Sashe 3
Sirrin Wasu Gayun Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ban basu ba...kawai suna son in basu duk abinda na mallaka which is not possible...at times Ina siyan buhun shinkafa in Kai nan baya a raba masu...ai Ina iya kokari na...I can't do more than am doing..." Yafada mashi atakaice, gate aka bude masu suka shiga. Har suka shige sufwan, habib da usman suna nan tsaye duk sun rasa abinda ke masu dadi, "Ni Wallahi da na sani da kudin da na yi karatu dasu ajiye su nayi na nemi Sanaa dashi...gashi munyi karatun babu aiki..." Habib ya fada sounding so angry, "Kawai we should be hoping...Allah will surely make way..." Usman ya fada, shi kam sufwan baice komai ba saboda tensions sunyi mashi yawa. Kan wata dakali suka koma suna hirar how to get out of this absolute poverty, duk mate dinsu dayazo wucewa sai yace "Yan uku ya kuke..." Daman sunan da ake kirasu dashi kenan...basu hada komai ba amma amincinsu is too much, komai tare sukeyi, they're birds of the same feather so they flock together, babu Mai taba daya daga cikinsu ya zauna lafiya, kowannensu is cute and handsome but yanayin rayuwa yasa ba'a ganewa suna da kyau, babu Mai jiki cikinsu they're all slim and tall, they understand each other sosai to the extent da wuya suyi fushi da juna, gasu da kishin junansu, they share each other's pain and joy, suna rikewa junansu amana, basu boyewa junansu komai, duk faman hustling da sukayi na néman kudin school tare sukayi, duk semester da daya bai samu kudi ba sauran zasu taimaka suyi buga buga su taimaka mashi ya biya kudin school, at times suna tunanin ko matan da zasu aura bazasu sosu kaman ya da suke kaunar junansu ba, dukkan su unguwar su daya sai dai gidan su usman is closer to the road shiyasa suke kiran alhaji Ibrahim neighbor dinsu because he's closer to him, dukkan su haifaffun garin Kano né, the attended buk and passed out with a flying colors amma basu da aikin yi, duk yanda zasuyi sunyi but no jobs, sun rubuta application wurare daban daban amma ko interview ba'a taba kiransu ba balle su sa ran aiki, yan kudin da suka samu wajen nysc suka hada suka bude shop a unguwar su amma bayan shekara daya yayi liquidating saboda expenses din families atakaice dai dukda ba aiki suke ba their families depends on them tunda iyayen su basu da wani aiki na azo a gani, hamma habib yayi sufwan daya yayi rafka tagumi ya juyo ya kalleshi tare dacewa "Ya dai..." "Wallahi bahbah yunwa nakeji...har na mance rabona da abinci..." Habib yayi fada yana Kare bakinshi, "Ka dai mance...dazun ba mun ci shinkafa a gidan mu ba?.." Usman yafada, dariya habib yayi yana cewa "Da wannan shinkafa da babu ai duk daya né...ko mi kadai zan cinye bai isheniba ..." Dariya sauran sukayi sufwan wace "Mujira Muyi sallah ishai muje gida kilan mun samu Abunda zamuci..." Ya fada looking at habib, "Allah yasa...nidai am so hungry Wallahi..." Yafada yana dafa flat tummy dinshi, "Kullum Baka da aiki sai kukan yunwa...even when muna cikin damuwa...mtwss.." Inji usman, dariya habib ya kasayi yana cewa "Ai abinci dole né...man most eat..." Yafada sounding carefree, shidai sufwan har lokacin babu abinda yake tunani sai khairat, Yanzu he can't believe khairat will be the total property of another man bayan duk plan da sukayi na aure, she