Sashe 134
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rabia bata taba jin abinda take ji ba, kawai she's thinking da akwai macen that is lucky to be in Dr arms, she have spend much time tare da safwan to know how a woman feels when you're together with a romantic and someone you think you love, lokacin ta fara jin son safwan kafin maganar ciki yazo, she loves he's arms, he's rudeness when making love da, hes cute face, but yau babu Wanda zata so taga yana kukan jini kaman shi, she will want him to be hanged in a market place da mutane cike suna kallon shi, juyawa tayI ta rungumi pillow tana tunawa da doctor
"wasu mata suna da sa'ar miji...hope you value him for he's an angel in human form... "tafad'a hawaye na cikowa idanuwanta, sake juyawa tayi tare da saurin goge face dinta tana cewa
"what's wrong with me..." ta fad'a tana mikewa zaune, ajiyan zuciya ta saki tare da cewa
"am. Giving myself hope... Ina ni ina shi?.. Someone with 4 bastards children will never be with such classy person... Ni bani da such hope yanzu... In short bani da hope din komai yanzu... "tafad'a tana kokarin kuka Sai tayi saurin cewa
"Bazan ci amanarka ba... Kace hawayena amanace Dr... Bazan taba cin amanarka ba... "tafad'a tana girgiza legs cikin damuwa, hearing the doctor is married ya saka ta cikin damuwa sosai, her heart is boiling,
"safwan.. Hawayenka bazai taba yin karshe ba har sai ka bar duniya... You will never know peace... Peace saj dai ka gani a wani waje.. Duk Wanda ya rabeka MA ba zzai San kwanciyar hankali ba... Allah yaisa tsakanina da kai..."tafad'a trying so hard not to cry, sai girgiza kafa kawai take, for the First time in a while batayi bacci ba har garin Allah ya waye, babu abinda take sai kwacewa safwan albarka, she cursed him like she never did before, tasan inda bata da yara Dr na iya aurenta, ni kuma nace in da safwan baiyi maki. Ciki ba you won't even meet doctor in the first place, komai na rayuwa.da akwai purpose na faduwar ta.
Habib is still trying so hard ya maido Memory dinshi amma babu abinda yake tunawa kawai shine sunayen mutane da kuma fuskoki wayanda bai San sunansu ba, the only thing he prays for is Allah ya bashi ikon tunawa sa sunan Unguwar su ko garinsu, hakan will help him, amma ko kadan bai tunawa da sunan garinsu, haka nan yana tunanin he's not from a wealthy family Don in da he's from a wealthy family bazaa barshi yana yawo da hauka babu kula ba, tunda aka fad'a mashi he was mad kafin ya samu accident ya San shi duk inda ya fito ba masu arziki bane, kallon office dinshi yayi yana jin sanyin AC na ratsashi, kallon gashin dake kwance a hannunshi yayi yana imaganinig what it will feel to be home with he's family, kawai yana son ya gane su ko zai iya taimaka masu tinda he's capable, farkon daya GA alert din albashin shi sai da ya saki kwalla Wanda baj San na Meye ba, there's something a zuciyarshi amma bai San exactly abun ba, wani lokacin sai yaji kaman ya dinga kuka from dawn till midnight, at times sai yaji kaman ana binshi,
"rabbi give me my life back... Ya Allah... "shine abinda yafada sannan mikewa daga kwaciyar dayake, sanye yake cikin boxer da singlet, har lokacin yana gidan alhaji bello, bathroom ya shiga ya fito da alwallah.
Staff room din wani college da aka fadawa safwan mahaifin Nana ke aiki safwa yaje, yana shiga cikin college din ya tambayi sunan malamin da yake nema, bayan an rakashi staff room din da sallama ya shiga duk amsawa sukayi har da mahaifin Nana dake aiki, Suna hada ido safwan ta gane he's her father,
"Dan Allah malam isa nake nema... "yafada kaman bai San he's the one ba, kallonshi mahaifin Nana yayi yace
"Nine malam isa... How may j Help you... "ya tambayi safwan, karasawa desk dinshi safwan yayi ya mika mashi hannu suka gaisa sannan safwan yace
"Dan Allah Inason ganinka waje ko da minti biyu ne... "safwan ya fad'a cikin sanyimurya, file dake gabanshi ya rufe ya Mike safwan yayi saurin fita gabanshi na dukan uku uku, jikin mota safwan suka tsaya safwan ya sadda kai kasa ya fara cewa
"yafiya nazo nema wajenka.... "ya fada voice dinshi na rawa, kallon mamaki malam isa yayi mashi from head to toe yace
"ikon Allah.. Yafiyata kuma?.. Nikam me ya hadani da kai?.. Kodai kana cikin old student din makarantar nan... "yafada cikin limana, kai safwan ya girgiza mashi yace
"ko daya... Kawai na zalunci yarka ne... Shine na zo... Neman yafiya... " bai k'arasa ba malam isa ya kalleshi from head to toe, kallon da bai fassaruwa,
"kaine?.. "shine abinda malam isa ya fad'a cikin wani irin murya da baiyi kaman da nashi ba, da sauri safwan yace
