu, ahankali ta Mike ta bar dakin ta koma ta kwanta Tana tunanin rayuwar ta.

Fatima kam suna hanyar ta dinga pushing sosai amma da bai fito ba, kafin su iso hospital na local government dinsu ta fita hayyacinta , duk ko numfshin kirki batayi saboda wahala, mamanmu rike take daita sai Sannu take mata, ji take kaman tayi kuka amma tasan hakan ba taimakon ta bane, suna isa hospital ko dubata basuyi ba suka we a wuce daita babban general hospital na cikin garin Kano, aikam sai mamanmu ta fara kuka Tana rokan a taimaka mata a amsheta nan amma suka nuna mata situation dinta yafi karfi su kawai a tafi birni, babu irin rokan da batayi ba amma basu amsa ba, wani ya kirata gefe yace mata aiki zaa yi mata su kuma basu da Kayan aikin, dole tayi saurin kaita kar a samu matsala, cikin kuka mamanmu ta dawo cikin mota, Fatima kam bata San inda kanta yake ba, Banda jini babu abinda ke bin kafarta, mamanmu kuka ta dingayi while driver yayi cikin gari dasu, suna zuwa babban hospital ba'a bata lokaci ba aka amsheta, nan aka rubutawa mamanmu abubuwan da zaa bukata, Allah ya taimaka General hospital né basu amsar kudin kirki sai dai ka sayi drugs, da gudu kaman sabon shigar mahaukaciya mamanmu ta fara tambayan  inda ake sayan magani, da taimakon mutane na gari ta sayo maganin ta dawo aka fara mata aiki, luckily ba'a bata lokaci ba aka dauko abinda ke cikinta which is baby boy, Ana tambayan mutanen Fatima habib mamanmu tayi saurin mikewa nan aka fada mata anyi aiki kuma am samu baby boy, tsalle mamanmu ta daka Sai kuma ta fashe da kuka sosai Wanda ya maida hankali mutane da dama kanta suna kallonta,wasu suna mamakin what's wrong with her while wasu suna tunanin kilan mahaukaciya ce , wasu kuma suna dariya suna kallonta not knowing why she's crying, wata sister ce ta kirata Tana tambayanta abinda yasa take kuka, cikin kuka ta basu labarin abinda ya faru da danta yanda ya haukace for Allah knows why. Adua suka dingayi mashi kan Allah ya bashi lafiya ya kuma bayyana shi. Bayan an gama gyara Dan aka fiddowa mamanmu shi, har lokacin mamanmu bata bar kuka ba, babu abinda take cewa sai
"Modibbo ga danka..modibbo zo ka ga danka...." Kawai take maimaitawa cikin tsakanin kuka, sisters suka dinga bata hakuri suna bata baki kasancewan duk Wanda ya ganta sai ta bashi tausayi.
Chapter 105 · 0% Book details