loves him and he loves her amma Yanzu yana ji yana gani zai rasa ta "Kai duniya...." Yafada yana girgiza Kai, "Pls a bar wannan maganar mana..." Usman ya fada mashi, juyowa sufwan yayi ya watsa mashi harara yana cewa "Pls ku rabu Dani..." Yafada yana mikewa, barinsu yayi nan wajen su kuma suka Mike suka bi bayanshi, bakin masjid sufwan yaje ya zauna yana sauraron Ana kiran sallah ishai, baki suka kuskura suka shiga cikin masjid. Bayan sun idar da sallah suka fita duk gidansu sufwan suka nufa, wata karamar gida suka tsaya sufwan ya dauko keys daga cikin aljihu ya bude makullin dake bakin wata Kofar sake waje su usman da habib suka shiga ciki shi kuma ya koma hanyar Dayan kofar ya shiga yana sallama, gani duhun dake yar zauren yayi yawa yasa ya Fiddo waya daga cikin aljihunshi ya kunna touch light din wayar, compound din bai da girma sai dakuna biyu né cikin gidan, sai bathroom da wata local kitchen, sallama ya sakeyi yana cewa "Inna.." Ya fada yana ya ye kabulen dakin, wata middle aged woman nagani Tana sallah, bai Kara cewa komai ba ya saki curtains din ya nufi yar kitchen din, pot ya bude yaga miyan kuka sai kuma wata kwano dake dauke da tuwo, wata kwano ya dauko Sannan ya dauki tuwon, yana daf da zuba wa Inna ta fito rike da chasbaha, "Inna inawuni?..." Ya gaisheta "Lafiya...." Ta amsa mashi atakaice Tana kallonabinda yakeyi "Me kakeyi?.." Ta tambayeshi Kai tsaye, "Inna tuwo nake diba.." Yafada tare dacigaba da zuba tuwon "Anya kana da hankali kuwa?... Yanzu wannan uban tuwon zaka dauka kannenka suyi kalaci da me?.." Ta tambayeshi, "Ai Inna ba ni kadai zanci ba..tare nake dasu usman..." Bai karasa ba Inna tace "Lallai ma...ku Wallahi Baku da kunya...manya irin ku Baku Jin kunyar ku shiga kitchen ku debi abinci alhalin ba ko sisi kuke kawowa ba..." Bata karasa ba sufwan ya fara turo baki kaman zaiyi kuka ya kwantar da murya yace "Inna Dan Allah kiyi ahankali karsuji..kinga Nima inaci gidansu...kuma kinsan in Ina dashi ban boye maki..." Yafada kaman Mai rada kar abokanshi su ji saboda yasan duk wata magana Mai karfi yana kunnensu, ,"Kaci ubanka...dallah ka rage wannan Abincin...sauran kannenka dake nemo kudin zasuyi kalaci dashi..." Ta fada mashi atakaice, ahankali ya rage tuwon ya sake cewa "Rage...ci kawai kuka iya sai kuma gantali cikin unguwa...sa anninku suna chan da iyalensu..." Tafada afusace, ahankali ya sake ragewa, tuwon da ya rage sauran Dan kadan Inna ya zuba mashi Miya dan kadan kuma tayi tsaye Don kar ta bar wajen ya Kara, ahankali ya fita da kwanon abincin su usman da suka gaji da zama cikn duhu kalleshi, ajiyewa yayi nan wajen ya kallesu yace "Bisimillah..." Yafada masu atakaice yana komawa kan kwallabati ya zauna, "Kai fa..." Usman ya tambayeshi yana gyara zama, "Ni abinda ya dameni daban.. Bata abinci nake ba..." Yafada yana tagumi, "Ta khairat kake kenan..bari yunwa ta hanaka bacci ..." Habib ya fada mashi yana Kai hannu cikin kwanon tuwon, sufwan dai bai fada masu komai ba Illah ya kurawa waje daya Ido yana tunanin what a horrible world is this,. Within three minutes habib da usman suka cinye Abincin wata budurwa tazo shigewa gidan habib ya kalleta yace "Asiya ki kawo mana ruwa..." "Tou " Ta amsa mashi ta shige few minutes later ta kawo masu ruwa. Yau dai sufwan bai rakasu zuwa inda