"Dan Allah ka rufamin asiri ka rufawa yarka asiri.. Pls don't talk loud..."safwan ya fad'a cikin cracking voice, kallonshi malam isa yya from head to toe yana tunanin abinda zaiyi mashi yaji dadi, kawai sai ya daukeshi da Mari har sau biyu wnada yasa student dake wucewa tsayawa Don suyi kallo, juyawa malam isa yayi a fusace yana cewa
"wallahi yau hukuma zata rabamu.... Wallahi sai na dau mataki kanka koda kuwa Kafi Dangote kudi.. ..wallai Bazan yarda da kai ba... "malam isa ya fada kaman sabon shiga mahaukaci yana tafiya, da sauri safwan dake rike da cheeks disnhi da aka mara ya bishi yana cewaa
"kayi hakuri dan Allah... Wallahi ba halina bane. .rayuwace ta maidani haka... Saida min ita akayi... Million biyu na biya... Dan Allah kar ka kai karata Don tozarta Nana zakayi... Kayi min duk hukuncin daya dace dani... A haife ka haifeni...ka hukunta ni kaman kana hukunta danka... Amma Dan Allah ban da hukuma... "safwan ya fad'a yana biye da malam isa hawaye na fita daga idanuwanshi, dukda malam isa is at the peak of anger sai da yaji maganar safwan ta shigeshi, a fusace ya juyo yace
"dan dana haifa bazai aikata abinda ka aikata ba... "malam isa ya fad'a cikin fushi sosai idanuwanshi kaman garwashi, da sauri safwan yace
"Nima inda mahaifina nada rai zaiyi wanna shedan kaina... Zaice Bazan iya aikata hakan ba... Yanayin rayuwa ce ta sauya ni..."yafada cikin matsanacin kuka har lokacin yana dafe da cheeks dinshi,
"wane irin mutum ne zai lalata mace gaba da baya..."malam isa yafada hawaye na taruwa idanuwanshi, da sauri safwan yace
"dabba... Dabba ne kawai zai aikata hakan... Ka yafeni... Miliyan biyu na biya aka kawota.... Nobody will apologize upon paying two millions...kowa MA will say she deserves what she gets... Amma nabiyo neman yafiyarku...ka dauke ni a matsayin d'a ka yafe min.. Duk. Uba yana yafewa danshi duk girman laifin da zai aikata kaman yanda bawa bai fidda rai GA rahaman ubangiji...nasan na saku bakinciki.. Na sama sanadiyar hawayen ku... Ku yafemin Dan Allah... "safwan yafada crying very loud not minding attention dake dawowa kanshi, malam isa kasa tafiya yayi saboda yanda knees dinshi sukayi nauyi, kallon safwan yayi yaga he's a very small boy, indeed he can father him, yaga regrets all over him, sannan is not as if shi kadai ke da laifi, Nana tafishi laifi, but ko fad'a baiyi mata ba bayan GA warke daga hospital, yasan she have seen enough that she don't need to be remind what's out there. Malamai sun kai su biyar tsaye suna kallon Safwan dake tsaye gaban malam yana kuka, wani malami ne yazo ya kalli malam isa yanacewa
"waye wannan... Me ya sameshi... "ya tambayeshi, malam isa da idanuwansgi suka koma kaman garwashi ya kasa magana, rike waist dinshi yayi sai sakin ajiyan zuciya kawai yake, shi dai ba abun ya fadawa mutane exactly what happened ba, safwan sai kuka yake bai ko kallon mutanen dake kallonsu, kawai he's target is to earn he's forgiveness nor matter what, kukan da safwan yake ya mugun bashi tausayi, rabon da yaga nashi yaran suna kukan nadama haka har ya mance, suna iya nasu laifin amma ko hakuri basu badawa, yasan wannan yaron yayi laifi babba amma the way he's crying he deserves a second chance,
"Dan wana ne... Rasuwa akayi mana..."malam isa y fadawa coworkers dinshi da suka zuba mashi idanuwa, safwan lumshe idanuwa yayi yana sakin more cry, he can't believe what he just heard, a fusace malam isa ya juya ya kama hanyar wajen gate safwan ya bishi yana
"na gode... "
"stop talking to me... Banason kara ganin ka..." malam isa yafada out of serious anger
"ka yafemin.... The only way da zan daina binka is in ka tsaya min naga Nana na bata hakuri... "yafada cikkn sanyimurya ,
"no way... Nana bazata yafemin ba in har na Bari ka shiga gidana... Jiya batayi bacci ba, she was crying all through the night... Nasan you are the last person that she would want to see... Don haka ka tafi Allah ya yafe mana gabaki daya... "malam isa yafada while walking, cikin kuka safwan yace
"pls daddy kayi hakuri... "yafada kaman danshi ne da gaske, malam isa rolling idanuwa yayi yana tafiya, he can't believe he's together with someone who ruin he's daughter and can't do anything,
"Dan Allah ka yafemin... "safwan ya fad'a still following him bumper to bumper, cikin fushi yace
"kasan wallahi zan sa ayi maka duka in baka bar wajen nan ba...ka bar ganin kaman an not mad at you... Don't let me change my mind... :yafada mashi atakaice, safwan tsayawa yayi while malam isa ya fice daga school gate, ahankali safwan ya juya ya hau expensive car dinshi ya bar wajen.