suke hira har goman dare ba, he feels so bad, bai San yanda rayuwa zata kasance mashi ba, he's become one fed up, "Wai ahaka zamu kare?.." Yafada cikn sanyinmurya "At 29 bamu da komai na kanmu?.." Ya fada yana juyawa kan yar katifar dayake Kai, "Ya Allah ka iyakance mana wannan wahalal..." Yafada kaman zaiyi kuka, yana juye2 ya dingayi har lokacin sallah asuba yayi, mikewa yayi ya shiga cikin gida ya Kama ruwa yayi alwallah yayi sallah, yana dawowa ya dauki jarkoki yaje near by borehole ya bugo ruwa jarka 6 kaman yanda ya Saba duk safiya kafin gari ya waye, daki shi ya koma ya kwanta sai lokacin bacci yayi gaba dashi. Karfe goma ya farka ya shiga cikin gida yayi wanka, fitowa yayi ya shiga dakin Inna yace "Dan Allah Inna zan samu wani Abu na kalaci?.."ya tambayeta cikin sanyinmurya, kallon shi tayi from head to toe Sannan tace "Baka da ko sisi amma kana kwance kana bacci har Karfe goma kaman wani shugaban kasa...ya zaayi ka samu aiki?.. Lokacin da masu néman aiki suna chan suna nema Kai kana nan nannade cikin bargo...to jeka bani da wani abun kalaci..." Tafada mashi cikn bacin rai, kura mata Ido yayi for a moment hawaye na taruwa idonshi, "Inna kaman Yanzu ganina yana bata maki rai....kiyi hakuri...Wallahi babu yanda naiya né...wata rana sai labari..." Yafada cikin sanyinmurya, tsoki Inna taja tace "Wata rana sai labari..kilan in na mutu zaka samu labarin...nidai ka fice min da gani...mata da yawa suna alfahari da yaransu na farko..amma Banda Kai..." "haba inna...ya kikeso Inyi da Kaina né?... Kina ganin a son Raina nake yawo cikin unguwa?..farin cikina né Ina yawo cikin gidan nan?.. Wallahi Inna bani da farin cikin daya wuce in faranta maku...kullum gurina in samu in Baku amma Allah baisa hakan ya faruba...nidai Inna kawai adua nake bukata daga gareki...Dan Allah kar ki karamin sama da abinda nakeji...pls Inna..." Yafada hawaye na taruwa idonshi, tsokin takaici Inna taja ta juya ta shiga dakinta Tana cewa "Allah yasa ba kashin tsiyar ubanka ka dauko ba..." Tafada kaman she's not talking to her own son, ahankali sufwan ya fita daga gida ya shiga dakinshi dake Kofar gida ya zauna, kawai sai ya fara hawaye, "In wacce ta haifeni ta tsananeni because of my poverty Ai kowa ma zai tsaneni..." Yafada cikin hawaye, bude Kofar akayi habib ya shigo, da sauri safwan ya goge face dinshi, zama habib yayi gefenshi yace "You and Inna?.." Ya tambayeshi Kai tsaye saboda sun San yanda Inna takeyi mashi, suma nasu iyayen suna masu haka but na Inna is worst, kullum fadanta sufwan ya kawo kudi kaman zaiyi sata, "Wai saboda wannan kake kuka kaman you're not a man?... Ai inda sabo ka saba...pls stop crying..ka shirya muje néman abunyi...ko Dan garuwane muje wata unguwar muyi..." Habib ya fada mashi, ahankali sufwan ya kalleshi yace "Dan garuwa fa Kace?...." Sufwan ya fada cikn sanyinmurya, "To do we have a choice?... Ya zamuyi?.. Yau gidan mu babu komai kuma ni mama taje jira...Yanzu dai dole yau mu nemi wani Abu da zamuyi tunda shagon dinki babu kasuwa..." Habib ya fada mashi, "Ni ko tafiya ban iyayi sosai...rabona da abinci tun shinkafa da mukaci gidansu usman..." "Yanzu dai ka shirya muje gidan shinkafa da wake ka siya kaci mu fita" "Wallahi sisi bani dashi..." Sufwan ya fada mashi "Muje Ina da Dari...ka saya kaci sai mu